Sashe 20
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga hka suka yi sallama ya tafi, mufidah ta xube kan kujera tare da xabga tagumi tana tunani, ta d'an jima da hka kafin taji cikin ta yana murd'a wa atake ta fahimta yunwa take ji.
Kitchen ta shiga ta had'a tea a cup ta sha sannan ta dawo d'akin har yanxu sadeeq bacci yake kallo d'aya xaka yi mishi kasan ba k'aramin wahala ya sha ba duk ya dad'a rame wa, xama tayi kusa dashi ta rik'e mishi hannun shi tana murxawa a hankali.
Sai after la'asar sadeeq ya farka da mufidah ya fara had'a ido murmishi suka sakarwa junan shi cikin jin dad'i mufidah tace
"Sannu sadeeq ya kake jin jiki"
Murmishin yak'e ya saki don shi kadai yasan abin da yake ji a jikin shi, hannun ta ya rik'o tare da cewa
"My wife kwantar da hankalin ki, jiki na da sauk'i ya lafiyar baby na dafatan kin bashi kulawa?"
Da kai tayi mishi alamar ehhh, taimaka mishi tayi yayi wanka ko abinci ya kasa ci sai coffee yasha tukunna suka tafi hospital, mufidah ce take driving sadeeq na gefen ta hannun shi d'aya dafe da cikin shi ya lumshe ido, da hka har suka k'arasa asibitin bayan mufidah tayi parking ne ta fito tare da bud'e wa sadeeq kofar motar ita ta taimaka shi ya fito tukunna ta rufe motar.
Tana rik'e dashi suka k'arasa cikin asibitin kai tsaye office d'in muh'd suka nufa sai da mufidah tayi knocking, muh'd dake xaune kan kujera yace
"Yes come in"
Nan mufidah ta tura kofa suka shigo ganin sune yasa muh'd mik'e wa da sauri ya taimaka wa sadeeq ya xauna tukunna ita ma ta xauna
"Babban yaya ya jikin na ka?"
Cikin yak'e sadeeq yace " jiki da sauk'i muh'd"
Nan babu 6ata lokaci Dr muh'd da wani likitan daban suka shigar da sadeeq room d'in scanning mufidah tana xaune a gefen shi da yake kwance hannun ta cikin nashi suna kallon komai da ake ta jikin nau'orar computer d'in.
Sun d'auke tsawon mintuna arba'in xuwa hamsin suna scanning d'in, bayan sun gama suka koma 6angaren yin test d'in urine test da blood test har xuwa lokacin da aka kammala had'a result gaba d'aya.
Lokacin da Dr muh'd ya duba dukka result d'in sai da wani gumi ya yanko mishi sakamakon ganin abin da yake damun sadeeq, tuni idanun shi sun yi ja kamar xai yi kuka hankalin shi yayi matuk'ar tashi yana tunanin ta yanda xai sanar da su wannan hargitsatsan labarin.
Sam ya kasa d'aga kanshi ya kalli sadeeq da mufidah, ganin yanda ya koma yasa sadeeq yin murmishi yace
"Muh'd lafia kuwa, me ke faruwa tell me please?"
Cikin wani irin yanayi ya xuba wa sadeeq ido, gaba d'aya mufidah ta gama tsorata jikin ta har rawa yake, shi kuwa sadeeq cikin shi ne ya cigaba da yi mishi ciwo sosai amman sai ya daure yace
"Nasan ciwo na ne yayi worst da yawa ko?"
Da sauri muh'd ya d'ago kanshi ya kalle shi cikin mamakin abin da yace,lumshe ido yayi tare da cije le6en shi saboda yanda cikin shi yake mishi ciwo sai da ya d'an lafa sannan ya kamo hannun mufidah ya rik'e shi gam tare da cewa
"Kiyi hak'uri my wife na rufe miki bansanar dake wani abu ba, wanda bana son tashin hankalin ki shi yasa"
Kallon Dr muh'd yayi tare da jiyo wa ya cigaba da kallon mufidah wadda gaba d'aya hankalin ta Yayi masifar tashi jin abin da sadeeq yake fad'a.
"Ba wani abu na rufe miki ba my wife ina da ciwon hanta tun kafin na aure ki, na kasance ina yawan fama da ciwon ciki sosai ganin hka sai na yanke shawarar xuwa ganin likita a k'asar london anan yake fad'a min ciwon hanta ne ya kama ni har sai da suka yi min aiki a can"
Gaba d'aya kallon shi suke da idanun su da ya firfito na tsabar kidima, duniyar tunani mufidah ta fad'a don akwai wani lokaci da tana xaune gefen bed ya fito daga wanka d'aure da towel tana cikin shirya shi taga wani siririn yanka a gefen sam bai yi kama da operation ba a gefen cikin shi har tana tambayar shi mene wannan sai yake fad'a mata yana k'arami ne ya ta6a jin ciwo awajen.
Maganar da sadeeq ya cigaba da yi ita ta dawo daga duniyar tunanin da ta fad'a ya cigaba da cewa " ban fad'a wa su mumy da daddy ba saboda kada su d'aga hankalin su su shiga damuwa balle uwa uba d'an uwana rabin jiki musaddiq bana jure ganin shi cikin damuwa shi yasa na 6oye musu, sauran kad'an musaddiq ya gane don ya kamani da magungunan sai na wayance da na aboki nane dak'yar ya yarda da hkan don har yaso dubani na nuna mishi 6acin raina shine ya hak'ura, bayan na warke na cigaba da xuwa ganin likita ina kar6ar magani daga k'arshe da naga na samu sauk'i sai na watsar da xuwa ganin likitan kwata kwata, sai k'wanan na fara jin ciwon ya dawo min amman na kasa tafia ganin doctor saboda bana so nayi nesa da mufidah"
K'ara rik'o hannun mufidah yayi cikin sanyin murya ya cigaba da cewa " kiyi hak'uri my wife tashin hankalin kune bana so shi yasa ban fad'a muku ba, ki yafe min don Allah"
Wani kukan tausayin sadeeq ya kamata ta fad'a jikin shi tare da sakin kuka mai ban tausayi, hak'uri da rarrashin ta sadeeq kawai yake.
Dr muh'd kuwa hawaye ne kawai suke xuba a idanun shi, yanxu ta ina xai fara fad'a wa su mumy labarin nan dukka 'ya'yasu biyu Allah ya basu a duniya kowannen su Allah ya jarabce shi da babban ciwo, musaddiq ciwon xuciya sadeeq kuma ciwon hanta ciwon da ya gama cin k'arfin shi sosai ta ina xai fara, hawaye kawai yake yi yana kallon sadeeq kanshi na wani irin juyawa.
Dak'yar sadeeq ya rarrashi mufidah tayi shiru amman still tana jikin shi sai faman ajiyar xuciya take sauke wa, kallon muh'd d'in sadeeq yayi ganin ya xuba mishi ido yana kallon shi ga hawayen da yake yasa shi sakin murmishi tare da cewa
"Haba muh'd ae ba kuka ya kamata kayi ba, sanar da ni naje last stage koh?"
Wasu hawaye masu d'umi suka fara xuba cigaba da xuba a idanun muh'd, shima sadeeq d'in dauriya kawai yake ga ciwo yana jin shi sosai ga tashin hankalin shi mufidan shi cikin damuwa.
Sun dad'e a hka kafin muh'd ya bud'e bakin shi cikin rawar murya yace
"I'm sorry to say babban yaya gaskia ciwon ka ya kai matakin k'arsh......"
Kasa k'arasa fad'a yayi saboda kukan da ya kubce mishi, mufidah ma sai ta fashe da kuka ganin likita guda yana gurxar kuka ya had'a kai da table d'in dake gaban shi.
Dafa mishi kafad'a sadeeq yayi tare da cewa " be a man haba muh'd kamar ba likita ba, ni daman jiki yana bani baxan yi tsawon rai ba don ni kadai nasan me nake ji ina rok'on Allah kafin na mutu naga d'an da mufidah xata haifa min wannan shi kad'ai ne buri na"
Aishat A muh'd ✍🏻
[13/11, 2:04 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A muh'd
♻ EXCLUSIVE WRITER'S FORUM
_this page dedicated to my lvly friend's nafisat anka dear, sardy bash dear, billy ladan dear, ina matuk'ar alfahari da ku sister's, Allah ya k'ara muku lafia, Allah ya bar xumunci ina muku fatan alkhairi a duk inda kuke_🤝❤
*PAGE 25*
Haka rayuwa ta cigaba da tafia suna renon cikin su cikin kwanciyar hankali, wanda watannin shi bakwai da en kwanaki ya girma sosai, sadeeq dasu mumy suna matuk'ar ji da wannan babyn da bai xo duniya ba tukunna,ko da yaushe cikin yiwa mufidah addu'ar sauka lafia suke mata.
Duk wannan abin da ake ciki ba wanda ya fad'a wa musaddiq, sam baisan mufidah tans da ciki ba, sadeeq bai fad'a mishi ba hka ma mumy saboda tana tsoron halin da d'anta xai shiga idan yaji labari shi yasa ta ja bakin ta tayi shiru duk kuwa da wayar da suke yi kusan ko dayaushe.
Yau garin ya kasance cikin wani yanayi mai dad'in gaske sakamakon ruwan da aka dunga yi tun after isha'e, garin ya d'auki sanyi sosai irin wannan yanayin ne yawancin xaka samu mutane sun yi bacci da wuri, hka ta faru dasu mufidah da sadeeq su ma tun wurin 10 na dare suka kwanta bacci sun k'udundune cikin blanket saboda sanyin garin.
Can wurin 2 na dare sadeeq ya tashi tare da xama saman bed yana kallon mufidah wadda take baccin ta cikin kwanciyar hankali, ido ya xuba mata yana kallon ta sam ya rasa abin da yake damun shi a cikin wad'annan kwanaki, jikin shi ya bashi akwai wani abu da xai faru but bai san kome ne ba.
Kallon mufidah kawai yake tare da sanya hannun shi kan cikin ta yana shafa babyn shi, lokaci d'aya kuma wasu hawaye masu xafin gaske suka fara xuba daga idanun shi, wanda ya rasa hawayen mene, ya dad'e a hka sosai duk idanun shi sun yi ja kan shi ya d'auki wani irin ciwo, tashi yayi dak'yar ya shige bathroom alwala ya d'aura tare da fitowa praying mat ya shimfid'a ya fara nafila after ya gama sai ya fara yin addu'o'i na neman gafarar ubangiji akan ya yafe mishi xunuban shi tare da addu'ar Allah ya sauki mufidah lafia.
Bai tashi daga nan ba sai da yaji kiran sallahr asuba, sai da yayi raka'atul fijir sannan ya tashi mufidah ya tafi masallaci jikin shi gaba d'aya ba k'arfi haka yake ji.
Tun da ya dawo daga masallaci wani bacci ne ya d'auke shi mai dad'i, har mufidah ta kammala had'a breakfast ta gyara ko'ina tayi wanka amman bai tashi ba, xama tayi a palour tare da fad'a wa tunani tana mai mamakin yanda sadeeq ya koma.