Sashe 47
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun d'auki wajen tsayin 6 minutes a hka kafin Musaddiq a hankali ya zame jikin shi ya tashi kallon yayi da idanun shi da suka yi ja yace
"tashi muyi wanka lokacin sallah yayi ".
Mufidah wadda tun da ya tashi suka had'a ta dukunkune kanta cikin kafafun ta tana murmishin jin kunya, tana jin furucin shi ta yunkura ta sauka daga kan bed d'in kafin ya ankare ta kwasa da gudu ta bar cikin d'akin.
Ba k'aramin dariya ta bashi ba amman ya danne dariyar yayi murmishi yana girgixa kai yace
"huh... Mufidah yarintar ki tana birge ni ina son ki da yawa Allah yasa ke ma ki soni koda rabin son da nake miki ne "
Yana gama fad'in hka ya wuce cikin bathroom ya fara wanka.
Mufidah kuwa tana k'arasa wa cikin d'aki ta rufe kofar tare da jingina a jikin kofar tana dafe kirjin ta sai lokacin gudun da tayi ya bata dariya nan ta shiga yin dariyar.
"Mamee lafia kike dariya ke d'aya? "
Taji saukar muryar Afnan a kusa da ita, hannu ta sanya ta d'aga Afnan tana juyi da ita cikin d'akin suna dariya cikin farinciki da nishad'i kafin musamman ma Mufidah, ta sauke ta k'asa ta sanya hannun ta taja kumatun ta cikin dariya tace
"ni da wannan rigimammen daddyn naki Afnan "
Zaro ido Afnan tayi tana kad'a harshen ta tace
"lalala Mamee daddyn nawa ne rigimamme? "
"Ehh mana ya cika rigima kamar wani boy "
Ai kuwa Afnan ta fara tuntsura dariya saboda boy d'in da Mufidah ta kirawo Musaddiq dashi, tana rik'e ha6a kamar wata babba tace
"Mamee daddyn nawa ne boy ai kuwa xan fad'a mishi "
"ba sai kin fad'a min ba Afnan naji da kunne na "
Da sauri Mufidah ta jiyo suka had'a ido da Musaddiq yana sakar mata murmishi, da gudu ta fad'a toilet tare da sanya key tana murmishi ita d'aya kafin ta fara wanka.
Bayan ta gama wankan ne ta d'aura alwala ta fito, ganin basa d'akin yasa hankalin Mufidah kwanciya ta fara gyara jikin ta sai da ta gabatar da sallah tukunna ta d'an yi light make up kafin ta shirya cikin wata pink gown colour d'in pink d'in mai d'an duhu kad'an bata kai har k'asa ba mai k'aramin hannu akwai kwalliyar duwatsu bak'ak'e a jikin gown d'in.
Gyara gashin kanta tayi tare da d'aure shi da ribbon irin daga gefen nan tayi parking d'in shi tayi kyau sosai, different perfumes tayi using dashi har dasu humra masu kamshi sosai, ta kalli kanta a mirror ta tabbatar tayi yanda take so sannan ta zura bak'in flat shoes ta fito zuwa parlour tana tafiyar ta a nutse.
Tun daga nesa Musaddiq ya hango Mufidah tana taho wa yana zaune kan dining table shi da Afnan suna cin abinci,sakin baki da hanci yayi yana kallon Mufidah gashi ya cika spoon da abinci ya kai kusa da bakin shi amman ya kasa k'arasar dashi cikin yana kallon ta.
Har sai da ta k'arasa dining d'in sannan ta rik'e hannun shi da yake dauke da spoon ta k'arasar dashi cikin bakin shi, sai a time d'in ya dawo hayyacin shi gashi ba bakin magana saboda abincin da yake bakin shi.
Sai Kallon da yake bin ta dashi tare da yi mata alama da hannun kinyi kyau ita ma da ido tayi mishi alamar nagode suka sakar wa junan su murmishi kafin su mayar da hankalin su kan cin abincin.
Bayan sun gama ne Musaddiq ya kalli Mufidah yace
"ki shirya zamu fita yanxu"
D'an kad'a idon ta tayi tare da harshen ta wanda hakan ya tafiyar da Musaddiq zuwa wani wajen daban tace
"ni ai na gama shirya wa mayafi kawai zan d'auka"
Cikin salon tsokana tayi mishi maganar, hararar ta yayi kafin yace
"ai ba tallan ki zan je yi ba, idan baki son zuwa sai mu tafi da Afnan "
Cikin sauri ta mik'e tana cewa
"tabd'ijam kama fara ai idan baku tafi da ni kuma ba inda xaku je "
Tana k'arasa fad'in hka ta wuce bedroom Musaddiq ya bita da kallo yana had'iyar yawu sai da ta shige bedroom kafin ya dauke idon shi ya furzar da d'an huci yana cewa
"huh Mufidah rigima don kinsan bazan jure ba ne shi yasa kika fad'i hkan "
"daddy ita ma Mami rigimar ce da ita naji d'axu ma tace maka rigimamme? "
Hannun shi yasa yaja karan hancin ta yana murmishi yace
"Ohhh Afnan surutu ba na hana ki tambayar komai ba? "
Langa6e kanta tayi gefe guda tare da cewa
"Sorry daddy na dai na "
"Yawwa 'yar albarka "
Cikin shagwa6a tace "ni daddy big teddy bear xaka siyo min wadda tafi ta gidan mumy girma "
"Angama baby na za'a siya miki "
Rungume shi tayi cikin murna tana cewa
"thank u so much daddyna "
Kissing d'in ta yayi a kumatu yana k'ara rungume ta, yana son Afnan sosai jin ta yake tamkar sadeeq, tunawa da sadeeq da yayi ne ya haifar mishi da kewar d'an uwan nashi addu'a kullum idan yayi sallah sai yayi mishi wani lokacin ma idan tunanin shi ya fad'o mishi xai yi mishi ko kuma idan ya d'auko picture d'in su wanda suka dauka a tare yana kallo yana kewar d'an uwan shi duk jikin shi yayi sanyi surutun Afnan ma sama sama yake jin ta..............
Aishat A Muh'd ✍🏻
[13/11, 2:05 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A Muh'd
♻ *£xclusive Writers Forum*
*Likes nd comment's fb page*👇🏻
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
Email:[email protected]
*PAGE 55*
Mufidah ce ta fito cikin wata gown milk colour da adon flowers bak'i tayi rolling kanta da black veil tayi kyau, tana k'araso wa parlour inda suke tace
"ai na d'auka kun tafi kun barni? "
D'ago kanshi ya kawar da duk wata damuwa a fuskar shi ya kalle ta tare da cewa
"kinci darajar Afnan da tace mu tsaya ki amman da tuni mun tafi "
Turo bakin ta tayi irin na shagwa6ar nan kafin tace
"ni na fasa fitar ma ku tafi "
Kallon Afnan yayi tare da cewa
"tafi mota ki zauna gani nan "
Cikin murna Afnan ta fice da d'an gudun ta, kallon shi ya mayar kan Mufidah yana cewa
"haba habibty ki taso mu tafi kinsan bazan ji dad'in fitar ba idan ba k.... "
Ganin yanda Mufidah take kallon shi ne yasa shi tuna su6utar bakin da yayi ya wayance da cewa
"ba fah da wata manufa na fad'a ba kada kiyi tunanin wani abin "
Ya k'arasa fad'i yana tashi tsaye, girgixa kai Mufidah tayi tana murmishi cikin zuciyar ta mai cewa
"ina mamakin wannan halin naka Musaddiq, kana barin abu cikin zuciyar ka ni kuwa zan sanya ka ka furta min sona cikin zuciyar ka a yau ba sai gobe ba insha Allah, tun da na gano ko wace sweet babyn ka "
Tana k'arasa fad'in hka cikin zuciyar ta ta saki murmishin mugunta tare da mik'e wa tsaye, kallon ta yake yaga tana ta zuba murmishi ita d'aya yace
"lafian ki qlau kike murmishi ke d'aya? "
D'an murgud'a mishi baki tayi tana cewa
"lafiyan kenan "
Tana gama fad'in hka ta fice da sauri zuwa compound d'in bin ta yayi a baya yana murmishi shima cikin zuciyar shi yana cewa
"yarinya yau zaki yi bayani don sai kin furta min abin da yake kunshe cikin zuciyar ki tukunna zan fallasa miki sirrin zuciya ta ".
Sun zazzagaya wajen shak'atawa dasu mall sosai sun yi shopping abubuwa da yawa musamman kayan ci da na sawa abubuwa dai da yawa, tuni Afnan ta gaji har bacci ya kwashe ta a mota tana rungume da sabuwar teddyn ta.
Daga k'arshe suka wuce wajen wani beach bayan yayi parking d'in motar shi ya sanya mata key suka jera suna tafiya ba k'aramin kyau da dace wa suka yi da junan su ba, d'an satar kallon Musaddiq tayi taga yana kallon wani gefe guda d'an murmishi tayi tana ayyana me zata yi yanzu wata dabara ce ta fad'o mata.
Ai kuwa take ta aminta da dabarar daman hill shoes ta sanya sai kawai ta gurd'e k'afar ta tana sani ta tafi zata fad'i har da wani runtse idon ta kamar da gaske da k'arfin tace
"wayyo Allah Musaddiq "
Da sauri ya jiyo da kanshi ganin tana kok'arin kaiwa k'asa cikin sauri ya rik'o ta hannun shi yana tallafe da hips d'in ta d'ayan kuma da hannun ta, hango tsananin rud'e wa tayi cikin kwayar idon shi.
"wash Allah na kafata"
Ta furta hkan tana yatsina fuska kamar zata fashe da kuka, cikin sauri da damuwa kan fuskar shi yace
"Ohhh mene ya samu k'afar? "
Ya k'arasa fad'i yana kallon ta, cikin shagwa6a tace
"ciwo take min "
"sorry mu k'arasa mu zauna sai na duba miki"
Gid'a kanta tayi sannan ya d'ago ta, sai tak'i take k'afar ya kalle ta yana cewa
"ya dai? "
"ni ciwo take min bazan iya tafiyar ba "
Kamar da gaske take fad'in hka shi yasa bai kawo wani abun cikin zuciyar shi ba ya sanya hannun shi ya dauke cak suka fara tafiya hannun ta dukka biyun suna rataye a wuyan shi, fuskar tana wurin wuyan shi duk wani numfashi da take fitar mai d'umi yana dukan wuyan nashi tuni Musaddiq ya fara jin wani canji yanayi na daban a jikin shi, Mufidah kuwa sai murmishi take abin ta tana kalle kallen mutanen da suke wurin wajen ya birge ta sosai ba ruwan wani da wani kowa harkar gaban shi yake.
Sun k'arasa inda zasu zauna ya sauke ta a hankali da sauri Mufidah ta canja fuskar ta irin ta damuwa sai wani yatsina fuska take, zaunar da ita yayi yana cewa
"sannu "
Ya fad'i yana tsugunna wa a gaban ta tare da cire takalmin da yake k'afar ta bayan ya cire ne ya tsaya kallon kyakkyawar k'afar ta ta kafin kuma ya fara d'an daddannawa kad'an cikin nutsuwa da hankali don kada yayi mata da k'arfi ta sake jin wani ciwon.