← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 64

Sashe 61

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sanar mata wannan maganin koba wanda yayi asirin bane yaci to shima fa zai mutu,sannan sai bayan awa goma sha biyu zaiyi aiki,aiko Hajiya Aliya tayi farin ciki ta amsa a ranar ta juyo don kada ya gane. Shine washegari wajen arfe 2 na rana ta zauna tayi musu girki ta e masa a abinci bata sana angansa ba,koda ta kai mishi saman shi yayi yayi suci amma ta i tace ita nata tayi mishi ha i na daban ne na masu ciki ta cika yaji don dama tasan beson yaji,nan kuwa yaci abincin shi cikin natsuwa,itama taje ta zuba nata taci tana yi tana wani irin murmushin nasara. Aiko ranar har anguwa zunje can babban family house in su Alhaji iliyasu,daga can sukaje shopping ya ha u ma babes in shi kaya sosai suka dawo,a ranar Adda zainab har kuka sai da tayi,aiko cikin dare wajen arfe biyu na dare cikin Alhaji iliyasu ya fara mur awa,nan itama Hajiya Aliya nata cikin yafara nan fa suka dinga neman auki,ai ko 5mnt basu ha a ba rai yayi halinsa ba tare da kowa yasani ba. Washegari da safe ita kuma Adda zainab nason fita ganin har wajen 9 bata ji motsin shi ba yasa ta nufi apartment in nashi,nan ta cidda gawan su cikin bedroom in sa,wannan abin ne ya firgita ta yasa ta fice da gudu tana fa in Alhaji ya mutu,duk iya arin gate man na ya kamota ya kasa,hakan yasa yayi gaggawan kirar Ammar yazo suka nufi apartment in Alhaji suka ci karo da mummunan abu,sannan gate man ya sanar masa Adda zainab ga yanayin da tafice,nan ya kira yayan Alhaji da annen sa. Shine Hajiya talatu na zuwa ta sake hargitse waje cewa Adda zainab ce ta kashe su don kullum i irarin ta kenan,kuma gashi ai ta gudu ya tabbata ita tayi kisan kenan?wannan dalilin yasa aka ora alaman question mark akan Adda zainab kenan har zuwa inda aka ganta da mutuwar ta. To wannan CCTV camera footage shine ya bayyana komai tun dawowar su Hajiya Aliya garin har zuwa abinda ya faru,nan kuwa akayi ram da Hajiya talatu tare da kaita kotu koda akaje batayi ja ba sai dai tace ita arashin sani tayi duk a tunanin ta maganin mallaka ne,aiko kaitsaye aka yanke mata hukuncin shekaru hamsin a prison tare da horo me tsanani. Hajiya talatu tayi kuka tayi nadama mara adadi. Wannan kenan. ****** Sauban sam ya kasa gane kan Zuhra don da yayi mata magana sai ta masa banza idan ma ya matsa mata kuka take sa masa,sai dai muddin yazo amsar ha insa tana bashi,hakan ba aramin tayar mishi da hankali yayi ba,haka dai suka cigaba da tafiya da yar da si in goshi ya shawo kanta komai ya dai-dai ta suka cigaba da shan soyayyan su ba sassauci. Biki ya kama saura 5 day's hakan yasa shirye-shirye gidan suke babu kama hannun yaro,amare ana ta shiri inda awayen su wasu duk sun shigo su shida,don haka a sashin Bo ejo suka sauka tsohon akin Zuhra don nanne babu cikan jama'a,inda Ammi da Mommy an uwa na jiki duk sun iso saboda events in da za'ayi. Yau ma kamar kullum zaune suke akan kujera 2 sitter kanta na cinyar shi sai wasa da gashin ta yakeyi zuwa can yace"Baby kamar jikin ki da fever fa ko?Zuhra tace"Something like that hub,cuz tun jiya nakejin hakan ga tashin zuciya sai dai ina ha a hakan da ulcer dake tashi mun kwana biyu" Sauban yace"Okey but ba kina Shan maganin ba? Zuhra tace"Yesss. "To kodai zamuje hospital ne?Sauban yayi tambayar,zumbur Zuhra ta mi a tana kwa e face,cikin shagwa a tace"Ni..Ni..dai gaskiya A'ah nifa ba sosai nake jinsa ba yaya,ni kasan abinda nake son ci yanzu?girgiza mata kai yayi tare da shafo face in ta, Zuhra tace"Gullisuwa me da i Please" Sauban yace"Eweee this girl na kwa ayayya,kinga mouth in nan naki?so ni ina zan samu gullisuwa? Zuhra tace"Nidai shi zanci katashi muje munema Please"tayi maganar tana bubbuga afa, mi ewa yayi yace"Okay to tashi muje,muje na shiryaki,"yayi maganar yana kamo hannunta. Fita sukayi don nemo gullisuwa sosai Zuhra tabawa Sauban wahala don kuka sosai tasa masa da sukaje trade biyu basu samu ba, arshen shi wani getto area suka nufa anan suka,don Sauban da kanshi ya fita suyo mata ya hanata fitowa saboda masu zaman majalisar da ya gani a layin group group hakan yasa yaji wani masifar kishinta ga idanuwa da duk yadawo kan motar nasa,yana zuwa 1k ya mi a ma yarinyar ya tambaye ta na nawa ne?nan take ce masa na 650 ne,cewa yayi ta juye masa,ledar ta ba a me kyau ta zube masa gullisuwar sannan ta shiga laluben canji,ce mata yayi ta barshi,sosai ta shiga godiya. Shikuwa tuni yaja motar,mamakin ta yakeyi yan da take shan gullisuwar hannu baka hannu warya tare da lumshe idanuwa tana jingina kanta a sit "Sai kuma mene bayan wannan?ta tsinkayo voice nasa. Zuhra ta dubeshi tare da murmushi tace"Allah yaya sai agwaluma,but nasan ba za'a samu ba cuz ba lokacin shi bane yanzu". Sauban yace"lallai ma yarinyar nan yau da kwa ayi ma kika tashi kenan?,bata tankasa ba ta cigaba da shan agwalumar ta har suka isa gida,koda suka koma farfesun kayan ciki kawai yace mata yanaso ya an yi yaji saboda muran da yakeji. Amsa masa tayi sannan ya fice shima saida suka tattake waje ya cema ta Daddy ke neman sa sannan ta barshi ya tafi. A lokacin kusan ana gabda magrib ne hakan yasa ta shiga kitchen in tafara ora masa bata bar kitchen in ba sai da aka kira magrib,ga wani mahaukacin bacci da ya sakota gaba sai dai bata son yi sai ta gama masa pepper soup in,shiga bedroom tayi ta wuce toilet ta watsa ruwa sannan ta auro alwala,sallah ta tayar tana idar wa ta shige kitchen nanfa ta zauna anan cuz bata so ta koma bacci ya kwashe ta, an rage gas in tayi, dai-dai ana kiran isha'i ta sauke don tasan shi yafi son ta tayi laushi,plaintain guda aya da ta yanka ta soya masa,sannan ta shirya su, plaintain in tasa a plates ta rufe, pepper soup in kuma ta sa a wani bowl ta rufe abinka da kayan tangaras ri e zafi,a tray ta ha a masa tare da spoon da pork sannan ta auko ta fito,komawa tayi ta ha o masa fresh milk nd Fairless a wani tray in,glass cup nd bottle water ta fito dasu ta ajiye,palour ta koma ta cigaba da shan gullisuwar ta babu jimawa bacci yayi awon gaba da ita. Babu jimawa kuwa ya shigo yagan ta tana barci,aiko peck ya bata a kumatu ya wuce dinning ya fara dinner in shi,yana gamawa yakai komai kitchen sannan cak ya auke ta,ya au mata gullisuwar ta ya haye da ita upstairs, bedroom din shi ya wuce da ita sannan yayi mata addu'a yaja mata duvet tare da ara mata A.C don ita mejin zafi ne,toilet ya fa a yayi wanka be wani jima ba ya fito yayi duk abinda ya kasance al'adar sa,aiko ya haye gadon a bu ace yake,hakan yasa shika ai ya fara ka an sa da rawar sa sai dai wani gigice wa yayi saboda wani da i da yaji ta sake,a bacci takejin komai sai dai sam takasa tashi,don sam Sauban be san ko isha'i batayi ba. Bayan ya kammala komai yaje yayi wanka tare da dawowa ya rungume ta sai bacci. Zuhra ko wajejen uku da rabi a yanayin jikinta kawai tasan yaya yayi aiki murmushi kawai tayi da yar ta mi e ta shiga toilet,wanka tayi sannan ta auro alwala tazo ta tayar da isha'in ta,a daddafe ta koma ta sake kwanciyar ta. ********* Bayan kwana hu u yau ta kasance ana gobe biki,events an yishi babu magana,yau kuma dinner za'ayi duk yanda Zuhra taso zuwa Sauban ya hanata saboda zazza in da takeyi,itama bata wani damu can ba,fita yayi saboda zasu kama ma mijin da zai aure Nihal hotel don yanzu haka suna hanya, shida Taufeeq da Kareem suka fice. A can Ummie da Mom su suke abincin tarba,babu abinda kakeji na tashi sai hayaniya a Galadima house, Zuhra tana zaune ta jiyo motoci anzo aukar mutane don tafiya dinner,hakan yasa Zuhra taji wani iri kamar ta wala ihu. Haka dai suka tafi sauban kam be wani jima ba ya shigo lokacin Zuhra tayi baccin ta abinta shi kam yana mamakin wannan baccin na kwana biyu da takeyi yauma har aki ya kaita,haka ya cigaba da rainon ta like baby. Washe gari kuwa da wani azababben zazza i ta tashi da mugun ciwon kai duk da kuwa ta i yarda ya gane,sa mata abin wuya yakeyi ta jikin mirror yana kallon ta. "Baby kinyi balai'n kyau kinganki?har naji wani kishi" an shagwa a face Zuhra tayi tace"kai yaya nidai ka barni na shiga cikin an uwa na Please". "But Baby kamar baki da lafiya right? Cikin sauri Zuhra tace"Nop yaya mene kagani kuma?Ni lafiya ta alau" Murmushi Sauban yayi yace"Okay to muje,anko sukayi duk da ita lace tasa doguwar riga blue Black ta sanya veil white takalmi high heel white da ar hand bag in ta white tayi kyau ainun. Shima shadda anya yasa sai mai o take blue Black,hulan kansa light blue haka halfcover afarsa,hannun ta ya kamo suka fito,anan masallacin Alhaji Mai Deribe aka aura auren sosai mutane suka halarta tare da sheda auren. Muhammad Shuraim & Lailah Taleeb Muhammad,Aliyu Abdulhakeem& Barakah Haroun Muhammad (Nihal). Aiko gida ya cika tan am da an uwa da abokan arzi i, Zuhra tana sashin Mom don acan su Aunty Mashahuda suke,itadai tunda ta yallare ido taga wannnan jollop in shinkafar da yaji curry hankalin ta ya tashi,wani mugun amai taji ya taho mata,duk iya arin ta na ganin ta danne ina,da masifar gudu ta shige toilet. Gaba aya su Aunty Safeena suka bita suna lafiya?sai dai Zuhra amai takeyi sosai don jikinta har wani irin rawa yakeyi,cikin sauri Aunty Safeena ta kamota da yar ta gama aman nan,haka tatafi luuuuuuuu. Yaraf! Ta zube a jikin Safeena,salatin suka sanya suna tatta a ta sai dai babu numfashi babu alamun sam babu numfashi a jikinta. Gaba aya sun gigice, Mom ma ta taho,ruwa aka
Chapter 61 · 0% Book details