Sashe 49
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan tayi wa Afnan wanka ta gyara mata jikin ta ne cikin kayan bacci, tukunna Mufidah ta d'ebo musu abincin su ta bar na Musaddiq akan dining table, bayan sun gama ci ne, Mufidah ta kwantar da Afnan kan ta yana kan cinyar Mufidah tana karanta mata wani english novel's mai dad'i.
Lokacin da Musaddiq ya wuce bedroom d'in shi yaga bata yi fushi ba ta tsaya ta gyara mishi sosai, sai yaji ya k'ara jin tausayin ta, wanka yayi tare da yin alwala ya fito, jallabiya ya zura ya fara gabatar da sallah bayan ya idar ne ya d'an jima yana addu'o'i kafin kuma ya tashi.
Cire jallabiyar yayi ya canja da wasu white sleeping dress ya fesa turaren shi masu k'amshi, tukunna ya fito zuwa parlour dinning table ya nufa, amman wayam ya gani ba Mufidah da Afnan kuma wannan ne time d'in da suke had'u wa wajen cin abincin dare.
Jikin shi ne ya k'ara yin sanyi a time d'in da ya tabbatar iya nashi abincin ta bari, bai wani iya ci sosai ba ya d'an ci kad'an ya tashi koma parlour ya zauna, tv ya k'ura wa ido yana kallon film d'in Jack the giant slayer da suka nuna wa a time d'in but zuciyar shi tana tunanin Mufidah.
Tun Afnan tana sauraren ta har bacci ya d'auke ta, ganin tayi bacci ne yasa Mufidah gyara mata kwanciyar, ta d'ora kanta saman pillow ta lullu6e ta da blanket tare yi mata addu'a sannan tayi kissing nata a kumatu, d'ayan hannun ta yana gyara mata gashin kanta ganin ya rufe mata face d'in ta.
Tashi tayi tsaye taga Afnan tana rik'e da hannun ta, murmishi ta saki tare da sunkuya wa ta cire hannun ta a hankali wanda Afnan ta rik'e, sannan ta rage hasken d'akin ya d'an yi duhu.
Toilet ta wuce ta fara yin wanka, bayan ta gama ne sannan ta fito zuwa gaban dressing mirror ta fara gyara jikin ta tare da amfani da body sprays a jikin ta da humra.
Sleeping dress d'in ta ta d'auko a cikin wardrobe nata, cire towel tayi tana kok'arin sanya kayan baccin, sai ji tayi an rungume ta ta baya, a tsorace ta saki er k'ara tare juya wa don ganin wane, jikin ta har rawa yake don ba k'aramin tsorata tayi.
Saukar sanyayar muryar shi taji cikin kunnen ta yana cewa
"calm down matsoraciya ni ne fah "
Juyo wa tayi tana hararar shi cikin tsiwa tace
"malam baka iya sallama ba ne zaka shigo min d'aki kai tsaye? "
Kallon ta yake fuskar shi d'auke da murmishi cikin zuciyar shi yana cewa ta rama kenan, a fili kuma yace
"ai ba laifi ba ne da na shigo d'akin mata ta koh?"
Cikin mamaki tace "matar ka!"
"Ehhh mana, ko laifi ne ?"
D'an ta6e bakin ta tayi kawai, sam ta mance a yanayin da take, ganin irin kallon da yake bin ta dashi ne yasa ta kallon jikin ta.
Zaro ido tayi tare da d'ora hannu akan ta tana sakin 'yar k'ara tare da zube wa a k'asa, ta had'e jikin ta waje d'aya cikin jin kunyar shi sosai.
Dariya ta bashi sosai sai da yayi mai isar shi kafin ya tsugunna a gaban ta yana kallon ta yana cigaba da dariya.
Cak ya tsaya da dariyar saboda ganin hawaye yana fita a idon ta, hannun shi ya sanya tare da kama kunnen shi dukka biyun yace
"I'm so sorry Mufidah, nasan nayi miki laifi d'azu na tsawar da nayi miki, bazan k'ara ba fushin da kika yi dani, bazan iya jure hakan ba, forgive me please "
D'an girgiza kanta tayi kawai bata iya cewa komai ba, langa6e kan shi yayi tare da cewa
"please Mamin Afnan"
Turo bakin ta tayi tare da cewa
"ka fita idan na gama shiryawa ma yi maganar"
Kafin ta ankare har ya sure ta gaba d'ayan ta ya nufi hanyar fita daga d'akin nata, don yau yana son ya warware matsalar su..........
Aishat A Muh'd ✍🏻
[13/11, 2:05 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A Muh'd
♻ *£xclusive Writers Forum*
*Likes nd comment's fb page*👇🏻
#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
Email:[email protected]
*PAGE 57*
Kok'arin sauka take but yak'i sakin ta har ya k'arasa cikin d'akin shi, kan kyakkyawan bed d'in yayi mata masauki, cikin shagwa6a tace
"ni fah bacci nake ji malam "
D'an zaro ido yayi yana dariyar mugunta kafin yace
"yarinya ai yau ke da bacci sai gobe "
Ya k'arasa fad'a yana kashe mata ido d'aya, duk da kuwa bata ganin shi sosai saboda d'akin babu wadataccen haske, hararar shi tayi tana kok'arin sauka daga kan bed d'in.
Ai kuwa ya sanya hannun shi ya fisgo ta cikin jikin shi, ta bud'e baki zata yi magana taji ya rufe shi da nashi, sai da yayi kissing d'in ta son ran shi, kafin ya cika ta suna kallon idanun junan su.
Cikin wani irin shauk'in Mufidah, da wata irin murya da Mufidah batasan yana da irin ta ba yace
"ina son ki Mufidah, i luv u Mufidah "
Jin saukar muryar shi Mufidah tayi kamar a mafarki yana furta mata wannan daddad'an kalmar, ko kwakwkwaran motsi ta kasa yi, kamo hannun ta yayi tare da had'e su da nashi ya sake cewa
"Ina son ki Mufidah, kina sona ke ma, ina son ki furta min wannan kalmar da na dad'e ina sauraren ta daga bakin ki ? "
Wasu hawaye ne suka zubo daga idon ta, wanda na kasa tantance su na farinciki ne ko akasin haka, ganin hawaye suna zuba cikin idon ta yasa Musaddiq rikice, ba dai bata son shi ba, kasa magana tayi sai kukan da take tana kallon shi.
Idanun Musaddiq sun yi ja saboda tsabar tashin hankali kada Mufidah tace bata son shi, hannun shi ya sanya dukka biyun ya rik'o kafad'ar ta, cikin sanyin murya yace
"Mufidah kiyi min magana don Allah, ki fad'a min dalilin zubar hawayen ki "
Sam Mufidah tak'i bud'e baki tayi mishi magana sai kukan da take, ba k'aramin rud'e wa yayi ba jikin shi har rawa yake, ga gumin da yake tsatstsafo mishi na tashin hankali,zuciyar shi bugawa da k'arfi take kamar zata faso kirjin shi ta fito.
kunna hasken d'akin yayi tare da sakkowa daga kan bed d'in, bud'e locker d'in bedside yayi ya d'auko diary d'in shi, sake hawa kan bed d'in yayi tare da kamo hannun Mufidah ya damk'a mata diary d'in a hannun ta, cikin murmishi yak'e yace
"ki bud'e ki karanta abin da yake cikin nan, nasan shi zai tabbatar miki da irin so da kaunar da nake yi miki "
Ya gama fad'in haka yana kallon ta, idon ta akan diary d'in mene amfanin karanta shi, bayan ta san abin da yake cikin shi, gani yayi ta ajiye diary d'in a gefen ta, tare da matsowa inda yake, hannun ta ta sanya tana mai rik'o nashi hannun duk biyun, cikin sanyin murya tace
"Mene amfanin karanta abin da na karanta "
Cikin mamaki yake bin ta da kallo, hannun d'aya ta d'auko ta d'ora shi kan saitin zuciyar shi tace
"Me yasa kake wahalar da kan ka Musaddiq, nasan abin da yake cikin diary d'in, saboda kukan da nayi na tausayin halin da ka shiga a dalilin sona, shine ya haddasa min xaxxa6i a jiki na, bazan iya butulce wa zuciyar da take yi min wannan son ba "
D'an jan numfashi tayi tare da yin murmishi ga hawaye suna zuba, ganin yanda Musaddiq ya bud'e baki da hanci yana kallon ta, muryar ta na d'an rawa ta cigaba da cewa
" Na tausaya maka halin da ka shiga sosai duk adalilin so na, gaskiya kai ba k'aramin masoyi na ba ne, wanda yake min so na gaskiya, nima ina...... "
Bata k'arasa fad'i ba, sakamakon kukan da kubce mata, rungume ta yayi cikin jikin shi, yana fitar da wani irin hawaye a idon shi.
"Mufidah ki dai na kukan nan, ya isa haka kukan ki na ta6a min zuciya ta, na baki diary d'in nan don ki karanta, nasan baki na ba zai iya fahimtar da ke yanda nake son ki ba, ina son ki Mufidah son da ba kowanne namiji ne yake yiwa matar shi ba, ina son ki son da zan iya mutuwa idan ace ban same ki ba, Mufidah ina son ki, son da fatar baki na bazata iya fayyace miki ba, ina son ki son da bazan iya........ "
Da sauri Mufidah ta sanya hannu ta toshe mishi bakin shi tana mai sake fashe wa da wani irin kukan tausayin Musaddiq, shima hawayen ne suke zuba a idanun shi, cikin kukan ta dad'a k'ank'ame shi a jikin ta, wani son shi na k'ara ratsa zuciyar ta.
D'ago kanta yayi yana kallon cikin kwayar idon ta yace ,
"ki fad'a min kina sona, ina son jin wannan kalmar"
Cikin shashshak'ar kuka tace "ina son ka Musaddiq, i luv u so much irin wanda bakina bazai iya fad'a ba "
Wani sanyin dad'i ne ya kwaranya cikin zuciyar shi, ya dad'a rungume ta cikin jikin shi, suna tona wa junan su asirin zuciyar su, acikin wannan lokacin ji suke kamar su fi kowa farinciki, jin su suke kamar su dawwama a hakan, suna masu faranta ran junan su.
Daga nan sai wasa ya fara canja salo na daban, cikin 'yan mintuna Musaddiq ya fara aikawa da Mufidah xafafan sak'onnin shi, jikin shi har wani rawa yake, gaba d'aya ya gama fita a hayyacin shi ya mance duniyar da yake ciki ma, zafafan kalamai yake furta mata su cikin wani irin shauk'in son ta.
Soyayya da take kunshe cikin zuciyar shi ta shekaru ya gama fayyace wa Mufidah, ba tare da yasan yana hakan ba, kukan tausayin shi kawai Mufidah take zuciyar ta na k'ara son shi, iya wahala kam tasha ta a wannan lokacin, saboda had'uwar ta da jarumin namiji irin Musaddiq, ba ita kad'ai ba ma shi kanshi Musaddiq d'in ya wahala,har zuwa lokacin da mai afkuwa ta afku, kafin daga baya bacci mai dad'i ya d'auke su.
*_ASUBA TA GARI MUSFEEDAH_*