Sashe 34
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turo kofar akayi da sauri musaddiq ya juya don ganin wane, had'a ido suka yi da Dr John wanda ya saki baki da hanci yana kallon musaddiq, murmishi ya sakarwa Dr John kafin yayi mishi alama da hannu ta wannan kallon hka fah?.
Gane hkan da Dr John yayi yasa shi cewa
" I don't believe wai musaddiq ne a gaba na ya samu lafia "
Er dariya musaddiq yayi tare da rungume Dr John cikin tsananin farinciki yace
"Friend ka taya ni murna na samu mufidah"
Kallon rashin fahimta Dr John yayi mishi hkan da ya gani ne yasa shi bashi labarin abin da yake faruwa dashi, kallon shi Dr John yake cike da tsantsar mamaki tare da jinjina mishi sosai daman en nigeria suna yiwa matan su irin wannan so hka har mutum ya kamu da ciwo, nan ya taya musaddiq murna kafin kuma ya sake duba shi xai kuma rik'e shi sai xuwa nan da gobe xai sallame shi,aikuwa musaddiq ya tubure shi ya warke fah gida xai tafi.
Ganin ya dage baxai kuma kwanan hospital ba yasa Dr John sallamar shi yana ta tsokanar shi murmishi kawai musaddiq yake yi ,kawai idan ya tuna yanxu mufidah ta xama tashi wani farinciki ne yake ratsa cikin xuciyar shi wanda bai ta6a jin hakan ba.
Yana k'arasa wa gidan shi wanka yayi tare da shirya wa cikin white 3quater and t-shirt white mara hannu bayan ya fesa perfume's a jikin shi ya dawo parlour ya kwanta jikin kujera.
Hannun shi dauke da phone d'in shi yana sake karanta message's d'in daddy,mumy and muh'd yana murmishin farinciki shi kad'ai ko yunwa baya ji a cikin shi don farincikin yau ya kosar dashi,idan ya lumshe idanun shi cute face d'in mufidah yake hango wa tare da beautiful pink lips d'in ta har da wani lashe Lip's d'in shi, Lokaci d'aya kuma wani abu ya fad'o mishi a ran shi nan take fuskar shi ta nuna tsantsar damuwa duk farincikin da yake cikin xuciyar shi ya kau a Lokaci d'aya saboda tuno d'an uwan shi yayan shi sadeeq.
Ya tuna sadeeq fah ya auri mufidah har sun haifi afnan shine har yake murna da auren ta, anya kuwa xai iya xaman aure da mufidah matar da d'an uwan shi yayi xaman aure da ita na tsawon wasu en shekaru, anya yayi wa kanshi adalci da auren ta, nan wani abu ya tokare me mak'ogaro ya rasa abin da yake mishi dad'i, xai xauna da ita ko don tayi mishi renon afnan saboda yarda da yayi da tarbiyyar ta yasan afnan xata samu tarbiyya mai kyau idan yaso sai ya xa6i wata baby girl d'in ya aura don biyan buk'atar kanshi don baxa ta samu so daga wurin shi ba wannan son ya rufe shi tun daga kan mufidah, nan take yayi na'am da wannan shawarar tashi sai lokacin yaji sukuni a cikin xuciyar shi abin da ya tsaya mishi a mak'ogaron ya tafi...
**********
Tana xaune a bedroom sai ga nabilah ta shigo fuskar ta dauke da tsantsar farinciki da annushuwa tana cewa
"Kaga amarya a gidan Dr musaddiq nayi farinciki da wannan had'in Allah dai ya saka wa Dr muh'd da alkhairi don yayi abin da ya dace"
Wata irin xabura mufidah tayi tare da mik'e tsaye har tana yin tuntu6e xata fad'i tsabar raxanar da tayi da sauri nabilah ta rik'e ta tana cewa
"Hey Mr's musaddiq relax kada ki fad'i kiji ciwo a kasa cin amarci a 6ige da jinya"
Kallon ta mufidah take muryar ta na rawa tace
"Da gaske kike mufidah ko tsokana ta kike, don Allah kice min ba gaskiya ba ne?"
Ta k'arasa fad'a hawaye na xuba a kyakykyawar fuskar ta, wani mugun tausayin ta mufidah ne ya ratsa nabilah cikin sanyin murya tace
"Wlh Allah da gaske nake mufidah an d'aura auren ki memakon da muh'd sai muka ji da musaddiq abin ya bamu mamaki sosai don bamu san da hka ba"
D'an dakata wa tayi tare da jan numfashi ta dafa kafad'ar mufidah da hannun ta tare da cigaba da cewa
"Sai da mumy tayi kiran mu da umma tayi mana bayani, ashe lokacin da sadeeq yake daf da mutuwa ne ya barwa muh'd wasiyya akan idan ya mutu don Allah kada ki auri kowa sai musaddiq don yasan idan ya aure ki baxa ki da nasani ba kuma afnan xata tashi a hannun iyayen ta biyu wato ke da musaddiq, shine muh'd ya rasa ta yanda xai fad'a muku wannan wasiyyar ke da musaddiq don yasan baxa ku ta6a amince wa shine ya samu daddy,mumy,umma da Abba yake fad'a musu shine suka biyo ta wannan hanyar,amman muh'd shima a yau aka d'aura auren shi tare da matar shi kuma er uwar shi nafisat "
Tuni mufidah ta 6arke da kukan bakinciki da takaici lallai muh'd ya raina mata hankali ashe manufar shi kenan shi yasa duk lokacin da yaga wani ya tsaya da ita xai mata magana idan suna tare taga yayi kicin kicin da fuska yana cika yana batsewa ashe da nashi dalilin, ae kuwa sam baxa ta ta6a yarda da wannan had'in ba auren k'anin mijin ta.
Cikin fusata ta mik'e tsaye tare da juya bayan ta tace
"Nabilah wannan auren sunan shi matacce"
A firgice nabilah ta tashi tana cewa " me kike nufi mufidah? "
Juyo wa tayi tana kallon nabilah tare da cewa
"Ina nufin dole musaddiq ya sake ni baxan iya rayuwar aure dashi ba yana matsayin k'anin sadeeq sam baxan iya ba, idan auren suke so nayi gwara na xa6i wani da kaina na aura ko mai mata uku ne yaje matsayin ta hud'u na yarda da na xauna da musaddiq"
Kallon mamaki nabilah take mata kafin tace
"Kina nufin da ki xauna da musaddiq gwara ki aure mai mata uku?"
"Kwarai da gaske "
Mufidah ta fad'i hkan , "lallai na yarda har yanxu akwai sauran kuruciya a tattare da ke mufidah ki godewa Allah, Allah ya baki miji tamkar da dubu wanda ko aure bai ta6a yi ba kice bakya so haba mufidah"
Wata harara mufidah ta watsa mata tare da jan tsaki mtsww ta xauna a gefen bed tana fashewa da kuka kuma lokaci d'aya don jin yanda wani abu ya tokare mata a mak'ogaron ta wanda ta rasa na mene, xama nabilah tayi kusa da ita tare da cewa
"Kada ki manta mufidah wannan wasiyyar sadeeq ce baya duniyar nan a matsayin ki na mijin ki wanda kike matuk'ar so mutuwa ta raba tsakanin ku ya bar wasiyya baxa kiyi kok'arin cika mishi ita ba ko mai wuyar ta kuwa,wannan auren da kuka yi da musaddiq shi xai tabbatar wa da mutane Cewar ke mai kaunar sadeeq ce ta hak'ik'a tun da har kika iya cika mishi alkawarin shi kuma sadeeq xai matuk'ar alfahari da ke, ni a matsayin na kawar ki aminiyar ki ina mai baki shawarar ki tsaya kiyi tunani sosai kafin ki xartar da hukuncin da xuciyar ki take ingixa ki da kiyi"
Tana gama fad'in hka ta mik'e ta fice daga bedroom d'in wani 6angaren xuciyar ta cike da tausayin mufidah wani 6angaren kuma haushin ta take ji na hukuncin da take kok'arin yankewa don tafi kowa farinciki da jin wannan auren, "Yah Allah kada ka bawa shaitan xuga mufidah ta hanyar rabuwar ta da musaddiq" ta furta hkan a cikin xuciyar ta.
Mufidah kuwa kuka ta rushe dashi sosai na tausayin kanta gashi nabilah tayi fushi da ita tun da har ta iya tafiya ta barta cikin damuwa ba tare da ta tsaya ta rarrashe ta ba, ina xan sanya kaina naji dad'i dana sani tun lokacin da umma ta fara yi min maganar aure na nutsu na xa6i wani cikin wadanda suke sona na aura da tuni na huta da ganin wannan matsalar,ita ina xata iya xama da musaddiq mutumin da tun farkon haduwar su basa shiri da junan su har yanxu ta ina xasu fara shirya kansu har suyi xama na fahimta kowa yana ji da kanshi.
Yini tayi a d'aki ita d'aya mumy ce ma mai xuwa duba ta, nabilah kasa jure fushi da mufidah tayi don hkan bata ta6a faruwa dasu d'in ba shi yasa ta kasa sakewa dole ta shigo d'akin tana rarrashin ta tare da yi mata nasiha, sai lokacin mufidah taji damuwar ta ta d'an ragu taji sanyi ta wani 6angaren.
Har xuwa Lokacin tafia dinner yayi suka shirya suka tafi mufidah ba k'aramin kyau tayi ba baka ce ta ta6a aure ba har 'ya ba, mumy baki yak'i rufuwa yau d'an ta ya samu abin da yake so xuciyar ta taf cikin farinciki, haka sauran mutane masu xuwa taya su mumy murna da fatan alkhairi.
Sai yanxu mufidah taga matar muh'd nafeesat ba laifi tana da kyau gata da fara'a da hankali sai jan mufidah take da hira ita kuwa mufidah ba bakin magana da uhm sai uhm uhm, tsananin ta da muh'd kuwa mufidah harara kawai take aika mishi sai dai yayi murmishi yana girgixa kai don yasan shi mai laifi ne wajen mufidah dole ya samu lokaci idan ta huce ya bata hak'uri, har aka tashi daga wurin dinner d'in magana ta fatar baki bata had'a mufidah da muh'd na sai harara da take aika mishi, ko lokacin da ya fara yi mata magana da sauri ta bar wajen don bata buk'atar jin komai daga wurin shi.
*******
Yana kwance kan bed tun da gari ya waye ya kasa tashi daga kan bed duk jikin shi a kasalance yake jin shi,dauko wayar shi yayi yana duba wa ganin message's a what's app d'in shi yasa shi shiga domin duba wa messages d'in muh'd ya fara shiga abin da ya gani ne yasa shi furta
"Ohhhh my Allah nagode maka da ka mallaka min wannan fine cute baby d'in"
Ya k'arasa fad'i yana dafa xuciyar shi don jin wani sabon sonta da yake shiga cikin xuciyar, pictures d'in ta ne na wurin dinner da akayi ne muh'd ya turo mishi shine yake furta hkan da ya gani.