Sashe 39
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakan ne yasa Arab ta ji kunya tana bin jikinta da kallo sabida shigan da tayi, daga ita sai farar shimi da iyakansa cinya, komai na jikinta ana gani tunda mai tsantsi ne rigan, sannan bata saka komai a ciki ba sai iya rigan, ga kanta yau a tsefe wadda bata saba barin sa ba, ya sha gyara yana tufke sai shaining yake yi sabida kyau da ya ƙara mata, ta fi kyau fiye da in ta kitsa kan nata, duk da ba yawa ne da gashin ba amma mai ɗaukar hankali ne kasancewar har saje take dashi saboda kufan gashi ko'ina a jikinta
Jameema kuwa dariya tayi da ta fahimci hakan, sai tayi saurin ɗauke kanta tana cewa, "kiyi haƙuri na dame ki da kallo ko?"
Murmushi tayi ita kuma tace, "a'a wlh Aunty, bari in je in shirya don ya kusa zuwa."
"To shikenan, nima idan ya zo sai ki kira Ni."
"Tom." Arab ta amsa tayi gaba har tana ƙara tsallen ta don ta manta da wata Jameema a wurin
Ita kuma sai kallonta take yi har ta shige; sai faman haɗiyar yawu take yi, daga ƙarshe ta tashi ta shiga ciki zuciyarta cike fal da tunani kala-kala.
**********
A sanda Tariq ya zo sai da aka ba shi wajen zama yayi wanka ya shirya sannan aka kawo shi babban falon su
Jameema ta soma zuwa ta tarar da shi, suka gaisa faram-faram har tana tambayar shi mutanen gida?
Ya amsa cikin fara'a da jin kunya shima
Tana shirin magana ne sai ga Arab ta fito cikin shirin ta na riga da skirt masu ɗaukar hankali, gaba ɗaya zubin jikinta ya bayyana tana tafiya ko ina nata yana motsawa ne sabida yanda ta cika tayi fam sai ɗaukar ido take yi abun sha'awa
Su kansu sun saki baki suna kallonta ne babu wanda ya ankare da ƙarisowarta
Musamman Tariq da kamar zai zubar da yawu tsaban kallon da yake bin ta dashi, duk ta sauya mishi a ɗan ƙanƙanin lokaci haka, tamkar wata tarwaɗa haka yake ganin ta sabida mugun kyawun da tayi mishi
Har sai da ta zauna tana zuba murmushinta mai ƙara mata kwarjini da tsantsan kyau, ta soma gaishe da Tariq ɗin
Sai a nan ne suka dawo duniyar da suka shuɗa, kowannen su ya ja ido cike da kunya
Tariq ya amsa cikin rawan baki yana ƙara bin ta da kallo
Ita kuma murmushi tayi masa tana cewa, "ya su Innan?"
Ya amsa da, "lafiya lau, suna gaishe ki ai." Sai satan kallonta yake yi, idan ya kalli fuskar Jameema ya ga ba ta kallon shi sai ya sakar mata wani kallo mai kama dana tausayi yana langaɓe kai kamar zai yi kuka
Ita kuwa sai murmushi take yi tana share wa kamar bata ganshi ba
Jameema tace, "su tashi su je su ci abinci kar su bar Baƙo haka nan maybe yana jin yunwa." Haka suka tashi ita ta fara yin gaba
Daga bayanta suna biye da ita, nan da nan ya matso kusa da Arab ɗin ya riƙe mata ƙugu yana shinshinan ƙamshin ta har da wani lumshe ido
Bata hana shi ba illa murmushi da take masa tana kallon fuskarsa
Sun kusa isa dainning area ɗin; sannan ya yi saurin kama mata breasts yana faman matsa wa. Lokaci ɗaya suka saki wani irin numfashi da ƙiris ya rage Jameema ta jiyo ta gansu
Sai dai ɗan tuntuɓen da tayi da three steps ɗin da ke wurin; ya sa ta dakata tana salati
Dalilin da yasa suka janye jikinsu suna matsowa kusa da ita tare da yin mata sannu
Ta ɗago da murmushi a kan fuskarta tace, "babu komai ai, mu je kawai."
Suka ƙarisa kan dainning ɗin suka zauna. Sannan tayi kiran Mai aikin su ta zuba wa kowa abun da yake son ci suka fara ci, babu mai magana a cikin su illa su Arab da suke ta kallon junan su suna murmusawa cike da shauƙi
Ita kuwa Jameema tunanin ta ma ya tafi wani wajen, jefi-jefi itama tana ɗago kai ta kalli Arab ɗin da bata san ma tana yi ba
Har suka gama suka tashi suka koma Falo. Sai hira suke yi kamar sun daɗe da sanin juna da Jameeman da Tariq ɗin, don sosai ya saki jikin sa suna ta hira
Jefi-jefi Arab take saka musu baki while hankalin ta yana a kan t.v tana yi tana canza channels, ɗaya hannunta kuma ta matse pilow har guda uku a jikinta, ɗaya tsakanin cinyanta ta jera su har kusa da ƙirjinta; tare da matse su sosai tana ta faman lumshe idanu, sosai take jin sha'awa saboda ganin Tariq ɗin, shiyasa maganar ma ba ta son Yi, ga shi Jameema ta ƙi tafiya ta bar su, duk haushi ya cika ta, daga ƙarshe tashi tayi tace musu, "zata je ta kwanta."
Jameema tace, "lafiya dai ko? Naga yanayin ki ya sauya ne."
"Babu komai." Ta furta tana ɗan ƙaƙalo murmushin dole. Sai kuma ta kalli Tariq tace, "Yayana bari in shiga in kwanta, in zaka tafi ka shigo sai muyi sallama before ka fita."
"Ok Ƙanwata."
Daga haka ta wuce. Suka bi ta da kallo suna ganin yanda jikinta ke juyawa musamman ma mazaunan ta wanda ya fi komai ɗauke musu hankali, sai da ta ƙule sannan suka juyo suna sauke ajiyan zuciya mai ƙarfi, duk kallon juna suka yi sai kuma suka wayance suka ci gaba da hiran
Sai da aka kira sallan magriba sannan Jameema tace, "bari ta tashi ta koma part ɗinta, amma zuwa bayan sallan isha'i yayi ƙoƙarin zuwa suyi dinner tunda yanzu tare zasu riƙa cin abinci."
Yace, "zai zo insha Allahu." Daga haka ya tashi ya nufi ƙofa kamar zai fice. Yana ganin ta ƙule ya dawo da sauri ya nufi inda ya ga Arab ta bi, sai dai bai san hanyar da zai bi ba, ya tsaya yana dube-dube kawai ya ji an ƙanƙame shi ta baya kamar za'a shige mishi jiki, har sai da ya saki ƙaramin ƙara yana faɗin, "Washh!".
[05/08, 8:53 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT 🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA ASHIRIN DA UKU*
_______________Shaƙar ƙamshin ta da yayi daga cikin hancinsa shi ya tabbatar mishi da Arab ce, hakan ne yasa ya janyo ta zuwa gabanshi ya rungume ta ƙaƙam suna sauke ajiyan zuciya, nan da nan ya soma shinshina ta yana ƙoƙarin haɗe bakunan su waje ɗaya
Sai ta janye jikinta tana kallonsa itama a cikin wani mawuyacin hali, a hankali ta sa hannu ta janyo shi suka nufi upstairs zuwa ɗakin kwanan ta, tun a tsakar ɗakin suka soma kai wa juna wawura, lokaci ɗaya suka rikice burin su kawai su jiyar da junan su daɗi, ba ƙaramin kewar juna suka yi ba a yanda suke zalama babu ko sassauta wa, bare yanda Arab tayi satikai ba tare da taji daɗin namiji ba
Haka suka kasance a wannan lokacin ba sa ji bare gani har sai da suka gama gamsar da junansu babu sauran wani sha'awa, sai a lokacin suka dawo cikin hayyacinsu suna ma junan su kallo cikin farin ciki, sai dai bugun ƙofan da suka ji daga can ƙofan shigowa yasa suka dakata babu mai magana a cikin su
Daƙyar Arab ta miƙe ta ɗauki bargo ta lulluɓa a jikinta tana nufan bakin ƙofan da tambayar, "waye ne?"
"Ni ce, Aunty ne tace in zo in kira ki kuyi dinner." Cewar Mai aikin da aka turo
Jin hakan yasa tace, "ok, gani nan." Daga haka ta juya tana kallon agogon ɗakin, har takwas da rabi tayi. Hakan yasa ta dubi Tariq tace, "mayar da kayanka ka zo ka tafi, idan ka je can sai kayi wankan."
Haka ya miƙe yayi kamar yanda tace mishi, bai bar ɗakin ba sai da ya ƙara tsotson ta before ya tafi cike da kewar juna
Yana fita ita kuma ta faɗa toilet, har ta tuɓe ta ji motsin shi
Sai ga shi ya faɗo mata Toilet ɗin yana cewa, "ban gane hanya ba Princess..." Maganar nasa ne ta ƙaƙale sabida ganin surar jikinta, nan da nan abun sa ta harba ya nufe ta da sauri ya haɗe jikinsu lokaci ɗaya ya soma shafa ta yana ƙoƙarin haɗe bakin su
Ta dakatar dashi tana cewa, "please Tariq ka san jira na ake yi, kar ka tona mana Asiri mana, ka je don Allah ba guduwa zan yi ba, yau muna tare fa har sai ka gaji."
"Da gaske kike yi?" Yayi maganar kamar ɗan maye ba tare da ya dena shafa ta ko ta ina ba, sai goga mata jikinsa yake yi
Ita kanta numfashi take sauke wa cike da wani irin sha'awa da ya turniƙe ta, ta sa hannu ta kama mishi ƙeya tana ƙara shigar da shi jikinta sosai sabida daɗin abun da yake mata, tamkar zata zauce haka take ji, lokaci ɗaya ta biye masa suka soma romance ɗin juna cikin zafi-zafi tamkar zasu cinye juna, har ƙasa suka kai suna baɗalar su sun cakuɗe wuri ɗaya, babu mai saurara wa ɗan uwansa. Sai da suka sake jin muryan Jameema a cikin bedroom sannan lokaci ɗaya suka dawo hayyacin su, duk sun gama ruɗewa Arab ma ta kasa amsa kiran sunanta da take yi. Daƙyar ta amsa a karo na uku muryanta a shaƙe
"Lafiya dai A'isha babu abun da ke damun ki?"
"Eh Aunty, Ina wanka ne, amma yanzu zan fito."
Ɗan jim Jameema tayi sabida jin nishi da kuma yanda ta ji muryan Arab ɗin yana fita, kamar ta leƙa haka take ji sabida ganin ƙofan toilet ɗin a buɗe, amma sai ta daure tace, "ok kiyi sauri ina jiran ki, sannan ki kira Yayanki don na aika a kira shi babu shi a ɗakin, Allah yasa ba ya rasa hanyar dawowa bane."