← Book details A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 50

Sashe 1

A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[5:07PM, 7/13/2017] ‪+234 706 196 7803‬: 1) A DAREN FArko kotun ta yi tsit, kowa ya yi jigum, ana sauraran abinda xai fito daga bakin alkalin wanda yasunkuyar da kansa yana rubuce- rubuce. Lauyoyi dasauran ma,'aikata wadanda suke da alhakin zama a kotun sbda sauraron shari'ah, kowanne yana xaune a mazauninsa daya dace dashi,haka yan kallo da iyayen yarinyar da ake gudanar da shari'ar a kanta al'amarin yan ba kowa tausayi shiyasa indai mutum yakalli fuskokin kaso tara cikin goma na mahalarta kotun sai kaga kowa cikin matsananciyar damuwa musamman wadanda abin yashafa, iyayenta da yan uwanta knan. Mai shari'ah usman muhammad yadaga kansa a hankali yadubi wacce ake ka ra tana tsaye inda ake tsaida wadanda ake tuhuma hannayenta biyu sanye da ankwa. Bakar rigace a jikinta da bakin hijjabi sanye akanta, ba dankwali idanuwanta sunyi wani irin ja saboda tsabar kuka, ba ta son dago kai tadubi kowa saboda tsanar kanta datayi don haka ma da alkalin yakira sunanta bata dago kanta ba ta dai amsa cikin dashashiyar murya wadda da kyar ake iya jin abinda ake fada. Alkalin yakuma cewa "Fatima Musa" Ta amsa "Na'am" "Ke kika kashe doctr Abubakar saddik wanda akafi sani da doctr khalifa??? Fatima tayi shiru alkali yana maimaita tambayar har sau uku batayi magan ba, yadda kasan kotun ba kowa saboda tsabar shiru, koda fatima da mai shari'a yake kallo ana sauraron abinda fatin xa tace amma taja bakinta tayi shiru kamar dam chan yadda Llah yahalicce ta ba ta da bakin magana. Mai shari,'a Muhammad Bamaina yana magana cikin yanayi na tausasa harshe yace "Fatima kotu tana tuhumarki da laifin kashe mijinki Dr. Khalifa kamar yadda ka kamaki da gawarsa shiyasa muke son ki bayyanawa kotu gasjiyar al'amari da bakinki tunda ke ba bebiya bace kuma ba kurma bace kina jin abinda muka fada kuma kina iya magana. idan ke kika kashe shi kifadawa kotun sannan kifadi dalilin dayasa kika kashe shi, idan ba ke bce ba to kidanyi magana kiyi bayani. Fatima tadago kanta a karo nafarko tadubi duk jama'ar kotun suka hada ido da mahaifiyarta wadda tazuba tagumi dukda nisan dake tsakaninsu da Fati, Fati ta san kuka take wiwi tana girgiza kai, Fati tadubi mai shari'a sai kawai taj kanta yana juyawa kafafunta suka shiga rawa, hakan yasa suka gaza cigaba da daukar gangar jikinta tazube a gun, nan take mai shari'a Usman M Baina yadaga shari'a zuwa uku ga watan gobe idan Allah ya kaimu. Kotu tarude da hayaniya, koke koken iyayan fati da yan uwanta ya cika kotun ga uar uwarsu a matsananciyar hali amma ba yadda xa ayi su taimaketa, sunaji suna gani wasu yan sanda mata suka daga fati aka fice da ita da gaggawa sbda numfashinta ne yake sama saa kamar zai dauke. *******×*×***********×***×******×** Yammaci ne akalla za mu iya kiran lokacin karfe biyar na yamma dawasu mintuna, ummi na zaune gefen tabarma ta hada kai da guiwa tana kuka kamar ranta xai fita, goggo Abu ne gefenta itama tana goge hawaye cikin yanayi na tsananin damuwa kobaka sansu ba kaga halin dasuke ciki sai ka tayasu wnnan kuka dasuke, ko ba a maka bayani ba ka san damuwar daxata sa a yi irin wannan kuka ya isa a tayashi kuka. Malam musa yashigo da carbi a hannunsa yayi sallama yatsaya chan daga bakin kofa yana kallonsu tsawon mituna biyar sanan ykaraso inda suke ,Allah sarki bawan Allah mai saukin kai wanda bai dauki duniya a bakin komi ba, fuskarsa cike da tausayi da karaya yake kallonsu ya ka sa magana, xuwa chan goggo Abu tagoge hawayenta cikin karfin hali tace "Malam ka dawo?? sannu daxuwa. Ya daga mata hannu yace ba na son gaisuwar ta kui tunda idanuwanku baxasu daina xubda hawaye ba akan abinda ba xai yi mana amfani ba. kokuwa wannan kukan xaiyi mana magani akan damuwar damuka samu kanmu aciki?? Goggo Abu tace "Mala to yaya xanyi tunda abinnan yfaru ummi bata daina kuka ba. na yi lallashin duniyar nan yarinyar nan ta ki daina kuka har na rasa wacce kalma xan gaya mata wanda xa yasa tayi hakuri. Malam yace "Ummi kiyi hakuri ko mu damuka haifi fatima babu abinda xa mu iya akan wannan lamarin sai dai addu'a. Cikin matsananciyar damuwa Ummi tace "Shin baba shikenan daga hakuri babu abinda xa ku iya gaya min wanda xan samu sassauci a xuciyata game da halin da fatima take ciki??? Wyyo Allah kaicon rayuwata ni ummi in har xan xauna ina rayuwa a cikin tunannin fatima na kulle a kurkuku ana tuhumarta da laifin dani daku daduk duniya sun san baxata taba iya aikata shi ba. Ya ya xa ayi ace fatima xa takashe rai, kisan ma ace tarasa wanda xa takashe si mijinta? kadubi wannnan al'amari ayi wani abu akai har yaushe muna zaune fatima na cikin mummunan zargi irin wannan". Malam. musa yai xaman dirshan a wurin yace "Ummi toh yaya xamuyi? Saboda girman Allah me kike ganin xa mu iya yi kinsan indai ace muna da bakin yi din da yanxu ba wannan xancen akeyi ba. kinsan mudai ba kudi garemu ba, kuma ko idan mutum na da kudi idan akace case din me xafi ne da tsanani irin wannan ba ka da tacewa, kudinka ba xa suyi amfani ba dan ba xa su sayi ran da aka kashe ba balletana kasiya domin ko da ke biyan diyya idan wani yakshe wani ba a irin wnnan yanayin ake biyan diyya ba kinsan ita shari'a sabanin hankali ce, duk yadda kaje tunaninta ta wuce nan. Kuma idan ma muna da abin yin a yanxu ba xa mu iya ba idan Fatima ba ita takashe docta Khalifa ba tai magana man a kotu, kinaji kina gani daxu a kotu ka sa magana tayi ,tayi shiru tabude bakinta tace ba ita takashe shi ba tafdi yadda abu yafaru akalla idan ma akwai abinda za a yi ai a yi tunda tayi shiru me za ace?? Yagirgiza kai cikin dan zuciya yace "Allah kadai yasan yadda wannan abu yakasance sai kuma fatima. Ummi taciji yatsa har yanxu kuka take mai ciwo a rai tace "Shi kenan baba shikenan goggo tunda kuma kun yarda fatee ita takashe doctor sai kusa ido itama a kasheta ba tare da hakkinta ba, amma dai inaso kusani ko ku kuka haifi mutum to ba kune kuka halicceshi ba yadda kake da hakkin yayi ma biyayya haka shima yanada hakinsa akanka idan kadanne Alah subhanahu wata'ala xai tuhumeka baba. Nikam ba xan bar maganar fatee tawuce haka ba ,ba xan bari acigaba da xalintarta akan abinda bata aikata ba, zan shiga infita ko xan rasa zanin daurawa sai na taimaki Fati Insha Allahu. Malam yace ummi ba na shakku akan abinda kika fada mun tabbatar xa ki aikata fiye da abinda kik fada akan fatima kaunar dake tsakananin ku ya wuce a fadadeta da baki, Allah kadai yasan iyakacinta, sai dai inason kisani ba wai mun yarda cewa fati itace ta aikata kisan ba, kifahimci wani abu day ummi ba mu da kudin daxamu iya daukan lauya daxai kare fati, ba ki da bukatar mugaya miki halin damuke ciki na kaka ni ka yin rayuwa a gidannan kinsan kome da ina mukaga halin daukar lauya sannan idan ma mun dauka dawacce hujja xa mufidda fati daga wannan zargi tunda ta ki magana? wannan shi ne a dalilin dayasa muka mikawa Allah lamuranmu, idan fati ba ita takashe likita ba insha Allahu Llah xai bayyanar da gaskiyar alamari Allah xi kawo mana mafita. Ummi duk wanda na sa yashiga matsanancin hali irin wannan ya gama kwanciyar hankali kada kidauka bamu dmu da ita ba illa iyaka shi lamari irin wannan idan kaga kanka acikinsa ba ka tsananta damuwa wadda ita dama rayuwa jarravawa ce acikinta, idan Allah yajareba ka dawani alamari kagode masa kawai karokeshi yabaka juriyar cin wannan jarbawa dayayi maka domin ba wanda ya isa yakaucewa jarabawar Ubangiji . kiyi hakuri ummi. Ta jinjina kai yace "Na hakura baba, na hakura dakuka na hawaye, tunda ba ka son ganin hawayen saidai ba xan iya hakuri da fati ba ko da nima xan shiga halin datake ciki, ko nima xan rasa raina, idan ba halin daukar lauya ai muna da halin daukar akwai guraren da ake taimako a samu agaji su taimako ne a gabansu kawai a gabansu ba kudi ba, su ake kira gatan mara gata" Goggo tace"Allah shi ne gatan mara gata shi xai xama gatanmu, Ummi kiyi hakuri" Tayi murmushin karfin hali tace goggo nakanyi mamakin masu cewa inyi hakuri akan maganar fati, wa yace banyi hakuri ba? Tabbas na yi hakuri domin na hakura daduk wani farin ciki Insha Allahu akan nemawa fatee hKkinta sai inda karfina yakare ko da hakan shi xai kasance abinda xan aikata nakarshe a rayuwata". *********************************** Suna a wani dan daki mara girma Ummi da Barrister Nuruddin ,aka bude kofar dakin wani kakkauran dan sanda ne a gaba fuskarsa ba fara'a, fati na biye dashi a baya kamar kamar koyaushe bakar rigar nan ce ajikinta da bakar hijabi kai ba dankwali ta rame sossai ta yi duhu idanuwan nan kamar gauta saboda jan dasukayi, hannayenta biyu cikin ankwa, wani dan sanda a bayanta saidai shi fuskarsa akwai sassaucin ra'ayi. Fati tadubi ummi tayi murmushi cikin dasasshiyar muryarta tace "Ummi ku ne? Dan sandan yace "mintunanku ba su dayawa ku gaggauta yin abinda yakawoku dan kar kuyi asarar lokacinku". Ummi tagirgiza kai hawaye wasu na bin wasu ta ta so tadafa kafadar fatima tace "sannu Fati da izinin Allah zai kawo mana mafita a cikin alamarin nan, mun shiga tashin hankli da dmuwa akan halin dkike cki fati inajin ciwon damuwarki kamar xuciyata xa ta buga sbda tashin hnkali. WNnan shine barrister Nuraddin Mustapha,na daukeshi ne dan yazamo lauyan dazai kare ki a kotu. Fati inaso kibamu hadin kai duk tambayoyin daxai miki ki bashi amsa sannan idan anje kotu a zama nagaba kibude baki kiyi magana. Fatima tayi murmushi hade da hawaye tace "Ummi bansan dawani kalamai zanyi amfani gun gode miki ba ,komi nafada ba zai wdatar dxuciyata ba hai inji cewa na nuna miki godiyata kan soyayyar da kikemin dakuma kokarinda kike don ganin kin ceci ryuwata daga wahala. Saidai inaso kifahimci wani abu duk
Chapter 1 · 0% Book details