← Book details Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 52

Sashe 22

Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai da ya ɗan soma tafiya before ya kalle ta fuskarsa da annuri yace, "kin yi kyau Gimbiyyata, gaskiya ke kyakykyawa ce."

Murmushi tayi masa kafin ta fasa ƙwai tace, "na san da haka."

Dariya kawai yayi, sai ya mayar da idanuwansa a kan titi, can kuma ya sake kallonta yana murmusawa, ji yake yi kamar ya haɗiye ta don daɗi, ya kasa ɗauke idanun a kanta minti bayan minti sai ya juyo ya kalle ta

Ita kuma sai ta sakar mishi wani narkakken kallo mai tafiya da duk wani kuzarin mutum, ta tura baki gaba tana tsotsewa cikin salo na burgewa, a hankali cikin wani irin yanayi tace, "wai lafiya kake min wannan kallon? Halan na sanja maka ne?"

Murmushi yayi yace, "no Gimbiyya, ai ke ce dole ne mutum ya kasa natsuwa idan kina gefen shi, ke ta musamman ce Arab, kina da kyawun da ba kowa zai iya samun natsuwa ba idan har yana kallon fuskarki, dole ne ya zauce a ƙaunar ki, idan har ba kin zama tawa bace hankalina bazai taɓa kwanciya ba, ina sonki matuƙa!"

Idanuwanta kawai ta ɗauke a kanshi tana murmusawa

Sai yace, "bari mu tsaya a nan mu siya wani abu, sai mu wuce dashi."

Bata ce mishi komai ba, tunda ta ɗago ta kalli wajen ta mayar da idanuwanta a kan wayanta

Yayinda shi kuma yayi packing ya fita ya je ya siyo musu ya dawo. Kai tsaye suka wuce gidan. Bayan yayi horn aka buɗe mishi tunda gidan shi ne a nan yake kwana. Ƙaramin gida ne amma mai kyau don ya haɗu kuma an kashe mishi kuɗi

Tunda suka shiga Arab take bin ko ina da kallo tana ayyana yanayin tsadan komai. Da alamu gidan ya burge ta shiyasa sai zuba murmushi take yi

Suna shiga falon ya bata masauki a kan kujera sai ya wuce kichen, babu jimawa ya dawo da Plates da cokali tare da cups, ya buɗe ledan ya sake musu gashashshen kazan da aka yayyanka, ya zuba mata yoghurt a cup sannan ya miƙa mata yana murmushi tare da cewa, "ga shi my princess, ki fara korawa da wannan."

Hannu tasa ta amsa cikin yanga tana mishi murmushi, sai da ta kurɓa kaɗan sannan ta ajiye

"Yauwa to, Bismillah, ga nama ga abinci duk wanda kike son ci."

Yatsina fuska tayi tana ɗan kwantar da kanta a jikin kujeran, sai tace, "ba na jin yunwa gaskiya."

"Haba Baby ko kaɗan ne ki ɗan taɓa tunda na siyo don ke ne."

Manyan idanuwanta ta zuba mishi tana sakar mishi wani kallo mai shiga jiki, cikin yanayin shagwaɓa tace, "idan kana so in CI sai dai ka bani a baki."

Da sauri ya miƙe daga inda yake yana dawowa kujeran ta, cike da farin ciki yace, "an gama ranki ya daɗe! Ai Ni ko yaushe biyayya nake yi a gare ki, zan fi kowa farin ciki ace Ni ne na ciyar da ke, don haka ba ki da damuwa." Sai ya soma ƙoƙarin ɗaura ta a jikin sa ya ɗago ta ya ajiye ta a cinyoyinsa, tare da sanya hannu ya zare mata gyalen wuyanta

Ita kuma tuni ta kanannaye shi cikin salon ta na duniyanci, lokaci ɗaya ta soma zauta shi, maimakon ya bata abincin sai dai ya kasa saboda jin albarkatun jikinta a nashi, ga wani irin salo da take mishi duk ta narke a jikin sa

Nan ya soma fita hayyacin sa ya soma ƙoƙarin wasa da ita yana shirin haɗe bakunan su

But sai ta dakatar dashi wajen kara mishi zaro-zaron ƙumban ta da ya sha jan lalli a saman bakin sa, a hankali ta soma goga mishi yatsarta tana kallon shi ido cikin ido, fuskarta ɗauke da murmushi mai zautar da duk wanda ya gani, sai da ta cije leɓen ƙasan bakinta ta tsotsa kaɗan before ta buɗe baki a hankali bayan ta matso da fuskarta kusa da nashi ta haɗe waje ɗaya tana goga mishi, cikin raɗa da kuma shagwaɓa tace, "Ni fa yunwa nake ji, ka fara bani abincin."

Uhmmn kawai yace don ya kasa yin magana sabida yanda yake jin shi, tamkar ya afka mata ya soma tsotson bakin nan nata da ya fi komai jan hankalin shi a tare da ita, but babu yanda ya iya haka ya soma bata abincin tana ci, sai dai tana yi tana cizon yatsan shi tana mishi wani salon da ke ƙara zauta shi yana ƙara mishi tsantsan sha'awar ta. Duk da haka bai ƙyale ta ba yana yi yana tattaɓa ta a haka har suka gama. Tun a nan wasan ya canza salo domin tuni ya murƙushe ta sun soma aikawa junan su da zafafan saƙonni, ba shi ba ba ita ba don da gani gaba ɗayan su gogaggu ne a wannan fagen, tuni sun zubar da kayan jikin su sun koma haihuwar uwar su. Daga ƙarshe ɗaukar ta yayi cak suka yi cikin bedroom ɗinsa ganin wajen bazai mishi ba, a kan makeken gadon sa ya dire ta suka hau romance ɗin junan su cikin ƙwarewa tamkar zasu cinye juna

Yanayin yanda Tariq yake tafiyar da ita ba ƙaramin firgita mata lissafi yayi ba, ta kula shi ƙwaro ne a wannan fagen shiyasa itama ta dage sosai wajen nuna mishi nata ainihin ƙwarewan, lokaci ɗaya suka susuce suka manta a duniyar da suke sabida jiyar da junan su daɗi da suke yi

A hankali kuma komai ya soma gudana ya soma ƙoƙarin kusantan ta

Sai dai kuma lokaci ɗaya ta dakatar dashi tana jan jikinta gefe ɗaya

Da sauri ya kamo ta yasa mata karfi ya danne ta yana aika mata da zafafan saƙonnin da dole zai fitar da ita a hayyacinta domin ta ba shi haɗin kai nan take, ko saurara mata ba ya yi haka yake aika mata da saƙonni kala-kala, sai da ya ga tayi tuɓus bata da sauran ƙarfin da zata iya hana shi, bare yanda yaga tana ihun daɗi kamar zata zauce, sai yayi saurin ƙoƙarin zura ƙwallo a raga sabida ya ƙosa ya ji irin daɗin da take dashi.
[21/07, 9:26 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍

   *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*P.W.A✍️*

_________________________

*BABI NA GOMA SHA UKU*
_______________Matse ƙafafuwanta tayi ta hana shi shiga, duk yanda ya so ya kusance ta abun ya gagara, cikin fitan hayyaci kamar zai yi mata kuka ya hau roƙon ta

Amma sai ta nuna, "sam bazai kusance ta ba, ita gida zata tafi ma." Nan ta sauko a gadon tana ƙoƙarin ficewa

Sai yayi saurin riƙe ta ya duƙa har ƙasa yana roƙon ta, "please be patient Princess, wlh whatever you want I can give you, haba sai da kika kawo Ni wannan limit ɗin kuma za ki tafi ki bar Ni? Za ki iya kashe Ni wlh, Please Princess help me."

Taɓe baki tayi ta juya zata fice

Sai ya miƙe da sauri ya kamo ta suna komawa kan gadon, hawa kanta ya soma yi amma sai ta dakatar dashi

"Idan kayi yunƙurin yi min da ƙarfi zan ɗauki mummunan mataki a kanka." Tafaɗa ranta a ɓace

Hakan da ya gani ne ya dakata, but har da hawayen shi a wannan lokacin yake cewa, "shikenan bazan miki da ƙarfi ba Princess, but please don't go and leave Me in this condition, ke kaɗai ce za ki iya gamsar dani a wannan lokacin saboda ke ce wacce nake kwaɗayi, ki faɗa abun da kike so Ni zan iya ba ki ko mene ne idan har za ki bani kanki, na jima ina kwaɗayin ki babe kar kiyi min haka bazan iya haƙura da ke ba. Please." Sai ya kwantar da jikin sa saman nata yana ƙoƙarin haɗe bakin su, duk ya gama fita hayyacin sa burin sa kawai ya ji shi a cikin duniyar daɗin ta

Yanda yake manne mata ne yana taɓa ta sai ta miƙe zata sauka a kan gadon

Ya sake kamo ta ta faɗa jikinsa ya ƙanƙame ta yana roƙon ta, sai kuma da sauri yace, "Give me your account and I will send you money."

Jin hakan sai ta saki murmushi tana cije leɓe, tashi tayi zaune tana shirin gyarawa

A tunaninsa tafiya zata yi, sai ya riƙe ta yana marairaice mata fuska kar ta tafi

Murmushi tayi masa tace, "ba tafiya zan yi ba."

"Ok to karanto min Numban sai in sa miki kuɗin." Yafaɗa jikinsa na rawa, ya ɗauki wayansa da ke saman drown gadon ya soma kofe numbern kamar yanda ta karanto mishi, a take ya tura mata 50k

Ganin kuɗin ne yasa ta zuba murmushi sai ta kalle shi tace, "kana so mu fara mu tsaya ne ko? Wannan kuɗin kana ganin shi ne farashi na?"

"No Baby, ai da kin faɗa min tun farko da bamu kai ga haka ba, ba ki yarda dani bane ko kina ganin bazan biya ki bane da kika yi min haka?"

Baki ta taɓe tace, "a'a, ba na son dogon zance Ni zan tafi."

He quickly said, "ok be patient, how much do you want me to give you?"

Fari tayi da idanu da cewa, "ba na faɗa sai dai ka yanke da kanka, but iya kuɗinka iya shagalin ka."

Take a nan ya sake tura mata 100k

Tana ganin kuɗin tayi murmushi, sai ta kalle shi tace, "ranka ya daɗe! Da alamu kana hannu da yawa fa, babu damuwa mu ci gaba." Sai ta ajiye wayan nata

Shima ajiye nasa yayi ya janyo ta jikinsa. Nan suka ci gaba da baɗalan su tsawon lokaci suna tare.

              Sai gab da magriba sannan Tariq ya dawo da ita gida. Yana yin packing ya kalle ta yace, "kin wahalar da Ni Baby, ban yi tunanin samun ki zai yi min wahala ba, gaskiya ke ta musamman ce, nayi farin ciki da kasancewa da ke wlh, da ace na san haka kike tun farko da ban yi sanya da shiga gogin daɗin ki ba, ji nake yi tamkar mu koma mu ƙara." Ya ƙare maganar yana kai hannu saman cinyoyinta yana shafawa
Chapter 22 · 0% Book details