Sashe 13
A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
kewarku zuciyata ba dadi. Abban yarufe me baki yace "a duk lkcin da mutum zaiyi tfya abinda yake tsirga mishi shi ne abinda yafaru lkcn rabuwarku. Kamar yau danazo maka rakiya insha Allah kamar yau xanzo taryarka in dai muna raye. Kazauna da kowa lfya kaji tsoron Allah gun muamularka da mutane sannan kariki gskiya da amana ba za ka tabe ba kuma ba za kayi asara ba insha Allahu Duk dauriyar xuciya irin na namiji khalifa sai da yashiga jirgi yana goge hawaye abbansa yabishi da kallo yana murmushi