Sashe 1
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[13/11, 2:03 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE*🌲
*written by*
Aishat A muh'd
♻ *E.W.F*
*BISSMILLAHIR RAHMANUR RAHIM*
( _Da sunan Allah mai rahma mai jin k'ai_).
*Page 1*
K'was K'was K'was k'arar takalmin ta ya karad'e cikin babban hall di'n da suke d'aukan lecture's, tun Kafin ta k'araso cikin hall di'n k'amshin turaren jikin ta ya cika cikin ajin, gaba d'aya kusan ilahirin student's di'n suka d'ago kansu tare da mayar da hankalin su kan mai Shigowar malamin da yake musu lecturing di'n shi kanshi jiran wacce mara kunyar ce take kok'arin shigo mishi aji bayan ya kafa dokar hana shiga cikin ajin indai ya riga d'aya daga cikin student d'in shiga.
Kusan second biyar wata kyakykyawar yarinya ta bayyana cikin ajin kunnen ta mak'ale da waya tana faman tauna chewing gum a bakin ta tana amsa wayar, tana sanye cikin wani less cotton milk colour da touch d'in pink a jiki anyi mishi wani shegen d'inki riga da siket ta yafa wani k'aramin mayafi da takalmin ta hill dashi tasha heavy makeup kamar wata aljana, ta had'u iya had'u wa *MUFIDAH EL HUSSEIN* kenan, ko kallon inda malamin yake bata yi ba ta nufi inda ta sa ba xama cikin wata kakkausar murya taji ance
" hey you get out!"
Yanda ya buga tsawa shi yasa hankalin sauran d'aliban ya dawo kan malamin gaba d'ayan su a tsorace suke, wadda aka buga wa tsawar bata ma san me yake cewa ba sai da k'awar ta nabeelah ta xungure ta tare da yi mata alama da hannu, wani irin juyi tayi tare da bin shi da wani matsiyacin kallo.
Shima cikin kallon wulakanci yake bin ta dashi tare da sake furta " i said get out don't west my time"
Cikin muryar ta mai shegen dad'i da yanayin shagwa6a a cikin muryar tace "Ohh! dani kake wai? "
Wata harara ya xabga mata tare da yi mata nuni da hannu kan ta fita don ya k'ulu iya k'ulu wa da yarinyar sosai ya fusata da abin da tayi mishi tuni fuskar shi ta yi ja saboda tsantsar 6acin rai, cikin isgili tace
"sorry sir "
Ta fad'i tana wani langa6e kai gefe tana Mishi irin wani kallo na raini, shi ma a wulakanci ya kalle ta tare da fad'in
"idan baki fita wlh xan miki rashin mutunci "
Hura hanci ta fara alamar kaxo gidan Indai rashin mutunci ne ta iya shi, ajin dai yayi tsit kamar ba mutane d'aliban sai faman raba ido suke tsakanin junan su da kuma mufidah da malam suna jiran ganin K'arshen dramar nan.
Had'a ido mufidah tayi da nabeelah tayi mata alamar don Allah ta fita d'an hararar ta tayi kafin kuma ta fara tafiya alamar xata fita daga ajin, ta gaban shi ta shige tana tafiar kasaita bak'in ciki ya gama rufe shi ganin wannan K'aramar yarinyar tana kok'arin wulak'anta shi a gaban d'aliban shi da suke ganin mutuncin shi wani mtswww yaja wani uban tsaki tare da bin ta da harara kamar idon shi ya fad'o k'asa.
Bayan fitar ta ya ma kasa cigaba da lecturing di'n saboda ranshi a matuk'ar 6ace yake, wani d'an tunani yayi na tsayin second uku take ya saki wani shegen murmishin mugunta nan ya rubuta musu test, nan cikin d'aliban ya d'uri ruwa don wlh basu xaci xai musu test yanxu ba, kowa jiki a sanyaye ya xaro paper da biro, yayin da nabilah ta d'ora hannu akai Shikenan yanxu wannan test d'in ta shige mufidah gashi tana bala'in tsoron malamin balle tayi mata hka jiki a sanyaye ta fara rubuta text d'in.
Cikin mintuna talatin ya tattara test d'in yayi gaba a fusace fuskar nan babu alamar fara'a a cikin ta.
Ta gaban mufidah ya shige da take xaune kan mota tana mak'ale da headphone tana sauraren wak'ar Justin Bieber ta love me love me har wani gid'a kai take saboda son wak'ar da take bata ma kula da shigewar shi ba idanun ta a lumshe suke.
Tana cikin hka taji an doke ta a cinya da sauri ta bud'e idon tare da furta "wash Allah na nabilah me nayi miki? ", ta fad'i tana kallon nabilah da take hararar ta
"baki da kirki k'awata yanxu kin kyauta abin da kika yi? "Cewar nabilah
Mtswww mufidah ta saki tsaki tare da cewa "Wannan ke ya dama ba abin da ya dame ni "
"baki da kyau k'awata ai kuwa kin fusata shi, gashi yayi test wlh "
D'aga kafad'a mufidah tayi alamar ko ajikin ta Kafin tace "ae Allah sai na dai dai ta mishi sahu a skul d'in nan "
Dariya suka tuntsire da ita tare da tafawa can mufidah ta sakko daga saman motar tare da cewa "mu ware koh nabilah? "
"yes kamar Kinsan a gajiye nake "
Daga hka suka shiga motar mufidah ta yiwa motar key suka fice daga skul d'in suna faman hira har sai da ta sauke nabila a gidan su tukunna ta shige nasu gidan.
Tun Kafin ta k'araso dai dai get d'in take faman xuba uban horn don ta tsani jira, ai kuwa mai gadi cikin rawar jiki ya bud'e mata get d'in ta danna hancin motar xuwa cikin k'ayataccen gidan parking tayi sannan ta nufi cikin gidan.
Belt door di'n gidan ta danna da sauri house girl din gidan taxo ta bud'e tare da russuna wa tace "Barka da dawo wa aunty "
Cikin d'an murmishi tace "Yawwa saudat ki kawo min hollandian milk mai sauk'in sanyi "
Cikin girmama wa saudat mai aiki tace "toh aunty "
Sannan ta shige da sauri ta nufi kitchen, yayin da mufidah ta K'arasa cikin falon umman ta ta gani xaune tana kallon sunnah tv da sauri taje ta rungume ta tana cewa "i miss u umma nah "
Cikin jin dad'i umma tace " i miss u too my sweetheart, ya skul?"
"lau ummah "
"Yayi kyau ina nabila" umma tace cikin murmishi, cikin murmishi ita ma mufidah tace "yanxu na sauke ta a gida tana gaida ke "
"ina amsawa "
A dai dai lokacin saudat ta kawo wa mufidah hollandian di'n sai da ta xuba mata tare da mik'a mata sannan ta bar wajen, tana sha suna cigaba da hira da umman tah............
Aishat A muh'd ✍🏻

_wannan shafin sadaukarwa ce ga en exclusive writers forum Allah ya k'ara had'e kan mu ya k'ara mana basirah tare da dukka marubatan mu Ameeen_
*Page 2*
A fusace ya tura kofar shiga palon gidan ko sallama a ciki ciki yayi ta ba lallai ma a ji ba ko kula da wad'anda suke xaune a falon bai yi ba ya fara hawa upstairs ya taka mattatakala ta biyu yaji ance
"my bro wane ya ta6a min kai yau? "
Cikin sauri ya jiyo aikuwa suka had'a ido da Yah sadeeq ai kuwa da sauri ya taho har da d'an had'a wa da gudu ya rungume yayan nashi wanda yau kusan tsayin Sati biyu rabon da su ga juna sai dai waya cikin tsananin murna yace
"Yah sadeeq xuwan yaushe? "
"xuwan shi kenan tun da ganin yayan na ka ka mance dani " Cewar mumyn su kenan da take xaune, sosa kai yayi cikin shagwa6a yace "Haba mumy taya xan manta da ke just ina farincikin ganin brother ne"
Nan kuma suka 6arke da hira a tsakanin su irin ta yaya da k'anin shi xuciyoyin su cike da tarin farinciki duk da shi ranshi a 6ace yake game da abin da yarinyar nan tayi mishi, kuma ya d'auki alk'awarin sai ya wulak'anta ta.
_Bayan k'wana biyu_
Yammaci sosai wajen misalin karfe 5 na yamma mufidah da nabilah suka yi parking a wani had'ad'd'an restaurant wanda yawancin suke cin kayan mak'ulashe a wajen don akwai su da shegen kwad'ayi, gashi restaurant ba irin abincin da babu shi anan shi yasa suke samun costumers ta ko'ina.
Bayan sun xauna suna er hirar su har aka kawo musu abin da suke son ci bayan sun gama ci ne mufidah ta Kalli nabilah tace
"yanxu karfe nawa ne don Allah? "
"tabbb Kya tambaye ni bayan duk wayar namu na cikin mota "Cewar nabila
Dafe goshi mufidah tayi tare da cewa "oh my god gashi ko watch bamu d'aura ba, don Allah kije ki d'auko mana "
Hararar ta nabila tayi tare da cewa " lallai ma yarinyar nan ni zaki aika, idan kin matsu da ganin time d'in kije ki d'auko ko kuma mu tafi ae mun gama komai "
D'an murgud'a baki mufidah tayi tare da cewa "kada ki d'auko di'n, kuma banyi ra'ayin tafiya yanxu ba "
"toh ae shikenan daman ke kika matsu da ganin lokacin "fad'ar nabila tana kur6ar sansanyan juice di'n pineapple da yake gabanta cikin glass cup.
Yayin da mufidah ta fara wurwurga idanun ta kan mutanen wajen, karaf idanun ta suka sauka kan wani kyakykyawan guy ya sunkuyar da kanshi yana kallon k'asa yana sanye cikin blue d'in jeans da red d'in T-shirt mai dogon hannu sosai guy d'in ya had'u ba k'arya duk da bata ga fuskar shi ba idanun tane ya sauka akan wayar dake hannun shi yana lallatsa wa ganin hka yasa mufidah mik'e wa tsaye tare da cewa
"nabila bari naje wajen wancan guy d'in naga time Kinsan 5:40 nake son mu bar nan "
Kafin nabila ta bata amsa tayi gaba kawai sai ta bita da kallo watak'ila tsokana xata yi Indai tsokana ce mufidah ta K'ware a wajen.
K'arasa wa tayi wurin ba sallama ko irin excuse di'n nan kawai tasa hannu ta kar6i wayar daga hannun mutumin kamar ta tace bata kalli fuskar shi ba ta mayar da hankalin ta kan wayar don ganin time d'in.
Shi kuwa wanda aka kar6ar wa waya cikin tsananin mamaki ya d'ago kanshi don ganin mai k'arfin halin nan ae kuwa idanun shi suka sauka a kan mufidah tuni ranshi ya 6aci sosai har wani rawa jikin shi yake, ko nabila dake xaune gefe ta tsorata da ganin yanayin yanda ya koma lokaci d'aya da yake idanun ta suna kan mufidah don ganin wa gurin wa xata.