Sashe 28
A Daren Farko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
musulmin kwarai bane, ya kamata kidnga fadwa Khalifa wadannan, don ydinga sa hkuri a zuciyarsa a rayuwa ba komi mutum ke so yake samu ba. Farida tarasa abin da xa tace sbda hujjojin fati sun daure mata jijiyo tamike tadawo falo tace da Khalifa da wuya fati ta amince yahakura kawai. Khalifa yace kai ba zai yiwu ba turo min ita, ban taba neman abu na rasa ba ba xan fara akan fatima ba, fatima ba ta ckin matan da za a iya hakuri dasu. **** Tun daga ganin yanayin fuskarsa ta san ba lfya, bayan sun gaisa ta tambayeshi "yace "ummi don Allah ko kin san wani abu tsakanin ummi da khalifa? Tace "wani abu kagani? Yace "kwana biyun nan na fahimci wani abu na damunta ta ce min ba komi, daxun kuma naga ya dauketa sun fita a motarsa, na kira wayarta bata daga ba. Ummi ta fiddo ido "fatiman? yace itafa abin ne nima yabani mamaki da yawa shiyasa nakasa aurewa sai sun dawo nazo inji ta bakinki na san kin san komi. Ummi tayi shiru kanta na kasa ". Lamarin daya dada firgita musbahu gabansa yashiga faduwa yashiga rokonta da Annabinsa in ta san wani abun kada taboye masa..... A DAREN FARKO. 23 Dr. khalifa yaci gaba da cusawa fatima maganganu a cikin kunnuwanta, suka dinga ratsa mata zuciya ga hgangar jikinta, lamarin daya sa ta kuma jin tsigar jiki? ta tana tashi tarabu da marsh war zuciyarta ,lokacin da dr. Khalifa ya fahimci ya yi ntasirin jan hankalinta sai ya saketa ya zaunar da ita gefen gadon yazauna a kasa. yace "fatima kiyarda in zama mijinki zan shayar dake zumar soyayya, zan dandana miki wata rayuwa wadda mafarkin ki bata taba ba ki ba, duk wani jin dadi da kwanciyar hankali da diya mace take fatan samu a gdan mijinta zan ba ki shi ba dan komi ba sai don ina sonki, ni kaina na san zuciyata tana sonki ba zanyi wasa da duka abinda yshafe ki ba. Abinda ke tafiyar da fatima shi ne son kallon fuskar Khalifa da idanuwanta ke nacin yi, idan kuma takalle shin sai taji wani irin abu nai mata yawo a cikin zuciya d jiki, ckin kasalalliyar murya tace "wai don Allah ya kakeson in yi da matsallina ? yaya xanyi da musbahu da ummi. Yaja tsaki yace '"don Alah ki ce kin amince dani kina sona za ki aureni, musbahu na san yadda zanyi dashi, unmi kuwakadaki kara min maganarta tunda nace ba na sonta ban sonta ba zan auri matar da ba na so ba. Tace" amma docter ya dace katausaya mata yadda kake son kaima. a tausaya maka yadda kake kokawa a bisa soyayyar dakake min tana wahal ma da zuciya, kowa fa yataimake wani Allah zai taimaka masa. Ya dan harare ta yana murmushi. "To na ji sarkin iya wa'azi. Takara langabe kai "to baka ce komi ba. Yace "to wai so kike in hakura dake in auri ummi ,ko kuwa in aure ku tare. Yana tsaye ne kyam a gabanta, kai wannn bawan Allah dakyau yake Allah ya yi halitta anan, ta hadiyi yawu tace"ni dai ina so ka aureta. Yace "to baki amsa ba in hakura dake ko in aureku tare ?ki je kiyi tunani ki zo min da amsa nan da gobe tashi mutafi gida. A hanyarsu ta komawa gda yatsaya a wani makeken super market yadinga zabar mata kayan kwalliya masu tsadar tsiya da burgewa sannan yajuya kan ciye ciye da na masarufi sai daya jibgesu a kujerar baya tana kallonsa. Wannan karon ma musbahu yana zaune shi kadai a kofar gidansu fatima kan benci, khalifa yayi parking, sakinbaki yayi yana kallonsu har suka fito tashige cikin gida dasauri yayin da khalifa yashiga kwasar kayan da zai iya, yakira wasu yara suka dinga deban buhunhunan shinkafa da kwalaye suna shiga dasu, duk wani abu na kurewar jin dadi a fannin ci da sha khalifa ya siye shi ba kadan ba. Inna tana tsaye a tsakar gida tana kallon ikon Allh ana ta jibge kayn tatmbayi yaran sukace khalifa ne yace a kawo. Fatima kam daki tashige, xuwa chan dr. khalifan yashigo inna takarbe shi da fara'a zuwa rumfarta "duk dawainiyar da ke damu bata isa ba si anyi wata. Yace "don Allah kar ku damu inna ni dai fatana a yi mana addu'a. Tace "addu'a kam dare da rana bata yankewa daga bakinmu, Allah yai muku albarka, Allah yara ba ku da duniya lafiya,Allah yaraba ku da sharrin makiya da mahassada. Khalifa yadinga fadin "amin amin inna ngd. Yana son magana ya kasa bayyana wa inna abi? dake tafe dashi ya dan jima zaune shiru daga bisani yayi mata ama yafice daga gdan. Malam misbahu yavishi da kallo zuciyarsa ckin matsanancin kishi da kunci, me khalifa da fatima ke nufi dashi ? saura kwana takwas kachal yarage a daura musu aure amma yana jan fatima a mota yana fita da ita a mota, ba Khalifa ne abin mamaki ba fatin ce, kowa ya san ta da kyawawan dabi "u ya za ayi akan khalifa tasauya lokaci daya haka ? Yatuna yadda sukayi da ummin dazu a gdansu Khalifa lkcn da yayi ta rokon ta da Allah tafdi masa abinda tasani game da mu'amalar fati da Khalifa ,ya hadata da girman Allah akan kada taboye masa gskiar abinda tsani. Ummi dakyar ta iya rike kanta a lokacin itama ta kanta take ji ta fi musbahu shiga tashin hankali, jin cewa wai dr. khalifa da fati sun fita a mota ina za su ? meye dalilin fitar ta su ? da wace manufa fati tabishi ? shin ta bi shi ne dan taci gaba da jan ra'ayinsa akan yaso ita ummin ko Khalifa ya ja ra'ayin fatin ne ta fara son shi ? abubuwa da dama suka dawo mata game da yanayin jikin Fatima dake sanyi a duk lkcn da suka kebeda Khalifa idanuwan ta sukan yi jawur me yakawo. haka, itama lallai tana bukatar wadannan tambayoyin da gaggawa. Wannan tunanin ne yahana ummi magana ga musbhu ya tsareta da ido hnkalinsa a tashe yana ckin fargaba, da. kyar ta iya bude baki tace mishi "kayi hakuri fatin tadawo zanji ta bakinta. Kina nufin baki san komj ba ? Kadafa ki manta na hadaki ne da girman Allah. Tace "ban ce maka ban sani ba kayi hakuri akwai wasu bayanai danake son tattarawa xan gaya ma gskiyar dana sani amma ba yanzu ba. Dakuar ummi ta lallabashi yahakura yatafi, tunda yadawo gida yakasa zaune yakasa tsaye, tunaninsa me fati da khalifa suka fita yi a mota? kuma fatin tana ganin shi a tsaye ko kunyarsa bataji ba suka wuce meye hadin ta da khalifa? har zaiyi wa inna maganar yaga bai dace ba, shi ne fa tun da yafito waje yazauna bai iya tashi ba har su fati suka dawo, ganin dukiyar da ake shiga da ita gdan yakara rudewa, ga fati ta wuce ko sannu batayi masa ba yadinga fadin "Lahaula wala kuwwata illa billahil azim. Babu tunanin da bai yi ba a wannan lokacin hnkalin sa ya tashi sosai. A DAREN FARKO 24 A rikice ummi tashiga gdansu tazube a gaban hajiyarta hauwa tana shaida mata cewa ga dukkan alamu fatima za ta ba wa khalifa hadin kai, ra'ayinta ya fara karkata gare shi. Hajiya tace "to ai dama ke ce kika yarda da ita, fatima karya take tace za taki khalifa akan wannan musbahun, wa yaki dadi? ballantana daula irin ta gdansu khalifa ga shi dan gata, ke ce baki da wayo yaudararki kawai take tana gaya miki cewa za ta taimake ki yasoki, soyayyarsu suke yi, dan kada kijuya mata baya ne take miki haka, kinga dai ke ce kika wayar wa da fati kai amma tafi ki wayon, iya zaman duniya da mutanan ckinta. Ummi ta jinjina kai tare da cije lebe tace "Amma lallai fatima ta tafka babban kuskure idan har ya tabbata yaudara ta tayi bata yaudareni ba kanta ta yaudara, do min kuwa sai na nuna mata cewa duk wanda yariga ka bacci sai ya rigaka tashi ba zan barta ta mallaki khalifa ba, domin ban cancan ci yaudara a gun fatima ba. Hajiya tace "to ki dai san abin yi bai dace wannan wahalar damuke sha yatashi a banza ba. Tace "karku damu in dai ban samu khalifa ba to na hakura dashi to bbu wacce za tasame shi ko zan rasa raina na amince akan khalifa. Ta fiddowa hajiya guzurin kayan data yi musu itama tace abban khalifa ya aiko mata da kudin don haka suka yiwa gdan malam tsinke da tsakiyar rana. Hajiya ta jadadda masa cewa ayi wa khalifa aikin da uwarsa ma bata isa dashi ba sai ummi, tace "malam muna so mu mallake shi shi da dukiyar tasa gaba daya data uban. Malam yayi dariya yace "ai kar ku damu tunda kuka kawo wadannan abubuwan ai an gama. ku sa ido za kuga yadda khalifa zai zamo a hannunku. **** Kwance take laga laga tana cike da tsananin shaukin jikin dr. khalifa da son jin muryarsa,komi na ta ya suaya fatima ta tsinci kanta a wani irin sabon yanayi na bukatar rayuwa,tunda take rayuwa a duniya bata taba jin abinda taji yau ba game da Khalifa,, kamshin sa har yanzu yana tare da jikinta, kyakyawar surarsa tadinga gani a idonta, ta hasko mijin da za ta aura rana ita yau musbahu, nan take taji ta tsane shi, daman bata taba jin tana son shi ba biyayya biyayya ce kawai. Lallai a yau ta fuskanci meye so, don kuwa ta samu kanta cikin irin yanayin da ummi ke bayyana mata tana shiga a kan soyayyar khalifa. khalifa kam ya isa miji abin so da burgewa . Tamike zaune tazuba tagumi shin yaya za tayi da musbahu da ummi, ko shakka ba ta yi a halin yanzu tana son Khalifa kuma shi za ta aura, musbahu da ummi fa? mutane ne masu kima da daraja a idonta me za tace dasu? Duk bata san inna ta dade tsaye a kanta ba sai data yi mata tsawa tadago da sauri ta dubeta, a fusace inna ta tsare ta da ido tace "tunanin uban wa kike tun dazu nake tsaye akan ki ina