Sashe 21
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba d'aya ya canja mata,na farko ya sake mata wani irin kyau da kwarjini na biyu kuma gaba d'aya yayi sanyi sosai duk da sadeeq daman akwai shi da sanyi but na yanxu yafi na da, tana yawan farka wa a bacci ta ganshi yana kallon ta ko yana shafa mata ciki, magana yanxu bata dame shi ba abinci ma baya iya ci sosai.
Abin yana d'aure mata kai tare da damunta, tayi mishi tambaya ko wani abin yana damun shi sai yace ba komai, k'arshe idan ta dame shi da tambaya sai ya fara neman gafarar ta tare da sako xancen mutuwa nan sai ta fara kuka sai kuma ya hau rarrashin ta, wani lokacin kuma sai ya xuba mata ido yana kallon ta duk inda tayi akan idanun shi duk sai tabi ta tsargu.
K'arar wayar ta ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta fad'a, hannu tasa ta goge hawayen da suka xubo mata sannan ta dauki wayar umman tace bayan sun gaisa tare da yin hira ta tsawon mintuna 15 ne ta ajiye wayar tare da kallon agogo taga har 10:30 tayi sadeeq bai fito ba gashi kuma yau akwai aiki, tashi tayi tare da nufar bedroom d'in shi.
Tura kofar tayi tare da shigo wa lokaci d'aya mufidah ta xaro ido tare da furta "sadeeq!"
Da k'arfi tukunna ta k'arasa wajen da yake kwance akan bed yana murkususu kamar macen da take nakuda, cikin sauri ta hau kan bed din tare da janyo shi jikin ta tana jijjiga shi cikin kuka tana cewa
"Sadeeq me yake damun ka, tashi ka fad'a min please?"
Ya bud'e baki xai yi magana amman ya kasa, sai wasu hawaye masu xafi da suke xubo mishi, cikin gigice wa da firgita mufidah ta yunk'ura xata tashi don taje ta fad'a wa su mumy amman sai ya rik'e ta k'am yana yi mata wani irin kallo wanda ya tsurar da mufidah ta kusan fara nakudar tashin hankali saboda yanda taji d'an cikin ta ya wani irin juyawa lokaci d'aya marar ta ta d'auki ciwo.
Cikin wata murya taji sadeeq ya bud'e baki dak'yar yace
" my wife kada ki sanar dasu mumy hankalin su xai tashi, ciki na ne yake ciwo ki kira min muh'd ya duba ni"
Cikin sauri jiki na rawa mufidah ta d'auki wayar shi ta lalibo number d'in muh'd sai da ta kirawo shi sau biyu bai d'auka ba sai ana ukun ya d'auka yana cewa
"Sorry babban yaya ina room's d'in patients ina duba....... "
Kafin ya k'arasa fad'i yaji muryar mufidah cikin kuka tana cewa " muh'd don Allah kayi sauri ka xo sadeeq bashi da lafia"
Cikin tashin hankali yace " me ya same shi?"
"Ni dai kayi sauri kaxo please ina tsoro"
Ta k'arasa fad'i tana shashshak'ar kuka, da sauri yace
" kiyi hak'uri mufidah gani nan xuwa yanxu"
Yana gama fad'in hka ya katse wayar hankalin shi a tashe ya shiga mota ya taho, yayin da mufidah kuma ta cigaba da kuka sosae ganin yanda sadeeq yake shan wahala, lokaci d'aya ya fara jan wani irin numfashi da ya k'ara rud'a mufidah..............
Aishat A muh'd ✍🏻
[13/11, 2:04 p.m.] Aysher Muhd Writr: 🌲 *YAYI SAKE!*🌲
*Written by*
Aishat A muh'd
♻ E.W.F
*PAGE 27*
Da k'arfi mufidah ta tashi tare da fad'in "stop it sadeeq"
Kafin kuma ta rushe da wani irin kuka ta xube k'asa tare da rik'e kafafun shi tana cewa
"Baxa ka mutu ba sadeeq xamu rayu tare da kai har abadan, xan haifa maka yaran da kake so da yawa ka cika wa su mumy burin su na ganin jikoko da yawa xan mutu sadeeq idan ka mutu ina son ka baxan iya rayuwa ba kai ba"
Kamo ta yayi tare da xaunar da ita shima idanun shi duk sun ciko da hawaye cikin muryar rarrashi sadeeq yace
"Kiyi hak'uri mufidah mutuwa tana kan kowa idan lokacin ta yayi ni nasan ciwon nan bana tashi ba n....."
Kafin ya k'arasa fad'i mufidah ta damk'e bakin shi cikin kuka tana girgixa kai tace "kayi shiru sadeeq don Allah na rok'e ka wadannan maganganun suna rikita ni hankali na yana tashi sosai"
Cikin Murmishin yak'e yace "okay shikenan na bari my wife"
Kallon shi take ko kifta idanun ta ba tayi tana ganin idan ta kifta idon ta kafin ta bud'e sadeeq ya mutu, don sai yanxu taji wani masifaffan son sadeeq yana ratsa jijiya da xuciyar jikin ta batasan tana mishi wannan son ba sai hka, shi kuwa Dr muh'd kasa k'arasa magana yayi sai ajiyar xuciyar da yake sauke wa akai akai.
Suna cikin hka ciwon ciki ya dad'a tasar wa sadeeq irin yanda yake yi kamar numfashin shi xai d'auke tuni suka rud'e kuka sosai mufidah take tana rik'e dashi.
Da gudu muh'd ya mik'e yaje ya kirawo wasu likitoci biyu suka d'auki sadeeq suka shigar dashi wani daki da gudu mufidah taxo xata shiga but d'ayan likitan ya rufe kofa wata nurse ce ta janye mufidah xuwa cikin office d'in Dr muh'd tana rarrashin ta don muh'd shi kasa ce mata komai yayi.
Dak'yar ta nutsu ta daina kukan ta kirawo mumy tana fad'a mata cikin kuka, a matuk'ar firgice mumy ta taho asibitin bayan ta sanar da daddy shi ma.
Kusan tare suka shigo asibitin da mumy da daddy office d'in Dr muh'd suka tarar da mufidah tana shar6ar kuka wiwi gaba d'aya sai suka dad'a tsurewa ganin yanda mufidah ta koma lokaci d'aya gaba d'aya ta fita daga hayyacin ta, janyo ta jikin ta mumy tayi tana rarrashin ta duk da ita ma daurewa take, daddy kuwa tagumi ya xabga shi kad'ai yasan yanda yake ji a cikin xuciyar shi.
Wajen awa biyu suka yi kan sadeeq tukunna ya fara dawowa cikin hayyacin shi yana numfashi da taimako oxygen tube, special room suka kai shi tare da sanya mishi drip bacci yake saboda allurar da suka yi mishi kallo d'aya xaka yi mishi ka tausaya mishi ya yi wani irin rame wa sosai.
Dak'yar muh'd ya iya yiwa su mumy bayanin halin da sadeeq yake ciki don mufida ta kasa magana, ba k'aramin rud'e wa da gigice wa suka yi ba wad'annan bayin Allah, jagwab mumy ta xube kan kujera tana kuka sosai daddy kuwa idanun shi ne suka yi ja sosai daurewa kawai yake yi saboda shine namiji mai rarrashin mumy da mufidah don kuwa Dr muh'd gudu wa yayi daga office d'in don baxai iya cigaba da kallon kayan tausayi ba don xuciyar shi xata iya buguwa.
Har dare yayi sadeeq bai farka ba daddy yace mumy da mufidah su koma gida shi xai k'wana dashi da Dr muh'd, dak'yar ya shawo Kansu suka yarda, koda suka je gidan ko takan abinci basu nema ba, k'arshe mufidah a bedroom d'in mumy ta k'wana ko runtsa wa basu yi ba sallah kawai suke suna nemar wa sadeeq samun lafia, har gari ya waye babu wanda ya runtsa a cikin su, K'arfe bakwai suka yi gaggawar yin wanka simple gown suka sa kamar had'in baki mufidah da mumy suka sanya hijab ko mai basu shafa ba saboda tashin hankali.
Abincin da en aiki suka yi na breakfast suka d'auka tare da tafia hospital d'in, sai ganin su daddy Yayi kawai sun shigo room, koma wa gida yayi daddy don ya samu yayi wanka shima.
Kamar yanda suka barshi hka suka dawo suka ganshi ko motsi baya yi abin da xai ankarar da mutum yana da rai bugawar xuciyar shi da numfashin da yake yi ta oxygen tube.
Dak'yar mumy ta lalla6a mufida ta d'an sha tea gaba d'aya bata jin dad'in bakin ta da jikin ta, bata ta6a riskar kanta a irin wannan tashin hankalin ba.
Tuni ta kirawo yah Omar ta sanar mishi abin da yake faruwa, umman ta da abban ta duk ta fad'a musu, hankalin su a tashe suka taho asibitin su ma.
Yini guda suka yi a asibitin umman mufidah ta taho musu da abinci na rana, har xuwa dare suka tafi sadeeq bai tashi ba, ae kuwa mufidah ta tubure baxa ta tafi anan xata k'wana dole aka kyale ta mumy da daddy suka tafi gida gaba d'aya jikin su a sanyaye.......
Hka mufidah ta xauna akan kujera tana kallon sadeeq hannun yana rik'e da hannun shi wanda ba'a sa mishi drip ba, addu'a kawai take a cikin xuciyar Allah ya tashi kafad'ar mijin ta.
Tsakanin jiya da yau duk mufidah ta fita a hayyacin ta, gaba d'aya ta xama wata iri ta rame saboda rashin cin abinci da samun bacci babu kwanciyar hankali a tare da ita, ga tsohon ciki yayi mata nauyi ajikin ta komai dauriya take saboda ita kad'ai tasan me take ji.
Tana nan xaune ta jingina da jikin kujerar wani bacci ne ya d'auke ta mai nauyi saboda rashin samun bacci da bata yi ba jiya.........
_kuyi hak'uri da wannan page d'in ban yi editing ba_

♻ EXCLUSIVE WRITER'S FORUM
_this page dedicated to_ *my cwt sadeey S Adam* _( saNaz), ina matuk'ar alfahari da ke a koda yaushe, baki na baxai iya fad'in irin tarin karamcin ki a waje na ba nasan ke mai kaunata ce da gaskia, nima ki sani ina k'aunar ki wanda baki ba xai iya furta wa, ina rok'on Allah ya baki miji na gari wanda xai rik'e mana ke amana, ina miki fatan alkhairi a duk ina kike masoyiya ta ta hak'ik'a_😍
*PAGE 28*
Sai gabannin asuba sadeeq ya farka lokacin da ya bud'e idanun shi akan mufidah ya sauke su, bacci take amman da ganin baccin kasan bana jin dad'i ba ne.
Hannun yake k'okarin cire wa daga na mufidah don ya cire oxygen tube d'in da yake hancin, motsin da yake yi ne da hannun shi ya farkar da mufidah daga baccin da take da sauri ta matso kusa dashi tare da cewa
" Sadeeq sannu ka farka, ya kake jin jikin naka, bari na kirawo muh'd?"