← Book details Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 52

Sashe 45

Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ya ƙara matsowa kusa da ita cikin zumuɗi yace, "wanne sharaɗin ne? Ko meye zan iya bi idan har za ki amince."

Dariya tayi sabida yanda ta ga yana rawan jiki, sai tace, "kai kyakykyawa ne gaskiya Matarka tayi Sa'a, ko Ni zan so ace kai ne Mijina ba wannan tsohon ba, to amma..." Sai tayi shiru kuma tana wulla idanunta cikin salo, murmushi ne ɗauke a kan fuskarta tace, "Ni ba Mace ce mai sauƙi da kowanne namiji zai samu a banza ba, ina da farashi mai yawa, idan har ka shirya nima a shirye nake. I will be with you whenever you want." Ta ƙare maganar tana lakutan mishi kumatu cikin salo da jan hankali, while tana wani banƙaro ƙirji cike da tsantsan duniyanci irin nata

Lokaci ɗaya kuwa ta tsulmiya shi a wani hali, dama daƙyar yake iya riƙe kansa, da sauri ya kai mata cafka yana ƙoƙarin haɗa ta da jikinsa

Sai ta dakatar da shi da cewa, "bamu gama magana ba fa, idan bamu gama ba babu abun da za ka samu a wurina."

"Bani da matsala da kuɗi Baby, ko nawa ne zan ba ki, ki sanar da Ni farashin ki." Ya furta yana ci gaba da shafa mata jikinta

"Kai za kayi min farashi, idan bai yi min ba zan iya neman ƙari."

Hannu yasa a hankali ya soma ƙoƙarin zare mata rigan jikinta tare da yin murmushi, cike da farin ciki yace, "ke mai tsada ce a wurina ai, ko nawa ne kamar yanda nace zan iya ba ki, bani da matsala da kuɗi, kowanne tarayya da zamu yi I will give you 1m."

"Wow!" Ta furta cikin zumuɗi da farin ciki, nan da nan ta sakar masa jikinta sabida bata da wani matsala kuma tunda ta samu abun da take so, dama a matse take tana bukatar namiji, lokaci ɗaya ta sauya mishi tunaninsa sabida shayar dashi zumar soyayyarta da tayi, gaba ɗaya ta gama fitar dashi a hayyacinsa sai sambatu yake mata, ga alƙawaruka da yake furta mata kala-kala, nan kuwa daɗi kamar ya kashe ta, ita kanta ta ji daɗin kasancewa dashi, don lokaci daya ta gane ɗan hannu ne

Shima haka a fannin sa, already ya fahimci ƴar hannu ce itama, duk yanda aka yi sai da ta gama biye-biyen Maza sannan uncle ɗinsu ya aure ta, shi bai da matsala da wannan domin hakan kamar taimaka mishi tayi tunda ya same ta yanda yake so, itama ƴar hannu ce babu matsalar komai. Babu ƙarya ta sarrafa shi wanda bai taɓa jin wata Mace a tarayyan su ta shayar dashi wannan daɗin ba, gaskiya ita ta musamman ce domin ta kerewa dukkan Mata, har kukan daɗi sai da yayi domin daƙyar ya iya haƙura da ita, sai da asuba yayi sannan ya bar part ɗin, shima don yana tsoron Nawwara ta gane ba ya ɗakin ne shiyasa ya tafi, amma kuma gaba ɗaya ya gama firgicewa motsi kaɗan Arab yake gani da abubuwan da suka gudana a tarayyan su, fuskarsa gaba ɗaya ta nuna irin tsantsan farin ciki da annashuwan da yake ciki yau

Su kansu su Jameema sun ga sauyi a tare da shi, sai dai duk tambayoyin da suka yi mishi bai basu wata ƙwakkwaran amsa ba

Ce musu yayi, "kawai yau ɗin yana jin walwala ne sabida bai da matsalan komai." Arab na fitowa farin cikin sa ya ƙaru, lokaci ɗaya suka sakar wa juna murmushi yayinda ya kashe mata ido ɗaya yana wani lanɗe bakin sa, duk wani moment ɗinta a kan idanunsa ne, ko kaɗan ba ya ɗauke ido a kanta but komai yana yi da taka-tsan-tsan ne

Ita kanta ta ƙi tafiya tana tare da su koda suka gama Breakfast, duk da tana ganin yanda Nawwara take wani shashshan mata ƙamshi tana wani shige ma Malik ɗin duk don ta nuna wa Arab iyayi da kisisina ita ga mai Miji, dariya kawai take yi a ranta tana cewa, "wawiya! Mijinki tuni ya daɗe da zuwa hannuna".

          **********

             Almost two days ɗin da suka yi suna tare da juna, kullum dare sai Malik sun kasance da Arab, lokaci ɗaya suka shaƙu sosai kamar sun daɗe da sanin juna. Koda zasu tafi kamar kar su rabu, barin ma Malik da ji yake yi kamar ya saka Arab a jaka ya gudu, dole ne ma ya dawo nan kusa domin su sake kasancewa da juna domin bazai iya jimawa ba tare da ita ba, tarayyan su yasa ya ƙara nutso a soyayyarta, ko a baya bai ji zai iya rabuwa da ita ba; bare a yanzu da ta shayar da shi madaran ƙaunarta. Yanzu ma bai yi ninyar tafiya ba don kwanan su uku a gidan suna tunanin Ko Senator zai dawo su gaisa, but har suka tafi bai dawo ba.

              Kwana biyu kenan da tafiyan su babu labarin Senator Ƙasim, ita kanta Arab mamaki take yi wanne irin siyasa ne haka da bai da lokacin ta? Tunda ya aure ta bai taɓa bata haƙƙinta ba, to ina ya zauna ma bare wani abun ya haɗa su, ko dama haka ake yin siyasan basu da lokacin Matansu? Idan ko haka ne tabbas tana ganin ƙoƙarin Jameema, but ita ina zata iya, wlh da ace ba ta bin kowanne namiji babu abun da zai zaunar da ita a gidan nan tunda babu amfanin auren ma, duk da bata wani damu ba a ganinta rayuwarsa ne yayi ta zama, abun da take nema tana samu amma hakan bai sa ta yiwa Jameema maganar cewa da tayi nan da kwana biyu zai dawo ba, amma shiru kake ji, shiyasa tace mata, "ita ta ji shiru ko lafiya?"

Jameema tayi murmushi tace, "kiyi haƙuri kin san halin siyasa, amma zai dawo kamar yanda yace ɗin, na san wani abun ne ya tsare shi."

Taɓe baki tayi ko a jikinta, tausayin Jameeman ma take ji tunda a ganinta bata da wani wanda zai ɗebe mata kewa dole sai Mijin nasu, amma shi ta rayuwar shi yake yi, ya fifita siyasan shi a kan auren shi, wani abu ɗaya da Arab ta fahimta, tun kwanan da yayi da ita a kan gado ɗaya bai nemi komai daga gare ta ba, sai tayi tunanin tabbas ba shi da lafiya ne, kuma tana ji a jikinta haka ne don bata taɓa ganin namijin da ya kwana a gefen ta bai nemi komai ba, ita cikakkiyar Mace ce wacce babu namiji mai lafiyan da zai iya kwana da ita bai neme ta ba, sai dai ko idan bai da lafiya, ita ba irin Macen da za'a iya kawar da kai ba ne, shiyasa kawai ta share zancen bata ƙara tunanin dawowar shi ba ta shiga sabgar gabanta. Tana komawa ɗaki ta kira Besty ɗinta sabida baza ta iya zama a haka ba, gwara shi ya zo ya ɗebe mata kewa ko kuma Tariq, don wlh in dai zargin ta ya tabbata dole ne ta nemi mafita don baza ta iya ba, abun farin cikin ta ma babu matsi a gidan, don haka nan zata kawo su su riƙa shan soyayyar su babu ruwanta. Wannan shawaran shi ta yanke a ranta shiyasa ta kira Besty saboda tana kewar shi matuƙa, zata kira shi ya zo yayi mata sati biyu. Hankalinta kwance suke wayan tunda yayi mata alƙawarin zuwa nan da kwana biyu sabida ba ya gari ne, duk da bata ji dadi ba but haka nan zata jira shi har nan da kwana biyun. Daga nan wayansu suka ci gaba da yi duk batsa ne don basu da aiki sai waɗannan maganganun domin su kwantar wa junansu da hankali, har cire kaya Arab tayi suka sha video call, tsawon daren nan suna nan suna baɗalar su sai daga ƙarshe ta je tayi wanka ta zo ta kwanta ko rigan barcin ma bata samu ta saka ba yana gefen ta, illa abun rufa da tayi amfani dashi ta rufe jikinta, barci mai daɗi ya sure ta cike da mafarkin ana saduwa da ita. Ai kuwa can cikin dare ta soma jin ana laluban ta, a tunanin ta mafarki ne ga daɗin abun da take ji shiyasa take ta sake shigewa jikin wanda bata san ko waye ba, abubuwan da ake mata wani irin daɗi ne ke fizgar ta musamman da ta ji an saka mata yatsa a ƙasan ta, nan take ta farka ta sauke idanuwanta a kan..... 
[12/08, 8:51 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍

     *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A✍️*

_________________________

*BABI NA ASHIRIN DA BAKWAI*
_______________Mamaki ne ya kusa kashe Arab ganin Jameema a jikinta, babu ko kaya tana mata murmushi, yadda ta shiga shock ne yasa ta kasa furta komai kuma ta kasa motsawa

Ita kuwa Jameema fuskarta ɗauke da murmushi babu ko damuwa a tare da ita, illa ma shafa face ɗin Arab da tayi tana cewa, "na san za ki yi mamakin ganina a nan a kuma wannan yanayin ko? Ba abun mamaki bane A'isha domin na daɗe ina kwaɗayin ki, yau na kasa jurewa ne shiyasa na zo gare ki domin ɗauke miki kewar Mijinmu. Don haka ki kwantar da hankalin ki babu abun da zai same ki idan kika bani haɗin kai, ki bari mu more daren mu kinji ko?" Ta ƙare maganar tana sauke hannunta a saman ƙirjinta

Ƙiris ya rage Arab ta hantsala ƙasa saboda yanda ta ja jikinta da sauri tare da mugun mamakin abun da ke shirin faruwa da ita, "kar dai ace Jameema ƴar less ce?" Bata kai ga samun amsar ba taji ta taro ta tare da matse ta a jikinta
Chapter 45 · 0% Book details