Sashe 10
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama fad'in hka ya mik'e tsaye tare da d'aukan briefcase din shi da key di'n mota, yayin da Dr muh'd ya bishi da kallon tausayi tabbas abokin nashi yayi xurfi a son mufidah wannan shi ake kira da *YAYI SAKE*, shi ma Dr muh'd di'n mik'e wa tsaye yayi bi bayan shi.
Ya kai hannun shi kan handle di'n kofar xai bud'e kenan aka turo kofar tare da shigo wa lokaci d'aya gaban musaddiq da Dr muh'd yayi mummunan fad'uwa saboda had'a idon da suka yi da Yah sadeeq yana shigo wa fuskar shi d'auke da tarin damuwa sosai da gani hankalin a matuk'ar tashe yake wajen musaddiq ya nufa kai tsaye..................
Aishat A muh'd ✍🏻
[13/11, 2:04 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*written by*
Aishat A muh'd
♻ *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
*PAGE 12*
Wajen musaddiq ya nufa kai tsaye sai da yaxo gab da shi tare da kamo hannun shi yace
" why musaddiq da xaka yi switch off d'in phone's din ka duk ka d'aga mana hankali ina office mumy ta kirawo ni naxo na duba ka, gashi har time d'in dawowar ka ya wuce baka dawo ba?"
D'an murmishin yak'e musaddiq yayi tare da cewa " sorry bro ina lafia wani aiki ne ya rik'e ni shi yasa nayi switch off d'in wayar "
"Okay amman kana sa wayar naka a silent ka daina kashe wa, don ka hankalina ya tashi sosai "
"Haba Yah sadeeq ni fah ba yaro ba ne "
Musaddiq ya fad'i yana dan Murmishi, hararar wasa Yah sadeeq yayi mishi tare da cewa "a wurin Mumy, daddy da kuma ni duk kallon yaro muke ma so dole mu tattara dukanin kulawar mu kan ka "
Yah sadeeq ya k'arasa fad'i yana kallon fuskar musaddiq a yau sai yaga musaddiq din ya k'ara haske fiye da koyaushe gashi ya rame amman da yake Yah sadeeq bai fiye irin wannan binciken ba sai kawai ya juya da kallon shi kan muh'd yace
"likita bokan turai ya fama da patients ?"
Cikin murmishi Dr muh'd yace "lafia qlau Yah sadeeq ya aiki? "
"aiki Alhmdllh gashi nan muna ta fama yanxu ma daga office d'in nayo nan "
"Masha Allah, Allah ya taimaka "
"Ameen muh'd "
Daga hka suka fita daga office d'in gaba d'aya Dr muh'd ya shiga motar shi bayan sun yi sallama ya tafi, yayin da Yah sadeeq yaki yarda musaddiq yayi driving dole sai motar Yah sadeeq din musaddiq ya shiga yaja su gida kai tsaye suka nufa.
Hka lokaci ya cigaba da tafiya al'amura sunyi nisa don biki ya matso sosai kowanne 6angare suna shirye shiryen bikin ango Yah sadeeq da ango Yah Omar kuwa kamar su matso da ranar bikin suke tsabar xumud'i.
A 6angaren amarya mufidah da amarya nabila suma sai shirin su suke nabila sai rawar kai ake yi ita kuwa mufidah gata nan dai ba wanda xai iya fahimtar halin da take ciki na farin ciki ko akasin hka.
Mufidah ce a xaune tana tunanin da ta rasa na mene gaba d'aya bata farin ciki da auren nan don ba wani son Yah sadeeq take ba kawai kunyar shi take ji shi yasa ta kar6i soyayyar shi gashi yana mata kwarjini sosai kuma Yah Omar da nabila su ne suka k'ara tunxura ta har ta yarda dashi dad'in dad'awa kuma yana da halayya masu kyau iyayen ta da sauran en uwanta suna matuk'ar kaunar shi, ga biki ya matso don an shiga satin da xa'a fara gabatar da bikin, k'arar Shigowar message ne a wayan ta yasa ta katse tunanin ta tare da janyo wayar tana duba wa cikin mamaki don bakuwar number ce abin da aka rubuta ta fara karanta
" _Nayi matuk'ar rashin furta miki abin da ya dad'e cikin xuciya ta, nayi nauyin baki wajen furta hakan sai gashi wani yaxo ya riga ni har yana kok'arin mallakar ki matsayin matar shi._"
" _ki sani ni mai k'aunar ki ina son ki son da baki baxai iya furta wa nasan har na mutu ina k'aunar ki, Allah ya baku xaman lafia ina miki fatan alkhairi daga mai k'aunar ki_ *M*"
Sosai abin ya d'aure wa mufidah kai abin ya bata mamaki ba Kad'an ba wannan wane shi me ya hana shi fada mata sai yanxu, me yasa bai rubuta mata cikakken sunan shi ba sai M uhm dan ta6e baki tayi kawai tare da furta cewa " koma wane to gaskia *YAYI SAKE!* sai yayi hak'uri ya sami wata kuma "
sai ta tsinci kanta da kasa goge mssg di'n a wayar ta ta xurfafa a tunanin wane wannan.
Lokacin da musaddiq ya tura wa mufidah messegen din yana kwance kan gado idanun shi cike da hawaye ga xuciyar shi tana mishi wani rad'ad'i sosai kan shi kuwa kamar ya cire saboda a axabar ciwo goge mssg di'n yayi sannan ya d'auko diary din shi ya rubuta abin da ya turawa mufidah sannan ya rufe diary din ya ajiye shi.
Koma wa yayi ya kwanta yana wani jan numfashi dakyar da ana cire so Idan ya shiga cikin xuciya da tuni ya cire son mufidah a cikin xuciyar shi ya huta d'aga idanun shi sama yayi tare da cewa
"Yah Allah ka kawo min agaji acikin wannan halin da nake ciki, Yah Allah ka cire min son mufidah daga cikin xuciya ta"
Yana gama fad'in hka ya lumshe idon shi wasu hawaye ne masu xafin gaske suka xubo mishi daga idanun shi.
"Ameeen thumma Ameeen "
Yaji an furta hakan da sauri ya bud'e idon shi ya kalli kofar shigowa wata ajiyar xuciya ya saki ganin Dr muh'd ne a tsaye yana kallon shi irin kallon nan me cike da tausayin shi.
K'araso wa yayi cikin bedroom d'in ya xauna akan bed d'in tare da dafa hannun musaddiq yace "kayi hak'uri musaddiq wannan itace kaddara Allah ya jarabce ka da son yarinyar da yayan ka xai aura, ina rok'an ka ka cire son ta don Allah ina nan ina tayaka addu'a sosai Allah ya raba ka da wannan son don an kai matakin da xuciyar ka ta ta6u da ciwo ina tsoron faruwar wani abu abokina "
Dr muh'd ya k'arasa fad'i yana mik'a wa musaddiq wata takarda, kar6a musaddiq yayi ya karanta yana gama karanta wa yayi wani k'ayataccen murmishi wanda yasa Dr muh'd tsorata sosai ya bishi da kallon mamaki Kafin ya ankara yaji musaddiq ya fara wani irin tari sosai tuni idanun shi suka fara xubar da hawaye saboda axabar tarin da yake sai sannu Dr muh'd yake mishi kafin ya tashi ya bud'e frige ya d'auko mishi faro mara sanyi ya nufo wajen shi dai dai lokacin musaddiq yayi wani tari da karfi sosai wanda sai da jini ya fito ta bakin shi yana dafe da saitin xuciyar shi..............
_kuyi hak'uri da wannan ban da chaji ne wlh_

*PAGE 13*
Cikin wani irin sauri Dr muh'd ya k'arasa wajen musaddiq hankalin shi a matuk'ar tashe kamo shi yayi ya ma rasa me xai yi mishi tsabar rikice wa, kallon musaddiq yake wanda bakin shi duk ya 6aci da jini idanun shi sai wani lumshe wa suke yi gaba d'aya jikin shi ya saki ba k'arfi a tattare da shi.
Cikin dauriya musaddiq ya yago tissue ya goge jinin da ke gefen bakin shi tare da kallon muh'd yace
"kayi hak'uri aboki na nayi kok'ari wajen cire son mufidah a cikin xuciya ta hkan ya gagara, bansan ganin ka cikin damuwa "
Tuni idanun muh'd sun fara xubar da hawayen tausayin musaddiq hannun shi yasa ya kamo na musaddiq tukunna yace "kada ka damu aboki Insha Allah xaka samu lafia yanxu ka taso muje hospital na duba ka "
Girgixa kai musaddiq yayi tare da cewa "umh my friend na samu sauk'i fah "
Kura mishi ido muh'd yayi kamar me karantar wani abu a fuskar shi kafin yaja numfashi yace " na rok'e ka ka taso mu tafi akwai abin da nake so na duba, kada kace min baxa ka ba please"
D'an murmishi musaddiq yayi kafin yace "Okay aboki ka wuce komai a waje na da ina da ikon cire abin da yake damuna da na cire saboda bana son ganin ka cikin damuwa"
Shi ma Dr muh'd di'n Murmishi yayi tare da rungume musaddiq a jikin shi Kafin kuma yaje yayi wanka bayan ya fito ne ya shirya cikin wani white jeans and T-shirt pink colour yayi matuk'ar yin kyau sai dai er ramar da yayi yana gama fesa perfumes ya xura wani silifas na maxa white ne takalmin daga hka suka fita daga d'akin xuwa farfajiyar gidan mota suka shiga asibitin da suke aiki suka nufa kai tsaye.
Bayan Dr muh'd yayi wa musaddiq gwaje gwajen da suka dace ya dad'a tausar shi tare da yi mishi nasiha sosae akan ya rage sa tunani a cikin xuciyar ya dage da ibada yana kai kukan shi wajen Allah sosai nasihar muh'd ta ratsa musaddiq kuma ya d'auki alk'awarin amfani da abin da yace.
Sun d'an dad'e a asibitin sannan suka dawo gida tare da magungunan da Dr muh'd ya bashi xai yi amfani dasu, muh'd ya dad'e a gidan yana tausar musaddiq sai wajen 9 na dare ya bar gidan.
Tun daga ranar musaddiq ya dage da addu'a tare da kai kukan shi wajen mai dukka akan ya cire mishi son mufidah a cikin xuciyar shi kuma Alhmdllh addu'a makamin mumini yana samun sassauci sosai a cikin xuciyar shi.
Biki ya matso don an Kai lefen Yah sadeeq xuwa gidan su mufidah yayin da daga gidan su mufidah aka Kai na Yah Omar sun shirya yin dinner, walima da sauran programs masu k'ayatar wa.