Sashe 33
Rudin Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin baƙin ciki ta nuna Arab da yatsa tace, "wlh tallahi sai na ɗauki babban mataki a kanki karuwan Banza karuwan hofi, sai na nuna miki Mijina ya fi ƙarfin ki dan uwar ki, shegiya asararriya wacce iyayen ta suka tsine mata suka ce ta je zata gani."
Dariya Arab tayi ko a jikinta tace, "ok haka kika ce ko? To nima zan nuna miki Ni cikakkiyar karuwa ce mai lasisi, Mijin naki zan raba ki dashi har abada, kuma Ni da mijinki sai dai ki haɗiye zuciya ki mutu babu mai raba Ni dashi, Ni Arab zan nuna miki tantiranci na."
Ai kuwa ba ƙaramin fusata matar tayi ba, duk da yawan jama'ar da suke wurin an taru haka ta cire gyalenta ta ɗaure tana ta ƙunduma wa Arab zagi, mummunan zagi kuwa wanda kare bazai ci ba, ga shi ta kasa ƙwace wa a hannun Mijin, tace, "wlh sai ta ga bayan Arab, sai ta kashe ta idan har bata rabu dashi ba."
Daƙyar Mijin ya samu ya saka ta a cikin motan duk ranshi ya jagule, jikinsa ɓari kawai yake yi don sosai yake jin tsoron matar tashi, ba ya ƙaunar fitinan ta ko kaɗan
Arab kuwa sai dariya take mata tana ƙara mata kayan takaici, kuma ta ƙi tafiya a wurin sai da taga sun tafi, sannan ta taɓe baki ta juya zuwa wani shago ko a jikinta, ko kallon ma mutanen da sukai caa a wurin kamar sun samu t.v sai hayaniya suke yi; bata bi ta kansu ba ta wuce ta siya ice-cream ta koma room ɗinsu. Baƙin cikinta ɗaya ba ita ta amshi numbansa ba; da tun a yanzu ta soma kiransa ta maida mata da martani, but tana nan tana jiran duk lokacin da ya kira ta wlh sai ta koya ma Matar nan hankali, sai ta raba ta da Mijin har abada, sa'arta kawai kar ya soma ya kira ta, but idan ko ba haka ba sai ta shayar da matar nan mamaki, sai ta nuna mata ita karuwa ce; mai lasisi kuwa
Tana gama shan ice-cream ɗinta tayi ɗai-ɗai a kan gado ta shari barcin ta
Sai da Alh. Bashir ya dawo sannan ya tashe ta, da jaraban sa ya tashe ta daƙyar ya bari tayi wanka sannan suka tsulmiya gogin soyayya. Sai da suka gamsar da junansu son ransu sannan suka sake yin wankan suka shirya, abinci suka ci daga can ma wasan ya juye sai romance ɗin juna suke yi tamkar zasu haɗiye kansu, kwata-kwata ba sa gajiya musamman Alhaji da shi sam ba ya ƙoshi da Arab, ita dai tana biye mishi ne kawai don kuɗinsa don ba wani daɗin azo a gani take ji ba, sai ta tuna da Tariq wanda shi kaɗai ne idan zasu yi sex take iya gamsuwa ɗari bisa ɗari, ya iya tafiyar da Mace ba kaɗan ba, har kewarsa tayi ta ƙosa su koma
Dukkan su babu wanda yayi Sallah a cikin su sai bayan sallan isha'i sannan suka haɗa daga la'asar har isha'i suka rama. Sannan suka ƙara mannewa da juna, sai da suka raba daren sannan suka yi barci
Washe gari kuma suka fita suka yi siyayya sannan suka shirya tsab, daga nan suka rabu Arab tayo gida, shima ya wuce Bauchi inda yake.
[30/07, 10:28 am] OumƊahirah نفيسة: 🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*RUƊIN DUNIYA!*
🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT 🧝*
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
_________________________
*BABI NA GOMA SHA TARA*
_______________Ana ta shirye-shiryen bikin su Malik, sai dai shi har yanzu hankalin sa ya ƙi kwanciya, tunanin Arab tamkar zai kashe shi, ya kasa cire ta a ransa ya kasa haƙura da ita
Tun Sinior yana kwantar mishi da hankali yana faɗa mishi, "ya manta da ita, ya dena saka damuwa a ransa tunda ba lallai ya ganta ba, sannan ko ya ganta bai zama dole ya same ta ba, ta iya yiwuwa ma Matar aure ce ko kuma ita ta ƙi shi."
But bai taɓa yarda da zancen sa ba, ya kan ce, "shi ya fi ƙarfin Mace ta ƙi shi, kuma ko Matar aure ce wlh bazai bar ta ba, sai dai abu biyu ya faru, ko Mijin ya sake ta ko kuma su zama Mijin ta su biyu, don dole ne sai yayi rayuwa da ita."
Dariya kawai Sinior yake yi idan yana jin wannan zancen, sai yace, "wlh kana bani dariya Malik, an gaya maka kowa irin ka ne ɗan iska? Yanzu kana nufin idan har ba ka same ta ba zaku yi rayuwar bariki a ɓoye? Cab ɗijam.. idan kuma ita ba halin ta bane fa?"
"Uhm ko ba halinta bane zata fara a kaina, zata san daɗin irin wannan rayuwar duk idan ta haɗu dani, wlh ko ta rabu da mijin ko kuma dole ne sai ta bi zaɓi na, don duk yanda zan yi sai na yi ta zama tawa, bazan taɓa barin ta ba. Hmm kaima ka san hali na Sinior ka san me zan iya aikatawa."
Kafaɗu ya ɗage alamun, "he can see".
Kasancewar bikin na gogaggun ƴan duniya ne; kuma ga kuɗi a ƙasa, shiyasa aka yi wadaƙa kuma aka zubar da su, an yi ƙarya ba Ni da ƙarya ba, almost two weeks ana shagulgulan biki, kuma kowacce rana akwai event ɗin da ake aiwatarwa. A ranan Asabar kuma aka ɗaura auren sannan aka yi dinner bayan an kai kowacce gidan Mijinta
Duk ustazancin Ya Sheikh babu yanda ya iya sai da ya halarta duk wani events da aka yi, tunda dai ba shi ya shirya ba daga gidan Amarya ne, and kuma babu daman ƙin zuwa sabida ba ya son ɓacin ranta
Bayan an gama daga can ne kowacce aka mayar da ita gidan ta. Babu wacce aka kwana mata kowacce daga ita sai Angon ta
Fannin su Malik sun sha soyayyar su tamkar zasu cinye juna. Musamman ma Nawwara da farin cikin wannan rana daban ne a wurin ta, yau Allah ya cika mata burinta ta mallaki Malik ɗinta a matsayin Mijinta, ya zama nata ita kaɗai kamar yanda take fatar ya kasance. Babu ɗaga ƙafa haka suka kasance a wannan ranan
Shi kansa Malik ya kasa gane ko canza mishi ita aka yi, sabida yanda ya ji ta zam-zam ga daɗin da ta ƙara sakamakon gyaran da suka yi, ta koma mishi tamkar yau ya soma ɓare ta a leda shiyasa yayi farin ciki walwalan sa ma daban ne, har kasa haƙura da ita yayi haka suka kwana kamar zasu cinye juna.
Fannin Zainab ma abun da ya faru kenan. Ya Sheikh bai taɓa sanin wata ɗiya mace ba a rayuwarsa, sannan babu wacce ya taɓa so face Zainab ɗin, hakan yasa bai gane komai ba tunda dai ya ji ta daƙyar yake shiga, bai ga wani bambanci da ya saɓa da na budurwa mai budurci ba. Sai dai abu ɗaya yanda ya sha mamakin Zainab, kasancewar ta gogaggiya a wannan fannin kuma ta san Maza shiyasa ta nuna mishi ƙwarewar ta ba tare da ita kanta ta san tayi ba, domin daɗin da ke ratsa ta musamman yanda ta ji Ya Sheikh daban da sauran Mazan nata, ga shi ya iya tafiyar da Mace, hakan yasa itama ta nuna ƙwarewanta ko kaɗan babu kunya irin ta Amare bare nuna raki da suke yi. Hakan ne yasa mishi wasi-wasi da shakkar ta. Har daga baya yake tambayar ta, "shin ko ta taɓa yi ne wai ya ganta haka da son abun? Shi yayi mamakinta tunda ya san cewa duk wata budurwa dole ta guji daren farkon ta na aure."
Jin wannan zancen sai da gaban Zainab ya faɗi, ta rasa mai zata ce mishi ma duk alamun rashin gaskiya ya nuna a bayyane da ita
Hakan ne ya sake ɗarsa mishi zargin ta, cikin yanayin damuwa yace, "Zainab don Allah ki faɗa min gaskiya, taya kika iya wannan abun bayan ke ba ki taɓa aure ba? Alamu ya nuna kin saba tunda har kika nuna zaƙewar ki kuma babu tsoro na a tare da ke."
Cikin dabaran da ya faɗo mata a nan take ta sakar mishi kuka, babu shiri ta tashi da sauri ta nufi Falo
Sai ya bi ta cikin tashin hankali yana kiranta. A zaune ya ganta a saman couch tana ta kuka, sai ya zauna gefen ta cikin yanayin damuwa da tsantsan ruɗewa yake cewa, "dan Allah Zainab ki dena wannan kukan naki yana ɗaga min hankali, ki sanar da ni abun da ke faruwa da ke kar zuciyata ta buga Please." Sai ya sanya hannu ya ɗago ta zuwa jikinsa yana ƙoƙarin share mata hawayen
Amma sai ta buge hannunsa tana shirin tashi still ta ƙi dena kukan
Janyo ta yayi sosai ya hana ta damar ƙwace wa, cikin lallami yake sake bata haƙuri tare da tambayarta abun da yayi mata take kuka?
Cikin kissa da nuna tsantsan shagwaɓarta take cewa, "ba kai ne ba kake zargi na don kawai na nuna maka irin soyayyar da nake maka gami da farin cikin da nake ciki, har kake iya kallo na ka furta min wannan zancen, nufin ka kenan ina bin Maza a waje? Kenan ba ka yarda ma ina tare da mutunci na ba? To wlh bazan taɓa zama da kai ba dole sai ka sake Ni, bazan iya zama da wanda yake zargi na ba, tun ma ba'a yi nisa ba kenan dama halarcin da zaka yi min kenan ko?" Sai ta fashe da wani sabon kukan tana sake narke wa a jikinsa
Duk ta gama kashe masa jiki; tare da ƙara dulmiyar dashi cikin tsantsan tashin hankali gami da ruɗu da jin zantukan ta, nan da nan ya gama ruɗewa ya hau rarrashin ta yana ce mata, "ba haka yake nufi ba, amma tayi haƙuri ta gafarce shi wlh bazai sake ba." Haka ya dinga rarrashin ta har yana duƙa mata, don babu abun da ya fi firgita shi irin cewa da tayi, "zata tafi ta bar shi sai ya sake ta."