Sashe 5
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matsawa suka yi daf da cake din wad'annan xaratan maxajen su uku da kyawawan enmatan nan su biyu, amman musaddiq da mufidah babu fara'a akan fuskar su idan ka d'auke Yah Omar, Yah sadeeq da nabila k'ayataccen murmishi ne shimfid'e a fuskar su, da hka Yah sadeeq ya d'auke knife din yanka cake din tukunna ya kalli su sadeeq yace
"ku matso en uwa na mu yanka tare "
Gaba d'ayan su suka matso sannan yah Omar ya bawa nabila wuk'ar ta rik'e ya d'ora hannun shi kan nata sannan ya sadeeq yasa hannun shi kan na Yah Omar sai mufidah sannan musaddiq shine na K'arshe ya axa hannun shi kan mufidah lokaci d'aya suka ji wani shock but sai suka maxe kawai nan aka kirga 3 sannan suka yanka a tare nan fah aka dunga watso musu wasu kyawawan red flowers masu d'aukan pictures da video suka cigaba da aikin su, nan yah Omar ya yanka cake ya bawa mufidah, nabila, sadeeq sannan musaddiq hka su ma suka gutsuro suka bashi sosae sun burge mutane a wajen har wasu na tunanin ko en gida d'aya ne saboda ganin su farare kuma kyawawa dasu.
Musaddiq ne ya xame daga wajen yaje ya samu waje d'aya ya xauna yana danna wayar shi nan fah enmata suka dunga xuwa inda yake amman ko kallon arxiki baya yi musu hka xasu karaci surutun su Amman kamar da dutse suke dole hka xata tashi ta bar wajen.
Ashe mufidah tana kula da yanda yake nan fa ta k'ulu kamar itace enmatan da yake wulak'anta war, tsaki taja tare da cewa "ji be shi kamar wani sarki sai kallon mutane yake d'ai d'ai "
Nabila wadda ta ji ta sai ta harare ta, yana cikin danna wayar tashi ne aka kirawo shi don hka ya mik'e xai fita daga wajen, a lokacin mufidah ta tashi daga kan kujerar hannun ta rik'e da cup Wanda yake cike da juice din strawberry xata guje wa kallon da sadeeq yake yi mata, taxo wajen kofar dai dai fita daga wajen shi kuma musaddiq ya taho sai ya take mata kafa da takalmin shi "washhh Allah " abin da mufidah ta fad'a tana runtse ido saboda tsabar xafin da taji ko kallon Inda take bai yi ba bare yayi mata sannu kuma yana sani ya take ta ganin yanda ya takata ko sannu bai ce mata kamar ya taka dutse yasa mufidah fusata ranta yayi mugun 6aci da abin da yayi mata a fusace ta bishi wajen.
Yana tsaka da amsa waya ne ya juya bayan shi bai ankara ba yaji saukar wani abu mai sanyi a jikin shi tun daga saman kafad'ar shi har xuwa cikin rigar shi da sauri ya juyo ae kuwa suka had'a ido da mufidah hannun ta rik'e da cup d'in lemo alamar shi ta xuba mishi, kallon jikin shi yayi yaga gaba d'aya kayan sun 6aci don lemon ja ne tuni fuskar musaddiq tayi ja saboda tsananin 6acin rai da takaicin wannan abin da yarinyar nan tayi mishi don hka a fusace yayo kan mufidah...........
Wayyo mufidah yau ta ta6o mutumin nata fiye da ko yaushe.
Aishat A muh'd ✍🏻
[13/11, 2:04 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*written by*
Aishat A muh'd
♻ *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_wannan page d'in naki ne k'awata ta arxiki Aishat Aliyu garkuwa tare da sadiya bashir (Sardy bash), ku sani kuna rai na ngde sosae da k'aunar da kuke nuna min Allah ya k'ara basirah Allah ya bar xumunci, ina muku fatan alkhairi en uwa_🤝😻
*Page 7*
*WASHE GARI*
A hankali yake bud'e idanun shi daga wani nauyayyen bacci da ya d'auke shi bayan sallahr asuba da ya dawo daga masallaci sai lokacin ya samu cikakken bacci, d'an bud'e idon shi yayi Kad'an sai yaga wani abu kamar maciji a saman blanket din da yake rufe dashi yana kallon shi har da d'an xaro harshen nan da yake.
Lokaci d'aya ya k'arasa bud'e idanun shi gaba d'aya tare da murxa su ae kuwa ba mafarki bane gaske ne maciji ne akan blanket din yana taho wa xuwa kanshi gashi bak'i wuluk sai xare harshe yake ae kuwa musaddiq a firgice ya tashi daga kan bed d'in ya mik'e tsaye cikin matuk'ar tsoro da tashin hankali ganin micijin again wurin shi yake taho wa yasa shi daka wani uban tsalle ya diro daga gadon yana furta Innalillahi don ba k'aramin tsorata yayi ba gaba d'aya ya fara had'a wani uban gumi.
Yah sadeeq da yake bakin kofa yana danne dariyar shi hannun shi rik'e da remot yasa ni asashen shine yasa wa musaddiq micijin ga remot a hannun shi yana control din shi danna wani gefe yayi acikin remot din ae kuwa da sauri micijin yabi musaddiq inda yake tsaye yana karkarwa don baxai iya fita ba tun da micijin bayan shi yana kallon kofar shigo wa iya tsorata musaddiq ya tsorata ba Kad'an ba ganin micijin yayo kan shi da sauri ya sashi fara tsalle tsalle yana ja da baya kok'arin shi ya shige toilet ya rufe don yana ganin Idan ya shiga toilet ya tsira.
Yah sadeeq da ya kasa danne dariyar shi ya kyalkyale da dariyar mugunta jin dariya yasa musaddiq kallon bakin kofar yana kallon Yah sadeeq cikin tsorata yace
"Yah sadeeq don Allah ka taimaka min micijin ne kada ya harbe ni please "
Yah sadeeq ne ya shigo cikin d'akin sosai ya nufo inda micijin yake cikin tashin hankali musaddiq yace "kada ka taho min brother xai harbe ka "
K'arasa wa yayi Inda micijin yake ya d'auke shi da hannu cak tuni musaddiq ya runtse idon shi saboda kid'ima amman jin Yah sadeeq yana kyalkyala dariya yasa shi bud'e idon da sauri ganin shi yayi ya rataya micijin a wuyan shi yana cewa "Kaiii matsoracin likita na roba ne fah wasa nake ma kada ka sume min "
Shiru musaddiq yayi ya xuba wa micijin idanu sosai don ya tabbatar da abin da Yah sadeeq ya fad'a ae kuwa nan ya duba tare da tabbatar wa na roba ne kamar yanda ya fad'i .
A fusace musaddiq ya nufi wurin da Yah sadeeq yake yana tuntsira dariya ganin hka yasa sadeeq ya fara gudu don hka shi ma musaddiq yabi shi a baya nan suka fara gudu cikin d'akin suna tattaka kujerun d'akin da kan bed d'in nan suka dunga xagaye d'akin sadeeq yana yiwa musaddiq dariya don ganin yanda yake huci da hka suka fice daga d'akin suna gudu kamar wasu yara k'anana.
Mumy tana 6angaren dinning table tana shirya kan table da kayan breakfast ta ga Yah sadeeq ya fito daga bedroom d'in musaddiq da gudu sakin baki tayi tana kallon su bata ankara ba taji sadeeq ya xagayo ta bayanta yana cewa
"Mumy Ki taimake ni na tsokano likita "
Cikin dariyar manya Mumy tace "ina ruwa na kai dashi Idan yayi maka allura ba ruwa na "
Yana k'araso wa kusa da mumy ta rik'e shi tare da cewa "d'an lele na mai wannan yayan naka sarkin tsokana yayi maka da safen nan? "
Sai da ya watsa wa Yah sadeeq harara sannan yace "mumy ina cikin bacci yaxo ya samin miciji a jikin blanket yana tsorata ni"
Sadeeq bai ankara ba yaga mumy ta xame daga tsakiyar su daman shi yana bayanta ya lafe musaddiq kuwa yana gaban ta cikin dariya tace
"ba ruwa na musaddiq gashi nan yi mishi allurar rashin ji "
Ta fad'i tana mik'a wa musaddiq wani k'aramin first aid box wani fari ae kuwa da sauri Yah sadeeq ya rik'e tare da cewa "sorry brother baxan k'ara ba na daina "
Yanda Yayi maganar ba k'aramin sa musaddiq da mumy dariya ba don hka baisan sanda ya tuntsire da dariya ba shi ma sadeeq dariyar yake nan suka rungume junan su cikin k'aunar junan su, mumy tana kallon su cikin so da k'aunar su tana addu'ar Allah ya k'ara had'e mata kan yaran nata ya dawwamar musu da farinciki.
Musaddiq ne ya cika sadeeq tare da kama kunnen shi kamar shi ne babba ya d'an murd'a tare da cewa "sauran ka k'ara kuma "
Kama kunnen shi yayi tare da cewa "baxan k'ara ba ma brother wannan ma tsautsayi ne "
"Allah ya kyauta kullum ku dunga wasa kamar wasu k'ananan yara kun k'i fito da matar aure "
Cewar daddyn su yana sakkowa daga kan stairs yana dariya da sauri suka K'arasa wajen shi tare da rungume shi suka bashi peck a kumatun shi ,mumy kuwa cewa tayi "ae kai ne kake shagwa6a su shi yasa suka kasa fitar da matar aure "
Cikin shagwa6a musaddiq yace " ni har yanxu am a very young nake sai dai Yah sadeeq ".
Shi kuwa Yah sadeeq cewa yayi "ni daddy na samu Matar aure wlh"
Cikin jin dad'i Mumy da daddy suka ce "da gaske sadeeq? "
Har suna had'a baki wajen fad'i cikin murmishi sadeeq yace "Allah da gaske jiya partyn da muka je na Omar anan naga yarinyar "
Kama hannun shi mumy tayi sannan tace "Yawwa hka nake son ji a ina take ya sunan ta kuma? "
"Kaiii mumy wad'annan tambayoyin hka " Cewar daddy yana dariya don yasan yanda ta damu k'warai da k'in tsayar da matar aure da sadeeq yak'i.
"uhm uhm da xafi xafi ake dukan karfe dear " Cewar mumy kenan sannan ta cigaba da cewa "sadeeq fad'a min "
Cikin murmishi sadeeq yace "Mumy kanwar Omar ce mufidah"
Dummmm gaban musaddiq yayi mummunar fad'uwa lokaci d'aya...............

_Wannan page d'in sadaukar wa gare ku admins din exclusive writers Ummiey xeey,Amnoor, neena cool, Aunty haliloss, nafisat anka, ruksad, Aishan umma and aunty Queen mermue, dukkanin ku ina muku fatan alkhairi Allah ya k'ara basirah ya k'ara mana had'in kai Ameeen i really luv u guys_😻❤
*Page 6*
Saboda tsananin 6acin rai a fusace yayo kan mufidah kamar wani mayunwacin xaki jikin shi har rawa yake, tuni mufidah ta fara ja da baya tana da nasanin abin da ta aikata mishi ga wani uban tsoro da ya lullu6e ta lokaci d'aya.