Sashe 44
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga shi Nawwara ta dame su da hiran Arab ɗin, sai sukan ta take yi sabida wai, "a kan me Jameema zata yarda a auro mata wannan ƴar shilan yarinyar ruwan Larabawa? Gani take yi kawai ta zo musu wayau ne don daga gani idanunta a buɗe suke, zata raba ta da Mijin ne ya zama nata ita kaɗai, don irin su basu da mutunci bare ace ta haihu da uncle, sai abun da tayi dashi kenan."
Malik yace, "ke dai ba ki da wani tunani sai na kishi, ki dena haka da Allah, haka kawai ba ki san yarinya ba ki kama ki riƙa kwatanta ta da abun da bai dace ba."
Sosai Nawwara tayi mamakin yanda ya fitittike yana faɗa alamu ya ji haushin maganar nata, shiyasa tace, "wai tsaya dear meye haɗin ka da yarinyar nan da kake son kare ta? Ban fa gane ba me kake nufi?"
Jameema ta katse su tace, "ya isa haka don Allah ba na son wannan maganar nima, Nawwara ba yanda kika ɗauki A'isha haka take ba, tana da kirki kuma muna zaune lafiya, Ni ban damu ba don Alhaji ya kawo min ita a kishiya saboda Ni na ba shi goyan bayan ya ƙara auren."
"Gwara ki faɗa mata Aunty tunda ba kowa bane irin ta, kishi yana rufe mata idanu gaba ɗaya sai ta manta abun da yake dai-dai."
"Tab ɗijam... Wlh tallahi a kanka sai dai kace min mahaukaciya Malik, Ni dai ace kayi min kishiya gwara in mutu da inga bak'ar ranan nan bare ace Ni da kaina na buƙaci haka, gwara ma idan akwai hakan a ranka tun wuri ka cire don Ni ba irin sauran matan nan bane da zasu iya sadaukar da mijin su ga wata, kai nawa ne Ni kaɗai babu wata Mace da zata shigo cikin mu."
Jameema tace, "lallai Nawwara na yarda kishi ya rufe miki ido, amma kafin hakan ta kai ga faɗa gwara mu bar zancen nan don Allah, don naga alamu ba ki da sauƙi a kan hakan."
Da haka suka bar zancen sukai ta hira
Amma Malik ya ƙi sakin jikinsa, ƙarshe ɗakin da aka basu a nan downstairs ya shige ya kwanta a saman gado, ya kasa kataɓus sabida damuwar da ta taru tayi mishi yawa, taya zai ɓullo wa al'amarin don yana gani dai bazai iya ƙyale Arab ba, zuciyarsa baza ta taɓa haƙura da ita ba bare ace yanzu da ya sake jin tsananin soyayyarta ya ƙara nunkuwa a ransa, bai taɓa tunanin haka take ba domin sosai ta sake sauyawa fiye da yanda yake ganinta a hoto, ta ƙara girma ba kamar a cikin hoton ba, tabbas ita ce domin ko ya ta koma bazai taɓa kasa gane ta ba, komai nata mai kyau ne Allah ya bata komai, ga suna mai daɗi, "A'isha." Ya furta a laɓɓansa cikin farin cikin da ba ya misaltuwa yana murmusawa. Ya rasa wanda zai iya faɗa ma wannan tsantsan farin cikin da yake ji a ransa saboda arba da yayi da wacce yake jin soyayyarta daban da kowacce Mace, haƙiƙa yau babbar Sa'a ce a gare sa, dole ya ɗauki waya domin kiran Sinior ya bayyana mishi, but sai ya dakata sabida shigowar Nawwara
Har dare ya kasa sukuni don ƙiri-ƙiri barci ya ƙi ɗaukar sa a daren, bazai iya haƙura batare da ya je gare ta ba, amma taya ya? Can cikin dare da ya tabbatar da Nawwara tayi barci sannan ya lallaɓa ya fice, sama ya haura tunda ya tabbatar a nan ɗakin su yake, amma abun damuwar bai san ina zai nufa ba, ɗaya part din ya bi tunda ya san Jameema ce a wancan part ɗin, dole zai kasance ita tana wancan ne, shiyasa ya lallaɓa ya shige cikin ƙaramin falon da ya ji a buɗe, duk babu haske a ko ina tunda duk an kashe glop ɗin sashin, sai da ya dudduba sauran ɗakunan bai ganta ba sannan ya nufi wadda take ciki, ai kuwa yana shiga ya hango ta a cikin ɗan hasken fitilan da ta bari
Tana kwance tayi male-male a saman gadon, daga ita sai wata figigiyar rigan barci mai ruwan orange, da ita da babu duk ɗaya domin komai na jikinta ana gani, ga shi ta yaye can sama cinyoyinta duk a waje suke, da alamu tayi nisa a barcinta don yadda take sakin numfashi mai ɗan ƙarfi
Wani irin ajiyan zuciya ya sauke lokaci ɗaya ya kwaɗaitu da ganin kyakykyawar surar jikinta, gaba ɗaya jin sa yayi cikin wani irin feelings ɗin da bai taɓa jin makamancin sa ba, a hankali ya ɗaura hannunsa a saman marar sa yana wani sauke numfashi a kai -a kai, bazai iya haƙura da abun da zuciyarsa take kitsa mishi ba, shiyasa nan take ya nufi kan gadon cikin wani irin yanayi da ya kasa control ɗin kansa.
[11/08, 10:14 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA ASHIRIN DA SHIDA*
_______________A hankali ya isa kan gadon ya hau yana kai hannunsa jikinta, jin tattausan skin ɗinta sai da ya sake shiga wani irin hali lokaci ɗaya ya sauke numfashi, gaba ɗaya ya soma ficewa a hayyacinsa sabida yanda ya soma shafa jikinta while ƙamshin turaren ta yana ƙara shige masa hanci kamar zai ɗauke masa numfashi, shiyasa daƙyar yake fizgo numfashin yana ƙara shige mata cikin salo yana sarrafa ta
Yayinda Arab kuwa sosai ta sha mamakin jin kamar Mutum a jikinta, lokaci ɗaya ta farka sabida jin ya damƙe mata breast yana ƙoƙarin fito mata dasu daga riga, lokaci ɗaya ta buɗe ido ta zuba mishi tana shirin ƙwalla ƙara domin ba ƙaramin tsorata tayi ba, kwata-kwata bata gane kowaye ba
Jin ta saki ihu hakan ne ya dawo dashi cikin hayyacin sa da sauri ya kai hannunsa saman bakinta yana cewa, "shiiii! Baby Ni ne." Ya furta a hankali yana kallonta
Itama kallon shi take yi zuciyarta na tsananin bugawa sabida har yanzu a tsorace take, da sauri ta miƙe zaune tana janye jikinta cikin mamakin ganin shi, but ta gaza buɗe bakin ta bare ta furta wani word
Shima sai ya miƙe zaunen yana ƙoƙarin kama hannunta da cewa, "Baby kiyi haƙuri na tsorata ki ko?"
Hannunta ta buzge cikin jin haushi tace, "wannan wanne irin hauka ne? Me ka shigo min a ɗaki?"
"I'm sorry, don Allah ki rage murya muyi magana na fahimta."
Tsaki ta ja tana sauka daga kan gadon tare da gyara rigan ta, ta shige toilet ta bugo ƙofan
Shiru Malik yayi ya rasa abun da ke mishi daɗi, shi kansa bai san meyasa ya aikata wannan aika-aikan ba, idan kuma ta tona mishi asiri fa? Meyasa yayi wannan gangancin batare da ya soma tunkaran ta ba? Wayyo... Shiru ya ji bata fito ba sai ya miƙe jiki a sanyaye ya soma zagaye a wurin, yana ta kallon ƙofan toilet ɗin kamar ya shiga haka yake ji, duk ya gama susucewa ga tsananin sha'awar da ya taso mishi, burin sa kawai ya ji shi a jikinta, gaskiya bazai iya fita ba dole ne sai yayi ko ma mene ne in dai zai samu cikan burin sa. Fitowar Arab ɗin; shi ya tsayar dashi daga inda yake tsaye tare da bin ta da kallo yana son karantan yanayinta
Ita kuwa fuskarta ta wanke koda ta shiga toilet ɗin, tana fitowa kallo ɗaya tayi mishi sannan ta haye kan gadon ta zauna, sai ta bi shi da kallo fuska babu walwala tace, "So what do you want in my place What are you looking for? Meyasa ka shigo min ba tare da izni na ba?"
"Kiyi haƙuri, I'm very sorry, na kasa jurewa ne, and I love you so much!" Ya furta hakan cikin wani irin yanayi yana tsaye a wurin ba tare da ya motsa ba
While ita kuma sai ta sake ɗaure fuska da cewa, "I don't understand what you mean? Ina Matar aure kake so na?"
Tahowa yayi a hankali zuwa wurin gadon, sai ya samu wuri ya zauna yana fuskantar ta, "na kasa jurewa ne Baby, wlh son ki ne yasa na aikata hakan, kuma bazan taɓa iya sukuni ba har sai naga na mallake ki sannan, na san ba ki san Ni ba but Ni na san ki da jimawa, kuma tun ba yanzu ba nake tsananin ƙaunar ki."
Murmushi ne ya suɓuce mata before tace, "you mean you already know me, ehem fahimtar da Ni don ban gane ba?"
"I have known you for a long time, and since I have been looking for you but I have not seen you, now I see you in this house. Gaskiya bazan iya haƙura da ke ba that's why I came here to tell you how much I love you, ko me zai faru bazan iya haƙura da ke ba dole ne in sanar miki idan ba haka ba ina ji mutuwa zan yi, sonki zai kashe Ni, wlh bazan taɓa iya haƙura da ke ba!"
"Lallai kam kana da ƙarfin hali, anyway yanzu kaga Ni Matar aure ce bai kamata ace kana so na ba, tunda yanzu ka sani sai ka haƙura kawai ko?" Tayi maganar tana murmusawa tana mishi wani kallo mai shiga jiki
Sosai ta sake saka shi a wani irin yanayi, shiyasa yace, "A'isha bazan iya haƙura ba, a kanki nace zan iya yin komai wlh, bazan taɓa iya fita ɗakin nan ba har sai kin amince da Ni, ina sonki da gaskiya, ina tsananin buƙatar ki a cikin rayuwata, wlh ko nawa ne zan iya ba ki idan har za ki kasance da Ni, na yarda ko ba ki kashe auren ki ba idan har zamu kasance tare Ni na yarda zan iya zama da ke, Ni dai burina ki zama tawa Ina matuƙar ƙaunar ki, na san watarana zan iya mallakar ki ko ba yanzu ba, amma dai yanzu ina buƙatar ki a cikin rayuwata, ina son mu kasance tare."
Shiru ta ɗan yi kamar tana tunani, sai kuma tace, "ok na yarda, amma da sharaɗi..."