← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 64

Sashe 50

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nata gabatowa sai jiya naga anko a wajen Mom,gaskiya lace din yayi kyau,atamfar kanuri day da za'ayi itama tayi kyau ga biki saura 3 week's"Rammat tace"Aikuwa dama ba wani events za'ayi ba banda wannan,shima don na matsane"Zuhra tace"ayya Allah ya nuna mana"Ameen Rammat ta amsa dashi sannan suka cigaba da hirarsu abinsu,sai wajen 2:00 Rammat ta tafi,shiru Zuhra tayi tana mamakin inda ya Sauban yaje haka bedawo ba,mikewa tayi tahau saman sa ta fara gyara masa duk da ba wani datti ba,juyawan da zatayi taci karo da wani dan book me kyau da tsaruwa,hannu takai ta dauka tana budewa cike da sha'awa,zaro idanuwa tayi a dalilin abinda taci karo dashi,pic dinta tagani ranar tana sanye da wata Dubai gown a kasa anyi rubutu kamar haka _My heartbeat_,cike da mamaki ta bude wani page din,cikin sauri ta samu waje ta zauna don ganin wani pic din nata akasa shima anyi rubutu kamar haka _Itadin duniya tace kuma rayuwa ta ina tsananin son ta tun randa Allah yakawo ta duniya har zuwa wannan lokacin,ina kaunar ta da dukkan rayuwata,cuz itadin numfashi na ne,duk wata mace dazan mallaka a bayan ta take,bata kaita ba kuma bazata ta6a kaita ba domin itadin ta musamman ce....i love you my Surur Qalbeey _,ga date shima tun 12/4/2018. Zuhra zaro ido tayi a fili tace"shekaru masu yawa haka?cigaba tayi da budewa tana ganin abubuwa masu tsananin al'ajabi da mamaki wanda lokaci daya taji wani irin mugun tausayin yayan nata don har bayani yake akan yanda yakasa tunkarar ta da maganar soyayya shi kuma bazai zuba ido ta aure wani bashi ba,cigaba da karantawa tayi har zuwa randa aka kirasu ana sanar da ita an daura mata aure dashi,wani hawayen tausayin sa ne ya kamata a fili tace"Allah sarki Yaya dama duk abinda yakemin ba kiyayya bane tsantsar kishi ne?sorry yaya na,duban frame din gefe wanda pic dinsa ke jiki tayi,sanye yake da kayan cricket da sandar a kasar Malaysia ne yayi masifan kyau,shafa photon tayi tana juyawa da niyyar cigaba da aikinsa. Gabanta ne yayi wani mugun yankewa ya fadi a dalilin Ido hudun da sukayi dashi,hannayensa kalmashe a kirjinsa ya tsuke face,nan ya shiga takowa idanuwan sa a kanta,cikin sauri Zuhra ta sunkuyar dakai tare da runtse idanuwa,hannunsa taji ya riko waist dinta tare da turota ta fado kirjinsa,dayan hannun yakai yana kamo ha6arta"bincike kike yimun a bedroom?cikin sauri Zuhra ta bude ido tare da kauda kai, Sauban ya sake matse mata waist hakan yasa ta furta"Ouch! Yace"ba magana nake miki ba? Cikin shagwa6a66iyan murya tace"Nifa ba bincike nake maka ba"a yanayin yanda tayi maganar yasa yaji wani abu ya fisgesa,cikin sauri yakai mouth dinsa cikin nata,kwalo idanuwa Zuhra tayi don a tunanin ta muguntar da yasa ba yimata ne yau ma zai maita,sai dai sa6anin haka,jitayi yana mata wani irin salo, zazzafan kiss yake aika mata,wanda yasata jin wani iri,jin abinda bata ta6a jiba,tsintar kanta tayi da kokarin biye masa,hakan yasata tura yatsun hannayen ta cikin kwantacciyar suman kansa. Xahratty CE Lallai Alqalami yafi takobi [7/17, 17:20] *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 79/80 _____Sosai Sauban ke romancing Zuhra wanda hakan yafara bata tsoro,domin batasan yamutsa masa gashin da takeyi bane yasashi sake susuce mata,hankalin sa yayi kololuwan tashi ba tare da ya ankare ba yaji kukan Zuhra saboda mahaukacin romance din da yake mata dayasa yakai hannunsa state government,hakan yasata rudewa ta sakin masa kuka sosai. A hankali ya dena mata abubuwan da yake mata yana janye mouth dinsa cikin nata,maida kanta yayi kan kirjinsa yana shafa mata baya,alamun lallashi,bakinsa ya gaza furta komai,idanuwan sa sunyi wani laushi sun sake zama sexy eyes,tanajin bugawan numfashin sa abinda ya bata tsoro shine kalaman Akeela ne suka fara dawo mata kunne,cikin sauri tayi kokarin fusge jikinta tayi,shi kuma yaki bata daman haka,hakan yasata fashewa da kuka. Dagota yayi yana kamo face dinta"what's wrong with you?yayi mata tambayar yana kura mata ido,kasa kallon sa tayi saboda wani mugun jin nauyin sa da take,dakyar tayi karfin halin fadin"Nothing....ummm banyi komai ba"dubanta yayi"like wat?ya furta hakan, Zuhra tace"I mean banyi girki ba cuz..sai kuma tayi shiru, Sauban ya saketa tare da nufar kofan bathroom yace"don't worry nima yanzu fita zanyi,babu zato yajiyo muryan ta"Again!! Ita kanta batasan ta fada hakan ba,tsayawa yayi tare da juyowa gabadaya yana dubanta,murmushin gefen baki yayi yatako zuwa inda take,hannun ta ya kama yanufi bathroom din da ita,nan ya hada musu ruwa cikin jacuzzi,kayansa yashiga cirewa,hakan yasa Zuhra runtse ido gam tafara addu'o'i,murmushi kawai Sauban yayi yana taotsan lip dinsa na kasa,babu zato taji yafara ciremata vest dinda ke jikinta,da mugun sauri tabude ido ganinsa tayi daga shi sai boxes,hannunta takai kan nasa don kokarin hanasa,buge hannun nata yayi yana me tsuke face,cigaba yayi da cire mata vest din, Zuhra kuwa jikinta babu inda baya shaking,wani shocked Sauban yaji a dalilin cin karo da yayi da dukiyar fulanin ta,don batasan bra ba,duk da suna da girma hakan be sasu russunawa ba tsaye suke cak. Cikin sauri takai hannayen ta da niyyar karesu tana sakin kuka lokaci guda, Sauban kuwa jikinsa ne yadau rawa,da hanzari ya cire mata bomshort din,anamma saranda yayi Saboda kayan ruwan Zuhra,daukan ta yayi kacokar yasakata cikin jacuzzi din,gabadaya ya sake wani susucewa one time. ******* Sosai damuwa ya shiga cikin gidan su Guggo Laure gabadaya kunyar jama'an layin sukeyi musamman tunda anyi rasuwa hakan yasa maganar ta tunda yawo a society din, Akeela kuwa ba karamin tashi hankalin ta yayi ba,bata ta6a zaton Zuleey zatayi mata wannan cin amanar ba don itace ta watsa video's dinta a socially media,tayi kuka sosai sannan ita kanta tayi Allah wadai da irin rayuwar ta,a gefe guda ga mahaifin ta dake mata Allah ya isa, mahaifiyanta kuwa kuka kawai takeyi,ga maganganun da Guggo Laure keyi masu zafi tana yayya6a akanta. Cikin tsananin damuwa tafito palour su nan ta cidda hajiya maimuna,cikin muryan kuka takarisa gareta"Mom don Allah ki yafemun wallahi sharrin shedan ne,bazan sake ba ki roki Baba ya yafemun, Alhaji mansir cikin 6acij rai yace"Akeela idan kika sake kirana da Baba sai na canza miki kamanni, nayi dana sanin haihuwar ki, Allah kuma ya is......cikin 6acin rai Baba Sani ya fara magana"Wai Mansir kana da hankali kuwa?tundazu kake mata Allah ya isa,so kake tasake lalacewa?sai kuma ya sassauta"inaso kasan cewa hannun ka baya ru6ewa ka yar,duk abinda yafaru mubar shi a kaddara komai mukaddari ne,dole kuma muja Akeela a jiki jinin mu ce bamu da yarda zamuyi"Guggo Laure tace"gaskiyan Sani ne Mansir,me faruwa ya faru domin kuwa cuta dai Akeela ta cuce mu sai dai fatan mata shiriya"haka dai suka cigaba da tattaunawa cikin jimami da damuwa. ******* Ammi ce tafito daga kitchen hannunta rike da cup ta nufo Zuhra,samun gefen tayi ta ajiye cup din"kiyi maza ki shanye wannan kafin nadawo wajen Daddyn ku,idan kika shanye akwai wani ma"Zuhra amsawa tayi da to sannan ta dau cup din,tafara shan abin,lumshe idanuwa tayi tana sakin murmushi"Ummm ashe da dadi ai nayi tunanin magani ne Ammi tabani"Zuhra ta furta tana sake Kai spoon din mouth dinta,cigaba da sha tayi cikin natsuwa. Sallaman su tajiyo shida Kareem,amsawa tayi batare da ta hada ido dashi ba,samun sofa suka zazzauna, duban inda Kareem yake tayi"Yaya Kareem barka da zuwa"cikin murmushi Kareem yace"amaryan mu barka dai da wannan lokacin,ya gida ya garin? zuhra tace"Alhamdulillah ya shirye-shiryen biki? Kareem yace"Alhamdulillah ai gashi nan munata fama babu zama please ayi hakuri na rike oga abin ne sai a hankali"murmushi kawai tayi batare da tayi magana ba, Ammi ce ta fito, duban ZUHRA tayi tace"kin gama sha ne? Zuhra tace"Yess Ammi na gama,kuma yayi dadi juice me sunan shi?hararar wasa Ammi ta aika mata dashi,dariya Zuhra tayi tace"please Ammi ki karamin serious da dadi"Ammi tace"kitashi ki hado musu abinci tukuna kidawo"mikewa Zuhra tayi,da kallo Sauban ya bita yarasa dalilin da yasa yake kaunar tafiyar ta,nan suka shiga gaishe da Ammi,cikin kulawa take amsawa, Zuhra bata wani jima ba tadawo hannun ta dauke da babban tray wanda wamers ke kai sai plate nd spoon,bayan ta ajiye musu komawa tayi ta dauko wani madaidaicin tray wanda bottles water guda biyu ke kai da juice sai glass cup's biyu. "Sannu da aiki matar oga muna godiya"Kareem yayi maganar cike da tsokana, harara wasa Sauban ya galla masa yana cewa"kaji dashi munafuki da alama bakin ka da magana,guntse dariya Kareem yayi batare da yayi magana ba yajawo tray din don azababbiyar yunwa yakeji,serving dinsu yayi kowa da plate dinsa,sannan suka fara cin abincin, mikewa Zuhra tayi don basu waje,muryan shi ta jiyo"kada kiyi nisa don zamuje anguwa ne". "Okay! Kawai tafada tana nufar dinning taja kujera ta zauna,chat takeyi dasu Laila sai iskanci suke mata wai kila ma ta harbu. Basu wani jima ba suka g Kammala,hakan yasa yace mata tazo suje,mikewa tayi tahaye stairs don cema Ammi sai sun dawo, murmushin jin dadi Ammi tayi don taga kamar duk cikan su sun fara rike auren da muhimmanci,dama Zuhran ce abinji. Long hijjab tasaka onion colour da yake t shirt nd three quarter ne a Jikinta,sosai hijjab din ya rufe mata ko ina,shi ya bude mata motar da kanshi ta shiga sannan ya zaga shima ya shiga, Kareem shima ya bude ya zauna cike da bar kwsnci yace"Haba oga wannan ai son kaine nima ya kamata ka bude min motar ne nashiga"harara Sauban ya aika masa dashi,Zuhra kuwa murmushi tayi tana duban gefen titi, shi kuwa ta mirror yake kallon ta bini bini kadan,tafiyar minti 7 ta kawo su gidan su Kareem parking yayi a bakin gate din,bude motar Kareem yayi ya fita yana musu a dawo lafiya,ta jikin mirror Sauban ya dube ta"ki dawo gaba ki zauna"Zuhra gudun matsala yasa ta bude murfin motar ta fito tashiga ta rufe,tayar da motar yayi yana sakin ajiyan zuciya,da sauri Zuhra ta dubesa,daga mata gira yayi hakan yasa cikin sauri ta kauda kai,hannu yakai tare da kamo ha6arta yace"yadai 'yan mata na?na miki kyau ne?runtse Ido Zuhra tayi batare da ta tanka sa ba,babu zato taji mouth dinsa kan lips dinta,cikin sauri ta bude ido,a dai-dai lokacin me motan bayansu ya sakin musu wani uban horn,a hankali ya zare bakinsa cikin nata,yana maida hankali ga driving din. Da sauri ta dukar dakai,shikuwa bini-bini kadan sai ya kalle ta,wani hadadden boutique yayi parking a parking lot,fita yayi sannan ya zaga ya
Chapter 50 · 0% Book details