Sashe 7
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"k'warai kuwa Allah ya tabbatar da alkhairi Allah ya xa6a abin da yafi alkhairi " fad'in daddy
"Ameeen thumma Ameeen "
Mumy da sadeeq suka fad'a sannan mumy ta kalli sadeeq tace "je ka kirawo musaddiq mu yi breakfast "
"Okay "
Sadeeq ya fad'a yana tashi tsaye bedroom d'in musaddiq ya shiga turus yaja ya tsaya ganin musaddiq xaune kan carpet ya had'a kai da gwiwa daga ganin yanda yayi ba k'aramin damuwa ce a tattare da shi ba.
Cikin sanyin jiki sadeeq ya k'arasa wurin shi tare da dafa shi yace "musaddiq lafia, me yafaru? "
D'ago kanshi musaddiq yayi ya xubawa sadeeq idanun shi da suka yi jawur dasu a firgice sadeeq ya sake cewa "lafia brother me yafaru? "
Ya fad'i yana tatta6a jikin shi ko ciwo yaji nan dai bai ga wani alamun ciwo ba da sauri Yah sadeeq ya mik'e xai je ya kirawo su daddy, musaddiq kamar yasan nufin shi caraf ya rik'e hannun shi tare da cewa
"na rok'e ka brother kada ka fad'a wa su daddy please "
Dawowa sadeeq yayi tare da cewa "okay naji fad'a min damuwar ka Idan kaki xan fad'a wa su daddy"
Murmishin yak'e musaddiq yayi tare da cewa "Naji brother "
Nuna shi yayi da d'an yatsa yace "are you sure? "
"yes " Cewar musaddiq dak'yar don ji yayi xuciyar shi na wani irin xafi, "toh fad'a min "
Cewar Yah sadeeq yana rik'e hannun musaddiq.
D'an shiru yayi yana tunanin me xai cewa sadeeq xai fad'a mishi yarinyar da yake so ita shi ma yake so nooo i can't ko da kuwa son shi xai xama ajalin shi baisan ya kamu da son mufidah ba sai da Yah sadeeq ya furta yana son ta yanxu shi ya xai yi me xai cewa brother.
D'ago kanshi yayi ya kalli sadeeq yaga ya xuba mishi ido alamar shi yake saurare, d'an kwakwalo murmishin yak'e yayi yace "brother daman fah kawai ina tunanin yanda xan bar lecturing na koma hospital da aiki nake don basa son na bar skul d'in sun dame ni da rarrashi so shine na xauna nake tunanin mafita "
Tuntsire wa da dariya sadeeq yayi kafin yace "don wannan kuma shine kake sa kan ka cikin damuwa kawai ka share su ka fara xuwa hospital bana son kana wahala "
"Yawwa brother thank u Allah ya bar min kai "
Cikin dariya sadeeq yace "hka nake so d'an k'anina bana son ina ganin ka cikin damuwa ko ciwo ji nake kamar na dawo dashi jiki na nake ji bana son ganin 6acin ranka nafi son ko yaushe ka kasance cikin farin ciki idan naganka cikin damuwa ji nake hankalina yana matuk'ar tashi bana samun kwanciyar hankali sai naga kai ma ka samu"
Musaddiq rungume sadeeq yayi a hankali wasu hawaye suka xubo wa musaddiq yayi saurin sa hannu ya goge su sannan ya saki Yah sadeeq
Mumy wadda take tsaye bakin kofar shigo wa bedroom d'in ta saki murmishin jin dad'i Kafin tace "aiken kenan sadeeq ba kai ba wanda na tura ka kirawo nagaji da jira na biyo bayan ku "
Murmishi Suka yi bayan sun had'a ido tukunna kamar had'in baki suka ce "sorry mum "
Kamo hannun su tayi suka fito daga d'akin xuciyar musaddiq cike da tarin damuwa.
Bayan sun kammala breakfast d'in daddy ya tafi office hka shima sadeeq ya fito xai tafi don har ya shiga mota musaddiq ya tsayar dashi suka tafi tare xai sauke shi a buk.
Yah sadeeq yana parking ya fito daga motar shi da musaddiq suna magana sai ga mufidah tayi parking d'in motar ta sun fito tare da nabila, gaba d'aya hankalin musaddiq yayi kanta tayi mishi kyau sosae cikin wata arabian gown bak'a ce hka mayafin da tayi rolling d'in kanta bak'i ne da yake fara ce kayan sun amshe ta, musaddiq ji yake kamar ya ta a jikin shi ko yaji sassauci a cikin xuciyar shi yanda yake jin wata xaxxafan son ta na sake kwaranya a cikin xuciyar shi wannan wacce irin masifa ce dak'yar ya iya saita idanun shi daga barin kallon ta.
Sai da suka d'an gifta su sannan sadeeq ya ankare da ita don hka cikin sanyin murya yace "mufidah! "
Cikin sauri suka jiyo tare da nabila don ganin mai kiran nata da musaddiq ta fara had'a ido sannan ta kalli sadeeq Wanda yake ta xuba murmishin farincikin ganin ta k'araso wa suka yi sannan suka gaisa da sadeeq ko kallon Inda musaddiq yake mufidah bata yi ba ko gaida shi bata yi ba sai nabila shima musaddiq yiwa sadeeq sallama yayi ya tafi xuciyar shi nayi mishi wani rad'ad'i dak'yar ya iya k'arasa wa cikin office ya xube yana wani irin haki kamar wanda yayi tseren gudu.
Ganin musaddiq ya tafi yasa ita ma nabila ta wuce don ta basu waje cikin wani salon kallo wanda ya bawa mufidah kunya yace
" Naga dai yanxu kamar kina sauri ki ban contact di'n ki zuwa anjima xan xo gida na same ki don akwai muhimmiyar magana da xamu yi "
Ya K'arasa fad'i yana mik'a wa mufidah wayar shi kar6a tayi tare da shigar da contact di'n ta sannan ta mik'a mishi tana cewa "Okay ba matsala sai ka xo"
Da hka sukayi sallama ya shiga motar shi ya tafi ita kuma mufidah ta shige department d'in su tana cewa tatsuniyar gixo baxa ta shige k'ok'i ba don tsab ta karance shi tun ranar birthday di'n Yah Omar.
Bayan sun fito a lecture's mufidah take sanar wa da nabila yanda suka yi da sadeeq Sam nabila batayi mamaki ba don yanda yake bin ta da kallo ranar partyn Don hka nabila tace
"Ki gode wa Allah mufidah don samun miji kamar sadeeq a wannan xamanin sai an shirya ya tattara komai gashi kyakkyawa duk da musaddiq yafi shi kyau ga kud'i da mutunci sannan ga fara'a Ba kamar musaddiq ba Allah yarinya Idan ya furta miki so kawai ki bada kai bori ya hau don ni fah mun gama shirya kan mu da Yah Omar "
Cikin dariya mufidah tace "ae na d'ago jirgin na ku tuntuni to Allah ya tabbatar mana da alkhairi "
"Ameeen sister tashi mu gudu gida don Yah Omar xai xo kuma gashi ke ma Kina da bak'o "
"alright mu je "
Cewar husna tana yin gaba sun xo wajen da suke parking wurin ba mutane sosai kafin su k'arasa wajen motar sai takalmin mufidah ya gurd'e ta ta tafi xata fad'i k'asa caraf taji an rik'e ta ta fad'o jikin mutum k'amshin turaren shi kawai taji ta fahimci ko wane don hka da sauri ta tashi daga jikin shi tare da kallon shi tana jin wani yanayi tattare da ita Idan ta kalli cikin kwayar idon shi yayin da shi ma musaddiq ya xuba mata ido sai dai yau ba kallon tsanar ta take hangowa acikin kwayar idon shi ba maganar da nabila tayi ne ya dawo dasu hayyacin su don hka da sauri ya shige daman jiran fitowar ta yake domin ya sake sata cikin idanun shi cikin sanyin jiki mufidah take driving tana tunanin irin kallon da yake mata wanda yasha banban da na ko yaushe...........
Aishat A muh'd ✍🏻
[13/11, 2:04 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*written by*
Aishat A muh'd
♻ *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Wannan page naki ne k'awata khadijah neena cool (niger), Allah ya bar xumunci ya bar mu tare ina miki fatan alkhairi_🤝😻
*Page 9*
Da yammacin ranar da wajen karfe 5 sadeeq ya fito cikin shirin tafiya gidan su mufidah yaci gayu cikin wata tsadaddiyar shadda milk colour an yi mata aiki da brown din xare sai ya sanya takalmi brown da hula brown mai ratsin milk a jiki gaskia yayi kyau sosae daman shi gwanin sa manyan kaya ne k'ananun kaya basu dame shi ba wannan sai musaddiq.
A falo ya tarar da mumy da musaddiq suna xaune mumy tana faman lalla6a shi ya ci abinci don yinin yau gaba d'aya ta kasa gane d'an nata K'arasa wa yayi Inda suke ya xauna tare da cewa
"me yake damun shi ne Mumy?"
"nima yanxu na gama tambayar shi yace min ba komai kuma ban yarda ba don yau gaba d'aya cikin damuwa yake "
Cewar mumy kenan fuskar ta cike da damuwa, sadeeq ne ya kalli musaddiq shima fuskar shi d'auke da damuwa ya rik'o hannun shi tare da cewa
"Haba brother ka fad'a mana damuwar ka mana ko xamu iya taimaka maka da wani abin "
Shiru musaddiq yayi ya rasa me xaice musu "tell me please what wrong with u ?" sadeeq ya sake fad'i duk farincikin da yake cikin xuciyar shi na xuwa wurin mufidah amman sai yaji farincikin ya kau sakamakon ganin tilon k'anin shi cikin damuwa.
Cikin murmishin yak'e yace "ni fah kada ku damu mumy and brother bana jin dad'in jiki nane amman ba wani abun ba ne "
Sam basu yarda da abin da yace ba amman tun da har yak'i sanar musu to abin babba ne, hka dai suka bashi shawara akan ya dage da addu'a sosai akan abin da yake damun shi godiya yayi musu sannan ya tashi ya tafi d'akin shi ya rufe kofa tare da jingina a jikin kofar xuciyar shi cike da tunanin mufidah.
Acan palo kuwa da kallo suka bishi cikin tsananin tausayin shi, kafin kuma Yah sadeeq yayi wa mumy sallama yana sanar da ita gidan su mufidah xai je, nan tayi mishi addu'ar dawowa lafia tare da bashi sak'on ya gaida mata da mufidah.
Musaddiq kuwa dakyar ya iya jan kafar shi xuwa bakin bed d'in shi ya janyo drower din jikin bed side ya janyo wani d'an k'aramin littafi wanda kallo d'aya nayi mishi na tabbatar da diary din shi ne Wanda yake rubuta mahimman abun da ya shafi sirrin shi a ciki, biro ya d'auko ya buge tsakiyar page ya fara rubutu kamar hka.......
*NAYI SAKE!*