← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 64

Sashe 51

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bude mata itama ta fito,nan suka shiga. Kaya nagani na fada ya hado musu ita dashi ya siya musu wata mahaukaciyar shadda 15 yrd 160,000 haka ya biya sai jaka da takalmin Zuhra 58,000,hulanshi da takalmin shi 52,000,sai 'yan kunne da abin wuyanta da agogo 37,000 sosai Sauban ya kashe mahaukatan kudi wanda ita kanta Zuhra binshi da kallo kawai takeyi,bangaren mayafai suka nufa. *_MURA YA SAKANI A GABA FA INAJI A CIKINA WALLAHI,MANAGE IT._* [7/19, 20:24] *_GALADIMA FAMILY_* Page: 81/82 ____Wani irin kulawa na musamman ke bawa zuhra duk da ba wani sakin jiki tayi dashi ba a dalilin kalmar da Akeela ta fada mata,kamar kullum suna zaune ne a dinning suna breakfast,wayar sa ce tayi ringing batare da yabi takanta ba ya cigaba da breakfast dinsa musamman da yaga ba uwar lamba ce,wani kiran yasake shigowa still be waiwayi wayar ba sai da akayi 3miss call a na hu un ne yakai hannu ya au wayar yana an jan tsaki asa- asa,da yake a handsfree ya saka wayar hakan yasa akejin komai,sallama daga can angaren akayi,lokaci guda Zuhran zuciyar ta tayi wani tsalle tare bugawa tana saurin duban sa,shima ita yake kallo yana amsa sallamar,daga can angaren aka fara magana. "Ina kwana? fatan katashi lafiya? tsuke face Sauban yayi yana fadin"lafiya lou"dan murmushi akayi daga can angaren sannan aka sake karya murya"Sunana Zulaihat wanda akema la abi da Zuleey wacce watanni baya nake turo maka sa o ta wahtsapp sai dai da alama baka bu e ba"Sauban yace"Okay then! cigaba da magana Zuleey tayi dama idan babu damuwa son ka nakeyi da aure don naji labarin duk auren da aka maka bakason ko daya a ciki,shine nakeso muha u face to face,ka ganni na ganka,I know idan muka hadu zakayi accepting dina as your wife"da sauri Zuhra ta ago tana tunanin wacce banziya ce wannan?zuciyar ta na cigaba da bugawa kwalla ya taru mata ta kafeshi da ido,shima ita yake kallo yana samun natsuwa a zuciyar sa domin kuwa yau ya tabbatar kanwar tasa tana son sa tunda tana kishin sa,ba tare da ya farga ba yaji an fusge wayar,cikin acin rai ta fara magana"Ke ki nutsu kisan da wanda kike magana,mijina ba azamin na miji bane da yake bin ko wace azama yace yana so,kin gama yawon ki kin gama azantar ki sannan kidawo nan?wallahi kinyi ka an kije can kisamu azami like yhu ki aura cuz shine ajinki ba mijina ba"Zuhra na gama fadar hakan ta ajiye wayar tana sake tsuke fuska ban da huci babu abinda takeyi, shi kuwa Sauban sai murmushi ya keyi,daukar wayar yayi jin muryan Zuleey tana magana,muryan shi tajiyo"enough baiwar Allah,matana ta riga ta baki answer please go nd check your husband,cuz nan babu space,bbyn bby ta tare komai"yana gama fadar hakan ya kashe wayar yana kwashe wa da dariya,kama mouth yayi"Ewwee! Ashe ana kishi na haka? wow naji dadi,ashe kina sona?hararar wasa Zuhra ta aika masa tace"Ni kam bana son ka kawai ni bana fatar irin wadan nan su shigo min gida gara ka nemi kamammu natsattsun mata ka aura,don su ko ari ka auro bazan damu ba"tana are fa an haka ta mike ta nufi stairs,da kallo Sauban ya bita yana jan wafa yace"Hmm yarinya lokacin ki ne zaki shigo hannu ne" nufar stairs shima yayi,ya sameta akan kujerar palour sai share tires takeyi,rungumo ta yayi ta baya, kokarin fusge jikinta takeyi sai dai ya i bata damar haka,hakan ya sata sakin kukan da take dannewa babu shiru,cikin sauri yajuyo da ita yana kamo ha ar ta,tsura ma face dinta ido ya shiga yi kamar me shirin gano wani abu. Jan ta yayi suka zauna a kujera sannan ya dauke ta ya ora ta akan cinyar sa,wani kunya Zuhra taji tana arin sauka,cikin zafin murya yace"kinsan bansan haka ko?yanda taji murya sa ne ya sata duban sa,tsuke face yayi yace"yess abinda nake nufi kenan,yayi maganar yana kai mouth dinsa kan nata,nan yayi nasarar tura tongue dinshi cikin mouth dinsa,nan ya shiga aika mata da zafafan sa onni,wanda ita ma tafara biye masa don da bata biye masa yanzu kuwa biye masa takeyi,sai aikin mutsi take a tsakanin cinyoyin sa inda take tsokano masa...... ******* Bayan sati daya shirye n biki ya kankama tunda biki yazo saura sati guda,kuma yaup ne ake shirin kai lefe don Ammi tun safe tana gidan su Kareem da ita za'a kai kayan, Mom itama tana gidan su, Muneefa ma na can gidan su Mom don tarban kaya abu nasu,hakan yasa Sauban daukan Zuhra da kanshi ya kaita gidan su Mom yace itama a tarbe kayan da ita,sosai Zuhra tayi murna, Mom ma taji dadi,haka hajiya Biba don sosai ta nuna jin dadin ta tashiga sawa Sauban albarka duk da baya wajen. Sai karfe biyu su Ammi suka kawo lefe,sosai suka samu tarban girma don an karrama su sosai an kuma shirya musu abubuwa, bayani an gama gaishe aka gudanar da duk wani abu na al'ada sannan suka tafi cike da ganin nagartar gidan su Rammat tare da dattaku,kaya kuwa Masha Allah ansawa Rammat kaya babu karya akwatuna takwas Kareem yayi,yayi kokari sosai don kaya kam babu na banza,cike da shauki Zuhra ta dubi Muneefa tace"Aunty Muneefa ni yaushe za'a kawo lefe na kamar kowa?kodai ni aure na daban ne?dariya Mom da Muneefa sukayi, Mom tace"Kisha kurumin ki inada ya ini akan yayan ku lefe za'a hada miki naban mamaki. Muneefa tace"kwarai kuwa yanda yaya keji dake innan haka?hmmm zakiga lefe sosai. Murmushin jin dadi Zuhra tayi,nan aka cigaba da hira cikin farin ciki,sai bayan magrib Sauban yazo yadau Zuhra,kaitsaye Galadima family ya wuce da ita. Sashen Bodejo suka nufa don gaishesu,sun cidda ta ita da Galadima a palour sai hira sukeyi abinsu,ganinsu yasa Bodejo tamke face saboda yanda Sauban ya ri o mata hannu,cike da masifa tace"munafuka kin gama cewa ke baki son shi?tunda aka kaiki mu us mukeji ko yaji baki ta a yi ba, ila ma kina dauke da an tayin shi a cikin ki"ta arisa maganar tana gallama Zuhra harara, Sauban yace"ke kam tsohuwan nan abun ya miki yawa,ga fitina ga sa ido,kodai duk kishi ne bake ke zaune a wancan ha en gidan ba?mere da baki Bodejo tayi batare da tasake magana ba, murmushi Galadima yakeyi yana duban Zuhra"kinji ariso rabu da ita duk cikin kishi ne"Zuhra tace"Ai ka rabu da ita Galadima lokacin ta ne yanzu nima nawa lokacin na tafe"Galadima yace gaskiya ne kam wannan,nan akafara gaggaisawa,inda Galadima ya kalle Sauban"Muhammad ya maganar matar ka?ba zaka dawo da ita bane?, agowa yayi ya kalli Zuhra akayi sa'a itama shi take kallo, an murmushi Galadima yayi sannan ya cigaba"a wannan lokacin yafiya shine sama da komai ka manta komai,komai ya wuce ka dawo da matar ka ka ha asu ka musu adalci". Cikin acin rai bo ejo ta kalle Galadima"Wai Malam meyasa ka fiye dawo da hannun agogo baya ne?gaskiya bazan oye maka ba nisam bana son dawowan ta gidan nan,ka barsu suyi rayuwar farin ciki itama Allah ya ha a ta da wani mijin nagari me kula da ita"tana are fa an hakan ta mike ta nufi kitchen,murmushi Galadima yayi yace"Wato su mata kullum tunanin su aya ne, menene a ciki don kadawo da Akeela?kuskure ne ta riga tayi kuma addara ce bata wuce kan kowa ba"mikewa Zuhra tayi gaban ta na masifar bugawa don har ga Allah tana tsoron Akeela,da kallo duk suka bita Sauban ji yake kamar yatashi yaje yabita. Still murmushi Galadima ya kuma yi sannan yace"kaje kayi shawara,amma inaso ka natsu tukuna kafin ka yanke hukunci"mi ewa Sauban yayi jikinsa na masifar sanyi yama Galadima sallama ya fice, apartment din Ammi ya nufa nan ya cidda ta da Zuhra zaune tana dafe da kafa un Zuhra wacce banda shar an kuka babu abinda takeyi,a hankali ya ariso,cikin acin rai Ammi ta dubesa"mekayi mata ne Sauban?tsaban kuka tunda ta shigo ko magana ma ta kasa,meke faruwa ne?shafa kai Sauban yayi yace"magana Galadima yayi min akan dawo da Akeela shine fa taji take kuka,to wai ma menene abin kuka anan? Ammi idan fa Allah ya addara da sauran zamana da yarinyar nan babu yanda za'ayi dole kowa yayi ha uri"Sakin wani irin kuka tayi tana fa awa jikin Ammi a dalilin jin kalaman sa da tayi na arshe,cikin acin rai Ammi tace"Sauban! Sauban!! So nawa na kira ka? "Sau biyu Ammi". Ammi tace"To idan har nice na haifeka kada na sake ji ka tayar mata da maganar nan"cikin kuka Zuhra tace"Ammi idan zaiyi auren shi yayi ban isa na haramta masa abinda Allah ya halasta masa ba, kawai dai ni banson Akeela ta dawo ko uku ne ya arosu a lokaci guda amma don Allah banda Akeelaaa"takarisa maganar tana sakin kuka,shikuwa wani acin rai yaji don yana ganin yarinyar kamar fa har yanzu bata son shi tunda har tana cewa ko uku ne yayi banda Akeela. Ammi tace"kiyi shiru nace maganar ai ta mutu taso muje,kamata Ammi tayi suka haye stairs suka barshi anan zaune. Mikewa yayi shima ya fita don tun azu Kareem ke kiran sa. **** Cikin dariyar sha iyanci Kareem yace"hhhhh idan bakayi wasa ba kanaji kana gani zan angwan ce na bar ka,kayi ta kallon ruwa dai kwa o yazo....mema karisan hausar?dalla masa harara Sauban yayi yana jan tsaki,sannan yace"kai nifa yarinyar nan sam bata so na,nan yashiga bashi labarin abinda yafaru,ajiyan zuciya Kareem ya sauke yace"haba oga wallahi yarinyar nan tana sonka kasan fa yarinya ce so sai kabita a sannu Kaine zaka koyar da ita soyayyan ka"Sauban yace"haka Daddy ma yace min". Nan suka cigaba da hirarsu. Acan Ammi sosai ta lallashe Zuhra sannan tabata good advise na yanda ake kula da miji da tattalinsa,sannan tabata wasu sirrika akan zamantakewar aure wanda insha Allah zaku jisu a book dina mezuwa in na gama wannan. Sai wajejen 9:00 Sauban yadawo inda ya biya yadauki Zuhra suka koma gida,koda suka shiga bata bi takansa ba,dayan personal palour dinta ta nufi,daya daga cikin bedroom din tashiga tayi wanka. Bayan tafito ta shirya cikin wasu night gown masu taushi,wandon gajere ne hannun kuma na vest peach colour,shiryawa takeyi tana muttsuke jikinta da khumra da kulakca masu masifan amshin da i,wayar tane yafara ringing mikewa tayi tadauko akan bedside drower ganin number yasa ta agawa
Chapter 51 · 0% Book details