Sashe 43
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"keee ni kika murgud'a wa baki? "
Ya fad'i hkan yana mik'a hannu xai cafko ta aikuwa unexpected hannun shi ya dira a jikin towel d'in ta ya ja ae kuwa sai yayi k'asa a tare kamar had'in baki suka saki k'ara, da sauri mufidah ta durkushe yayin da shi kuma musaddiq ya juya da sauri ya fice daga parlourn yayi hanyar fita don time d'in d'auko afnan daga skul yayi.
Tana ganin fitar shi ta wawuri towel d'in ta d'aura ta wuce bedroom da gudu sai da ta rufe kofa ta jingina a jikin ta tare da dafe kirjin ta tana cewa
"wayyo Allah na amman musaddiq kirkin shi ya ragagge ne shine don wulak'anci xai wani rik'e min towel idan fah ya cire gaba d'aya fah "
Tana haki ta furta hkan, kusan kwanaki biyu suna wasa 6uya a tsakanin su.
Kamar yau wurin 9 na dare mufidah taje ta kwantar da afnan a bedroom ta fito xuwa parlour don k'arasa kallon film d'in da take yi, xaman ta da kamar mintuna 10 musaddiq ya fito daga d'akin shi yana d'aure da towel fitowar shi daga wanka kenan ya tuna ya mance phones nashi da laptop d'in shi a parlour tun da mufidah ta ganshi a hka ta runtse idon kamar mai bacci.
Murmishi ya d'an yi don kallo d'aya yayi mata yasan ba bacci take ba, daukan laptop d'in da phone's nashi yayi har yaxo xai wuce ta inda take ya d'an taka mata kafa, wata er k'ara ta saki tare da saurin bud'e idon ta tana yatsina fuska don taji xafi
"malam mene hka xaka taka ni don mugun ta "
Shima d'aure fuskar yayi tare da cewa "ki had'a min coffee ki kawo min yanxu "
Yana gama fad'in hka ya nufi bedroom d'in shi ya shiga, sai kawai mufidah ta tsinci kanta da tashi ta nufi kitchen ta had'a mishi sannan ta nufi bedroom d'in, wannan Karon shine shigar ta na farko d'akin yayi mugun tsaruwa d'akin fad'in yanda yake 6ata lokaci ne.
Ko sallama bata yi ba ta shiga d'akin kanta tsaye kamar wani nata, ai kuwa idanun ta suka sauka kan musaddiq da yake kunce towel d'in shi xai sanya sleeping dress jikin mufidah ya fara 6ari na tsoro tuni ta saki tiren da ta d'ora mishi coffee d'in akai tare da runtse idon, shima kanshi musaddiq yaji wani iri Co's bai xaci xata kawo mishi coffee d'in ba ma balle har ta shigo mishi bedroom daman ya fad'a ne don tsokana ae kuwa ya juya bayan shi yana saurin k'arasa sanya kayan shi, Bayan ya gama sanya ne ya k'arasa inda mufidah take tsaye cak jiki na 6ari ya fisgo ta jikin shi da k'arfi har sai da ta saki k'arar tsorata ta bud'e idon ta da sauri, sai suka had'a ido kallon so da kaunar da suke yiwa junan su suka fara sun d'auki tsayin mintuna 5 suna a haka kafin musaddiq yace
"keee waya sa ki shigo min bedroom kan ki tsaye? "
Cikin dakiya da tsiwa mufidah tace
"ba kaine kace na had'a maka coffee ba "
"toh naji kin ga wani abin ne? "
Cikin rashin fahimtar abin da yace mufidah tace
"kamar me fah, ban gane ba? "
Ajiyar xuciya ya sauke cikin xuciyar shi yana cewa Alhmdlh Allah nagode maka da bata ga wani abun ba, a fili kuwa d'an murmusa wa tare da cewa
"okay shikenan ma "
Da kallo mufidah ta bishi na mamaki mutum kamar mai iska yanxu ki ga yayi murmishi anjima kuma fuska a d'aure, hure mata ido yayi yana cewa
"ni kada ki cinye ni wannan Kallon fah? "
Ya k'arasa fad'i yana d'aga mata gira hararar shi tayi tare da wayancewa tace
"Cabd'jam wa xan kalla kai Allah ya kiyaye "
Girgixa kanshi yayi har yanxu mufidah tsiwar nan ta nanan "ki je malama ki k'ara had'a min coffee ki kawo min "
Ta bud'e baki xata yi magana kenan taji ya had'e bakin ta da nashi ya fara yi mata wani soft kiss xaro ido mufidah tayi kirjin ta na bugawa da k'arfi, sai da ya dauki wajen mintuna 5 a hka kafin ya rabu da ita ai kuwa yana sakin ta mufidah ta fita daga d'akin da gudu, shi kuwa musaddiq xube wa yayi kan bed cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara................
Aishat A Muh'd ✍🏻
[13/11, 2:05 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A Muh'd
♻ *£xclusive writers forum*
*likes nd comment's fb page*👇🏻
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
_where are u guys this page dedicated to urs, ummu safwan marubuciyar (k'unar xuci),hafcycy, princess Ayeesha, farida, my dgter Mariam Omar, sis zahra (ke ta daban ce), baby, lil Ridallah and all member's Aishat A muh'd fan's ina jin dad'in yanda kuke kaunar littafin nan, wannan shafin na sadaukar muku dashi kyauta ina alfahari da ku_ #one luv guy's 👄
*PAGE 50*
Tun daga lokacin mufidah ta dauke k'afar ta daga xaman parlour idan har afnan tayi bacci da dare saboda yanda musaddiq yake bin ta da wani mayataccen kallon kamar ya lashe ta, wanda kallon da yake mata ba k'aramin k'ara mata son shi a xuciyar ta yake ba, kula wa dasu sosai yake sai dai wani lokacin ya birkice mata kamar ba musaddiq ba ya xame mata abin tsoro yanda xai na d'aure fuskar shi magana ma sai ya ga dama xai yi mata, wani lokacin kuma tsokana xai dame ta dashi har sai ta gaji ta gudu d'aki ta rufe kanta.
Kowannen su xuciyar shi cike da kaunar junan su but miskilanci ya hana kowa bayyana wa kansu abin da yake kunshe cikin xuciyar su, sai faman nuk'u nuk'u suke da abu, mufidah ana ta ganin da tunanin bai kamata ta bud'e baki ta fad'a mishi tana son shi ba tun da ita d'iya mace ce kuma ansan macen da tasan kanta akwai alkunya da kawaici matsayin ta na mace kenan.
Shi kuwa musaddiq yana son furta mata sometimes yasha yunk'urin fad'a mata but sai ya fara tunanin mufidah fah matar d'an uwan shi ce fa a da, taya xai iya sakin jiki da ita ya fad'a mata yana son ta har takaisu da yin wani abu daban anya xai iya hkan, wannan tunanin da yake shi yake karyar mishi da gwiwa ya kasa tunkarar mufidah shi yasa wani time d'in ya rikid'e mata yayi ta d'aure fuska ko magana baya son yi mata, but cikin xuciyar shi ba hka ba ne sam baya jin dad'in abin da yake mata.
Irin xaman da suke yi irin xama ne da kowa yayi sha'anin gaban shi, sai dai suna cin abinci a dining tare kuma mufidah ce take yi musu girki ta wannan 6angaren bashi da matsala yana xama yaci abincin ta sosai don ta iya girki mufidah abincin ta nayi mishi dad'i sosai.
A hka suka kwashe wajen watanni biyu suna irin wannan xaman nasu a cikin wannan lokacin musaddiq ta kai shi da ya fara gajiya da dauriyar da yake yi akan mufidah saboda irin shigar da take yi yake ganin ta, duk da ba wata shigar da take fito mata da surorin jiki take ba amman hkan ba k'aramin hargitsa shi ba, dare yana mishi tsayi sai dai yayi ta faman juyi yana sintirin xuwa bedroom d'in mufidah yana kallon ta tare da furta mata kalmar I luv u amman ya kasa bayyana hkan a gare ta.
Har gwara da safe xuwa yamma yana hospital aikin shi na dauke mishi tunanin mufidah, gashi yana son su koma gida nigeria gaba d'aya don yana son ba wa iyayen shi kulawa tun da yanxu shi kad'ai ya rage musu, gwara ya xauna kusa dasu xasu fi jin dad'i shima sai hankalin shi yafi kwanciya, a kullum cikin yiwa sadeeq addu'a yake har yanxu cikin kewar d'an uwan nashi yake yana son sadeeq so mara misaltuwa son da yasan har shima ya mutu baxai daina yi mishi yana addu'a da fatan Allah ya bashi d'a namiji ya sanya sunan shi.
Afnan ce da mufidah a xaune a parlour wajen misalin karfe 9 na dare mufidah na shan fruit yayin da afnan take shan ice cream can ta ajiye ice cream d'in tare da langa6e kai tace
"mamee na bacci na ke ji"
Murmusa wa mufidah tayi tare da cewa
"ki tafi bedroom ki kwanta ni sai na k'arasa kallon film d'in da nake kallo "
Sake shagwa6e fuska afnan tayi tare da cewa
"ni mamee tare da ke xan kwanta "
Hannun ta mufidah tasa ta ja kumatun ta tare da cewa
"okay baby nah tashi mu tafi "
Cikin jin dad'in abin da mufidah ta ce ta mik'e tare da kama hannun ta tace
''thank u mamee nah "
Daga hka suka wuce bedroom, suna tafia musaddiq ya fito daga nashi bedroom d'in hasken bulb d'in parlourn ya kashe sai hasken jikin tv kawai kwanciya yayi kan 3siter tare da sanya hannun shi ya d'auko remote ya canja tasha xuwa wata channel da suke film d'in horror mai suna residents evil yana kallon shi hankali kwance.
Lokacin da mufidah suka shiga bedroom ne bayan ta canja wa afnan kayan jiki ta tare da lullu6e ta da blanket tayi mata addu'a sannan tayi mata peck a kumatun ta tana cewa
"sweet dreams baby nah"
"thank u mamee nah "
Murmishi suka sakarwa junan su kafin afnan ta rufe idon ta, ganin hka ya sanya ta wuce wa toilet wanka tayi kafin ta fito shirya wa tayi cikin wasu cotton d'in sleeping dress riga da wando masu laushi farare dasu sai dai tsayin wandon bai kai har k'asa ba.
Gyara gashin kanta tayi tare da sanya ribbon ta d'aure shi perfumes ta fesa sannan ta fito xuwa parlour don ta cigaba da kallon ta, tun kafin ta k'arasa cikin parlourn k'amshin perfumes d'in ta ya fara shak'ar shi a kofofin hancin shi.
K'ura mata ido yayi har ta k'araso cikin parlourn bata kula dashi ba ta xauna tana janyo ice cream d'in ta sha ta fara yi hankalin kwance tana kallon film d'in da musaddiq ya sanya sam batasan film d'in da yake kallo ba tuna ita ba ma'abociyar kallon horror movies ba ce.