Sashe 33
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daren ranar mufidah sam bacci duk iya satar shi bai yi nasarar sace ta ba, kwana tayi cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara kuka sosai tayi shi don ita sam ba son Dr muh'd take ba just mutunci ne a tsakanin su hka take kallon alak'ar tasu ashe shi da wata manufa cikin xuciyar shi da tasani da bata bashi fuskar da xai yi tunanin auren ta ba, cikin daren ta dage da kai kukan ta gun mai dukka domin ya yaye mata matsalar ta.
Washe gari da safe wajen 9 mumy ta shigo bedroom d'in mufidah hannun ta rik'e da breakfast d'in ta, taci gayun ta cikin wata shadda brown dinkin senegal tayi matuk'ar yin kyau,cikin fara'a ta k'arasa wajen center table ta ajiye abin hanjunta tukunna ta k'arasa wajen mufidah wadda tun lokacin da mumy ta shigo da suka had'a ido ta sunkuyar da kanta k'asa.
Dafa kafad'ar ta mumy tayi tare da cewa
" mufidah ga breakfast d'in ki nan idan kin ga kiyi wanka yanxu mai make up xata k'araso xata yi miki kwalliya, don Allah ki d'an saki jikin ki ayi komai a gama lafia kada mutane su fahimci halin da ake ciki, anjima kad'an xaki samu abokiyar hira matar musaddiq xa'a kawo ta nan kafin tafia dinner kin ji"
Dummmm gaban mufidah ya fad'i sosai jin an ambaci matar musaddiq lokaci d'aya yanayin ta ya canja har mumy taso fuskantar wani abun a tattare da ita,ganin tayi shiru yasa mumy tace
"Lafia mufidah kuwa?"
D'an murmishin yak'e ta k'ak'alo tare da cewa "naji mumy kuma xan yi abin da kika ce insha Allah"
Murmishin jin dad'i mumy tayi tare da cewa " yawwa 'yata naji dad'in abin da kika ce Allah yayi miki albarka "
"Ameeen "
Cewar mufidah tana kokarin tashi ganin hka yasa mumy fita daga d'akin, tana fita mufidah ta xube kan bed tare da dafe kanta tana mai cewa
"Yah ilahi mai yake damu na daga ambatar sunan matar wani na shiga damuwa Ohhhh Yah Allah help me kada abin da naji ya kasan ce hka"
Tana gama fad'in hka ta wuce toilet cikin sanyin jiki wanka tayi tare da yin brush tukunna ta fito shafa mai tayi tare da xura wasu kaya da taga ni saman bed daganin kayan tasan nata ne mumy ta ajiye mata .
Tana cikin busar da gashin kanta da hand dryer mumy ta shigo da mai kwalliyar Masha Allah abin da mumy ta furta ganin yanda kayan suka yi matuk'ar yi mata kyau duk da ba'a yi wata kwalliya ba,
"Ga wadda xata yi miki kwalliyar nan "
Gid'a kai kawai mufidah ta iya yi nan da nan mai make up ta bud'e kit d'in ta ta fara yiwa mufidah kwalliya ta nutsuwa.
Bayan ta gama yi mata ne taxo ta gyara mata gashin sannan ta daura mata d'an kwali tuni tayi wani irin kyau duk kuwa da ramewar da tayi hkan bai hana fidda tsantsar kyan da tayi ba, gamawar su kenan nabilah ta shigo d'akin cikin fara'a ta fara cewa
"Masha Allah kaga amarya a gidan mu......."
Kafin ta k'arasa fad'in ne mufidah ta wurgo mata harara toshe bakin ta nabilah tayi don kada dariyar ta fito,xama tayi kusa da ita tare da cewa
"Sorry kawata murna da farinciki ne ya ishe ni yau wlh,ki saki fuskar nan don Allah ko naji dad'in sha'anin yau"
Kamar da dutse take magana hka mufidah tayi mata tsit har ta karaci surutun ta tabar d'akin tana mata dariyar keta, kwanciya mufidah tayi tana jan tsaki tare da cewa
"Mtsww nabilah hayaniya ta bar ni da abin da yake damuna taxo ta sani a gaba da surutu", tana nan kwance tana tunanin da ya xame mata farilla ta dora daga inda ta tsaya sai dai na yanxu ya sha ban ban dana kullum abin da yafi tsaya mata maganar da mumy tayi mata ashe har musaddiq aure xai yi don ita bata da labarin hka sai yanxu, kuma bata alamar yaxo ba ko wace matar tashi?, mtsww tana d'an tsaki ko mene nawa aciki da xan damu.
Bayan an idar da sallahr juma'a karfe 2 dai dai aka fara d'aura auren musaddiq da matar shi sannan na Dr muh'd da tashi matar akan sadaki mafi cancanta don neman albarka aure,bayan an gama d'aura auren aka wuce yin reception tasu ta maxa dukka samun sauyin yanayin auren da akayi kuwa don mutane da yawa sun yi mamakin hkan don ba hka suka karanta a invitation card ba, ango muh'd kuwa sai faman washe baki yake jin shi yake wasai yau saboda sauke alkawarin da ya dauka yayi sai lokacin hankalin shi ya kwanta sosai.
*******
Cikin gala6aitar xuciya musaddiq ya kwana daren da ya xame mishi daren bakin ciki daren da ya xame mishi rabuwa da mufidah na har abada daren da ya xame mishi rabuwa da abar kaunar shi kai baxan iya takaice muku bayanin wannan daren da ya xame wa musaddiq ba don kuwa gari na waye wa mufidah xama mallakin wanin shi mallakin aminin shi abokin shi tsayawa fasalta irin abin da musaddiq yaji a wannan daren 6ata Lokaci duk da kuwa kusan Dr John akansa ya kwana gaba d'aya har ya fitar da ran musaddiq saboda aman jinin da yake yi gashi yak'i bashi damar da xai sanar da iyayen shi.
Har xuwa washe garin ranar musaddiq a gala6aice yake saboda tsananin wahalar da yasha ta daren jiya, yana ankare da lokacin nigeria don mummy ta sanar mishi lokacin da xa'a d'aura auren.
Lokacin da 2 dai dai tayi na lokacin nigeria sai da xuciyar musaddiq tayi wani bugu tuni hawaye suka fara tsere a fuskar shi saboda yasan a wannan lokacin mufidah ta xama ta muh'd ta har Abadan,gaskia bai ji dad'in so ba baxai d'orar da dad'in so ba sai wahalar shi yarinyar da ya kusa mutuwa ma a kanta batasan yana yi ba wannan wanne irin so ne?.
K'arar shigowar message yake taji cikin wayar shi mtsww yaja tsaki yasan muh'd ne yake damunshi, ganin message's d'in sai shigowa suke yasa shi mik'a hannun shi dakyar ya dauko wayar ganin message's da yawa daga number's daban daban yasa shi mamaki sosai yana tunanin masu taya shi murnar auren shi ne sai dai message d'in da daddy ya turo mishi ne ya fara daukan hankalin shi da sauri ya bud'e ya fara karanta wa abin da ya karanta bai gasgata hkan ba ya dauka idanun shi ne suke masa gixo don hka ya sanya hannun ya murxa idanun sosai ya dad'a karanta abin da daddy ya turo mishi
" _Hey! Lover boy wake up! Kada ka mutu,Allhmdllh a yanxu Allah ya nufa mufidah ta xama mallakin ka ta hanyar aura maka ita,ina taya ka murna da cikar burin ka na auren ta Allah ya sanya alkhairi ya k'ara maka lafia,don nasan cutar so ta kwantar min da jarumin d'ana_"
Abin da yaga daddy ya rubuta mishi kenan,da wani irin sauri musaddiq ya tashi xaune daga kan gadon gaba d'aya ya rud'e ma ya rasa me xai yi jikin shi rawa kawai yake,dakyar ya iya bud'e message na mumy ya fara karanta wa
" _Allhmdllh a yau d'ana Allah ya mallaka mishi abin da yake so, ina mai taya ka murnar auren mufidah._"
Wani murmishin jin dad'i ne ya su6uce mishi wanda rabon da yayi shi har ya mance,idanun shi ne suka sauka kan message d'in muh'd ga abin da yace
" _Dukka godia sun tabbata ga Allah subhanahu wata'ala, da yaba ni ikon cika wannan alkawarin da na dauka,aboki na nasan kaji haushi na, na 6ata maka rai saboda fad'a maka da nayi xan auri mufidah har ga Allah ni ba son ta nake ba hba musaddiq taya xan so yarinyar da kake masifar so akan ta ka kamu da mummunan ciwo, baxan xama butulu a gare ka ba aboki nayi hkan ne saboda na sama maka nutsuwa da sauk'in xuciyar ka wanda kake fama da rad'ad'in shi tsawon shekaru, kayi hak'uri ka yafe min ni masoyan ka ne mai son ka da gaskia saboda nasan na saka a matsala ta rashin lafia, a yau duk wani bakin ciki da kake ciki ya kau don mufidah a yanxu ta xama mallakin ka sauran magana sai mun had'u, ina taya ka murna da samun cikar burin ka hak'ik'a kai jarumi ne ina alfahari da kai aboki, Allah ya baka lafia, sai a tashi hka daga gadon asibiti don nasan kana kai yanxu lover boy_"
_duk wanda shafin nan yayi mishi dad'i naga comment's sosai don ya nuna jin dad'in shi,ga musaddiq cikin farinciki gani cikin farinciki saboda cikar burin musaddiq, ku fah?, mufidah ma ko wane hali take ciki sai ku biyo ni next page don jin abin da xai faru_.
Aishat A Muh'd ✍🏻
[13/11, 2:05 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A Muh'd
♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM
LIKE AND DROP UR COMMENT'S FB PAGE
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
*PAGE 42*
Musaddiq kid'ime wa yayi gaba d'aya jikin shi ba abin da yake sai tsabar rawa ga wasu hawaye da suke xubo mishi sai dai na yau sun ban ban ta dana koyaushe don yau na farinciki ne yake xuba, ji yake kamar mafarkin da ya saba ne yake yin shi yana fatan kada ya tashi daga wannan daddad'an mafarkin,amman da ya mintsini kanshi ya tabbatar a farke ne ba mafarki ba I don't believe wai mufidah yau an aura min ita what's surprise?.
Sai da yayi sujjadar shukur ya dad'e a hkan yana xuba wa Allah godia da ya cika mishi burin shi na auran mufidah ta yanda bai ta6a xato ba, kasa xama yayi sai faman safa da marwa yake gaba d'aya duk gala6aitar da jikin shi yayi da rashin k'arfin da yake ji a tattare dashi tun a jiya xuwa yau, xuwa wannan lokacin wani k'arfi ne yaxo mishi wanda xamowar mufidah matar shi a yau shi yasa shi jin garau dashi,hawayen farincikin nan har yanxu dai fita suke daga idanun shi fuskar shi dauke da murmishi.