Sashe 27
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tariq ya kira Abokin shi ya tambaye shi, "suna ina ga shi ya shigo gari?"
Ya sanar mishi, "yanzu haka suna gidan su ya zo ya same su a can."
Hakan ne yasa yace ma Arab ɗin, "ta jira shi zai je ya dawo."
But sai ta nuna sam a'a tana ta narke mishi sai ya je da ita
Nan yace, "haba Baby ba na son zuwa da ke sabida kaf abokanmu ne a wurin."
"But kai kace zaka gabatar da Ni a wajen su ai."
"Ba irin wannan gabatarwan ba Baby, gobe ne bikin a wajen party nake son mu je tare sai in gabatar da ke, amma yanzu gaskiya ina kishin ki bazan so su ganki ba gaskiya, kuma mu da muke hidiman biki ina zan ajiye ki in kin bi mu?"
Tura baki tayi tace, "sai ka kai Ni wajen Amaryan sa mana nima in zauna a can."
Hannu yasa ya janyo ta jikinsa yana cewa, "haba Babyna ki gane mana, kishin ki nake yi bazan bari su ganki ba gaskiya, ki dai bari goben zamu je bikin tare zan kai ki wajen Amaryan sai ki zauna a can, idan za'a yi partyn sai ku wuce tare a can zamu haɗu in gabatar da ke."
"No worries since you said, I will stay."
Hugg ɗinta yayi tightly yana mata kissing a kumatu, sai ya ɗan ɗago ya dube ta tare da cewa, "Allah yasa Princess ɗina bata yi fushi ba? Kin amince in tafi ko babu komai?"
Kallon cikin idanuwansa tayi tana murmusawa sai ta manne a jikinsa tana zagayo da hannayenta ta bayan shi, cikin salonta tana goga mishi ƙirjinta tare da narke murya tace, "to ya zan yi? As you say I will do, sai dai kar ka jima idan ba haka ba zan yi kuka."
"Oh! Baby I promise you soon zan dawo, but idan kina min wannan shagwaɓar naki ji nake yi kamar kar in bar ki, sake rikita Ni kike yi."
Dariya tayi tana lashe bakinta, sai ta ɗago kanta tana ɗaura gemun ta a ƙirjin sa yayinda narkakkun idanuwanta suke kallon nashi tana ɗan murmusawa, a hankali ta furta, "kar ka damu ai Ni taka ce muna tare a kodayaushe, ka je ka dawo sai mu kasance tare domin nima ina buƙatar ka."
Cike da farin ciki ya haɗe bakin su yayi mata hot kissing, before yayi mata alƙawarin, "bazai jima ba zai dawo." Sai ya tambaye ta, "me take so ya taho mata dashi?"
Ta sanar mishi sannan ya fice ta raka shi har bakin ƙofa. Yana fita ta koma saman sofa ta kwanta tana ɗaura ƙafafuwan ta a saman jikin kujeran; ta ɗage su tana latsa wayanta, chart take Yi da samarin ta shiyasa sai murmusawa take yi tana cije leɓe. Momentarily tana juya kwanciya sabida daɗin chart ɗin, yawanci maganganun batsa ne shiyasa lokaci ɗaya ta fita hayyacin ta, shiyasa kawai tayi off ta koma hira da Ibrahim kawai, video call suke yi yana kwantar mata da hankali, har kaya ta cire suna sex video. Sai da ya gamsar da ita sannan suka haƙura da juna ta shiga ta sake yin wanka, riga da wando ta saka English wear, rigan blue mai gajeren hannu da wuyan love, sai ta saka jeans baƙi da flat Thoms, hula ta ɗaura facing cap a kanta ta zura wayanta cikin Aljihu ta nufi waje a haka, baza ka taɓa cewa musulma bace a wannan shigan da tayi don komai nata juyawa yake yi sabida yanda kayan suka matse ta, shiyasa tunda ta fito mutane ke kallonta ba Mazan ba ba matan ba idan har idanun su ya kai kanta, Allah yayi ta da jikin Mata mai kyau, komai nata abun sha'awa ne bare yanzu ta sake cika komai Masha Allah; babu namijin da zai iya yin mata kallo ɗaya ya ɗauke ido komin kamewan sa kuwa. Kai tsaye wajen Swimming pool ɗin cikin hotel ɗin ta nufa ta samu kujera ta zauna tana latsa wayanta da ta zaro
Ko minti uku bata yi ba wani matashin saurayi ya ƙariso wajen ya zauna bayan yayi mata sallama
Kallo ɗaya tayi masa ta karanci yanayin sa ta ɗauke kanta, Allah yayi ta da wannan baiwar idan har Arab zata kalli namiji tana gane wanne kalan Mutum ne shi? A haka take gane kana da maiƙo da kuma kai ɗan hannu ne wadda zata iya mu'amala da kai, tana da karatun Maza sosai a kanta sabida mu'amala da su, ta san su kamar yunwan cikinta. Duk da yayi mata magana bata kula shi ba sai da ta gama jan ajin ta
Shi kuma ganin zai iya rasa ta idan yayi wasa don ya kula ba ƙaramar yarinya bace, tana da class sosai ga baiwar kyawu da Allah ya bata mai ɗaukar hankali, nan ya buƙaci waiter ya kawo musu drinks da abinci. Masu tsada ya siya aka ajiye musu, sannan ya kalle ta yana murmusawa yace, "babe ki taɓa wani abu cikin nan tunda naga kin zauna haka nan babu komai a tare da ke, ina fatan za ki amshi tayi na da nayi miki?"
Ɗago kai tayi ta kalle shi, sai ta harɗe ƙafafu ba tare da ta janye idanuwanta a kanshi ba, ta sakar mishi kyakykyawar murmushin ta da lokaci ɗaya yake tafiyar da zuciyar Mutum, cikin salo da tsantsan yanga irin nata tace, "to na gode Yallaɓoi, sai dai har yanzu ban gane manufar ka ba a kaina? Me kake nufi?"
Dariya yayi kaɗan before yace, "a zamana a nan na karanci ke babbar yarinya ce, so bazan yi tunani da gaske ba ki gane manufata ba, na san kin fahimta sai dai idan jan aji kike min, ki bani dama mana mu ƙulla Abota tare, a jikina ina jin ke ta musamman ce, zan so ace mun zama abu ɗaya kuma ina fatan ace hakan ya ci gaba har zuwa wani mataki da nake burin ki kasance."
Murmushi kawai tayi tana ɗaukar drink ɗaya ta zuba a glass cup ta soma sha, har yanzu ƙafafuwanta suna harɗe bata sauke ba, har wani lumshe idanu take yi tsaban yanda daɗin ya kai mata ga sanyi yana ratsa ta
Hakan yasa matashin saurayin ya haɗiye yawu har da lanɗe bakinsa, yayinda yake bin ilahirin jikinta da kallo cike da sha'awa, a hankali ya furta, "kin shiga raina baby, ki bani dama na shiga rayuwar ki domin ina jin zuciyata ta kamu da ƙaunar ki lokaci ɗaya..." Dariya ta sakar mishi wanda yasa ya dakata da maganar lokaci guda yana kallon zubi da kyawun da Allah ya bata, dariyan ba ƙaramin mugun kyau yake ƙara mata ba, shiyasa har ya shagaltu da kallonta yana bin bakinta yanda take magana tana sarrafa shi cike da sha'awa
Idanunta itama suna kanshi take cewa, "to Malam Ni zan wuce saboda ina tare da wani a nan ne, but zan baka Numbata sabida naga kamar zaka yi min amfani." Sai ta saki murmushin gefen baki tana sake cewa, "thanks da siya min lemu duk da ban buƙata ba."
"Haba kar kiyi min godiya mana girman ki ne ai, gaskiya ke kyakykyawa ce domin ban taɓa ganin wacce ta taɓa min kyau kamar ki ba, you are very beautiful and your voice is so sweet, ga ki sweet baby girl irin wacce ake yayi; I love you! I really enjoyed the meeting."
"Mee too, I will go." Sai ta ɗauki wayanta zata tashi
He quickly stopped her saying, "You forgot to go and you didn't give me the Number."
"Oh! I forgot, but kai kuma abun na ranka ko?" Tayi maganar cikin smiling
Shima murmushin yayi yana miƙewa, cikin wani irin kallo da yake mata yake cewa, "ai dole ne in tuna tunda shi ne kaɗai hope ɗina da zai sada Ni da ke, ga shi za ki tafi ko sunan junan mu bamu kai ga sani ba ina zan yi sake?"
Juya idanuwanta tayi tana miƙa masa wayanta tace, "Give me your number I'm in hurry."
"Ok." Ya amshi wayan da sauri ya saka mata sannan ya kira nashi, yana shiga ya katse yana kallonta. At the same time, they smiled at each other, "suna na Shahed, I'm lives here."
"Nice. I'm A'isha. A'isha Humaira, but you can call me Arab, I like the name more." Tayi maganar tana amsar wayanta
Shi kuma yace, "Wow! Suna mai dadi, ashe shiyasa na ganki kyakykyawa? Duk A'isha dama haka suke kyawawa irin ki."
Murmushi tayi masa sai dai bata ce komai ba kasancewar ganin kiran Tariq ya shigo wayanta, sai ta kalle shi tace, "zan tafi, see you next time." Sai ta ɗaga mishi hannu ta wuce bata jira cewarsa ba, a hanya ta amsa call ɗin
While Shahed ya bi ta da kallo har ta ƙule masa, shafa kansa yayi yana murmushin farin ciki, sai ya koma ya zauna yana kurɓan drink ɗin da ta ajiye ta setting bakinta, yayinda ya tsira wa waje ɗaya idanu yana tunanin ta; still da walwala a kan face ɗinsa, har da sakin guntun murmushin sa sabida tuna wani abu.
_In babu comments sosai, zaku sake jina shiru insha Allahu._
[26/07, 8:57 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA GOMA SHA SHIDA*
_______________Gab da zata shiga room ɗinsu ta ji ana mata magana, tana juyawa ta ga babban Mutum a tsaye a bayanta
Murmushi yayi mata yace, "Baby ɗan tsaya mana, if not worries I want to talk to you."
"Why not." Ta ƙare maganar tana ƙare masa kallo; yayinda take karantar yanayin sa cikin hikima, a kayan jikinsa kaɗai ya tabbatar mata kalan sa, shiyasa ta saki fara'a a kan kyakkyawar fuskarta tana mishi kallon nan nata mai shiga jiki da ƙara nutso a shauƙin ta