Sashe 19
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
But sai ta hana shi ta nuna masa, "yayi haƙuri tayi wanka yanzu zata fito, komai nata nashi ne sai yanda yayi da ita." Daƙyar ta turo shi waje ta rufe ƙofan. Nan fa hankalin ta ya dawo kan kuɗin da ta gani, lokaci ɗaya ta waro fararen idanunta waje tana washe baki, a fili ta furta, "Wayyo Allana! Kakata ta yanke saƙa, da alamu na zo gidan kuɗi, Wayyo daɗi." Ta ƙare maganar tana facal-facal da ruwa cikin farin ciki, sai kuma ta dakata tana sakin ƙayataccen murmushinta me kyau, yayinda ta saki huci tana cije leɓen ƙasan bakinta, a ranta kuma tana tunanin yanda za'a yi ta wanke mutumin son ranta, "Allah yasa mai sakin hannu ne, yo ko ba mai sakin hannu bane dole sai na wanke shi, meyasa ma bazan sace kuɗin ba kawai in gudu?" Ta furta tana wulla idanuwanta zuwa ƙofa, shiru tayi tana tunani, sai kuma ta tamke bakinta tana sakin killer smile da ita kaɗai ta san ma'anar sa, "Yes, haka zan yi". Still ta furta tana ɗaukar soso ta soma goga sabulu cikin farin ciki a fuskarta.
*Please share and follow me on Wattpad UmmuDahirah*
[18/07, 10:07 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA GOMA SHA ƊAYA*
_______________Wankan tayi ta fito ɗaure da towel da ta gani a rataye a toilet ɗin, sai dai tana fitowa idanuwanta suka faɗa kan gadon but babu Jakar kuɗin, tuni ya kwashe kayan shi ya adana, tsaki ta ja tsaban takaici, tana nan tsaye ta ji motsin shi zai shigo, sai tayi saurin nufan dressing mirror tana zama
Yana shigowa ya hange ta zaune, sai ya taho wajen ta; baki a washe yana cewa, "Baby ga abincin an kawo miki."
Murmushi tayi masa tana kallonsa da cewa, "ok bari in shirya sai in fito."
"No Baby kinga yanda kika yi kyau a haka? Wlh na rikice ba na jin zan iya jira har wani lokaci, a hannu nake babyna ki gane mana." Sai ya sa hannu ya ɗago ta yana haɗa ta da jikinsa, tare da kai mata sumba cikin ƙwarewa yana sake cewa, "mu je a haka ki ci abincin a hannu nake Baby, zan fi jin daɗin ganin ki a haka."
Murmushin yaƙe tayi tana kawar da kai sabida yanda taga yana lashe ta kamar maye, da alamu mayen ne wannan bazai ɗaga mata ƙafa ba, a ranta tace, "banza kawai, mutum ko fasali." But babu yanda ta iya haka ta bi shi a haka suka wuce Falo
A saman cinyoyinsa ya ajiye ta; ya hana ta yin komai sai shi da kansa yake mata, abincin ma a baki ya bata sai shafa ta yake yi kamar zai cinye ta. Tun daga wajen wasan ya soma canzawa
Ita kanta Arab sakin jiki tayi sosai ta jiyar dashi daɗi, ai kuwa ta sha ihu sosai, sai sambatu yake mata, tun tana jin daɗin abun har ta gaji tsaban ya ƙi ƙyale ta, ga shi yayi mata girma da yawa, sai can da dare ya tsala sannan ya haƙura da ita, daga nan barci ya ɗauke shi kamar kasa. Tsaki kawai ta ja ta miƙe ta shiga toilet tayi wanka don baza ta iya zama da najasa a haka ba, alwala tayi ta rama sallolin da ake bin ta sannan ta soma neman inda zata samu kuɗin shi, ta tabbata idan ta gani sai dai ya neme ta a daren ya rasa guduwa zata yi, but duk neman da tayi bata samu damar gani ba, da alamu ya rufe su a cikin drower ne kuma ya ɓoye keys ɗin. Duk ta duba bata samu ba dole ta koma ta kwanta
Da asuba ya sake damun ta sai da suka ƙara yi, ta gane Mutumin shegen maye ne ba ya gajiya ko kwana zasu yi, duk da itama ɗin ƙwaruwa ce a harkan amma sam shi Mutumin ne bai yi mata ba, ga shegen girma da yake dashi da nauyi, shiyasa duk ya dame ta, amma haka nan ta haƙura take biye mishi suna shan Love; sabida ko a ranan sai da ya tura mata 100k a account. Sai murna take yi kamar zata haɗiye shi don daɗi
Shi kuwa murmushi yayi yace, "ai wannan ma kaɗan ne Baby in har za ki kasance dani a duk sanda nake so, ban taɓa jin daɗin Mace kamar yanda nake jin ki ba Baby, gaskiya ke ta musamman ce, zan so mu kasance a ko yaushe domin zumar ki yana ruɗa Ni, ba ki da matsala da kuɗi Baby ko nawa ne zan kashe miki."
Daɗi ne ya ratsa ta, sai ta sake shigewa jikinsa cike da kissa tace, "nagode Yallaɓoi, gaskiya naji daɗin samun ka nima Alhaji, Ni bani da damuwa idan har zaka sakar min kuɗi ko meye zan yi maka, bazan taɓa guje maka ba, ka saka a ranka Ni Arab taka ce sai yanda kayi dani ya Alhajjjj." Sai ta ja sunan kamar ta sha yaji tana kai harshenta saman bakinsa ta soma lashewa har zuwa saman hancin sa, inda tafukan hannun ta ke tallabe da fuskar tashi; tana mishi salo da zara-zaran ƙumbunan ta
Ai kuwa kamar ta tsokano shi nan ya sake ƙanƙame ta yana laluba ta cike da tsantsan sha'awa. "Baby za ki kashe Ni don daɗi, ke ta musamman ce, ki faɗi duk abun da kike so ni kuma a shirye nake da in miki babyna."
Sai da ta haɗe bakin su waje ɗaya ta tsotse shi son ranta before ta ɗago tana kallonsa, cikin farin ciki tace, "Allah ko Alhaji na?"
"Eh mana faɗa min duk abun da kike so zan yi miki in bai fi ƙarfi na ba."
Wal tayi da idanu cikin salon son burge shi tace, "Alhaji so nake yi ka siya min Mota sabida shi ne kaɗai burina yanzu."
"Mota kaɗai?"
Murmushi tayi masa tana kaɗa mishi kai tare da lumshe mishi idanu
"Kin samu, baza ki koma gida ba sai da motan ki, zan sa a zaɓa miki mai kyau mai tsada, ko kuma zamu je ki zaɓa da kanki."
Wani irin ihun murna ta saki tana ƙanƙame shi, ta hau mishi kissing ko ta ina, nan fa wasan ya sauya lokaci ɗaya ta soma shayar dashi madaran soyayyarta mai tsananin garɗi da tsayawa a rai
A ranan wuni suka yi shayar da junan su daɗi ko nan da can basu fita ba. Dayake shima Alhaji babu inda zai je yau, haka suka wuni yin abu guda ɗaya
Tabbas ya tabbatar Arab ƴar duniya ce kuma gogaggiya ce a wannan fannin, har manta kansa yake yi tsaban shauƙin da yake shiga, yana mamakin ƙaramar yarinya kamar wannan ta san kan harka, yanda zata tafiyar da Mutum cikin salon ta mai tsayawa a rai. Sun sha soyayya a ranan ko rabuwa na minti ɗaya ba sa iya yi sai idan abinci zasu ci
Washe gari ma haka suka ɗaura suna manne da juna, sai da yamma ne ma ya fita sabida akwai inda zai je, but kamar ya shekara sabida yanda Arab ta tsaya mishi a rai, ta san kan lagwon namiji wanda idan har ta kama mutum to zai yi wuya ya manta ta, daɗin ta ya wuce misali ta san yanda zata iya tafiyar da namiji, irin su Arab ne idan aka same su a yawon duniya to Matansu ta banu, domin babu wani namijin da zai iya rabuwa da su sai idan an haɗa da addu'o'i. Lokaci ɗaya ta rikita tsohon nan, haka yake ta zuba mata kuɗaɗe a account, kuma yace, "ta shirya su je ta zaɓi motan." Ai kuwa suka fita tare ta darzo na miliyan shida sabuwa fill
Kasancewar tace mishi, "bata iya mota ba."
Sai yace mata, "zai koya mata idan har zata zauna dashi."
Sai dai kuma bazai yiwu ba, dole tace mishi, "tana buƙatar komawa gida ko don jarabawan ta da zata yi wannan Mondayn."
Yace, "bata da matsala yana da hanyar da zai sa ayi mata, idan ma tana son kwalin S.S.C.E ɗin ne zai sama mata."
Murmushi kawai tayi tace, "no ya bar shi kawai, but zata zauna sai tayi mishi ko two weeks ne."
Bai so hakan ba amma yanda ta nuna mishi, "suna tare a ko yaushe." shiyasa ya haƙura zai barta ta koma nan da two weeks
A gida kuwa ko ɗarr Inna bata ji ba da Arab ta kira ta ta sanar mata, "Sai bayan sati biyu zata dawo." Bare yanda ta tura musu kuɗi gaba ɗayansu sun ruɗe sai murna suke yi
Baba ne kawai yake ta faɗa daga ƙarshe haka nan yayi shiru tunda babu yanda zai yi, baza a ji maganar sa ba, sai dai shiriya da yake nema musu, amma abun yana damunsa matuƙa a rai babu yanda ya iya ne, Inna ta gama mallake shi bazai taɓa iya magana ba
Arab kuwa na can Abuja an tare a wajen Alhaji, kullum da soyayyar da suke yi, ga shi har an fara koya mata motan kuma tana ganewa a hankali. Kullum da dare sai sun fita da Alhajin yawon shaƙatawa, a can ma sai da ta sake yin wani saurayin. Ana gobe zata tafi suka shiga super market da Alhajin ya dinga kashe mata kuɗi kamar hauka, kaf ƴan gidan su sai da tayi musu siyayya
Alhajin ya soma fita sabida kiran shi da aka yi a waya ya fita amsawa
Itama kuma tana tsaye wurin da ake ƙirga musu kaya, wayanta a hannu tana latsawa, long sleeve da jeans ne sanye a jikinta, sai flat Thoms a ƙafafuwanta, gashinta cikin ponytail. Maganar da mai ƙirga mata kayan yayi ne yasa ta ɗago kanta tana kallonsa, sai tace, "har ka gama?"
"Yes Madam."
"Ok." Ta miƙa masa ATM card ɗin Alhajin tace, "cire a ciki."