Sashe 32
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk sintirin da muh'd yake a gidan har ya karaci xaman shi ya tafi baxai ga k'eyar mufidah ba abin ya fara damunshi ko wayar shi ta daina dauka sam hka idan yayi mata message babu reply ko d'aya tana sani take hkan saboda tana son ya fahimta bata son shi bata kaunar auren shi.
Mumy ce xaune a parlour kallo d'aya xaka yi mata ka fuskanci tana cikin tsantsar damuwa,yau wajen kwana ki 5 bata yi waya da musaddiq ba abin yana damun ta sosai ko yaushe wayar a kashe, hannun ta ta sanya ta dauko wayar ta number d'in musaddiq ta sake try cikin sa'a taji wayar ta shiga sai lokacin taji hankalin ta ya kwanta,ajiyar xuciya ta saki ta kwanciyar hankali jin ya dauki wayar muryar shi ta ratsa cikin kunnen ta bayan ta amsa gaisuwar da yake mata cikin sanyin murya tace
"Musaddiq saboda mun xa6a maka wacce xaka aura shine ka kashe wayar ka koh?"
"Sorry mumy ba haka bane ayyuka ne suka yi min yawa, ya daddy da baby afnan?"
Jikin mumy ne ya k'ara yin sanyi sam bata yarda da abin da yace ba kawai sai dai ta bishi a haka bakin ta yayi mata nauyi dakyar ta iya bud'e shi tace
"Suna lafia musaddiq, yaushe xaka shigo nigeria nan da 7 day's ne daurin auren don ranar Friday xa'a d'aura?"
Girgixa kai yayi kamar tana ganin shi kafin ya bud'e baki yace "nooo mumy ba saina xo ba idan aka gama bikin kawai ta xauna a wurin ki nan da next month xan xo insha Allah"
"Toh shikenan son Allah yayi maka albarka ya tsare min kai"
"Ameeen mumy, banji motsin afnan ba hala batanan"?"
D'an murmishi mumy tayi tare da cewa "tana wurin mameen ta mufi......"
Kit taji wayar ta tsinke duba wa tayi taga ba kudin tane suka kare ba sake kira tayi sai tak'i shiga ta dauka network ne sai kawai ta ajiye wayar yanxu hankalin ta ya kwanta tun da taji muryar shi.
Shi kuwa musaddiq a nashi 6angaren kuwa yana sa ni ya katse wayar bata k'arasa magana ba,saboda jin ta ambaci sunan yarinyar da baxai ta6a mance ta a rayuwar shi yarinyar da akan ta ya fara so kuma itace ta karshe lallai mufidah *ITACE KADDARAR SHI*, hannun shi ya sanya ya dauko diary d'in shi rubutu yayi wadanda basu wuce layi shida ba ya rufe littafin ya ajiye kwanciya yayi tare da lumshe idanun shi tunano fuskar mufidah yake tun lokacin da suka fara had'u wa a lecturer hall har xuwa ganin ta da yayi kafin ya taho Australian.
Kwanaki na tafia lokuta ma hka suna tafia kamar kiftawar ido, a hka lokacin bikin ya fara k'arato wa yanxu ya rage sauran kwana ki hud'u, duk wasu shirye shirye su mumy,daddy,Abba,umma dasu muh'd suna gabatarwa ban da mufidah da musaddiq wadanda kowannen su aciki basa farinciki ko kad'an da bikin kowannen su takan shi suke, shi yasa basu wani had'a party ba daga walima sai dinner party wadda xa'a yi har da iyaye wanda abokin Dr muh'd ne ya shirya mishi.
Daddy ne ya had'a lefe na gani na fad'a ya kashe kudi sosai a ciki abin sai wanda ya gani don fad'in yanda haduwar kayan suke 6ata lokaci ne, na mufidah kuwa mumy ko marmarin nuna mata bata yi ba ganin halin da take ciki na damuwa da tashin hankali sai ta killace mata shi waje d'aya don ko gyaran jiki ma ba'a bi takan shi ba don ba cikakkiyar lafia ce da ita ba, yanda mufidah ta koma ba k'aramin tsorata mumy yayi ba don hka ta kirawo umman mufidah don taxo taga halin da take ciki, amman sam umma taki xuwa sai waya da tayi mata tana yi mata fad'a sosai akan saboda aure xata nemi cutar da kanta to tun wuri ta fitar da damuwa a ranta aure babu fashi sai anyi shi insha Allah idan batasan abin da ya kamata ba su sun sani shi yasa suka xa6a mata abin da yafi dai dai a rayuwar ta.......
Aishat A Muh'd ✍🏻
[13/11, 2:05 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A Muh'd
♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM
*PAGE 41*
Mufidah sosai ta shiga damuwa da abin da umma tace mata duk ta sake xama wata iri wai muh'd ne xata aura nan da kwanaki uku xai xama mijin ta abin ba k'aramin dagula mata kwakwalwa yake ba idan ta tuna hkan, nan xata rungume picture d'in sadeeq a jikin ta tana kuka tare da sumbatun surutai idan afnan taxo ta same ta a hka itama sai ta fashe da kuka ta fad'a jikin mufidah, baxa tabar kuka ba sai taga mufidah tayi shiru tukunna kullum cikin tambayar ta take me akayi miki mamee nah? wa ta6a min ke? baki da lafia ne?, hka take jero mata tambayar but mufidah ta rasa ma amsar da xata bata sai kawai ta wayance ta shiriritar da tambayar ta ta sai ta sako wani abin da dauke mata hankalin.
Ganin yanda afnan take damun kanta idan tagan ta cikin damuwa sai ta daina yin kukan a gaban ta idan suna tare sai tana daure wa suna wasan su tare kamar da, hkan ba k'aramin dad'i yayi wa mumy ba ganin yanxu tana d'an fitowa parlour ta xauna har ta shiga kitchen tana had'a musu abinci, tayi kokarin kawar da damuwar kan fuskar ta amman cikin xuciyar ta kuwa uhm abin ba'a magana wajen damuwar da ke tattare aciki.
Ranar thurday su mumy suka gabatar da walima wadda ta shirya ta da kanta, sosai wajen da suka kama wajen gabatar da walimar ya had'u komai cikin tsari da birgewa akayi, malamai mata har guda uku mumy ta dauko suka baje basirar su wajen nasihohi tare da fahimtar da mutune mene aure ta hanyar koyar wa addinin islam da kuma abubuwan da ya kamata mace tana yiwa mijin ta ta 6angaren ladabi,biyayya,tsabta, kula da miji da yara tare da yanda xaki na yiwa yaran ki tarbiyya mai kyau, sosai malaman sun yi matuk'ar kokari wajen fadakar da matan da suka hallaci walimar,ae kuwa ba k'aramin k'aruwa mutane suka yi ba kuma sunsha addu'o'i a baku nan mutane saboda yanda suka fadakar, anci ansha sosai abin gwanin birge wa saboda yanda ake gudanar da walimar cikin nutsuwa sai gaf da mangarib aka tashi suka dawo gida.
*******
Xaune yake acikin office d'in shi a hospital ya d'ora kanshi kan table tare da dafe kanshi da dukka hannun shi ya xurfafa a tunani sosai, idan lissafin shi dai dai ne gobe ne mufidah xata xama mallakin wani bashi ba xa kuma a aura mishi wata macen ba mufidahn shi ba.
A hankali wasu hawaye masu xafin gaske suka fito daga idanun shi kanshi ne dake mishi tsananin ciwo yasa hannun shi ya dafe kan ji yake kamar xai cire saboda tsabar ciwon da yake mishi dakyar yake iya d'aga kan idanun shi a kumbure gashi sunyi ja sosai, idan ka kalli yanda musaddiq ya koma xaka tausaya mishi ba kad'an ba,abin da yasa yaxo hospital saboda a duba mishi xuciyar shi don yana jin ta ba dai dai ba.
Mik'e wa yayi tsaye da niyyar xuwa wajen frige ya dauko ruwa yasha saboda yanda bakin shi da mak'ogaran shi suka bushe, sai dai ko taku uku bai yi ba yaji wata juwa ta kamashi a hankali ya fara layi kamar wadda yasha wine ko wani abin lokaci d'aya ya fara ganin wani duhu yana xiyartar shi idanun shi kafin ya ankara tuni yaji ya fara yin baya xai xube k'asa.
Sai gashi an turo kofar office d'in an shigo Dr John ne ya shigo wanda shine kwararran likitan xuciya shine wanda musaddiq yaxo wurin shi, cikin sauri Dr John ya k'arasa wajen musaddiq ya rik'o shi yana cewa
"Dr musaddiq what's happened?"
Xaunar dashi yayi tare da kallon shi ya sake cewa "are u okay musaddiq?" Duk yabi ya wani rud'u sosai .
Ajiyar wani numfashi yayi mai k'arfin gaske tare godewa Allah acikin xuciyar shi da yasa bai fad'i ba kafin kuma ya bud'e baki dakyar yace " I'm okay john, thank u for save me"
D'an girgixa kai yayi tare da cewa " no thank me, thank god da ya kawo ni baka fad'i ba"
Nan musaddiq yayi mishi bayanin abin da yake ji ae kuwa nan suka fita daga office d'in tare da tafiya d'akin da aka ware don yin gwaje gwaje na fannin xuciya,akan wani gado musaddiq ya hau tukunna Dr John ya sanya wasu nau'ora domin ganin yanda xuciyar shi take tare da sanya mishi wasu asaman kirjin shi, musaddiq dai kallon shi kawai yake don shi kad'ai yasan me yake ji.
Bayan Dr John duk ya gama wasu binciken shi ne ya xauna tare da kallon musaddiq cikin tsananin tausayin shi yace
"Musaddiq why da baka jin shawarar da nake baka kana yawan sa damuwa acikin xuciyar ka, me kake hka da har yake kokarin kashe ka?"
D'an murmishin yak'e musaddiq yayi tare da cewa " uhm John wanne stage kuma yanxu nake?"
"Abin naka yana neman xama worst fah musaddiq kana son jefa rayuwar ka cikin hatsari, ka bani number d'in parents naka na kirawo su don su kad'ai xan fad'a wa binciken da nayi"
Girgixa kai musaddiq yayi tare da yunk'urin mik'e wa xaune da sauri Dr John yasa hannu ya mayar dashi kwancen sannan yace
"Relax musaddiq kwanciya xaka yi xan yi maka allurar bacci but xan rik'e ka a hospital tukunna"
Yana gama fad'in hka yayi mishi allurar toh shima musaddiq bai yi yunk'urin hanashi ba CO's yana son ya bawa xuciyar shi hutu daga tunanin mufidah, bai wani dad'e sosai ba bacci ya dauke shi a wurin ganin hka yasa Dr John fita a room d'in cikin xuciyar shi tunani fal na me musaddiq ya sanya cikin xuciyar shi hka lallai wannan abin ba k'aramin abu mai mahimmanci ne.
********