← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 64

Sashe 56

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jiki,shiyasa suna fitowa daga toilet sallah yaja su sannan yafara aikin yi mata massage,a haka wani wahalallen bacci kuwa ya auke ta,cike da wani irin aunar ta yake kallon ta yana ji kamar ya ha iye ta,peck ya bata a kunci sannan ya shirya cikin wata kaftani inkin half jamfa me laushi tare da tsada,kwantancen gashinta a gyara su ul sai she i yakeyi batare da yasa hula ba ya au car key insa yabar gidan,kai tsaye wani lafiyayyen eatry ya nufa,shiga yayi ya ha o musu take away na Burger sannan yadawo, ko a lokacin bata tashi ba hakan yasa kaitsaye ya fa a kitchen inada ya feraye Irish nan ya ha a musu chips nd egg,komai jera shi ya shiga yi akan dinning,batare da ya sake hawa upstairs in ba,toilet in palour ta ya shiga ya daura alwala ya tafi masallaci. Bashi ya shigo ba sai wuraren 8:30 don har isshan shi yayi,hayewa saman yayi nan yaje ya fara tashin Zuhra cikin kulawa,shafa mata kai ya shiga yi yana hura mata iska a kunne,cikin wani irin shagwa a ta tashi,cikin muryan shagwa a tace"Kai yaya nifa baccin be isheni ba sam"tayi maganar tana turo mouth gaba,rungumo ta Sauban yayi cikin kulawa yace"to ai dole ki tashi I know yanzu haka kinajin yunwa ga sallolin ki,Please wake up"yayi maganar yana kamo hannunta tare da mi ar da ita,kukan shagwa a ta saka masa,be sake ta ba,har toilet in ya kaita tayi alwala sannan ya shimfi a mata praymat ta tayar da sallah, hakan yasa ya fita yaje ya ha o komai a tray ya kawo saman anan palour ya ajiye. Waya yakeyi da an office in su sai iskanci suke masa kan ya i dawowa,fitowa tayi tana an nesa dashi don har ga Allah wannan jarabar nasa tsoro yake bata,mi ewa yayi ya kamo ta ya zaunar tare da hanging call in,cikin shagwa a ta dubesa"Shine bazaka jira na tashi nayi komai ba?ni nafi son kana cin abinci na sam bana son kana cin na eatry"kumatun ta Sauban yaja yana maimaita maganar nata,throw pillow ta auka ta jefa masa tana sakin kukan shagwa a, kamota yayi ya ya shiga lallashin ta,hakan ya sata lafewa a jikinsa,shida kan shi yayi feeding in ta sai da taci ta oshi sannan ya yale ta. Haka rayuwar su ta kasance gunin ban sha'awa da burgewa Sauban bashi da wata matsala sai na kishi,yana da zazzafan kishi sosai. ******** Ranar juma'a su Laila suka diro harda su ya Taufeeq,mommy ce kawai bata biyo su ba,sai ta ha a su dasu Ateeq da maimoon a dalilin kukan da maimoon ta dinga yi kan sai tazo wajen Zuhra,gaba aya Zuhra ta tare acan da yake Sauban ranar yana busy saboda suna shirye-shiryen tarban abokan su wa anda sukayi school,wasu ba'a state in suke ba,wasu kuma suna can daga waje zasu shigo, Zuhra na zaune wayar ta tafara ruri, Nihal ce ta mi a mata,ganin sunan Sauban ne yasa ta anji sanyi a ranta don tunda ya fita be nemeta ba,duk da taso kiran shi amma sai hayaniyar an uwan ta ya hana ta zuwa, picking tayi,daga can angaren Sauban yake ce mata don Allah gashi nan zai turo da sa o idan babu damuwa yana so ta ha a ma ba in su dinner da zasu iso yau innan. ZUHRa cikin sanyin murya tace"Tom babu komai tana jiran shi"sanar mata yayi da taje gida zai aiko da komai,mi a tayi tana fa in"Tom bari naje"kashewa yayi,ada yaso suyi Oder ne ta hotel sai yaga rashin dacewan hakan,shiyasa ya yanke wannan hukuncin,sun kama musu hotel rooms wanda sai da suka kama akunan goma sha biyu,duk Sauban ya biya komai. Duban Nihal da Laila Zuhra tayi tace"kuzo muje ku taya ni aiki yaya zai aiko sa o zamuyi ma ba in su girki,cikin murna kuwa suka tashi suka tafi,maimoon kuwa tana biye dasu,don Ateeq na can wajen su Daddy. Su Laila sai sake santin apartment in suke yi,wai kamar ya sake kyau, Zuhra ta basu amsa da Ea an ara wasu kayayyakin. Nihal ta ri e waist tare da duban Zuhra tace"Matar nan nifa naga sai wani glowing kike arawa me yaya ke baki ne haka?hararar wasa Zuhra ta galla mata tace"munafuka bari idan ya dawo ki tambaye sa"kama baki Nihal tayi tace"Wa? Rufamin asiri in mutu maza su kaini salin alin"Laila dariya tayi tace"kenan da wani tambaya kike Nihal,aiko abinda yaya ke bata da ya wuce rufaida yoghurt"da yake Zuhra ta fahimce lailai aiko ta maka mata duka tana kaucewa, Zuhra tace"ai kam zakiyi masa bayani bari ya dawo"kafin lailai ta bata answer door bell yafara ara,Nihal ce taje ta bu e,aiko wani an matashin ne ya sauke bako biyu na kaya,nan Nihal ta aya, Laila ma tazo ta ayan. Kai tsaye kitchen suka dire komai da komai, Zuhra ce ta bisu kitchen in,leda ta farko kayan miya ne sai kayan salad,sai egusi da owgun,sai ayar leda kaji ne da guda hu u sai saidin kifi,shiru Zuhra tayi tana tsura ma kayan,aiko nan abinda zatayi ya fa o mata, aya ke gashin a gyare ne, auraye wa kawai tayi sannan ta dubi Nihal tace ta gyara kayan miyan,ta fara ni a tomatoes daban sai kayan yajin daban,Laila kuma ta wanke kifin ta tsane a basket sannan ta barba e kayan spices. Kowa kama aikin sa yayi, Zuhra koda ta auraye kajin,kwaso kayan spices in da Ammi duk ta kawo mata tayi tasa komai yanda ya kamata,ginger,cloves,gerlic tasa ka an,sai iyar miya,ta au ko ganyen parsley ta ora a sama tasa Curry bata sa tyme ba, seasoning ta kwaso, Maggi star 4, Maggi know 4,rayco 4 sai onga chicken flavour tasa biyu ta rufe, store in da ke cikin kitchen in ta ta shiga,ta auko semovita guda biyu ta fito. auraye peas in tayi da carrot ta fara gyarawa bayan ta ora ruwa a wata tukunya,bayan ta ora ruwan,komai dai tayi shi cikin natsuwa wanda su Laila suke mamakin inda Zuhra ta koya girki,komai daki takeyin sa,perboiled in shinkafar ta tayi ga ar souce na kayan yaji da tasa ma Nihal komai,gefe guda kuma Laila na soya kajin,acan kuma kuma ga peas nan nata nuna a ruwan da tayi sanwa an dai-dai,tuwon ta fara tu awa dama tayi talge tun azu, duban Nihal tayi tace ta zuba mata shinkafar koda ta zuba lokacin ta gama tu in hakan yasa tazo ta fara motsa shinkafar,gaba aya wani amshi me shegen da i ya game apartment in,bayan ta motsa shinkafar ne ta an rufe ya an turara,abinka da nonestick pot. Laila na gama suyan kajin dama tun azu an sauke source in da an ruwa ka an a jikinta,kifin aka ora Nihal itama ta cigaba da kula da shi gaba aya hankalin ta nakan Zuhra don ganin komai Allah yasa ni cike take da mamakin komai, ha a kajin nan Zuhra tayi a an bawo me balance sannan ta auko source in nan tafara ha a komai,cikin natsuwa take komai, Laila ganin kamar ta gaji ne yasa ta amsa ta cigaba da motsawa,cikin natsuwa tace"naga ma kamar ya ha u,ki bu e wancan drower ki auko set in wasu foodflask mugani,mi ewa Laila tayi inda Zuhra kuma ta rage wutan tuwon don yanzu zata kwashe,kashe wutan shinkafar tayi,da yake kulolin babu lefi suna da an girma duk da kuwa kyan su ana biyun ta juye shinkafa,na farkon kuma ta juye pepper chicken in,kwashe sauran tayi ta maida carbenet in,sannan ta fito da wasu set Suma 4set ne sai ta cire biyu da babban dana ukun, babban suka fara ulla tuwo suna sakawa sai da suka ulla malmala goma an dai-dai,sauran tabada wani foodflask in tace a zuba shima malmala goman yaci,babu abinda ya rage akan gas sai miyan tuwon da kuma cooslow, already an goge kayan cooslow in ha i kawai yake jira,sauke miyar tayi wacce sai tashin amshi takeyi sannan ta zuzzuba anasu foodflask in sauran ta zu a a ayan foodflask in shima,sa nnan ta auko soyayyen kifin ta zuba a kowane kulan miya wada tacce,ragowar ta saka cikin fridge. "Ikon Allah nifa ina mamakin inda kika iya girki ne haka Zuhra musamman me yawa,kinji yanda amshi ya game apartment inn nan?Nihal tayi maganar tana kama ha a,murmushi Zuhra tayi cikin zolaya tace"idan za'a auki Course sai azo tunda bikin naku ma ya gabato"Laila tace"yanda kika jin nan" sauran jollop in shikafan tukunyar tabasu foodflask tace su sake musu,fito musu da komai tayi harda su masarar gwangwanj,bama,waken gwangwani,babu egg dai tace su ha a cooslow in,ita kuma a gurguje ta ha a musu lafiyayyen cucumber juice nd tamarind juice ta saka cikin fridge, duban su tayi tace"bari naje nayi sallolina gamunan babu magrib bare isha'i,sai na shirya,don ma yanzu aka kira isha'i,tana fita dai-dai lokacin kuma Sauban yakira ta,kan nan da 8:30 zasu shigo,amsa mishi tayi da to tana duban agogo,lokacin 8:06 cikin sauri tafa a bathroom tayi wanka tayi alwala,a gurguje tazo tafara sallolinta,a lokacin da ta idar 8:20 cikin sauri ta shirya cikin wata ha iyar lutfaya golden yellow,wanda ya mata kyau ainun,powder da kwalli kawai tasa sai an kunne,agogo da sauran su,lalle nan ya fito tare da yin kyau sosai,high heel shoe me igiyoyi ta saka brown sannan tafice,shiga kitchen in tayi da sauri tace su fito da kayan a fara shirya dinning,aiko cikin hanzari suka fara shirya dinning in,komai suka jera sa a muhallin da,plates,glass cup's,spoons duk dai komai na bu ata,a dai-dai lokacin taji door bell,nufar ofan tayi tana bu ewa,babu zato taji ya wani rungomu to,nan ya shiga bata kisses kota ko ina,su Laila ganin hakan yasa cikin sauri suma suka fice suka nufi personal palour in ta don gabatar da sallolin su. "Uhum kai yaya Please stop,tayi maganar tana ma ale jiki"cak ya auke ta ya shige da ita palour yana dariya,kukan shagwa a tasa mishi wai ya sauketa,dire ta yayi yace"Eyye kin ganki kuwa Mrs MS?kinyi 100% babu makusa dressing me kyau me kuma mutumci,tunda muka shigo amshi ya bu e gidan nan"Zuhra ta rufe ido tace"kai yaya,to ina abokan naka? Sauban yace"yanzu zan shigo dasu,wai Taufeeq har dashi ya tsaya wai sai na bashi izini? an rainin wayo"hararar wasa Zuhra ta zabga mishi sannan tace"ai gaskiyan shine ni banga
Chapter 56 · 0% Book details