Sashe 12
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ku shiga tana ci." Ta furta tana kallon su a lokacin da ta ja tunga a bakin ƙofan Office ɗin
Basu ce mata komai ba Arab ta tura ƙofan ta shige ko nocking babu, inda Zahra ta take mata baya
Kyakykyawar Mace ce a cikin Office ɗin sanye da rigan aikinta da ya ɗauke ta matuƙa, yayinda ta ɗaura baby hijab shima fari, tana rubutu ne ta ji ƙaran buɗe ƙofan, hakan yasa ta ɗago tana bin su Arab da kallo ɗaya bayan ɗaya ba tare da tayi yunƙurin yin magana ba
Zahra CE ta soma yin magana cikin nuna girmamawa tayi mata sannu
Sai ta amsa ta still bata cire idanunta da ke yawo a kansu ba. Kuma bata da ninyar basu umarnin zuwa su zauna
Hakan yasa Arab tace, "We came to see a doctor and we were shown here."
"Okay. You can sit." Tayi maganar tana nuna musu kujerun gaban table ɗinta
Zuwa suka yi suka zauna. Sai dai dukkansu sun yi shiru babu wacce ta iya magana
Sai ita tace, "ehem ina jinku, me kuke buƙata? Hurry because I have a sick person to go to for a check-up."
Arab tace, "Doctor we came for an abortion."
"Abortion?" Ta furta da mamaki tana sake bin su da kallo sosai
"Yerh." Arab ta bata amsa
Shiru ta ɗan yi tana sake ƙare musu kallo, musamman ma Arab da ta kafe ta da idanu sai tauna chewing gum take yi alamun babu ko kunya a tare da ita, idanun nan ƙirr tamkar zata cinye ta. Sai ta ja numfashi da cewa, "dukkan ku ne za'a zubar wa da cikin?"
"No ƴar uwata ce." Ta bata amsa tana kallon Zahra da kanta ke ƙasa
Don ita kunyar matar ma take ji tunda bata saba wannan rayuwar ba, wannan time ɗin ta soma ba wa namiji damar da ya shige ta, tunda take bata taɓa aikata zina ba sai dai irin shafe-shafen nan da ya zama ruwan dare ga ƴan mata da samari suna ɗaukar shi wayewa, kuma duk a cikin samarinta mutum ɗaya ta taɓa ba shi kanta sabida ƙaunar da take mishi, kuma take fatan suyi aure a nan gaba shiyasa ta yarda, sai dai ko ba'a faɗa mata ba ta tabbata ciki ne a jikinta sabida canjin da ta samu a tare da ita
Doctor kuwa a ranta duk mamakin waɗannan yaran ne ya cika ta, ko da ganin su ka san babu tarbiyya a tare da su duk da shigan nasu ba wani aibu bane, amma abun da zai bata mamaki yara ƙananu haka har sun san daɗin namiji? Ko a hasashe ta san Arab baza ta fi 16yrars ba, ita kuma Zahra tana kyautata zaton baza ta wuce 20years ba; daga gani kuma basu da aure, amma don ta tabbatar sai tace, "tana da aure ne?"
"A'a." Still Arab ta furta tana wani ƙaƙas da chewing gum
"Ok. Mu nan ba ma zubar da ciki tunda haramun ne, girman zunubin mu bai kai haka ba, so I will also advise you, ku ma yakamata ku yiwa kanku faɗa sabida wannan hanyar ba hanyar ɓillewa bane, Yara daku har kuke iya aikata wannan babban laifi haka?" Ta ƙare maganar tana bin su da kallo one after the other
Sai Arab tace, "Doctor look ba wa'azi muka zo kiyi mana ba, babu abun da za ki sanar mana wanda bamu sani ba, abun da ya kawo mu shi za ki yi mana ba abun da bai shafe ki ba, idan kin san ba kwa irin wannan aikin meye na ɓata mana lokaci?"
Murmushi Doctorn tayi tamkar maganar bai soke ta ba, sai tace, "amma a matsayina na ƴar uwanku musulma ai ina da haƙƙin da zan faɗa muku gaskiya ko? Laifi ne don na nuna muku hanyar da ya dace?"
Rai a ɓace Arab ta miƙe, cike da rashin kunya irin nata har tana ɗaga murya tace, "eh laifi ne mana, mu bamu buƙaci wa'azi a wajen ki ba, ki bari idan mun zo muna buƙata sai kiyi, kin ganmu nan dukkan mu mun mallaki hankalin kanmu, zai fi kyau ki riƙe wa'azin ki don na san zai miki amfani tunda kina da Yara ke ma."
"You better keep your mouth shut! Ni ba sa'an wasan ki bane." Doctor ta furta cikin tsawa
Wanda hakan ne yasa aka buɗe ƙofan; wani dogon saurayi fari ƙal me kama da Doctorn sak ya shigo ciki, domin tunda yayi nocking a bakin ƙofa ya ji shiru bai shigo ba, but jin tsawar Doctorn ne yasa ya buɗe ƙofan da sauri ya shigo
Sai duk suka bi shi da kallo har Arab da ta buɗe baki tana shirin maida wa Doctorn da martani, sai dai tuni ta ja ta tsaya tana zuba mishi idanun itama
While shima hakan ne a wajen shi, ya zuba musu lulu eyes ɗinshi masu kalan brown da suke cikin medical eyes glasses. Cikin yanayin sa wanda ke nuni da rashin fara'an shi da rashin son hayaniya yake cewa, "Aunty What's going on here?"
"Nothing Dacta." Ta furta before ta mayar da idanunta a kan su Arab tace, "ku fice min a Office."
Tsaki Arab ta ja me ƙarfi har tana ture kujeran da ta zauna, sai ta kalli Zahra da ke zaune har yanzu tace, "zaman me kike yi da baza ki tashi mu bar wannan banzan Office ɗin ba?"
Zahra sai ta miƙe bata ce uffan ba suna bin ƙofa zasu fice
But wanda aka kira da Dacta yana tsaye ƙiƙam bai da alamun matsa musu, yayinda fuskarsa ta sake haɗewa fiye da yadda ya shigo da ita, babu inda idanunsa ke kallo face fuskar Arab yana sauke mata wani irin kallo da ta kasa tantance wanne irin kallo ne
Da sauri ta ja ta tsaya itama tana bin shi da kallon ta kasa janye nata idanun daga cikin Brown eyes ɗinsa; wanɗanda suka yi mata matuƙar kwarjini da shegen kyawu
Muryan Doctor ɗin ne ya ratsa kunnuwansu tana faɗin, "Dacta ka bar su su wuce."
Maimakon ya matsa musu sai ma takowa da yayi a hankali cikin taku biyu ya isa gaban Arab, har numfashin junan su suke iya juyowa, cikin wani irin yanayin murya da idan har ka ji sai ta girgiza maka zuciya, a dake kuma muryan wadda babu alamun sauƙi a tare da shi yace, "wace ce ke?"
Tambayar ya diran mata zuciya ne da wani irin bugawar gaban da yasa ta lumshe idanunta da sauri, yayinda ƙamshin turaren sa ya feso mata tamkar zai janye mata numfashi tsaban yanda ya ratsa mata ko'ina na cikin hancinta, hakan yasa ta ware manyan idanuwanta da sauri ta sake saukewa a kan shi but ta gaza yin magana, domin neman words ɗin bakinta tayi ta rasa
"I said who are you to come to this office and say this nonsense?" Yayi maganar cikin tsananin tsawa da fushin da ya bayyana a kan fuskar shi.
_Fatan zamu yi sallah lafiya ƴan uwa. Eid Mubrak._
2022.
[12/07, 12:01 pm] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA BAKWAI*
_______________Da sauri Doctorn ta tashi ta nufo wajensu sabida ta san halin ƙanin nata; yanzu sai a samu matsala, wurin ta nufa tana taran numfashinsa da yake yunƙurin sake yin magana a zafafe jin yarinyar ta raina mishi wayau ta ƙi magana, tace, "Aliyu please I told you to stop, let them go."
Shiru yayi yana ɗauke kanshi ya mayar a kan Auntyn tashi, sai kuma ya ja numfashi yana haɗiye wani abu da ya wuce mishi ƙato daga maƙogwaro, har idanunsa sun soma juyewa sabida tsaban ɓacin rai, kasancewar akwai girmamawa sosai a tsakanin su shiyasa bai sake cewa komai ba; illa wani kallon banza na gargaɗi da ya saukewa Arab, kana ya raɓa ta ya wuce yana ɗaura hannunsa a yalwataccen gashin kanshi yana yamutsawa
Daga Arab ɗin har Zahra sun kasa cewa komai sabida tsananin firgita da suka yi da mutumin, duk tsiwan Arab ta kasa cewa komai illa kallonsa da take yi, motsi ma sun kasa yi sai da Doctor ta sake ce musu, "i said out." Before su taka su fice jiki a saɓule
Itama kuma ta iso ta koma wajen zamanta tana kallon Ƙanin nata wanda ya samu waje ya zauna a kujeran da Zahra ta tashi, sai faman sauke ajiyan zuciya yake yi har yanzu yana yamutsa tulin gashin shi da ya sha gyara ya fito da tsantsan kyawunsa da Allah ya ba shi, gami da kwarjinin sa. Sai da ta ɗauki daƙiƙu tana nazartan shi don ta san tunda ya shiga wannan yanayin ba ƙaramin ɓaci ranshi yayi ba, sau tari hakan yake yi shiyasa ta soma da ba shi haƙuri tana ce mishi, "ya kwantar da hankalin shi please ba ta son ganin shi a haka."
Rikitattun idanuwansa ya ɗago su yana saukewa a kanta tare da cewa, "me ya haɗa ki da tsageran yaran nan da suka zo har Office ɗin ki suna son gaya miki magana?"
Sai da ta sauke ajiyan zuciya tana ɗan kwantar da bayanta a jikin kujeran tare da cewa, "na saba ganin irin waɗannan yaran Aliyu, so ba abun tayar da hankali bane a matsayina na Likita, sun zo zubar da ciki ne nake sanar musu ba ma zubar wa, har ina son yin musu wa'azi but wannan ƙaramar take son gaya min magana."
Shiru yayi yana sauke kanshi ƙasa tare da mirza yatsun sa
"But ka share kawai ka bar maganar."
"Ban ji daɗi ba yanda kika hana Ni koya musu hankali, da na nuna musu inda suka zo ba inda suka saba iskancin su bane."
Murmushi tayi tana kallonsa tare da cewa, "Aliyu kenan! Ka dena irin wannan fushin Please, ba na son ranka yana ɓaci kaji ko? Ka san kai ɗan lele ne a wuri na."
Wannan kalman ne yasa shi yin murmushinsa mai kyau yana kallonta shima, sai dai bai ce komai ba tunda shi ba kasafai yake son magana ba
Sai ta sake cewa, "ina ta jiranka sai yanzu ka zo?"