Sashe 36
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk babu wanda bai yabe ta ba a ciki yana koɗa kyanta. Sai dariya suke yi da nishaɗi, inda aka kawo musu kayan maƙulashe da su kwalaben giya kowa ya ɗauki abun da yake so
Har Deen wanda shi ne ya haɗa partyn yake zolayan Arab ganin ta ɗauki drink tana sha, yace, "ba girman ta bane shan drink kaɗai, ga win na irin su shi Yakamata ta sha."
Tayi murmushi tace, "no ba na buƙata gaskiya, wannan sai irin ku don ba ya burge Ni."
"Oh! ba ki san daɗi ba Baby Gaskiya, Ibson guy yakamata ka nuna mata fa'idan shan shi, akwai dad'i."
Dariya kawai Ibrahim yayi, dayake shi yana sha shiyasa yake ta kurɓan abun sa
To cikin wannan yanayin ne duk samarin wajen bayan sun fita cikin hayyacin su suka ja ƴan matan su suna ta holewar su
Ita dai Arab tana tare da Ibrahim suna zaune suna hira. Hankalin ta ma yana a kan waya tana chart, jefi-jefi suna hira da Ibrahim ɗin. Ganin dare ya tsala sosai tace mishi, "ya tashi su tafi."
Shi ne suka tashi suka yi musu sallama suka wuce. Time ɗin duk Ibrahim ya soma fita hayyacinsa don sai sambatu yake mata sabida giyan da ya kwankwaɗa
Abun da ta tsana kenan Arab ta ga Mutum ya shiga wannan halin, shiyasa sam giya ba ya burge ta don ba ta ƙaunar hankalin ta ya riƙa gushewa. Musamman yanda ta ga Ibrahim yana ta maganganun hauka, daƙyar ta tura sa a cikin motan ta shiga tana ƙoƙarin ja
Amma ya hana ta, ƙarshe janyo ta yayi jikinsa ya soma ƙoƙarin romance ɗinta, yana ta mata sambatu yana gaya mata irin daɗin da take dashi idan suna tare, sai lashe ta yake yi kamar wani tsohon maye
Haka ta biye masa tunda itama yanda take ji a lokacin gaba ɗaya ya tayar mata da tsumin ta. Sosai suka gogi juna kamar zasu cinye junan su, sai da kowannen su ya gamsu sannan ta tayar da motan suka wuce gida. A ƙofar gidan su tayi packing sannan ta taimaka mishi suka wuce gidan su Ibrahim ɗin, tana kai shi ƙofar gida ta dawo. A wani lungu ta ji an fizgo ta babu zato aka shige da ita cikin lungun, lokaci ɗaya aka danne mata baki sabida ƙoƙarin ihu da ta soma yi, cikin tsoro da firgita ta ɗaura hannunta a saman wanda aka ɗaura a bakinta tana ƙoƙarin cire wa, amma ina ta gaza sabida alamu ya nuna ba Mutum ɗaya bane masu kokawa da ita, suna ƙoƙarin danne ta a ƙasa zasu cire mata kayanta.
[02/08, 9:24 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT 🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA ASHIRIN DA ƊAYA*
_______________"Baaba wannan Shegiyar yarinyar nan ce fa ƴar gidan Iro mai kifi, shegiya tana ƴar hannu amma tana ƙoƙarin yin mana gardama, gwara ma ki tsaya mu mori rabonmu mu bar ki kafin ki ja muyi miki illa, banziya kawai." Ɗaya yayi maganar yana ƙara tale ƙafafun Arab da ta dage baza su buɗe ta ba
Samu tayi ta gantsara wa ɗaya cizo a hannun da ya rufe mata baki, ta kwatsa ihu tana ƙoƙarin fincike jikinta
Amma basu bar ta ba sai danne ta suke yi suna ta cikiniyar zare mata wando, ɗaya kuma ya matse mata nonuwa haka suke ta kokuwa da ita suna latsa ta
Daƙyar ta samu ta ƙwaci kanta don yanda suka shawu duk ƙarfin su ya ƙare. Tana ƙwace wa ta ruga aguje sai gida, sai da ta ji ta a cikin zauren gidansu sannan ta samu natsuwa ta tsaya tana nishi; don ba ƙaramin gudu ta sha ba. Wayanta ta zaro a cikin Aljihun ta tana dubawa, Allah yasa bata yi komai ba don ta fi jin wayan a kan komai, sabida sabuwar wayanta ne da aka bata, ganin bata yi komai ba sai ta saki ajiyan zuciya a fili ta furta, "wlh da sun ci kutmar uban su da wayan nan tayi wani abu, matsiyata tsinannu kawai." Ta ja tsaki cike da azaban da ke ratsa ta sabida yanda duk suka sa ta ƙuƙƙuje a garin ƙwatan kanta, ciki ta shiga ta wuce ɗakinsu don har su Inna sun kulle ƙofa, nasu ɗakin kuma an sakaye shi but ba'a rufe ba
Dukkansu babu wacce tayi barci sai chart suke yi
Tana shigowa ɗakin Ummu tace, "ashe za ki dawo? Nayi tunanin a can za ki kwana ai."
"Uhm ku dai bari, wlh daƙyar na sha."
"Me ya faru?" Suka tambaye ta a tare suna tashi zaune
"Ƴan iskan gari na samu suka so min fyaɗe, daga na je raka Besty gida suka tare Ni, wlh daƙyar na ƙwaci kaina har na hango yanda za su yi min."
Dariya suka saka mata su kuma
Inda Ummu tace, "kuma yanzu ƙyale su za ki yi? Sun raina miki wayau wlh, nan gaba ma za su sake kwatanta hakan in dai ba'a ɗauki mataki ba."
"Nima tunanin da nake yi kenan, but babu wanda na gane a cikin su wlh da a gobe a cell za su kwana, domin ƴan sanda zan kira musu, sai dai kuma yanzu bani da tabbacin waɗanda suka yi min wannan abun, amma dole zan ɗauki mataki."
"Gwara dai, don matsiyata ne mutanen nan, ta yiwu irin ƴan shaye-shayen nan ne da suke yawo kango-kango, da yanzu sun samu arhanki sun ci banza." Zahra tafaɗa tana dariya
While Arab ta tashi tana shinshina kayanta, tare da cewa, "ƴan iska tsinannu waɗanda uwayen su suka tsine musu, duk sun zuba min warin su dole sai nayi wanka wlh." Ta ja tsaki tana tuɓe kayan a wurin
Zahra CE kaɗai take bata amsa tana dariya
Ita kuma Ummu tuni ta mayar da hankalinta a kan wayanta ta ci gaba da abun da take yi
Sai da Arab tayi wanka sannan ta zo ta kwanta. Ta ɗauki wayanta itama ta hau net. A haka ta raba daren cikin chart da samarin ta, har su Ummu suka yi barci da daɗewa ita tana nan tana sana'ar nata, don in dai wajen chart ne ta ƙware sosai, yawanci duk sex chart take yi da su, wasu ma har video take musu ta tura musu, ko kuma ta ɗauki jikinta duk ta tura musu, ba ta wannan abun sai idan zata mori kuɗin ka, don ita a kan kuɗi babu abun da baza ta iya yi ba. Sai gab da asuba barci ya ɗauke ta
Babu wanda ya tashe ta tunda su rayuwar su kowa yana yin shi yanda yake so ne, babu mai takurawa wani
Shiyasa sai wajen goma ta farka, tayi wanka sannan tayi sallah, time ɗin ma su Zahra sun shiga school, ita dayake bata rigada ta koma makarantar ba duk da an koma tun last week. Yau ma haka ta wuni jiran kiran Mutumin nan amma shiru babu kiransa babu alamar sa, sai can da yamma ne ma ta samu saƙon sa, ta sha mamakin abun da ya rubuta
Wai, "ta jira saƙo yau da dare za'a kawo mata, kar ta tayar da hankalin ta shi mai sonta ne, amma zata san shi bada jimawa ba."
Daga haka babu abin da ya ƙara, kuma da ta kira Numban switch off ake ce mata. Duk ta sanar da ƴan gidan su suna jiran su ga abun da zai kawo
Ai kuwa sai ga Ahmad wajen ƙarfe biyar da mintuna araba'in, ya kira Numban ta tunda Ogan nashi ya ba shi, idan ya je sai ya kira ta. Ai kuwa tana fitowa suka gaisa faram-faram da shi, sannan ya bata takardun gida wanda ogan ya siyan musu a can GRA, yace, "su koma can da zama saboda bazai iya zuwa wannan anguwan ba, shi babban Mutum ne ba ya buƙatar sa ido."
Sun rikice da ganin gidan da aka kai su, don ita Inna ta kasa haƙura sai da ta tasa su suka je suka ga gidan tunda Ahmad yayi musu kwatancen gidan, kuma suna zuwa suka ga shi ne tunda da keys a hannun su. Babban gida ne makeke da ya ruɗa su ya saka su a wasi-wasi, suna tunanin wanne irin Mutum ne haka da yake kashe musu wannan maƙudan ƙuɗin? Me yake so a wurin su? Tsaban murna sun kasa barci a wannan ranan. Gari na wayewa suka ɗibi kayan su suka koma sabida zumuɗi
Har da Baba babu yanda ya iya dole ya bi su tunda sai abun da Inna tace, kuma bazai yiwu ya bar iyalan shi ba idan ma yace, "bazai je ba."
Ai kuwa ranan ƴan anguwa sun sha habaici da yaɓa magana wajen Inna, tana faɗin, "yanzu kuma sai su yiwa uban su tunda sun fi ƙarfin su yanzu, sun tashi sun bar musu anguwan, masu saka wa yaranta idanu sai suyi da uban su matsiyata, a haka zasu ƙare babu ci gaba, ita kuwa tayi musu fintinkau har abada baza su taɓa kamo ta ba, dama hassada ga mai rabo taki ce."
Babu wanda ya kula ta tunda sun san jaraban ta, ƴar hau ce yanzu sai rikici ya kaure tunda ba mutunci ta cika ba, kowa Allah ya kyauta yake cewa don son kuɗin Inna yayi yawa, suna mamakin hali irin nata
A wancan gidan da suka koma kowacce da nata ɗakin, kuma har da Toilet a ciki