← Book details A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 50

Sashe 40

A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

naji ni nasan arina wai an saci zanin mahaukaciya, wannan aikin da malam keyi ba zai tashi a banza ba da mugun abinda da sukayi, duk mu mun manta uban fati malami ne sai da yayiwa khalifa asiri duk iyayan ya gama dasu anma ba komi jiya da dare na je na kaiwa malam kudin bajimin sa dayace a kawo za a zubar da jini yace musa ido za muyi kallo dakansu sai sun gane kurensu kowa yaci tuwo damu miya yasha. A DAREN FARKO 33 Mama tana iya kokarin ta akan bawa su hajiya hauwa 'yanci a gdan dan dai kada ayi korafin amma bata tsira ba duk inda tayi binta suke da harara suna kwafa. Karfe hudun yamma angwaye da wasu daga ckin mutane aka fara daukan mutane zuwa inda akayi gagarumar walima maza zalla, ana kiran slar magriba aka tashi kowa yana farin ciki da sanya alheri. Karfe tara da rabi na daren dr. khalifa ya fito daga wanka a dakinsa abokansa biyun nan Dr. Bashir da Dr. Hafiz su biyu suka rage bayan kowa ya watse,yafada bisa gado yana mai da numfashi da kyar. Dr. Bashir yadubeahi yana dariya yace "Ango na amarya, amaryar ka ta yi kyau yau abin har ba a magana sai dai kwalelen ango, ko ganinta yanzu ba damar yi. Dr.khalifa yace "Ba komi ai komi lokaci gareshi rana ita yau iyanzu babu wanda zai mini shamaki tsakanina da ita zamu kwana a daki daya sai yadda naga dama da ita. Kafiz yace "Oho dai ba haka aka so ba wai kanin miji ya fi miji kyau, ko in je in dauko maka ita? Dr. khalifa yace 'Rufa mini asiri dazun nan mama takirani dakinta tana gaya mini idan taji na je gdansu fatima sai ta batan rai don Allah kaji wani danyan hukunci mutum da matarsa. Dr. Baahir yace "Ai ta yi ma haka ne don ta san halinka, a gdan iyayan na ta ma sai kabita ka matseta kai ba kunyar mutane kake ji ba. Yace "kai ba a irin gdansu fati ake wannan ba ka san akwai inda ake barin halak don kunya. Dr. Hafiz yace "To kai ka san kunya ne Abbakar? ko dayake yanzu ka sauya kamar ba kai ba, son fatima ya sauya ka dayawa kamar bakaji tashan 'yN mata ba, tunda kadaura idonka akan fatima kadaina tunanin 'yammatan ka, tun wasunsu na damuwa suna damun mu har sun hakura. Yace "Kai ni ai babu sauran wata diya mace a zuciyata tunda na mallaki gimbiyar mata fatima ta rufe kofa gaba daya. **** Da gari ya waye mama tazo da kanta taroki inna da malam akan a bata fatima akwai shirin da za ayi mata, a zuciyoyinsu basu ji dadin haka ba har ita kanta fatiman sbda ta san dr. khalifa matsamata zai yi a gidan amma mama tafi karfin komi garesu, iyayan khalifa suna da kimar da za su iya yi musu komi surutun mutane ne yake damun su fassarar nan ta kwadayi ita take damin inna komi akayi idanuwan mutane na kai kuma sai sun yi magana. Bayan tafiyar mama abinda inna da malam ke tattaunawa knan, Fatima na dakinsu na yara a kwance tana fama da barcin gajiya ita kanta ta san a yanzu ta canja, ta baza kunnuwa tana addu'ar Allah yasa kada malam ya amince da komawarta sai dai kash sai ji tayi malam din na cewa ta tafin kawai. Amma dai kija mata kunne tasan abinda takeyi, kuma tasan kanta. Ya sa kai yafita. Inna ta kwala mata kira ta fito ckin rashin kuzari kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki tazauna daf da ita, tace "To malam dai ya amince da zan ki a gdansu khalifa, jan kunne da zanyi miki shi ne ke diya macece ki san darajar kanki idan har kina son ki samawa kanki kima a gun khalifa na san yadda kike biyewa al'amarin khalifa sbda son da kike masa, to kisani namiji sai ana taka tsan tsan da al'amuransa dole mace Tayiwa mijinta biyayya domin aljannarta. na karkashin kafarsa amma kada ki zake karki ja wa kanki abin fadi. Jin tayi shiru yasa fatima a sanyaye tace "Inna don Allah kibarni anan nima ba na son zama a gdan nasu. Tace "to yaya za muyi kin san ko a yanzu khalifa ya fimu iko dake in dai aure ke sa ayi iko da mace tunda an daura kasancewar ba a kaiki gdansa ba ba zai hana dokar Allah aiki a kanki ba a cikin hakkokinsa da Allah ya jarabta akanki, kai mace daki ba shi ne sharafin biyayyar aure ba shaidu da sadaki sune aure in dai an yi su ya zama dole mace tayiwa mijinta biyayya ko a ina take kuwa kinga in dai haka ne dole mu amince da zuwanki gdansu khalifa. Fatima taji zuciyarta ta karaya bata ankara ba kawai sai jin hawaye na xubo mata, ,ita kanta bata san kukan metake ba batasan ma'anar kukan na ta ba. Inna tayi murmushi tace "To meye na kuka, khalifa zabinki ne fatima kin manta yadda kika dinga kuka kina rokon a bashi ke? Duk abinda khalifa yazo dashi dole kiyi biyayya domin aure kikayi na soyyaya na zabin ranki da zuciyarki,ban taba zaton xan ga hawayenki ba bayan kin zamo matar khalifa fatima, ki share hawayenki ki mike kafafuwanki kiyi walwala kin auri wanda kike so. Fatima tayi jugum ta san magana ce irin ta gugaz zana inna take gaya mata akan abinda tayi akan musbahu ,taci gaba da kuka sosai ,taci gaba da kuka sosai inna ta tashi tashiga hidimomin gabanta tana fadin "Ai sai kiyi. Fatima ta koma ckin daki ta kwanta bata san abi? da ya daga mata hankali ba hawayanta suka ki tsayawa, ummi ce ta yaya lavulan dakin da sallama tayi turus tan kallonta tace "Kukan amarci kike tun yanzu fati ko wani abu aka miki? Babu Babu amsar da za ta iya ba ummi don ita kanta bata san kukan da take ba. Ummi tace "to koma dai meye kisaki kukan tashi kiyi hakuri kiyi wanka ki shirya tafiya za muyi ango yana jiranki za mu fara fita hada kayan sayan baki kafin na lefe shi khalifan ma ya so ace Dubai za aje a hado har kayan dakinki mama ta ce babu inda zai tafi dake ba tare da an kaiki gdanki ba. Fatima dai ba ta son magana ta tashi tayi wankan, ummi tagama shirya mata kayan ta, suka yi sallama da inna suka nufi gdan mama, dogon hijabi da nikab tasa suna shiga harabar gdan fati tayi sauri tashige ciki don kar su hadu da khalifa ta zauna a falo a kunyace tagaishe da abba da mama ko kanta ba ta iya dagawa. Sai mama ke mata dariya tace "in har wannan kunyar za ki sawa ranki za kiyi ta wahalar da kanki ke kawai ni dai ba suruka na dauke ki ba a matsayin diyata kike har yanzu, tashi ki wuce daki idan kin huta akwai girke girke na abokan mijinki. Da zarar an kra dr. khalifa mijinta sai taji wani iri a jikinta, tana jinjina alamarin kamar a mafarki ,duk yadda ta so shi a ranta take tsananin son tadinga ganinsa a ko yaushe sbda burgetan da yake yau tsoron ganinsa take, fatanta kada yashiga gdan suhadu, tayi sa'a kuwa har magriba tayi bai shiga ba tuni suka gama hada abinci mai rai da lfya suka shirya kan tebur tashige daki tayi wanka tasa doguwar rigar shadda koriya takara gyara gashinta tayi sallar isha'i tana shirin hawa gado takwanta aka turo kofar cikin tattausar muryar nan tasa yayi mata sallama. Khalifa ne.. A figice tadago idonta taxuba masa yana ckin wata lafiyayyar shadda brown me haske an mata aiki da dark brown din zare irin dinkin tazarcen nan, kamshin turaransa yadinga ratsa mata zuciya, ya fidda gilashinsa ya baibayeta da fitinannun idonsa ba walwala sosai a tare dashi yace "Fatima. Duk kokarin da tayi na tsayuwa ta kasa svda rawar da kafafunta suka shiga yi, ta durkusa a gun tadafa gado. Ya kara kirn sunanta a karo na biyu a nan ne ta amsa, yace "Tun karfe nawa kikazo gdan nan? Muryarta na rawa tace "sha biyu. Yace "Amma ba ki san hanyar dakina ba ballantana ki zo ki gaisheni. Gabanta yafadi tadago ido a tsorace tana dubanshi abinda ta gani a cikin kwayar idonsa yasa tayi saurin maida kanta ksa, yace "kin yi daidai knan? A hankali tace "kayi hakuri. Yayi saurin katseta yace "Ba zan yi hakurin ba. Tabude baki cike da mamaki tana kallonsa abin ya ba shi dariya ya iso gabanta ya kamo hannunta yamikar da ita tsaye, kai tsaye yahadata da jikinsa ya matseta yadda ba za ta iya motsi ba, ya cusa bakinsa ckin nata yadinga tsotson lebbanta ckin wani irin salo na gwanancewa a harkar sarrafa mace har jikinsa yafara rawa yafara manta a ina yake. Kwatsam yaji mama na kwalawa fatin kira daga falo dasauri yasake ta yafito falon, mama tayi mai wani irin kallo fuskarta a tsuke tace "Daman kana ciki? Yayai dan murmushi yana sosa keya yace "Yanzu na shiga. Ta harare shi tace "To me ka shiga yi? Yace "A'a gani nai dai ban ga fatin a falo ba shi ne na bita ciki. Mama taja tsaki tace "ka ji dashi dai ina fatiman. Yace "Kayanta take swa, ya wuce tebur yana bude buden kayan abincin yace "mama asa su fatima su kawo mana dakina muna da yawa. Tace "kai kafita daga idona khalifa babu abunda zai kawo fatima dakinka kuma idan baka saurara dashiga dakinsu ba zanyi maganin ka. a zuciyarsa yace "a baya ma na taba fatima ballantana yanzu, ai zancan ace kada in taba ta ma bai taso ba, mutum da halak malak. Unmi ce ta taya shi kai abinci tana zolayarsa yana dariya, ummi tana mamakin yadda khalifa yazamo mai mata walwala akan fatima ya dawo kamar ba shi ba, mutumin da murmushi ma a baya tsada yake masa, shi ne yanzu ake hira dashi yana dariya, in dai kana son ganin walwalar khalifa yi masa zancan fatima, wannan lamari yana taima zuciyar ummi tare da gigita ta, abinda ta tabbatarwa ranta shi ne na raba
Chapter 40 · 0% Book details