Sashe 2
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawai kafe ta yayi da ido wad'anda suka canja launi xuwa ja saboda 6acin rai *MUSADDIQ ABUBAKAR* kenan, tana gama duba time taga 5:35 kenan sauran mintuna biyar su tafi ta d'an yatsine fuska tukunna ta mik'a mishi wayar tare da kallon mutumin mai wayar ae kuwa suka had'a ido da malamin nasu wato musaddiq tuni hantar cikin mufidah ta kad'a amman ta d'aure tace
"sorry sir ashe kai........."
Kafin ta K'arasa fad'i taji saukar wani gigitaccen mari a kuncin ta dama da hagu wani k'ara ta saki lokaci d'aya don ba'a ta6a yi mata irin wannan axabbaben marin ba tuni hankalin mutanen wajen yayi kansu da sauri nabila ta K'arasa wajen ta rik'e mufidah cikin girmama wa tace
"malam don Allah kayi hak'uri batasan kai ne ba please "
Cikin tsawa yace "Kad'an ma kika gani tun da ke baki da tarbiyya xan koya miki ita stupid girl"
Gama fad'in hka yayi gaba kallon Inda suke bai k'ara yi ba don baxai iya sake kai mata wani marin ba K'arshe ma ya fice daga wajen gaba d'aya.
Nabila taja hannun mufidah suka fice daga wurin in ban da kuka babu abin da mufidah take fuskar nan taji jawur da ita hka ma idanun ta wad'anda suka kumbura saboda kuka don ba k'aramin maru wa tayi hannun musaddiq ba, rarrashin ta take yi nabila kan tayi hak'uri tayi shiru cikin tsananin takaici ta d'ago kanta ta kalli nabila tace
"hak'uri kika ce fah nayi toh wlh sai na rama ko bata hanyar mari ba ni nasan abin da xan mishi "
Cikin mamaki nabila tace "oh yanxu baxa ki hak'uri ba da ganin guy d'in nan bashi da kirki fa"
Juyar da kai mufidah tayi bata k'ara magana ba hka ita ma nabila sai da ta sauke nabila a gida kamar kullum sannan taja motar xuwa gida yau duk ma'aikatan gidan sun fuskanci an ta6a er lelen Abba da Mumy ganin duk Sannun da xuwan da suke mata bata kalli su ba balle susa ran amsa musu, wata ajiyar xuciya ta saki lokacin da ta shiga falon taga umma bata nan d'akin ta ta wuce da sauri tana xuwa kan gado ta fad'a sai lokacin ma wani kukan ya xo mata xuciyar ta tana ingixa ta kan me yasa bata rama marin ba har ta barshi ya tafi nan ta fara sak'e sak'en yanda xata rama abin da musaddiq yayi mata.
_Washe gari_
Karfe 10 na safe ta gama shirin ta tsaf na tafiya skul wata swiss atampha kalar bak'i da blue ta sanya d'inkin doguwar riga ce ba k'aramin kar6ar kayan jikin ta yayi ba sai tayi light make up bata d'aura d'ankwalin ba don ita ba ma'abociyar son d'ankwali bace sai ta samu veil blue tayi rolling d'in kanta da shi sannan ta fesa different perfumes a jikin ta sannan ta d'auki bag d'in ta wanda yta xuba tarkacen hand out a ciki sai wayar ta da key di'n mota a hannun ta, palo ta fito ta tarar da umma tana xaune tana karanta jarida rungume ta tayi tare da bata peck a kumatu tana cewa
"Gud morning umma nah"
"morning dota kin tashi lafia?"
"Qlau umma nah, ina Abba nah kuma? "
"ya fita yanxu "
Cikin shagwa6a tace "shine ya fita bai tsaya mun gaisa ba"
Dariya umma tayi tare da cewa "kiran gaggawa akayi mishi amman ya lek'a bedroom d'in naki ya tarar sai bacci kike "
D'an murmishi tayi tare da cewa "Allah sarki abbana Allah ya barmin ku"
"Ameeen "
Cikin sauri ta kammala breakfast d'in sannan tayi wa umma sallama ta tafi skul duk jikin ta ba dad'i sakamakon nabila da ta kirawo ta baxa ta samu damar xuwa skul d'in ba bata jin dad'in jikin ta, hka ta K'arasa skul d'in bayan ta gama d'aukan lecture's ta fito tana xaune a saman motar ta suna waya da abban ta adai dai lokacin musaddiq yake kok'arin shiga motar shi kunnen shi mak'ale da waya alamar waya yake da yake taxarar su da inda suka yi parking ba nisa sai taji yana cewa
"kada ka damu gani nan xuwa brother "
Mufidah ta fara tunanin ko ta bishi ta rama abin da yayi mata bata ankara ba taji ya tashi motar tare da yin gaba da sauri ta dira daga motar ta shige ta ta ita ma ta bishi a baya.
Wani shegen murmishin mugunta ta saki ganin wannan restaurant d'in da ya mare ta jiya yayi parking ita ma parking tayi tare da shigewa ciki amman sai bayan ya shige, cikin mamaki tnake bin mufidah da kallo maimakon naga ta wuce ta samu waje ta xauna sai naga ta nufi wajen masu ba da abinci taja wani gefe cikin harshen turanci take ce mishi ya fad'a mata kalolin abincin Chinese food nan kuwa ya dunga fad'a mata su a ciki ta xa6i wani kalar abincin tace mishi
"ka ga wancan mai ash d'in t-shirt di'n xaka kai mishi"
Cikin rashin yarda yace "ae bai fad'a mana abin da xamu kai mishi ba? "
er dariya mufidah tayi tare da xaro kud'i wajen 10k tace "idan har ka kai mishi abincin nan to wannan kud'in ya xama naka "
Nan take cikin rawar jiki ya amince ae kuwa ta damk'a mishi kud'in cikin rawar jiki yaje ya had'o abincin ya kawo wa mufidah don ta gani da sauri ta juyar da kanta ganin abincin har sai da taji xuciyar ta na tashi da sauri tayi mishi alama da ya kai mishi ai kuwa ya rufe ya doshi table d'in da musaddiq da yah sadeeq suke xaune suna hirar su cikin kwanciyar hankali.
Ajiye abincin yayi kuwa a gaban musaddiq sannan ya tafi ganin ya bud'e plate di'n abincin yasa spoon a cikin abincin yana kok'arin sa spoon di'n acikin bakin shi hankalin shi gaba d'aya yana kan waya yaxo dai dai bakin shi xai xuba ya d'ago don ganin kalar ma abincin da aka kawo mishi ganin abin da yake kok'arin sawa a baki ne yasa shi sakin ihu tare da wurgar da spoon di'n ya fara kakarin amai, da sauri Yah sadeeq ya juyo da kallon shi kan musaddiq ganin abin da ke faruwa yasa shi furta "subhannallah musaddiq me yake faru wa "
ganin yanda ya ke kakarin amai yana rik'e da cikin shi...............
Aishat A muh'd ✍🏻
[13/11, 2:03 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE*🌲
*written by*
Aishat A muh'd
♻ *E.W.F*
_A gaskia bani da bakin godia gare ku en exclusive saboda kunyi min abin da naji dad'in,a gaskia ku mutane ne masu hankali da ilimi tare da sanin ya kamata jinjinar ban girma gare ku Allah ya k'ara kare min ku, Allah ya k'ara had'e kan mu daman can mu tsintsiya mad'aurin ki d'aya ne,ina son ku sosai_😻
*my Sumayya salees sadeeq (sumynbash)* _bani da kalaman godia a gare ki hak'ik'a ke masoyiya ta ce Allah ya bar xumunci ameeen_❤
*Page 3*
Da sauri Yah sadeeq ya juyo da kallon shi kan musaddiq ganin abin da yake yake faruwa yasa shi furta "subhannallah musaddiq me yake faru wa ? "
Ganin yanda yake kakarin amai da rik'e ciki.
Ina musaddiq bai masan me yake cewa ba don gaba d'aya ya fara fita a hayyacin shi saboda kakarin aman da yake, gaba d'aya Yah sadeeq ya rud'e nan fah hankalin mutanen da suke xaune ya dawo kansu sai kallon su ake cike da tausayi a fuskar su suna tunanin ko bai da lafia ne.
A hankali aman ya lafa mishi Yah sadeeq ya taimaka mishi ya xauna kan kujera yana mishi sannu sake had'a ido musaddiq yayi da abincin ai baisan lokacin da wurgar da plate di'n ba abincin ya xube a k'asa plate di'n ma bai tsira ba sai da ya fashe,ruwa Yah sadeeq ya miko wa musaddiq ya kar6a tare da sha sai da ya shanye ruwan sannan ya ajiye cup d'in tare da lumshe ido yana faman sauke ajiyar xuciya gaba d'aya fuskar shi da idanun shi sunyi ja saboda wahalar da yasha wajen kakarin aman.
Sai lokacin Yah sadeeq hankalin shi ya kwanta har ya fuskanci abin da yasa musaddiq cikin wannan yanayin dariya ya tuntsire da ita saboda yasan sarai k'anin nashi akwai shegen tsantsami cikin dariya yace
"Haba musaddiq akan wannan abin ka wahalar da kan ka ji yanda ka koma "
Kafin musaddiq yayi magana wanda ya kawo abincin nan ya xo wurin ae kuwa Kafin ya ankara musaddiq ya kife shi da wani wawan mari Wanda har yasa ki kusan fad'u wa k'asa tuni mutumin ya rikice durkusa wa yayi a k'asa yana cewa
"I'm sorry sir wlh sa ni akayi "
Da yake ya gama tsorata da marin da musaddiq yayi mishi, da har ya d'aga hannu xai sake marin shi sai ya dakata jin wannan maganar da yayi cikin 6acin rai musaddiq yace
"what! uban wa ya saka? "
Cikin rawar jiki ya nuna Inda mufidah take tsaye tana shek'a dariyar mugunta amman sai dai me wayam ba kowa, da sauri musaddiq ya tashi tare da fita a wajen don da alama wanda yasa a yi mishi wannan iskancin bai yi nisa ba, da sauri shi ma yah sadeeq ya rufa mishi baya cike da tarin tambayoyi a xuciyar shi to shin wane yasa ayi wa k'anin shi wannan wulakancin.
Suna fito wa farfajiyar restaurant d'in nan ma basu ga kowa ba hkan ya tabbatar da wanda yasa ayi hkan ya gudu daga wurin nan fah bak'in ciki ya rufe musaddiq yaso ace ya ga d'an iskan da yasa ayi mishi hka da yau kashe shi ne kawai baxai yi ba, nan dai Yah sadeeq ya lalla6a shi suka bar wajen.
Mufidah kuwa duk abin da ke faruwa ta na gani kuma taci dariya har da hawayen ta ganin a mari wannan mai kawo abincin yasa ta 6uya don hka shi yasa lokacin da ya nuna wajen musaddiq bai ga kowa ba, tana ganin sun fita ita ma ta fito daga wurin motar ta ta shiga kai tsaye gidan su nabila k'awar ta ta nufa bayan tayi parking ne ta nufi ainahin kofar da xata sada ka da cikin gidan.