Sashe 46
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kar ki ji ma kanki ciwo a banza mana, A'isha na sanki na san ke wace ce, don haka don na nemi wannan ƙaramin abun ba laifi bane, bazan iya haƙura da ke ba ki bari kawai mu ji daɗin rayuwarmu sabida na san kina buƙatar namiji, but hanyar nan ta fi wacce kike bi daɗi da gamsarwa, ina tare da ke ki bari kawai mu ji daɗin rayuwarmu, zan ba ki duk abun da kike buƙata a duniyar nan, komai da kike nema za ki samu wlh, kawai ki aminta da Ni."
Ko kaɗan Arab bata taɓa tsammanin haka daga gare ta ba, shiyasa duk ta ji zancen wani iri bambaraƙwai, domin bata saba haɗuwa da kalan su Jameema ba, musamman yanda ta hayayyaƙe mata a dole sai tayi amfani da ita ta ƙarfi da yaji, duk yanda Arab ta kai da iskancin ta tana matuƙar tsoron irin wannan rayuwar, ace Mace ta bi ƴar uwanta Mace don su ji daɗin rayuwa? To wanne irin daɗi zasu ji in ban da wahala? Ita a ganinta babu wani dadi da ya fi na Mace da namiji, ita ƙyama ma abun yake bata, musamman yanda ta ga ta haɗa jikinta da nata tana jagula ta, sai kawai ta ture ta tana miƙewa da sauri, gaba ɗaya ranta a ɓace yake duk da tana shakkarta amma hakan bai sa tace mata, "Ni sam ba na ƙaunar wannan rayuwar, don Allah ki fitar min a ɗaki ba na buƙata, iskanci na bai kai wannan wurin ba."
Dariya Jameema tayi tana ƙoƙarin tasowa ta zo inda take
Fahimtar hakan ne yasa Arab ta ruga aguje ta shige Toilet ta kulle kanta, jikinta sai rawa yake yi duk da taso ta ɓoye tsoro da firgicin da ta shiga, wai yau ita Mace take bi a kan lesbian? Kuma Macen ma Jameema, sam bata zata hakan daga gare ta ba, tana matuƙar tsoron irin wannan ɗabi'ar sabida ta sha jin yanda masu yi suke ƙare wa, duk iskancin ta bazai yiwu ace ta ba Mace kanta ba, to meye riban hakan? Wata zuciyar tace mata, "to amma ai ke kika ce komai za ki iya yi idan har za ki samu kuɗi?" Sai tayi saurin girgiza kanta kamar da wani take yi, a fili ta furta, "sam ban da wannan rayuwar, idan har in haɗa jikina da Mace ko a neme Ni ta baya wlh bazan taɓa yarda ba, haka kawai in kai kaina makasa? Ina sam ba mai yiwuwa bane na san ciwon kaina wlh bazai yiwu ba, ko nawa zata bani na rantse da Allah bazan yarda ba." Ta ƙare maganar tana sake danne ƙofan don gani take yi kamar Jameema zata buɗe ta shigo, duk da tana jiyo muryanta tana roƙon ta a kan ta buɗe, but tayi banza da ita sai ma jan tsaki da take yi, gaba ɗaya zuciyarta zafi take mata, duk wani ɓurɓushin girma da take gani na Jameema ya zube a nan take, "an yi Babbar banza, duk wayon ta ta ɓata shi a banza a hofi, ga ta kamar Macen ƙwarai ashe lamo tayi, Maybe ma Matan da suke shigowa wurinta duk neman su take yi, za'a rina wlh don koda ganin fuskar su tsinannu ne."
Haka take ta sambatu ita kaɗai ta ƙi fitowa daga ban-ɗakin, sai da ta ji ta dena jiyo motsin Jameema sannan ta fito ta rufe ƙofan ta, riganta ta mayar ta zauna a gefen gado duk ta rasa abun da ke mata daɗi, dole ne ma tayi hankali daga yanzu domin an ce Mata masu irin wannan halin Mayu ne, ta san dole zata sake bibiyanta, sai ta ji duk gidan ya fitan mata a rai, to, mene ne amfanin zaman ta a gidan ne wai? Mene ne dalilin auren ta tunda Mijin bai taɓa kusantan ta ba? Sannan ba ya zama ma bare su haɗu, abu ɗaya ta san tana ƙaruwa da shi; shi ne kuɗi, wanda ta san tana samun su ba kaɗan ba, abun da yasa kawai baza ta iya barin gidan nan ba kenan
Tashi tayi tayi wanka don da kanta ƙyamar kanta take ji, musamman idan ta tuna yanda Jameema take shafa ta har tayi ƙoƙarin saka mata yatsa a farji, sai tsigan jikinta duk ya tashi, sai da tayi wanka sannan ta kwanta, but ta kasa samun sukuni bare wani barci ya ɗauke ta, dole ta ɗauki wayanta ta hau online ta soma chart da Abokan iskancin ta, sannan ne fa hankalin ta ya ɗauke har ta manta abun da ke faruwa. Sai gab da asuba barci ya sure ta, ta sha barci kafin ta tashi don kusan ƙarfe 11 ta farka, wanka tayi ta shirya cikin riga da skirt, kayan sun zauna mata ɗas kuma sun yi mata kyau ba kaɗan ba, kwalliya tayi sannan ta yafa gyale a kanta ta fita, duk da bata yi ninyar fitan ba amma kasancewar yunwan da take ji yasa ta fita
A falonta ta zauna don ta ƙi fita babban falo gudun haɗuwar ta da Jameema. Sai kuma ta miƙe ta shiga kichen ɗinta wanda bata taɓa amfani dashi ba, domin tunda ta zo gidan bata taɓa girki da kanta ba, komai yin musu ake yi ko'ina akwai masu aiki. Tana cikin ɓuruntu a kichen ɗin taji motsi, da sauri ta leƙa don a tunanin ta Jameema ce, don wlh shakka da tsoronta ne ya kama ta, tana gudun abun da zai sa ta ƙara kawo mata farmaki, sai dai akasin hakan ɗaya daga cikin masu aikin su ne. Sai ta sauke ajiyan zuciya tana kiranta. Tana zuwa tace mata, "ta haɗa mata Breakfast ta kawo mata bedroom ɗinta."
Yarinyar tace, "ranki ya daɗe! Ai ga yi can mun haɗa muku komai a babban falo, kuma tun ɗazu Aunty Jameema ta bar gidan tace mu ajiye miki duk abun da kike so."
Jin hakan yasa ta sake sauke ajiyan zuciya before ta wuce ba tare da ta sake furta mata komai ba. Kai tsaye falon ta fita sabida jin an ce mata babu Jameema a cikin gidan, sai ta kwantar da hankalin ta
Ita kuma Yarinyar dama gyaran part ɗin ya kawo ta, kasancewar ta gyara ko ina sai bedroom ɗin Arab da ya rage mata, shi ne ta zo duba wa ko ta tashi sai ta shiga ta gyara. Shiyasa sai ta fara aikin nata kamar yanda ta saba
Arab kuma na kan dainning a babban falo tana karyawa. Har ta gama babu Jameema shiyasa ta sake sakin jikinta, but bata zauna a Falon ba ta dawo nata, ta ɗauki waya ta ci gaba da latsawa. Daga ƙarshe da ta gaji ta koma cikin ɗakinta ta kwanta, babu abinda ke tayar da ita sai sallah, sai kuma da sukai waya da Ibrahim yake sanar mata, "gobe yana kan hanya." Ta ji daɗi sosai tunda gaskiya a matse take. Abincin rana ta ci ta sake dawowa ta kwanta, can anjima har barci ya fizge ta taji motsi, kafin ta tashi sai ganin Jameema tayi sun shigo tare da wasu ƴan mata biyu waɗanda a girme sun bata shekaru huɗu zuwa biyar. Sai kawai ta dauke kanta tana ɗaure fuska tare da miƙewa zaune
Jameema kuwa murmushi tayi tace, "Barka My sweetheart, yau kin ƙi tashi da wuri na leƙo na ji ƙofan a rufe, ko duk tsoron nawa ne ya sanya ki hakan?"
Bata kalle ta ba kuma bata ce komai ba illa sake tamke fuskarta da take yi
Sai Jameeman tazo ta zauna a gefen ta tana kai hannu ta shafa mata fuska
Da sauri Arab ta miƙe tana sakar mata harara da cewa, "meye haka don Allah? Kar ki shiga hurumin da ba naki ba..."
Sai ta katse ta da cewa, "wa ya faɗa miki ba hurumina bane?" Tayi maganar da murmushi, sai kuma ta ƙara da faɗin, "A'isha guje-gujen ki ko ƙin amincewar ki bazai yi amfani ba, shiyasa na soma bin ki da lalama domin ki amince ta ruwan sanyi, idan kuma ba haka ba zan yi miki dole, ki kwantar da hankalin ki duk abun da kike so za ki samu daga gare Ni, zan ba ki komai da kike buƙata, kin ji na rantse miki, ina matuƙar ƙaunar ki bazan taɓa haƙura da ke ba."
Cikin tsiwa da rashin kunya Arab ɗin ta nuna Jameema da yatsa, tare da cewa, "kar ki gaya min maganar banza a nan, ana yi dole ne? Na ce ba na buƙata bazan taɓa amincewa ba ko dole ne? Da Allah ki fitar min a ɗaki ko in shuka miki rashin mutunci, ƙiris ya rage in nuna miki ainihin kalata don wlh bani da mutunci ko kaɗan, kuma babu sanayya da zai sa in raga miki, ki fita nace." Ta ƙare maganar tana daka mata tsawa tare da nuna mata hanyar fita
"Ni kike wa wannan koran?" Sai tayi dariya tana kallon ƴan matan da ke tsaye har yanzu basu ce komai ba, ta nuna musu Arab ɗin tare da cewa, "ku danne ta in nuna mata nima ainihin kalata."
Take kuwa suka bi umarnin ta, kafin Arab tayi wani motsi sun cafke ta sun ɗaura ta a gadon da ƙarfi da yaji, duk yanda ta so ta ƙwace amma inaa ta kasa, domin ƙarfin su ba ɗaya ba tunda sun fi ta girman jiki
Haka tana ji tana gani suka soma tuɓe mata kayan jikinta. Lokaci ɗaya Arab ta gama ruɗewa, ƙiri-ƙiri tana gani za'a yi mata fin ƙarfi, shiyasa cikin sauri batare da ta nuna ta karaya ba tace, "wlh if you do anything to me sai na tona miki asiri, sai na nuna wa duniya abun da kike yi, sai nayi sanadin da auren ki zai mutu, kuma bazan taɓa ba ki haɗin kai ba."
"Kar ki damu Sweetheart, ban damu da haɗin kanki ba kinji?" Jameema tayi maganar tana dariya kaɗan, kana ta tashi itama ta cire kayanta ta hayo kan gadon
Ganin da gaske dai murƙushe ta zata yi sai ta fashe da kuka, kukan baƙin ciki tunda tana gani wata ƙatuwa zata ƙwaƙule ta bata da hanyar ƙwatan kanta, ga shi gaba ɗaya sun tale ta sun riƙe ta gam ko motsin kirki ba ta iya yi