Sashe 26
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa Inna faɗi take yi, "sun ci dubu sai ceto, kowa ya kwana lafiya shi ya so, babu wanda ya isa ya ɗaga mata yatsa a garin nan bata karya shi ba, bare a taɓa mata yara sai inda ƙarfin ta ya ƙare, yanzu suka saka ƙafar wando ɗaya da duk wani shege ko shegiya a garin nan, idan har ba'a dena saka musu ido ba wlh fitina yanzu aka soma, sai ta tayar da garin a kan taɓa mutuncin ƴaƴanta".
Baba kasa fita yayi a ranan sabida kunyar abun da Matar shi da ya'yan shi suka janyo mishi a gari, ko ina yi da su ake yi don kaf anguwansu har da kewaye zancen faɗan nan ake yi
Su kuwa ko a jikinsu don tuni yawon su suke yi a gari, kuma ƙiris suke jira wani ya tanka su fitina ta dawo sabo
Arab ce kawai babu inda take zuwa tunda duk an suntuma mata fuska. Ƙarshe duk wanda ya zo neman ta sai dai tace mishi, "ba ta nan."
Ibrahim Abokinta ne kaɗai yake shigowa har gida tunda shi sun saba ya zama kamar ɗan gidan ne tsaban yanda yake wuni a gidan wani lokacin
Kwanan ta biyu ta warware ta ci gaba da harkan gabanta. Ranan ma da ta soma fita suna tare da Tariq a gidan shi, can ta wuni suna ta aikata masha'an su. Sai bayan Sallan isha'i ya dawo da ita gida after sun shiga kasuwa ya jibgo mata siyayya, bayan sun ajiye magana gobe zata raka shi bikin Abokin shi Kaduna.
_Happy juma'at Mubarakh. Enjoy your weekend._
[25/07, 9:05 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA GOMA SHA BIYAR*
_______________Washe gari kusan karfe goma na safe su Arab suka nufi Kaduna. Kafin su fita Zaria ne Tariq ya shiga wani gidan mai zai sha mai
A dai-dai lokacin su ma su Malik sun iso cikin gidan mai ɗin, zuwan su kenan motan su take yunƙurin tsayawa, Allah yasa akwai gidan man a kusa shiyasa suka shiga ciki, motan su tana setting na su Tariq ne, sai dai kasancewar akwai tied a glasses ɗin ba a ganin su sosai. Idanun Malik kuwa yana a kan motan nasu yana kallo duk da hankalinsa ba a kai yake ba, ya fito da hannunsa ɗaya waje kasancewar ya sauke nasa glass din suna magana da Sinior yana ta dube-dube a waje, kuma duk cikin binciken sa ne a zuwan ko Allah zai sa yayi tozali da ita
Abun da yasa Sinior yake ta mishi dariya kenan yana tsokanar shi
While Tariq kuma da suke cikin mota yana ba wa Arab haƙuri a kan tsayuwar su a wurin. Kasancewar akwai layi zasu ɗan ɓata lokaci a wajen
Murmushi tayi tace, "don't worry, I don't mind."
Sai ya riƙe mata hannu yana kashe mata idanu ɗaya tare da cewa, "baby gaskiya ina mugun sonki da yawa! Na ji daɗin yanda za ki bi Ni bikin nan don ina bukatar dama abokanai na su ganki sabida su san wacce zan aura, but we will stay there for two days so that we can have a rest and enjoy ourselves ok?"
"Yes, I need that too." Tayi maganar tana lumshe lumsassun idanuwanta saboda yadda take ji a jikinta sakamakon shafa mata jiki da yake yi, har nishi take saki tsaban daɗin abun da yake mata
Ganin yanda take amsar saƙon nasa sai ya burkito ta ya dawo da ita jikinsa yana zame mata gyalenta, yayinda ya sanya hannu yana ƙoƙarin zuge mata zip ɗin riganta da aka yi mata ta gaban
Ita kuma sai ta buɗe idanu tana kallonsa, hannunta ta saka ta dakatar dashi don har ya fara buɗewa, a hankali cikin shagwaɓa tace, "what can you do?"
"Haba Baby zamu ɗan yi wasa ne kafin layi ya zo kanmu, na kasa jurewa ne wlh bazan iya ganin ki kusa dani in kasa taɓa ki ba, kin san ke ta musamman ce, Please baby help me let me have peace of mind, I really miss you!" Ya ƙare maganar yana lashe mata fuska kamar tsohon maye, cikin salo yake tafiyar da ita lokaci ɗaya ta sakar mishi jikinta tunda a hannu take itama, tuni ya zage zip ɗin ya saka hannu ya soma wasa da albarkatun ƙirjinta
Lokaci ɗaya suka rikice a cikin motan tamkar zasu cinye juna
Malik da hankalinsa ya sake zuwa wajen motan, sai ya tsira ma wurin ido don gani yake yi kamar yana kallon inuwar mutanen ciki, kuma alamu ya nuna akwai abun da suke aikatawa tunda yana ganin motsin su, sai kallonsu yake yi sai kuma abun ya ba shi dariya ya taɓo Sinior yana cewa, "kai zo kayi kallon Film a nan, da alamu mata da miji ne a nan kaga sai hutawar su suke yi babu ruwan su."
Shima leƙawa Siniorn yayi, shima yana hangen komai sai dai baza ka gane sosai bane sai idan ka kula dasu, kuma baza ka gane mutanen ciki ba sai inuwar su, dariya yayi shima yace, "da alamu a hannu suke fa tunda suka kasa haƙura, kalle su kamar zasu haɗiye juna don sun zama abu ɗaya ma."
"Uhm har sun sa nawa ta motsa ina buƙatar kasancewa da Mace, gaskiya muna tashi a nan Hotel zamu wuce in nemi wacce zata rage min zafi."
"Kai dai masifan ka yayi yawa, shiyasa nace babu wacce zata iya da kai sai Nawwaran tunda itama ka koya mata wannan shegen jaraban taka, Yakamata dai ku samu kuyi aure ku huta haka nan."
Dukansa Malik yayi yace, "kai me ya hana ka auren dan ubanka? Naga dai halin mu duk ɗaya ne ba finka nayi ba."
"Wlh ƙarya kake yi Ni ban kaika wannan jaraban ba, kai da kullum sai ka ci mata fiye da biyu a rana, har haɗa su kake yi a lokaci ɗaya fa. Haba dai ina zaka haɗa Ni da kai kaima kayi ƙarya."
Uhmmn kawai yace yana lumshe idanuwansa yana wani ƙanƙame jikinsa, sai kuma ya buɗe idanun da suka soma canza kala sabida jaraba yana kallon motan, haka ya tsira musu ido ko ƙyaftawa ba ya yi
Sinior kuwa sai dariya yake mishi yana cewa, "kar dai ka je ka janyowa kanka dan Allah ka dena kallon su, ka bari mu bar nan lafiya kar ka rikice min ka janyo min abun kunya."
Hararansa yayi yace, "me ka mayar dani ne wai?"
"No babu komai, Ni dai maganar gaskiya na faɗa maka ka dena saka musu ido."
Malik tsaki ya ja yana mayar da idanunsa a kansu yana aiyana abubuwa a ransa
Sai da layi ya zo kansu sannan Tariq ya fito daga cikin motan
Da sauri Malik ya taɓo Sinior yana cewa, "kai kaga shegen ƙwallon can ya fito a yamutse, ashe dai abun da suke aikatawan kenan."
Dariya kawai suke mishi sabida ganin rigan shi duk a yamutse, kuma su sun san me ya aikata shiyasa suke ta gulman shi
Har Sinior yana cewa, "da ace itama zata fito muga idon shegiya, tana fitowa zamu gane idan matar shi ce don daga gani wannan da budurwa yake wannan aika-aikan; idan matar sa ce ai baza su zo titi suna wannan iskancin ba, duk da dai sun san babu wanda zai gansu mu ma shegen bin ƙwaƙƙwafin mu ne idanun mu ya ja mana."
Dariya Malik yayi yace, "wa yace yayi? Ina ruwan mu?"
"To yi gaba Malam mota ta matsa muyi-muyi."
Time ɗin ne Arab ta kalle side ɗin su, nan idanuwanta suka sauka a kan Malik sai ta kasa janye idanunta a kansa saboda ta shagaltu da kallon kyakkyawar fuskarsa da surar jikinsa, musamman yanda ya tara ƙwanji a jikinsa gunun sha'awa, daga gani zai yi ƙarfi ne har taga yanda zai taka rawa a bed idan da ace zata same shi, lashe laɓɓan bakinta tayi tana shirin zuge Glassess ɗin tunda bata ga fuskarsa sosai ba
But lokacin shi kuma tuni ya ja motan sun ƙara gaba sun tashi a side ɗin
Hakan yasa koda ta buɗe ta dena hangen sa, har leƙa kai tayi amma bata hango shi ba sai dantsen hannun nashi. Jin motsin shigowar Tariq ne sai ta mayar da hankali a kansa tana tambayar sa, "har an zuba mishi?"
Yace, "Yes. Now we will pass." Motan ya kunna ya ja suka bar wurin
Idanun Malik har yana kai wa wajen motan, nan ya hangi Arab kuwa tunda bata mayar da glass ɗin ba, ba ya ganin fuskarta sosai but yana hango white skin ɗinta da ya tsole mishi ido, har leƙa kai yake yi yana sake juyawa don samun ganin fuskarta, kaɗan ya ganta sai dai bazai iya gane ta ba, a ransa yace, "yarinyar kyakykyawa ce daga gani, zan so ganin fuskarta gaskiya don ba ƙaramar beauty bace, She has cute skin and glowing." Ɗauke kansa yayi yana kallon Sinior da ke waje yana ma me zuba man magana, dayake su ne a kan layi yanzu
Ana zuba musu ya shigo ciki ya ja suka tafi. Kai tsaye hotel ɗin suka wuce kamar yanda Malik ya matsa mishi sai sun je, suna zuwa kuwa suka kama ɗaki, a nan Sinior ya shiga wanka
Shi kuma Malik ya fita zagawa ko Allah zai sa ya samu wata Macen, but duk jimawan da yayi bai samu ba, dole ya dawo ciki yana faman jan tsaki tare da maganganun cewa, "matsalar ka zo garin da baka sani ba kenan, yanzu da a can Abuja ne da tuni na kira su sun zo, amma yanzu a nan wa na sani?"
Sinior sai dariya yake mishi yana tsokanar shi
A haka ya shiga wanka ya shirya shima, suka ci abinci sannan suka fita zagawa a kan aikin da ya kawo su.
*********
*KADUNA STATE*
Su Arab sun isa Kaduna a cikin ƙanƙanin lokaci, a hotel suka sauka, bayan sun yi wanka suka yi odan abinci sannan suka kwanta suka huta, sai bayan la'asar suka farka suka yi sallah suka sake ɗaukar wanka