Sashe 39
Yayi Sake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya sanya hannun shi kan handle d'in kofar ya murd'a tare da cusa kanshi ciki ba tare da yayi sallama ba, kallon d'akin yake cikin son d'akin don yanda aka shirya shi yayi kyau blue and white ne komai da komai har fentin bangon, kafin idanun shi su sauka kan mufidah wadda take xaune kan stool na dressing mirror tana gyara gashin ta, fitowar daga wanka kenan ta gama shirya wa cikin white sleeping dress mai hannun vest, tsawon rigar iya gwiwar ta ne gata irin mai shara shara ce komai na jikin ta a bayya ne yake Sauran kad'an musaddiq yayi suman tsaye.
Wani irin had'iyar yawu yayi wanda har yasa shi kware wa ya fara fitar da tari, a matuk'ar firgice mufidah ta jiyo don ganin wane, da sauri ta mik'e tsaye saboda idanun ta ne suka sauka kan musaddiq wanda yake tari cikin yanayin fusata ta taso irin da saurin nan don yi mishi masifa akan shigo wa d'akin ta da yayi ba tare da ixinin ta ba, sai kawai k'afar ta ta bugi stool d'in da ta xauna akai sai ta tafi taga taga xata hantsala.
Carab ta sanya hannun ta da sauri ta cafko rigar musaddiq wanda har yanxu bai daina tarin ba, k'arfin janyo shi d'in da tayi ne ba tare da ya sani ba ya sanya shi biyo ta sai kuma tayi baya tana shirin fad'uwa wata k'ara ta saki tare da runtse idon ta da k'arfi.
Kan bed ta fad'a musaddiq ma ya biyo ta don har yanxu tana k'ank'ame da rigar shi, da sauri ya sanya hannun shi duk biyun ya tokare su da kan gadon don kada ya fad'a kanta.
Jin shirun da mufidah taji ya sanya ta bud'e idon ta d'aya don jin saukar numfashin musaddiq a saman fuskar ta, batasan lokacin da ta bud'e idanun gaba d'aya ba don ganin fuskar shi dab da ta ta, kallon junan su suke ido cikin ido irin kallon da man da geet suke yi idan soyayyar tasu ta motso. lol
Sun kwashe some minutes suna kallon junan su kafin mufidah ta tsuke fuska tace
"malam ni ka d'aga ni xan tashi ka gani danne ni kana kallo na "
Shima 6ata fuskar yayi tare da cewa "wane xai tsaya kallon ki, kuma ni bani na janyo ki ke kika janyo kan ki "
Hararar shi tayi tare da cewa "to d'aga ni "
Shima hararar ya rama tare da yatsina fuska kafin yace
"cika min riga ta "
Sai lokacin idanun mufidah ya fad'a kan hannun ta da yake rik'e da rigar shi k'am da sauri ta cika mishi, ya fara kok'arin tashi.
Yana tashi mufidah idanun ta suka sauka kan jikin ta inda rigar ta gaba d'aya ta nannad'e daga kasa ae kuwa cikin sauri ta k'arasa haye wa kan gadon ta tuk'unk'une da blanket har kanta, abin sai ya bawa musaddiq dariyar ma har sai da ya murmusa cikin xuciyar shi ya furta
" har yanxu akwai yarinta a tattare da ke mufidah, ina son komai naki i luv u so much "
A fili kuma yace "ke malama ki tashi mu tafi gida dare nayi "
Tana cikin blanket d'in ta murgud'a baki tare da cewa "tabbb ba inda xan je ina gidan mu "
"ki taso mu tafi idan nayi k'irga 5 baki fito ba I'll slap u "
Tana jin shi ko uhm bata ce mishi ba har ya fara k'irgen, jin har ya kai 4 ne yasa ta mik'e wa xata fad'a toilet, ae kuwa kamar ya sanya abin da take niyyar yi sai ji tayi carab ya rik'e hannun ta tare da murgud'a su ya jiyo da ita tana kallon shi ya mayar da hannun ta dukka biyun bayan ta ya rik'e su da hannun shi d'aya kallon ta yayi tana xubar da hawaye don ba k'aramin rik'o yayi mata, lumshe idanun shi yayi sam baya kaunar ganin hawayen ta kawai sai ya sanya hannun shi ya janyo hijab d'in ta ya xura mata ganin da yana kok'arin d'aukar ta yasa magana da sauri tana cewa
"ni ka kyale ni na shiga toilet xan yi fitsari "
Kallo d'aya yayi mata yasan ba wani fitsari da take ji, ya dauke ta cak yana cewa
"idan ki matsu kiyi a hka "
Nan ta fara wutsil wutsil da kafafun ta alamar ya sauke ta amman bai kula ta ba har sai da suka fito parlour, umma da abba ma basa nan xaune don hka kawai ya fita har xuwa wajen da yayi parking motar shi ya sanya ta kafin ya shiga shima yayi wa motar key suka bar gidan.
Saboda takaici sai kawai ta rushe da kuka don ta rasa abin yi sai kukan mybe idan tayi ta samu relief a cikin xuciyar ta, lumshe idanun shi yayi tare da bud'e su lokaci d'aya suka yi ja don baya kaunar ganin kukan ta xuciyar shi na k'una idan yaga hawayen ta, daure wa yayi har suka k'arasa gida tak'i fito wa daga motar sai da ya dauke ya kaita har bedroom d'in ta tukunna ya fita.
Sai da ta gaji da kukan ta bacci ya dauke ta, musaddiq sai da ya shigo d'akin ya ga tayi bacci sannan hankalin shi ya kwanta yayi mata addu'a sannan ya kashe mata hasken ya bar d'akin sai lokacin yaji xuciyar shi tayi mishi dad'i hankalin shi ya kwanta.
Ko Washe gari ma kulle kofar bedroom d'in ta tayi bata fitowa ba sai da tabbatar ya bar gidan sannan ta fito, abinci iya cikin ta ta girka ta koma bedroom ta rufe don sosai haushi ya bata ba.
Sosai hankalin musaddiq ya tashi don ya kasa jure rashin ganin ta, amman sai ya daure don baya son ta fahimci abin da yake cikin xuciyar shi idan ba nesa yayi da ita ba cikin lokaci k'ank'ani xata fahimci abin da xuciyar shi take ciki, hkan yasa shi fara shirin koma wa Australian.
Ranar dasu mumy xasu dawo a ranar musaddiq ya bar nigeria ko mufidah bai k'ara gani ba, sai daf da mangarib su mumy jirgin su yayi landing a airport sai ganin su mufidah tayi kawai, nan ta rungume mumy da afnan tana mai farincikin ganin su, hka ma mumy baki yak'i rufuwa na ganin mufidah afnan sai labarin kasar london ake yiwa mufidah.
" yau kenan kika dawo 'yata? "
Cewar mumy suna shiga bedroom d'in ta, d'an murmishin yak'e mufidah tayi cikin xuciyar ta tana cewa wannan masifafen mutumin ne xai bar ni na tafi gidan mu, a fili kuma tace
"ehhh mumy d'axu na dawo "
Murmishi tayi tare da cewa "yayi kyau hkan, ae da ma baki dawo ba anjima kad'an xaki ganni"
Murmishi kawai mufidah tayi mumy tana sonta shi yasa ita ma take son ta sosai, hka lokaci ya cigaba da tafia suna xaman su cikin kwanciyar hankali ta 6angaren mufidah tana kok'arin yaki ce wani abu da yake son shiga cikin xuciyar ta tana son karya ta xuciyar ta akan abin shi yasa bata kaunar xama waje d'aya tana k'e6e wa ita d'aya tunanin shi xai fara addabar xuciyar ta, shi yasa take k'irk'irar abubuwan da xata hana xuciyar ta tunanin shi don ita a ganin ta sam baxa ta bari son shi yayi tasiri cikin xuciyar ta ba.
*AFTER 3 MONTH'S*
bayan wad'annan watannin da suka shud'e ne shiru musaddiq yak'i dawowa mumy da daddy sun yi mishi maganar ya xo ya d'auki mufidah su koma Australian d'in amman ya fara yi musu hanya hanya ganin hka yasa mumy da daddy suka yanke lokaci nan da two weeks mumy xata kai mufidah har Australian d'in ba tare da sun bi takan musaddiq ba tun da yak'i tsayawa ayi maganar.
Musaddiq kuwa ta 6angaren shi baya son yana ganin mufidah hankalin shi ya tashi yake, ganin ta ba k'aramin canja mishi tunani yake ba xuwa wani abin daban, taya xai iya tunkarar mufidah da buk'atar shi sai yake ganin kamar bai yiwa d'an uwan shi adalci ba wannan tunanin nashi shi yake dad'a nisan tashi da bayyana wa mufidah abin da yake kunshe cikin xuciyar shi shekara da shekaru.
Cikin kwanakin nan aka gama shirya tafiar mufidah da afnan, gyaran jiki na musamman mumy ta d'auko don gyara mufidah ciki da waje, ae kuwa tasha gyara ba kad'an ba, tayi wani irin kyau sosai na daban, sam mufidah ba'a son ranta xata tafi ba don kawai tana jin kunyar mumy da daddy ne bata son nuna rashin son tafiyar da bata yi, Sauran kwana biyar su tafi ne taje yiwa su umma sallama don xata kwana uku acan.
Sosai umma ta dage ita ma tana gyara d'iyar ta ta duk da ta yaba da gyaran da mumy tayi mata, hka nabilah ma gudummowar ta daban ta wannan 6angaren, umma ta xaunar da mufidah tayi mata nasiha sosai tare da bata shawarwari masu amfani, abba da yah Omar ma kowa da tashi nasihar, mak'ale wa mufidah tayi tak'i dawowa gidan mumy sai ranar da xasu tafi Australian d'in da safe mumy ta xo ta sanya ta a gaba suka koma gida, da kanta mumy ta shirya mata kayan ta sosai da yake tashin dare xasu yi.
Xuwa mangarib sun gama komai xuwa karfe 9 jirgin su xai tashi don hka 8:30 na dare suna airport, nan suka yi sallama da daddy da yake har dashi a en rakiyar ga umma, abba, yah Omar, nabilah da muhibbat, ga Dr muh'd da matar shi nafisat har dasu a en rakiyar don muh'd yana bawa duk wani abin da ya shafi musaddiq muhimmanci,kowannen su jiki a sanyaye suka yi sallama har jirgin su mufidah ya tashi suna tsaye kafin kuma su koma gida duk kewar mufidah da afnan ta kama su don mumy kwanaki biyu xata yi ta dawo.
Acikin jirgin kuwa mufidah hawaye ne yake xuba a idanun ta cikin xuciyar ta baxa ka iya tantance halin da take ciki ba farinciki ko akasin hka,kwantar da kanta tayi idanun ta a lumshe tana tunanin irin xaman da xasu yi ita da musaddiq a wannan lokacin............