← Book details A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 50

Sashe 48

A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sa har motocin sa suna nan cikin tamfal ta jima tsaye a vun daga bisani tagoge hawayen daya gangaro mata tawuce cki tasamu mama a cikin dakinta tana kwance bisa gado da carbi a hannunta tana ja. Ganin fatima yasa tamike cke da fara'a tace "sannu da zuwa diyata. A sanyaye tazaun a kasa ta gayar da ita, mama ta zuba mat ido tace "fatima kullum kara ramewa kke kina duhu kullum b ki da kuzari da walwala wai shin haka raywa zata tfi, tunda fa ba mu muka halicci kammu ba ba mu da iko kuwa da kammu dole ne muyi hakuri da abinda Allah ya jarrabe mu. Tadinga sharar kwalla tana fadin "wallahi mama ban san yadda zanyi in daina damuwa b, damuwa ta min yawa ji nake kamar nim mutuwa zanyi. Mama tace "mutuwa lokaci gareta fatima idan kwana yakare kowa zai mutu, kidaure kidin ga sakin ranki kina walwala kuma ya zama wajibi a cikin masu sonki ki fidda guda daya ki aura, samun abokin rayuwa zai rae miki damuwa. Tadago tdubi mama tace "aure fa kikace mama, har da ke a masu cewa in yi aure kema ba ky kishin khalifa? Mama tayi murmushin karfin hali tace "Allah sarki fatima to idan nayi kishin khalifa ya zanyi, zan iya dawo dashi duniya? Ta girgiza kai. Mama taci gaba da fadin "A daran jiya Barrister Nuraddeen ya zo gdan nan gun alhaji yana son ya tambayar masa malamko zai ashi auranki, abba yace in tambayar masa ke in kin amince ba ya da matsala da barriater nura sbda ya san iyayansa, da rayuwarsa gaba daya ba bukatr sai anyi wani vincike a kansa. Kanta yakara mata nauyi zuciyarta takara kuntata tarasa abinda za tacewa mama da abba sunfi karfin komi a gareta, ga jidda na naci akan yayanta usman itama jiddah ta fi karfin ta wofantar da maganarta sbda sadaukar daranta da tayi don ganin ta ceci rayuwarta. Mama tace "kina da damar da zkije kiyi tunani, idan har mce takasance mai hankali to kada tabi ta kyale kyalen duniya gun zabar miji tazabi nagari kawai, ko dayake zabi yana gun Allah idan mutum ya dogara da Allah sai ya zaba masa miji na gari wanda zai rike shi tsakani da Allah. ***** Fatima tadawo gda cke da tunani a ranta abi? da ta lura dashi shi ne zabar mijin aure ya zamo dole in ba haka ba ba za a kyaleta ba, kuma abin takaici suna bullowa ne ta hanyar dasuke da kima a gunta. Ta bayyanawa innarta yadda sukayi da mama dakuma maganar usman yayan jidda. Inna tace "fatima matukar kina son kwanciyar hankalin mu to ya zama wajibi ki fidda miji ki aure mu ma mun gaji da surutun da akeyimana a dangi da mutanan unguwa. Fatima tamike tashige daki takira jidda a waya bayan sun gaisa tace "ki turo min Usman in gan shi. Jidda tace "sai yau kikaga damar bshi izini yazo. Haushi yasa fati kshe wayarta tana tsaki. Bayan sallar isha'i jiddah takirata tace Usman yna bisa hanya,. wanka tayi ta murza mai tashiga atamfa super ta tsaya tana kallon kanta wai yau itace za tayi zance. wayarta ta kama ringn tadaga a sanyaye tayi mai sallama, Allah yasa da fatima nake magana, Abinda yce mata knan. Ta amsa "Ni ce. Yace "to nima ni ne usman ina jiranki a kofar gda tunda yau an min izinin zuwa..Tsaye ta iske shi jikin motarsa yana danna handst, gabanta yafadi hasken fitila ya haske mata shi tun daga sama har kasa, kananan kaya ne a jikinsa, za suyi tsawo daya da dr. khalifa, sajensa ya kayatar da fuskarsa in barda haka ba za a kirashi maikyaun fuska ba. Ya amsa sullamar da tayi masa ckin fara'a yace "Gimbiya fatima kn wahalar dani da yawa, da kin san yadda nake fama da tunaninki a zuciyata da kin tausaya min baki min wannan jan ran ba. Itadai batsan abinda za tace masa ba tayi shiru kanta a kasa, yaci gaba "fatima ina fama da matsananciyar soyayyarki a zuciyata don Allah ki ba ni hadin kai ina bukatar ki ckin rayuwata, ina da damuwa mai yawa. Tayi wal da ido a lokacin ne suka hada iso tace "ban fahimci abinda kake nufi ba. Ya gyara tsayuwarsa yace "fatima na san kinsan uwa daya uba daya mu*e da jidda,na yi aurena shekaru biyu da suka wuce a nan kano matsalar da na samu itace matata farida batasan me ake kira aure ba, ina nufin duk wasu hakkokin miji da suka rataya wuyan mace farida bata san su ba ko kuma ta sansu ba za ta sauke bane sbda dalilin da ita tasani... AYYAH KUYI HAKURI RUBUTUN SUNYI DAMEJI BA NA IYA GANI... Abinda ke faruwa a gdan usman ba ya yiwa kowa dadi a danginsu sbda fitinar matarsa tayi yawa, ko dayake tun kfin auran an sha gaya msa gdan dayake neman aure ba gdan tarbiyya bane, mahaifiyar su farida sai abin da tace da babansu yake yi, kuma a haka ta trbiyyantar da diyanta mata, usman yawatsar sbda soyayya dayasa ransa . Hjiyr su farida tan da tsananin son abun duniya, son da farida ke ma usman ne yasa ta amince za ta ba shi , yayin da dabi'un gdan ke damun iyayan usman, babansa ya ce ba zaiyi aure ba sai ya samu aiki ,bayan ya samu aikin akayi bikin inda babansu yabashi gdan dasuke cki a zoo road. Da farkon auran an mori soyayya, a cikin wata na uku kachal da auran usman yafara fuskantr matsala da farida dayawa tatatara mai kawayenbanza a gda, ko da yaushe gdansa cike da "yammata wani lokacin har da zawarawa da matn aure irinta wadanda suka fi karfin mazajen su, sai yawon gdajen kawaye, abin takaici wasu yammatan har da samarinsu ke zuwa daukarsu a taya su hira a shiga har falonsa, girke girken abinci, abin takaici ba zai zo yasamu gdan sa ba baki ba sai dai yashige daki yazauna. Yayi kokarin yim hakuri ya kasa yashiga nunawa farida rashin dacewar abinda take, ranar da ya fara mata maganar fiddo da ido tayi tace "ina ruwanka dasu man? kadubi fa yadda suke girmama ka amma kace su daina zuwa, ni kadai zan dinga zama a gdannan ga unguwa shiru,ni ban saba zaman kadaici ba a gdan mu sai dai kayi hakuri. Daga nan tashiga yin allurar hana daukar ciki ba da sanin sa ba, tadaina zama a gdan tadaina mishi abinci sai randa taga daama, ya yi ya yi ya saita ta ta ki, shi dalilin daysa yafara tunanin aure don yasamu sauki tawani bangran, lokacin daya furt a gdansu kowa yai murna sbda tausaya masa da halin dayke cki, sai dai abin fargabr wace mace zai aura su zauna lfya da farida a yadda ba ta da kunyar nan ta raina kowa. Shima din bai san wa zai aura ba ya maida hankalinsa ga addu'a, kwatsam ydor idonsa akan fatima lokaci guda yaji wani salon soyayar da bai taba jin ta ba., a gdansu ya ganta wataran t zo gun jidda, byan tfyarta ykira jidda yasha kunu yana tmbyrt shin fatima ta tsaida mijin aure ne, tayi dan jim tace "yaya sonta kake? Yace "son ta nake ko ba za ta amince min ba. Tace"ko ban sani ba amma dai ina fargabar hakan zan sanar da ita. Fatima tashiga zuciyar usman kwarai dagaske yashiga addu'ar Allah ya mallaka mai zuciyarta don yna hangen maslaha a tare da aurenta, Allah yataimakeshi aikin dayake fafutukar nema Abuja yasamu a wannan satin, fatan sa idan fati ta amince yatafi da ita su zauna. chan yabar farida takarata a kano. Yabar fatima a gdansu zuciyarta ba wani kwantawa yayi da auran usman ba, ta kwanta tana tunanin yaya za tayi knan. washegari da yamma barrister nuraddin kuma yazo da tasa bukatar datafi na usman zafi, lamarin dayasa taji kamar tayi ta kuka sbda damuwa. Yace "fatima ina fatan sakona ya zo gareki, Allah ya jarrabi zuciata da tsananin soyayyarki da bukata mai zafi a kan auranki ina fatan zan samu hadin kanki. Kwarjinin barrister yahanata hada ido dashi hasalima batasan abinda za tace masa. Tadai cije tadaure tace Allah ya tabbatar mana da alheri. Ya dan ji sanyi a ransa yayi murmushi yace "knan kin ami? ce da soyayyata fatima? Taji dam a zuciyarta ita dai ba za ta iya cewa a'a ba idah kuma tace eh ta yi karya. Bata sake cewa komi ba yawuce gaba tayi mai rakiya yace "fatima ban san abinda kika fi so ba ballantana in kawo miki ga wadannan kudin kisayi duk abinda ranki ke so. Tadubi sabbin kudin a razane tace "ina zan kai wannan kudin barrister, don Allah kabarsu ni ban bukatar komi. Yace"nima ban ce kina bukata ba na ba ki ne a matsayin kyauta kuma ba a mayar da hannun kyauta baya, na hadaki da girman Allah ba dan ni ba ki karba. Hannu biyu tsa tare da risinawa takarba tace "na gode Ubangiji Allah yasaka da alheri. Ya lumshe ido yace na ji dadin wannan addu'ar ta ki. Zai shiga motarsa knan malam yadawo daga anguwa, fatima tashige gda dasauri yayin da barrister yazube a gun yana gaida shi, da fara'a malam musa ya amsa tare da kara masa godiya akan namijin kokarin daya musu a kotu, yace ba komi sai dai ya zo ne yana son fatima kuma ya ji ta bakinta ta amince taimakon dayake son a masa shi ne a bashi ita dawuri don tfya ce a gabansa. Malam yace "ba komi yabashi kwana biyu zai neme shi. Bayan tfyar barristr malam yashiga gda da kudin daya basu masu yawa ga wanda fatima tashigo dasu, inna tace "wallahi malam nikam na kagu a aurar da fatima a huta da wadannan fitinannun. Wannan zuwan da ake wannan yazo da katuwar mota, gove ma wani yazo an dau ido an sanya mana a unguwa, ni dai tafidda wanda tafi so tsakanin lauya da usman a daura auran a kaita kowa ya huta. Malam musa yace "nima abinda nake bukata knan a yau din nan za ta gaya min wanda takeso.. Fatima na kuka tace "don Allah baba kuyi hakuri zuwa da safe zanyi istihara duk wanda Allah
Chapter 48 · 0% Book details