Sashe 37
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama fad'in hka ya fita daga d'akin ya bedroom d'in shi ya tafi ya kwanta, sam kasa bacci musaddiq yayi a wannan daren sai juyi yake kissing d'in da ya yiwa mufidah ne ya taso mishi da wani irin canjin yanayi a jikin shi, ya xama dole ya nemi mafita don ya gaji da jin shi a wannan yanayin xai nutsu ya sami wata babyn ya aura ko ta d'ebe mishi kewa tun da shi ba neman mata yake ba sannan baxai iya tunkarar mufidah da buk'atar shi ba don hka gwara ya nemi mafita, wannan tsayin daren da hka yayi shi cikin tsantsar begen kasance wa da mufidah yana rufe idon shi ita yake hango wa.
*WASHE GARI*
A hankali ta fara bud'e idanun ta xuwa d'an lokaci kad'an ta gama bud'e su tas, cikin sauri ta mik'e xaune da mamaki take bin d'akin da kallon ita tasan a parlour bacci ya dauke ta a k'asa, sai gashi ta tashi ta ganta saman bed acikin bedroom d'in ta har da lullu6e ta da blanket, lokaci d'aya kuma abin da ya faru tsakanin ta da musaddiq ya fad'o mata wani tsaki taja tare da cewa
"watak'il shi ya kawo ni bedroom, d'an rainin wayo ko me ruwan shi da kawo ni d'aki ya rabu da ni inda ya ganni "
Ta k'arasa fad'i tana murgud'a bakin ta nan tayi ta mita har dai ta gaji ta nufi bathroom don tayi wanka tun da wanda take mitar don shi ba jin ya yake ba, ta d'an jima a cikin toilet kafin ta fito shirya kan ta tayi cikin wata blue black swiss atampha d'inkin riga da siket ne sun xauna a jikin ta sosai, light make up tayi tare da d'aura d'ankwalin ta wanda har sai da wani yanki na gashin ta ya fito, tayi kyau sosai abin ta perfumes da humra masu kamshi tayi using dasu kafin ta fito xuwa parlour.
Tana fito wa daga bedroom d'in ta shima musaddiq ya fito yayi gayun shi cikin jeans blue and white T-shirt long sleeves yayi kyau sosai sai tashi k'amshin perfumes yake.
Kallo d'aya kowannen su yayi wa d'an uwan shi suka kau da kai xuciyar su na bugu wa da k'arfi, kusan lokaci d'aya suka fara sauka na steps d'in stairs, sai dai musaddiq ya riga ta sauka xuwa cikin parlour.
Tun daga nesa muh'd ya hango su wanda yake xaune cikin parlour ba k'aramin kyau suka yi mishi sun yi matuk'ar dace wa da junan su, tuni ya hau washe baki don son yin tsokana, ae kuwa musaddiq ya sake 6ata fuska don kada yayi mishi shirme gaban yarinyar nan ta raina shi.
Tsab muh'd ya fahimce shi ae kuwa ya tuntsire da dariya tare da cewa
"guy ka birge ni sai da ka ga mumy da daddy basa nan shine ka taho don ka ci angoncin ka son ran ka koh, anyway duk da hka xan fad'a wa su mumy don su sani su fara shirin tar6ar jika don da ganin yanda kake rawar jikin nan da bayani gashi sai wani shek'i kake alamar jiya an bawa soyayya hak'ik'in tun da nasan abokin nawa ba rago ba ne "
Da muh'd yaga yanda musaddiq yake jefo mishi harara da ya katse xancen da yake xubo wa kamar xarbi ya tsince, wata dariyar k'eta ya sake yi yana Kallon musaddiq tare da cewa
"ae gaskia na fad'a malam ka daina harara, ko don hka ka kirawo ni na gasa ka tun da nasan kai farin shiga ne koh? "
A fusace musaddiq ya kalli muh'd yace "are you stupid muh'd da xaka sani gaba kana yi min wata magana ta daban sai kasa yarinya taxo tana raina ni "
Muh'd ya bud'e baki kenan xai yi magana yaji saukar muryar mufidah tana gaida shi, cikin fara'a ya amsa tare da tsokanar ta kamar yanda yayi wa musaddiq sai dai na mufidah da banbanci da na musaddiq, bata kula shi ba ta wuce kitchen abin ta............
Nan dai muh'd yasa musaddiq a gaba sai tsokanar shi yake tun yana hararar shi har ta kai ya fara murmusa wa ko breakfast bai tsaya yi ba suka fita daga gidan shi da muh'd, wannan damar mufidah ta samu kuwa tayi saurin fito wa daga kitchen daman babu abin da take sai addu'a acikin xuciyar ta Allah yasa musaddiq ya fita, ae kuwa suna fita da gudu ta haura stairs ta d'auko bag d'in ta da hijab sai phone nata da car key ta fito, nan ta shiga motar ta tayi mata key, horn tayi wa gate man ya bud'e ae kuwa taja motar kai tsaye gidan su ta nufa, xuciyar ta cikin farincikin ta samu damar guduwa baxata k'ara dawowa ba sai ya koma Australian..................
_fan's kuyi hak'uri da wannan page d'in mu had'u gobe,ina godia da bani had'in kai da kuke ina muku fatan alkhairi masoya naaaaaaaa_😊
Aishat A Muh'd ✍🏻
[13/11, 2:05 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A Muh'd
♻ £xclusive writers forum
Like and drop ur comments fb page
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
*PAGE 45*
Sai da mufidah taga ta k'arasa gidan su ta shiga har tayi parking motar ta sannan taji ta samu nutsuwa hankalin ta ya kwanta, har da sakin wata ajiyar xuciyar jin dad'i don tasan musaddiq baxai biyo ta gida.
Cikin tafiyar ta ta nutsuwa ta k'arasa side d'in su da sallama ta shiga parlourn, umma wadda take xaune kan kujera tana kallon sunnah tv suna nuna wa'axin sheik isah Ali pantami, ta amsa sallamar mufidah tana mai sakin murmishi najin dad'in ganin 'yar ta ta, fara'ar ta ta kasa 6oyu wa musamman da taga alamun mufidah ta kwantar da hankalin ta yanxu har tayi kyan ganu wa ba kamar kwanakin baya ba.
K'arasa wa mufidah tayi inda umma take xaune ta xube gwiwoyin ta a k'asan lallausan carpet d'in parlour ta d'ora kanta da hannayen ta duk biyun akan k'afar umma cikin marairaice wa tace
"umma nah i miss u so much"
Shafa kanta umma tayi tana murmishi tace "i miss u too baby na, yasu hajia khadija ina afnan ko ta shige side d'in su muhibbat? "
Umma ta k'arasa fad'a tana lek'en bayan mufidah, cikin er dariya mufidah tace " tabbb umma yanxu hka afnan tana london ita da mumy da daddy "
Cikin mamaki umma tace "dafatan lafia dai ?"
"lafia qlau umma sun je duba lafiar abokin daddy ne an kwantar dashi acan yana jinya"
"Ayyah Allah ya bashi lafia, su kuma Allah ya dawo dasu lafia "
"Ameeen umma nah, don nayi missing afnan wlh ji na ke dama na bi su "
Murmishi umma tayi tare da cewa "to me ya hana ki bin su?"
D'an yatsina fuska tayi tare da cewa "umma bana son ace ko'ina xasu je da sun nemi na bi su na je shi yasa na k'i yarda na je bana son ina tak'ura musu duk da nasan su ba ruwan su "
"kin yi tunani mai kyau "
Cewar umma kafin ta cigaba da cewa
"ina kika bar musaddiq d'in? "
Cikin mamaki sosai mufidah take kallon ta kafin tace "umma kinsan ya dawo ne? "
"nasa ni mana tun da Omar shi ya d'auko shi a airport suka biyo ta nan har yaci abinci tukunna ya k'arasa gida "
"lallai wannan mutumin d'an rainin hankali har wani shisshige wa iyaye na yake yi " fad'in mufidah a cikin xuciyar ta, "lafiyar ki kuwa? "
Cewar umma tana Kallon mufidah ganin ta d'an rage fara'ar ta gashi ta fad'a kogin tunani.
Girgixa kai tayi tare da cewa "ba komai umma, nabilah tana nan? "
"gani nan a bayan ki Mrs musaddiq "
Da sauri mufidah ta jiyo suka had'a ido da nabilah tana fito wa daga kitchen d'in umma, d'an 6ata rai mufidah tayi tare da cewa
"ba na hana ki kirana da Mrs wancan mutumin ba"
Ta k'arasa fad'i tana hararar nabilah, tuntsire wa da dariya mufidah tayi tare da rik'e baki tace
"ikon Allah wato ma baxa ki ambaci sunan shi ba lallai da aiki a gaba na "
Umma kuwa d'an 6ata fuska tayi tare da cewa
"Ehh lallai mufidah wato a gabana kike furta hakan akan mijin ki koh, har kina kiran shi da mutumin can koh? "
Harara mufidah ta dalla wa nabilah don tasan ita xata janyo mata fad'an umma yanxu, yayin da nabilah ta gimtse dariyar ta tare da wuce wa kitchen da sauri.
"kada na sake jin kin furta wani abun makamancin haka, don miji yafi k'arfin wasa tsakanin ku girmama wa da da yi mishi biyayya da sauke duk wasu hakk'ok'in sa, magana ma ta girmama wa xaki na yi mishi kuma cikin sanyi kina nuna mishi ke fah mace ce kina da sanyi a ko'ina, don hka kada na k'ara jin irin hka a wajen ki, kina jina"
"toh umma insha Allah xan kiyaye "
Mufidah ta fad'a kamar xata fashe da kuka,
"dafatan Kuna xaune lafia dashi kuma kuna waya? "
Da har xata ce bai ta6a kiran ta ba sai kuma tayi wani tunani kafin tace
"Ehh umma muna yi "
"Alhmdlh ai musaddiq ba ruwan shi kamar marigayi sadeeq d'an uwan shi yake, sam baya suruka da ni ya dauke ni uwa muna yin waya sosai dashi mu sha hira, sadeeq daman mai jin kunya ta Allah ya jikan shi da rahma "
Cikin sanyin jiki da murya mufidah tace "Ameeen "
"dafatan kafin ki fito kin yi mishi breakfast baki barwa en aiki sun yi mishi ba "
Tuni mufidah an fara rarraba idanu don tasan ita kanta ko breakfast bata yi balle tayi wani, kallo d'aya umma tayi mata ta tabbatar bata da gaskia ae kuwa tace
"haba mufidah wannan wane irin shashanci ne da xaki bar wa en aiki su yiwa mijin ki abinci, sam wannan ba koyarwar da nayi miki bace, kada ki k'ara yin sakacin nan, kin ji na fad'a miki "