← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 64

Sashe 60

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne a face in sa sai yayi saurin shigewa motar ba tare da yabi takan ta,sosai Zuhra ke mamakin yayan nata,to meye abin fushi da zaiyi fushi haka?tana tsaye har suka fice a second gate aka rufe,cikin sanyin jiki ta nufi angaren Ummie,itama Ummie koda taje nan ta shiga balbale ta da fa "Saboda baki da hankali ki fito batare da son ran mijinki ba kuma sarai kinsan fushi yakeyi dake kika ebo jiki kika zo nan wai nan zaki kwana?saboda ana sangarta ki da yawa?to ni bazan lamunta ba"Ummie tayi maganar tana huci. ZUHRa kuwa sai shesshe ar kuka takeyi, Mommy ce ta shigo ta cidda su a wannan yanayin samun waje tayi ta zauna,nan Ummie ta cigaba"Ko don kinga kin samu miji mai son ki shine kike gara sa?kiyiwa kanki fa a kafin duniya ta miki"ta arisa maganar tare da zama tana aukar ruwan dake kan glass center table tasha. Mommy ta dafa Zuhra tace"Zuhra ki koyi juriya kidena nuna ma mijinki gazawar ki fa"kuka Zuhra ta fashe da shi tana duban Mommy cikin muryan kuka tace"Mommy ina jurewa bana nuna ma yaya gazawa ta, Mommy da zafi kuma yaya ya dinga maimaita abu aya kenan sam baya gajiy.....bata arisa ba Ummie ta daka mata tsawa"come on keep your mouth shut"kowa ce mace da kika ganta da haka ta fara kema kuma zaki saba ne domin gado sukayi idan na jaraba ne"Mommy tace"please Aunty bilkisou Zuhra yarinya ce sai anbita a sannu a nuna mata komai step by step". U mmie wani kallo tabi Mommy dashi tace"yarinya?lallai Hauwa look at her chest,nd look at her boom boom"tayi maganar tana nuni da jikin Zuhran sannan tace"Mu sanda akayi mana aure ko irgan dangi ba mu fara ba, Zuhra da waje ta samu,kinsan Allah idan baki tattara yanaki yanaki kin koma gidan ki before dare yayi ba?sai naci aniyar ki am telling you" Tayi maganar tana watsa ma Zuhra idanuwan ta,kuka Zuhra tasa ta kasa magana,nan Ummie ta dasa"Hauwa ina takeso yaje ya zubar da abinda ke jikinsa?cikin sanyin mommy tace"Babu! Ummie tace"Oh nema take yaje ya fara neman mata oh what? Cikin sauri Zuhra ta dubi Ummie,Ummie tace"Yes idan kuma ba haka ba,nida kaina zan shige mishi gaba kan yayi aure,wallahi komai ni zan tsaya mishi.....wani irin kuka Zuhra ta kece dashi tare da mi ewa da gudu tayi na apartment in Ammi. Zaune suke suna ta zuba chapter su tazo ta wuce da gudu tana kuka,duban juna suka fara,kafin Ammi tayi wani abu Zuhra ta fito ri e da hijjab inta tana sanya wa tana kuka,kamo ta Ammi tayi. "Ke Zuhra lafiyar ki alau kuwa?keda wanene ina zaki? ZUHRa face in nan yayi jajawur tace"Babu kowa Ammi,gida zan koma"ta arisa maganar muryan ta na rawa,da yake ta samu Ammin ta sake ta da gudu ta fice, Ammi sai wala mata kira take amma bata juyo ba. Security na ganin ta ya bu e mata gate in ta shige,koda ta shiga babu key a hannun ta,hakan yasa ta shige wajen da yake ajiye ba i tayi zaman ta,sai aikin sauke ajiyar zuciya takeyi akai-akai,don har ga Allah ta gama zuciya,ta au al awarin koda Sauban kasheta zeyi zata jure. ******** Ammi kuwa ranta bala'in aci yayi don duk a tunanin ta Sauban ne ya mata wani abu, hakan yasa ta auki wayar ta tashiga kiransa, cikin sauri yayi picking daga can angaren,sudai su Mashahuda sunyi sage Cikin acin rai Ammi tace"where have you been?daga can Sauban ya bata answer. Sanar mishi tayi da yayi maza-maza yazo tana jiran sa now. Sauban kuwa cikin sauri ya jiyo don yaji muryan Ammi so angry. Babu jimawa ya arisu gidan, Ammi face in ta babu walwala tace" arar Zuhra kakai wajen bilkisou ko?saboda ita akan ka na lura bata son gaskiya kasa ta rufe aya da fa a Allah ka ai yasan abinda ta mata.....nan fa Ammi ta rufe ido ta dinga zazzaga ma Sauban ruwan masifa, shidai shiru yayi kamar ruwa ya cisa kanshi a asa sai da ta gama sannan ya ago yace"Don Allah Ammi kiyaha uri". Ammi tace"Ni babu abinda kamin kada dai ka manta Zuhra ba kamar Akeela bace shekarun su ba aya ba,so ka bita a hankali,don kagan ta da jiki kada yasa ka mata kallon babba"tana are fa ar hakan ta haye sama. an sosai kai Sauban yayi tare da fita,gidan shi ya nufa,hango ta yayi a zaune a cikin an rumfan,zuwa yayi ya bu ofan yana arin mata magana security in gidan yazo wajen shi cikin sauri,magana ya fara masa koda ya juyo babu ita alamu sun nuna ta shige ciki,shima cikin ya shiga yana arin lallashin ta,koda ya shiga palour ta ta rufe bedroom in da key, knocking yafara Mma Zuhra ta i bu ewa sai ma kukan ta da yake ji nan ya shiga lallashin ta amma fir ta i zuwa ta bu ofan,kai daga arshe ma bathroom ta shige yana jin san da ta bugo ofan,kama kai Sauban yayi tare da juyawa ya koma kan sofa ya zauna,wasa har 4 Zuhra ta i bu ofan,hatta su Laila sun shigo ta i bu ewa haka suka tafi,shima Sauban in da ya gaji fitowa ya fice. Jin fitan shi yasa ta fito cikin kwalliyar ta duk da batayi make up ba idanuwan nan a kumbure,kitchen ta shiga,ta bu e friedge ta auko naman dake ciki,nan tashiga tsince zallar tsoka,bayan ta gama ta wanke tasss sannan tasa a abin ni a nama ta ni a shi,gyaran kayan miya tayi sannan ta zauna tafara ha a kayan girkin ta lokacin ma an kira magrib,komawa tayi tai sallah bayan ta idar ne ta koma kitchen ta ora dakakken naman ta, gaba aya amshi ya bu e gidan koda ya shigo wani lumshe ido yayi yana jin natsuwa har cikin zuciyar ta,tare da tausayin ta da soyayyar ta,kai tsaye kitchen in ya shige,bata ji shigowan sa ba sai dai ji tayi anyi hugging inta ta baya, an fusge jikinta tayi tana nufar wajen gas in ta bu e tukunyar ta shiga motsa naman ta,nan ta zuba duk wani kayan ano,na amshi da duk abin bu ata ta sake motsawa,sannan ta auko ruwan kwakwan ta ta an zuba ta rufe. Sake matsowa yayi ya fisgota suna facing juna,da sauri ta sunkuyar da face, Sauban yace"Idan kin isa ki ago mana ar rainin wayo kinje kin ha a ni da Ammi kinji da i?yayi maganar yana tsare ta da ido, Zuhra kuwa wasu hawaye ne suka taru mata batare da ta ago ba tafara magana"kada Allah ya nuna min ranar da zan ha a ka da mahaifiyar ka yaya,amma ka yaha uri"tayi maganar voice nata na cracking,wani mugun tausayin ta yaci da wani irin son ta kamo ha ar ta yayi yace"Sorry Babyn Baby kiyaha uri nasan bazaki iya dama ji dani ba,hakan yasa na yanke wani hukunci"Zuhra bata saurare shi ba ta matsa taje ta cigaba da aikin ta,zama yayi a dinning in dake kitchen in me kujeru hu u yana kallon ta,ganin yanda take komai cike da kulawa,jin da yayi an fara kiran isha'i yasa ya mi e ya fita don zuwa sallah. Zuhra kuwa a take anan ta ha a lafiyayyar jollop in cuscus wacce taji dakakken nama tare da Irish potatoe,tasa nasu a wani foodflask in sannan tasa ma Galadima don shi mutum ne me son cuscus,gashi yaji kayan lambu,plantain in da ta soya ta sa mishi a gefe, coslow kuma tasa mishi a wani an glass bowl. Nan ta fara shirya komai a dinning table ta kawo duk wani abin bu ata,sannan ta shige bedroom in ta,wanka tashiga bayan ta fito ta tayar da sallah,nan ta shirya cikin wasu English wears,mini skirt tasa wacce ta tsaya mata iya kacin cinyoyin ta,sai wata bodyhug ta ora skirt in a saman rigar tunda skirt in dama me umbrella ne,banda wani sassanyan amshi babu abinda takeyi, dai-dai tana fitowa dai-dai lokacin shima ya shigo,sosai tayi mishi kyau jiyayi kamar ya kamota ya dinga shilla ta sama, an gyaran voice yayi yace"Nida Taufeeq ne"hakan yasa Zuhra komawa ta cire skirt in ta auki long trouser ta sanya tare da aura P-cap a kanta,a dinning ta tarad dasu,cikin fara'a ta ariso. "Yawwa yaya kamar kuwa kasan ina tunanin me kaiwa Galadima sa o sai gaka"harara Taufeeq ya aika mata dashi sannan yace"idan har zaki iya aikena to wannan ma zaki iya aiken shi"yayi maganar tare da nuna Sauban. Shiru Zuhra tayi tana an murmushi, Sauban kuwa kallon ta yayi yana an tsadadden murmushin sa yace"and so what?ai dama ni an aiken ta ne,Please Baby ki aikeni duk inda kikeso kinji?murmushi Zuhra tayi, Taufeeq yaje"da dai yafi,nikam kiyi ki serving nawa kina ta yin namijin ki, amshi ya cika min hanci"yayi maganar tare da auko foodflask in ya shiga serving in kanshi. Lafiyayyar jollop da taji dakakken nama ne da Irish,da carrot,grean beans,soyayyan plantain sai coslow da kowa ya an ka an don dama ka in tayi gudun lalacewan ciki. Gaba ayan su suka fara cin abincin Sauban kuwa natsuwan shi kacokan ya maida ga Zuhra,ko yaya ta motsa sai ya bita da kallo,duk tana hankalce dashi. [7/29, 00:20] *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 97/98 *~SECOND TO THE LAST PAGE~* ___Kwatsam Kuma sai labari ya canza inda mutuwar su Alhaji iliyasu da hajiya Aliya ya kasance shine,a sanda Hajiya talatu anwar Alhaji Mansir taje gidan kai tsaye sashin Hajiya Aliya ta nufa batare da ko gate man yaga shigowar ta ba,aiko tana shiga ta ofan kitchen in ta ta shiga nan ta hangota ta bu e wani wammer tana a garin wani abu,dakata wa tayi ta i shiga sai da tabari ta gama sannan tayi wufff ta shige kitchen in bayan Hajiya Aliya ta fice,aiko ta au maganin ta e a cikin tukunyar dake kan gas in ta motsa ta ajiye ragowar sannan tayi wufff ta fice, don ita domin duk a tunanin ta maganin mallaka ne hakan yasa tayi haka. Hajiya Aliya kuwa boka hatsabibi ne sukayi magana tace ya bata maganin da zata sama Alhaji yaci ya mutu tunda tana da ciki anyi scanning anga twince ne kuma duka maza so ita bata bu atar cigaba da zama dashi kuma tana so taci gado,aiko nan boka hatsabibi ya bata inda ya
Chapter 60 · 0% Book details