← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 64

Sashe 49

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nake miki"tajiyo muryan sa,a hankali ta mike tahaye stairs,zuwa can tafito sanye da jalbab maroon,mikewa Sauban yayi"Ummie bari muje mu dawo"yayi maganar yana wucewa ya fice, Zuhra karasowa tayi tace"Ummie mun tafi, Yaya muntafi"Ummie tace"Allah yakara lafiya,ya Taufeeq kuwa cike da tsokana yace"Asiyo mana tsaraba Mrs Muhammad!dariya su Laila suka, Mashahuda tace"Nima haka please"shiru Zuhra ta musu ta fice,jitayi ankamo hannunta cikin sauri ta dago don tabbas ta tsorata,kashe mata ido daya yayi yana shafo lips dinta,cikin wani irin murya yace"lips din yasakar miki da fever ko?shiru Sauban yayi,matse mata hannu yayi yace"I am talking to you Mrs Muhammad Taleeb Muhammad"dagowa tayi da sauri tana kallon sa. Xahratty CE Lallai Alqalami yafi takobi. [7/15, 19:14] *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 77/78 ____Kauda kai yayi cikin basarwa,bude mata motar yayi ya zaunar da ita,sannan ya rufe yazaga ya bude ya shiga,nan yaja motar suka bar anguwan kaitsaye wani Private hospital me kyau ya kaita,koda aka duba ta fever ne kawai ke damun ta,hakan yasa Doctor rubuta musu magani, Sauban besiya anan hospital din ba,daukan ta yayi yakaita wani hadadden eatery wajen yayi kyau,zama sukayi babu jimawa wani ma'aikacin gidan cin abincin yazo,cikin girmamawa yace"yalla6ai me za'a kawo muku?duban Zuhra Sauban yayi yace"Mrs MS me za kici?dan langabar dakai Zuhra tayi don harga Allah amai takeci,tanajin tsoron taci tayi amai hakan yasa tace"please Yaya banajin yunwa banso nayi amai,dan tsuke face yayi babu alamun wasa yace"zakisha magani kuma bazakici komai ba?malama dole kici wani abu"cikin sanyi da rashin mafita tace"shikenan! Kallon ta Sauban yayi da sauri don da alama bata da yanda zatayi ne amma tabbas batajin cin koman,shi kuma be yarda ta zauna da yunwa ba don zata sha magani,duban ma'aikacin Sauban yayi"kanaji?ka kawo mana pizza karamin box nd hollandia yoghurt,me strawberry flavor nd vanilla"da sauri Zuhra ta dubesa don tayi mamakin da yasan tafison strawberry, ma'aikacin yace"angama yalla6ai,wucewa yayi be wani dade ba yadawo hannunsa dauke da kayayyakin,a gefe ga extra leather bag"Sauban yace"yawwa sa mana a leather bag din kawai muwuce"amsawa ma'aikacin yayi da to yana sawa, tambayar shi bill yayi, nan yake sanar dashi 5500,hakan yasa yabashi 6000 tare da cemasa yarike canjin,godiya guy din yayi shi kuma ya kama hannunta suka bar wajen. Sai wajen 10 suka isa gida,kaita apartment din Ummie yayi sai da ya tasata don cin pizza din amma taki,tamke face yayi yace"farfesun fa? Zuhra gudun matsala yasa tace masa zataci,da kanshi yashiga kitchen ya hado mata,da kanshi yadinga bata farfesun,ai bata gama ba tafara yunkurin amai,duk kokarin ta na ganin ta tsaidashi ina takasa,nan tashiga kelaye amai, Sauban kuwa sosai yaji damuwa,bayan tagama toilet yakaita ya ajeta yace ta gyara jikinta,shikuwa duk kyankyaminsa zama yayi ya gyara palour sosai,sannan ya koma toilet din lokacin Zuhra tana daure da towel hakan yasa takasa fitowa,tambayar ta yayi koda matsala ne?nan take sanar dashi hijjab dinta. Komawa yayi ya dauko mata,sannan tabude toilet din ya tura mata,tasa sannnan tafito,kamata yayi ya zaunar da ita gefen gadon, magungunan yabata tasha,sannan yabata Hollandia shima sosai tasha,kamata yayi dakanshi ya haye da ita upstairs,ganin Ummie a palour yasa ya ajeta a palourn gefen Ummie, Ummie yi tayi kamar batasan meke faruwa tashiga tambayar su sun dawo?amsa mata Sauban yayi da ehh, Ummie tace"kashiga da ita bedroom kawai nima yanzu zan shiga kace gobe zaku koma right? Sauban yace"yesss Ummie insha Allah wajen 11:00am nakeso mu fita"Ummie tace"to ka kaita,kamata yayi suka shiga ya kwantar da ita, runtse ido Zuhra tayi a dalilin jinda tayi yabata peck a kumata,kamar me rada yace"kibar ganin ina lalla6aki bashi zai hana idan kika mun lefi na hukunta ki ba,Okay?shiru Zuhra tayi don harga Allah bacci takeji,babban damuwar ta kalmar Akeela takasa gane me hakan yake nufi tana neman me mata karin haske,gashi batajin zata iya tambayar Ummie,tun tanajin hirar Ummi da Sauban har bacci yayi awon gaba da ita. ******** Ba kajin karar komai sai na nishinsu da ihun su a dakin, Akeela ce da Suby suke aikata madigo ko wacce cikin fitan hayyaci take,domin sun riga sun lula wata duniya, Mom din Akeela ce tun sanda abinnan yafaru takasa samun natsuwa ta zauna tayi karatun ta nutsu tana ganin kamar ahalin GALADIMA ba zasu yima Akeela sharri ba,su me rufa mata ma asiri ne,hakan yasa tatashi domin taje suyi magana,don ita batanan taje makota da akayi rasuwa gaisuwa so batasan Suby ma tazo ba,murda handle din kofan bedroom din Akeela tayi,nishi tadinga ji kamar irin wanda ake.....hakan yasa cikin hanzari ta murda handle din,abinda tagani ne yasata sakin wani irin mahaukacin ihu wanda yajawo hankalin Alhaji mansir da dawowan shi kenan daga wajen Guggo Laure,cikin hanzari ya taho yana tambayar lafiya?abinda yagani ne yasa shi yin baya da sauri yana runtse ido, Akeela da Suby kuwa kokarin neman abinda zasu rufe jikinsu suke sun kasa,gabadaya sun rude,don kururuwa sosai Mom din Akeela keyi,hakan yajawo hankalin matan Baba Sani da mujaheed,ganin inda Mom din Akeela ke tsaye tana ihun yasa Mujaheed nufan wajen,dasauri ya juya yana runtse idanuwan sa, Mom din Akeela kuwa bata dena ihu me hade da salati ba,hakan yasa Guggo Laure shigowa,da sauri matan Baba Sani ta toshe ma Mom din Akeela mouth"maimuna!maimuna!!please kada kitara mana jama'a don Allah"jin wannan maganar da Mom din Akeela tayi yasata dawowa hankalin ta, Guggo Laure ta matso tana"meke faruwa ne ake kada a tar......shiru tayi takasa karisawa a dalilin tozali da tayi da Akeela da Suby haihuwan uwar su day ubansu, gefe guda kuma al'auran maza ne irin na roban nan daure a kwankwason Akeela"innalillahi wa Inna ilaihirraji'un innahu min sulaimanu wa innahu bismillahir rahmanir rahim,nashiga uku ni Laure na lalace,Ashe dama da gaske ne?kuka wiwi Alhaji Mansir,mom Akeela,da Guggo Laure keyi, Guggo Laure ta cigaba"wallahi Akeela kin cuce mu, yanzu da wani ido zan kalle Yaya Muhammadu da 'yayansa?dama sunce mune da jin kunya ashe da gaske ne"takarisa maganar tana wani irin kuka,da wani irin mugun fusata Alhaji mansir yadauko wayan radio aiko ya rufe ido yana dukansu kota ko Ina,ihu Suby da Akeela keyi suna rokonsa,amma ina dukan su yakeyi bayaji baya gani sai da ya musu jina-jina sannan ya rabu dasu don ko motsin arziki basu iyayi sai numfarfashi,sannan yadubi Suby yace kafin ya kirga ashirin ta tashi tabar masa gida,ko ya fice da ita tsirara,jin haka yasa Suby a hanzarce saka kayanta tadau long hijjab dinta tasa tafice tana kuka,baki ya kumbura yayi suntum! Komawa dakin Alhaji mansir yayi ya cigaba da dukan Akeela,gabadaya Baba Sani yakasa kwatanta, Guggo Laure kuwa fadi take"ai Akeela da haihuwar ki gwara asarar cikin ki,maimuna ta haifa mana kamiyamiya ta haifa mana annoba, cikin kuka Mom Akeela tace"kiji tsoron Allah Guggo,ki tuna akwai mutuwa akwai hisabi,duk abinda Akeela ta zama kinada kamasho,don duk cikin jikokin ki babu wacce kika sangarta kamar Akeela,kece bakiso a kwa6a mata,kika nuna duk abinda zatayi dai-dai ne,idan kin manta niban manta shekaru 24 baya Akeela ta zubar min da mangyada daga na dungure ta kika dinga fada har sai da takai ga Alhaji ya sakeni saki daya,ko kin mance ni?wallahi kece silar lalacewan Akeela"kuka Guggo Laure tasa takasa furta komai,domin duk abinda maimuna ta fada gaskiya ne. Sai da yaga tadena numfashi ya rabu da ita,don sai da ya zubar mata da hakora biyu na gaban bakinta,kuka wiwi kamar yaro haka yakeyi,duk cikan su suna zaune jigum-jigum,wani yaro ne yayi sallama,bayan sun amsa ne yake cewa wai mutane na sallama da Alhaji mansir a waje,gabansa ne yafadi aka shiga kallon , Baba Sani yace"mutane kamar yaya? yaron yace"su Malam sahabi ne dasu Malam Gaddafi"Baba Sani yace"tohm kace yana zuwa,su uku suka fita har da mujaheed,nan suka tadda dandazon matasa su shidda sai manya uku,hannu suka mika suna musabaha,su kuwa matansa sai wani ciccin magani sukeyi, Baba Sani yace"Malam sahabi lafiya kuwa?wanda akakira da Malam sahabi yace"Gaskiya ba lafiya ba kuka ganmu haka,wani video ne mummunan video,babu kyan gani yau muka wayi gari yanata trending a social Media,videon Akeela na wajen ku,videos kusan uku anwatsa a duniya tana aikata madigo,tsirara,zindikiya,haihuwar uwarta da ubanta? innalillahi wa Inna ilaihirraji'un,shine matasa sukazo suna cewa su bazasu yarda ba kada ta lalata musu yaran anguwa. Shiru duk su Baba Sani sukayi saboda sun shiga wani hali na kunya da tozarci,a dalilin yanda hankulan mutane yafara dawowa kansu, baba Sani yace"malam sahabi don Allah kuyahakuri anjima idan anyi bincike sai a tabbatar da komai"aiko nan matasan nan suka botsare inda kowa yadinga bada labarin irin shedancin da Akeela keyi,dakyar aka samu komai ya lafa sai dai magana fa ta tabbata Akeela 'yar madigo ce,kuka sosai Alhaji mansir yakeyi, duban Akeela yayi cikin muryan kuka"Allah ya isa tsakanina dake Allah, Allah sai yamin sakayya a irin tozarcin da kikamin,Baba Sani cikin 6acin rai yace"wai me kake fada ne haka mansir?idan fa hankali ya gushe hankali ke nemosa,wani Allah ya isa zaka mata? addu'ah shine mafita amma ba baki ba,cikin kuka Mom Akeela tace"kadai fada masa Yaya Kuna kallo a gidan nan,shida Guggo ne masu 6ata Akeela sai kuma da talalace ne yake kokarin mata baki?takarisa cikin fusata,shima Alhaji mansir yace"wallahi kika sake magana maimuna sai na mugun sa6a miki"cikin kunan zuciya Mom Akeela tace"duk abinda kamin abakin auren ka,don dama ni aka cuta don Akeela kadai na mallaka"tana kare fadar hakan ta wuce tana kuka,sukam sunga tashin hankali. ***** Cike da gajiya suke tunda suka dawo Zuhra ta kwanta bata farka ba sai yanzu don dama tanajin zazza6in sai dai bekai na jiya ba, toilet ta shiga ta watsa ruwa sannan ta sauko daga stairs din, kitchen tashiga saboda wata irin yunwa da take kwakular ta,dambun naman da Ummie ta musu ta zubo sai yoghurt da tadauko a fridge, bomshort ce a jikinta da vest,kasan carpet ta zauna sannan tafara shan magungunan ta,door bell taji yafara ring hakan yasa ta mike,budewa tayi aiko cikin farin ciki da harka tace"Aunty Rammat kece?sannu da zuwa shigo,itama Rammat murmushi takeyi zama tayi a dayan palour ba na baki ba, Rammat tace"nashiga ne shine naji ance baki da lafiya shiyasa nace bari na dubaki"cikin jin dadi Zuhra tace"Gaskiya naji dadi bari na kawo miki lemu da snacks wallahi banyi girki bane"Rammat tace"eyyah kada kidamu a koshe nake ma da kinbarshi"Zuhra bata saurare ta tawuce cikin kitchen,a tray ta hado mata komai tajawo stool ta ajiye tray din akai. "Aunty Rammat biki
Chapter 49 · 0% Book details