Sashe 42
A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fatima yadinga rawa ganin yadda yanufo ta gadan gadan sai kawai ta sallama zuciyarsa ta gama karaya ta tabbatar idan bata bashi hadin kai ba zaiyi ta karfin tsiya, tunda idanuwan sa sun rufe hankalinsa a tashe yake sosai. Kokarin da khalifa yayi shi ne ya saita kansa sanin cewa fatima budurwa ce wadda taba taba sanin da namiji ba, sannan yarinya ce karama in barda haka da yau fati ta yabawa aya zaki ? ta, duk ilahirin jikinta saida khalifa yabi yalashe, yajuya ta nan yajuya ta chan tading jan numfashi dakyar don kafin a kai ga bbabban al'amarin fatima ta galabaita, lokacin datafiya tai nisa yasamu nasarar rabata da budurcin ta bata san lokacin data saki wani kara mai karfi ba sbda zafi da taji ya ratsa mata har kwakwalwar kanta, tafita hayyacinta hatta numfshin ta sai da yayi daukewar yan mintuna sannan yadawo, khalifa yana sane da halin da take ciki sai daya gamsu son ransa sannan ya kyaleta. ***** A DAREN FARKO 35 Tuni zazzabin fatima yadawo jikinta yadauki zafi sosai, yayi saurin dagota yakaita bandaki yasa tawul da ruwa yadinga shafa mata a jikin sannan yace tadaure tayi wanka. fatima kuka take sosai da kyar tayi wankan, gaba daya jikinta ciwo yake mata ba karamar wahala tasha ba. Idanuwanta suka yi ja, bayan ta gama wankan tadaura zaninta tazauna jugum tayi tagumi tana tunanin wannan azabar ake sha idan an yi auran ? shin haka khalifa zai yi ta gwada mata karfi yana gana mata azaba, kai gskiya da sake. Yaturo kofar bandakin ya shigo, a tsorace tamike har abin ya bashi dariya daya fahimci tsoronsa take ji, shi kansa ya san ya ba ta wahala, ya matsa dab da ita yace "kiyi hakuri fatima kowace mace da kike gani tana rayuwa da mijinta sai da tasha wannan wahalar, ki kwantar da hankalin na lokaci daya ne daga yau ba za ki kara jin zafi haka ba. Tadinga sharar kwalla yace "Don Allah kidaina kuka in dai ba so kike nima in miki kukan ba. Wannan abin na yi miki ne don ina sonki, bai dace yazamo abun damuwa a zuciyarki ba kinga gdan nan ba mu kadai bane idan su mama suka dawo suka ga kina kuka kinsan za tadamu don Allah kiyi hakuri kidaina tunda ba kyaso ba zan ka ra yimiki ba. Ya lallabata yakara rungumeta a jikinsa yana gaya mata kalamai masu sanyi har zuciyarta ta dan lafa, tafito daga toilet din ta taras ya sauya shimfidan gadon da kansa, mutumin da ba abinda yasani a rayuwarsa sai yahuta komi yimasa ake yi. Bayan ya gama yafito lokacin ta gama sa kayanta ta haye gado har yanzu idanuwanta jawur suke, ta ki yarda su hada ido da khalifa a bisa dole ya kyaleta yakoma gefe yazuba mata ido yana murmushi, shi kadai yasan abinda yake ji a zuciyarsa game da ita, shi dai kam yau ya san ya kwanta da mace ya gamsu yafara sanin meye sirrin dake tare da matar aure ta sunna wadda ke da banbanci data bariki, wadda a baya suka dauka itace rayuwa ta cinyewa da burgewa, ashe duk wani sirrin kwanciyar hankali na tare da matar aure, hakika zai rike fatima dakyau domin yau kam ya san ya yi aure na birgewa da morewa, yadaga hannunsa yna ma Allah godiya daya bashi fatima. Yamike yadan shafi fuskarta ba ya son fita daga dakin amma haka yadaure yafita, hankalinsa a kwance ganin hr yanzu su mama basu dawo ba, sai dai yana fitowa yaci karo da motarsu ta shigo, a tsatsaye yayi musu sannu dazuwa ta tambaye shi jikin fatin yace da sauki yadau motarsa yabar gdan. Dakinsu fatima yafra shiga, jin zafin da jikinta yayi fiye da dazun yasata kira dr. khalifa a waya ta hau shi da fada tace "Ya naji jikin Fati da zafi haka ? Baka ba ta magani bane ? Gabansa yafadi yayi zaton ko wani abu tafahimta, ya san halin mamansa da wayo, Har allura nai mata mama zai sauka ne. Tace "wane irin xaxxabi ne wannan an auna jininta ? Yace "Ina zuwa za mu zo da Br. Bashir yanzu mu auna. Ya iske Dr. Bashir a office dinsa a asibiti ba aiki yake ba kulle kansa kawai yayi yana hutawarsa, Dr khalifa yace "Ka taso muje ka auna min jinin matata zazzabi yake damunta. Idanun Bashir a lumshe yace "Kai me kakeyi da baza ka debo jinin kataho dashi nan a auna ba, don Allah ka kyaleni barci nakeji jiya kwana nayi ba barci shi yasa naki tafiya gda don ba za subarni in yi barci ba idan naje. Dr. khalifa yace "Don Allah taso muje mama sai fada take min. Dr. bashir yatashi yana mita yadauki wasu kayai aiki suka shiga motar dr. khalifa suka danno gdan. Fatima bacci take sosai sai mama ce a kanta ko da jin yanayin fitar numfashinta ka san tanajin jiki, mama tafice tabarsu. Dr. khalifa yazauna kusa da ita yadakko hannunta yadora kan cinyarsa ya amshi sirin jin yasoka mata akan jijiya zai debi jininta tasaki kara mai karfi, yavuga kafa da karfi yace "Oh my God ka ga abinda nake gudu ko. Dr. Bashir ya amsa jinin yana harararsa, yasaka a cikin waya 'yar na'ura daya riko a hannunsa, Fatima ta tashi takama kuka. Dr. khalifa ya kara rudewa yarungumeta yana lallashinta, Dr. Bashir yace "Ka ga idan ba za ka saketa muyi aikin da zamuyi ba zan yi tafiyata, haba mutun sai nacin soyayya tamkar akanka aka fara aure. Ya maida idonsa ga fati yace "Ke fatima karfafa jikinki ba na son shagwaba tashi kiyi tafiya in gani. Fatima takara narkewa a jikin mijinta cike da shagwaba tace "Ni kafata ciwo take ba zan iya tashi ba. Dr. bashir yafiddo ido yace "Ai ko dole kitashi idan baki mike ba ya ya zan fahimci ciwonki. Khalifa yace "Ni fa ba na son iskanci duk ciwon da za kagani za kagani a jikinta ba za ka wahalar min da mata ba ko don ciwon ba a jikinka yake ba.. Dr. Bashir yace "Allah ta tashi kaine kake kara shagwaba yarinyar nan. Khalifa ya lallaba fatima ta tashi tafara tafiya da kyar takai bango tadawo za ta zauna, Dr. Bashir yace "a'a bai isa ba cigaba da tfya. Khalifa yafusata yace "Kada Allah yasa kadubata in dai sai ta cigaba da wahalar tfya kana gani fa dakyar take tafiya. Bashir yayi murmushi yace "Abbakar kaine ka haifarwa da fatima wannan ciwon. Yaja tsaki "To ina ruwanka kai dai kayi aikin ka mana ni ban son sa ido. ***** An yanke shawarar sai an kai fatima gdan wanda yahada da yini da party guda biyu amma a ranar da za akaita da yamma za ayi kamu hade da walima, ta dai ji sauki sai abinda ba a rasa ba, tun a safiyar yau lahadi tadawo gdansu, a gdan dan hausa aka shirya za ayi kamun, ango da abokanansa ma za su halarci gun domin za ayi kamun ango daga karfe hudu zuwa biyar xa ayi komi a gama, dan haka karfe uku da rabi na yamma aka fara daukar mutane zuwa gdan dan hausan, mawakan zamani na ta cashewa ana wasa ango da amarya da iyayansu mama da abba da inna ma sun halarci gun malam ne yace va zai je ba. Yau shigar ango da amarya ta kasnce dark da light brown, shi shadda ita less, abin ba a magana kyau an yi shi sai wanda yagani duk wanda yake gun ya yabawa haduwar ango da amarya sbda sunyi kyau na daukar ma'ana ayau an ga abinda ake kira matching, kalandar da aka raba a gun ta ja hankulan mutane da yawa domin anyi hoton ne a wani irin yana yi me ban sha'awa wanda yake tabbatar wa da jama'a tsananin so da kaunar dake tsakanin ango da amaryarsa. Lokacin da mawaki yanemi fitowar ango da amarya filin rawa don su taka rudewa gun yayi domin cewa yayi zai ga wanda zai riga wani mikewa tsakanin ango da amarya. Fatima tayi wuf tariga dr. khalifa mikewa, gaba daya aka shiga tafa mata, mawaki yace "kyautar fatima tafarko ce sannan ta dr. khalifa tunda ta rigashi mikewa. Lokacin dasuka iso filin rawan, iyayansu da abokai da dangi aka dinga yi musu ruwan kudi har ya kasance babu abunda kake gani a gun sai sabbin kudi suna tashi sama da kasa. Karfe biyar da rabi akayi kamun amarya karfe shida kuma akayi kamun sngo, shida da rabi aka rufe taro da addu"oi na musanmman daga manyan kuma shaharrarun malamai, bakwai saura kwata aka tashi. Karfe takwas aka shiga wata liyafar inda malamai mata suka yiwa ango da amarya fadakarwa ta awa daya kachal yadda za su zauna da junan su, karfe taran dare aka dauki amarya zuwa dakin ta bayan iyaye da yan uwa da abokan arziki sun yi mata nasihar zaman lfya tare da addu'ar Allah yasanya wa aurensu alheri tare da albarka. Duk inda amarya tagifta sai kamahi mai dadi da sanyaya zuciya ke tashi. ***** Wannan shi ne asalin labarin masu karatu sai kuyi jimirin biyoni kuji yadda aka kaya, an dai kashe Dr. khalifa a DARANSU NA FARKO da aka kai fatima, shin waye ya kashe Dr. khalifa ? shin ina labarin musbahu ku biyoni. ***** Karfe shida daidai na yammacin Alhamis jirgin da ya taso daga Lagos yadire Jidda a airport din Malam Aminu Kano dake birnin kano, tana rataye da jakarta ta hannu, tashiga motar gdansu da aka zo daukar ta, tana shiga gdansu aka rude da murnar ga jiddah ga jiddah, ta zauna a falom mahaifiyarta suka gisa tare da tambaye tambayen 'yan'uwa da abokan arziki. Ummansu tace "ke dai jiddah idan kika sawa ranki abu sai kinyi shi har yaushe kikaje london din da za kice sai kin zo hutu ? Tace "wallahi umma nima banyi niyyar zuwan ba haka kawai a wannan satin naji gaba daya hankalina ya tashi da zaman london din ga mafarkai ina tayi marasa dadi nayi nayi in jure na kasa kwana biyun da suka wuce ko barci bana yi sosai. Umma tace "To Allah yasa alheri, Allah yarabamu da muagun ji da mugun gani. Tace "Amin, ina Abba ? "