Sashe 46
Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsawon mintuna ya fito daga d’akin yana kiran “K’alb, ina kike ne?” Ban amsa masa ba don wani haushinsa ne na ji y’a cunkushe min a k’irji. Da zafin zuciya nake hararar inda yake tahowa. Cikin sanyin jiki ya zauna daf da ni, yana k’ok’arin ja na ni kuma ina turjewa, amma bai fasa abinda ya yi niyya ba. Gani nake yanzu haka duk abinda yake min haka itama yake mata don haka na kawar da kai na da sauri na ce “Bana so fa.” Ha’de goshinsa ya yi da nawa yana sakin ajiyar numfashi da take fita da wani irin k’amshin mouth wash mai da’din gaske. “Me aka miki?” Ya fa’da cikin wata irin voice da ta kusa tarwatsa min zuciya, Ban amsa ba sai sake mik’ewa da na yi da sauri na fice daga parlorn zuwa harabar gidan ta baya wacce take kitchen. Don ba zan jurewa abinda yake min ba, tsaf zan iya bada kai bori ya hau, ni kuma bana son ya ga lagona. A Garden d’in gidan mai wadatattun shuke shuke na zube ina haki ina kallon yanayin wajen da yake fitar da wani irin ni’imtaccen yanayi mai sanyaya zuciya. Ban san sanda na ja jikina na kwanta flat ina mayar da ajiyar zuciya ba, idanu na a lumshe. Ban san sanda ya zo wajen ba na dai ji shi kwance a jikina ya yi min rumfa da nasa jikin da yake fitar da wani irin k’amshi, bai bani k’ofa ko guda ba da zan iya k’watar kai na ba, duk da bai sakar min nauyinsa gaba d’aya ba Amma fa na ji a jikina, wani irin hot romance yake sakar min mai zafin gaske da yasa na manta da wancan b’acin ran da nake ciki. Waje ne mai ni’ima da kyau ga shi ba kowa a wajen don haka ya samu sake yake yi abinda yaga dama da jikin nawa ba inda bai lek’a ya lasa ya shinshina ba kafin ya koma gefe ya yi kwanciyar rigingine yana kallon sama ya jawo ni jikinsa sosai ban san ya aka yi na ganni a saman cikinsa ba yana furta “A ramawa kura aniyarta K’alb, kin bar ni sai ki’da na da rawa ta nake ni ka’dai, ni da ko kiss har yau ban tab’a amsa daga wajenki ba, don haka yau ina son na ga kalar taki soyayyar.” Kunya ce ta kama ni sosai na kasa aikata komai, shi kuma ya kama fuskata da duka hannayensa biyun muna daf da juna cikin husky voice ya ce “Oya na rufe ido I need a French kiss, ki zama Good House wife mana K’alb.” Idonsa a lumshe yake na dinga kallon Cutable lips d’insa masu tsananin sulb’i da taushi duk da kunyar da nake ji Ban san sanda na kai nawa lab’ban kan nasa ba, wani irin ajiyar zuciya na ji ya sauke a hankali daga nan kam abubuwa suka riki’de zuwa wani yanayi mai girman gaske mai tsayawa a zuciya da ba zan iya tab’a manta shi ba. Wani Moment ne da ni da shi muka aikata a sannan kowa ya san irin son da d’an uwansa yake masa ba ka’dan ba ne. Wani irin barci mai k’arfin gaske ne ya d’auke mu a y’ar harabar wajen da iska take ka’dawa ko ta ina. Bamu tashi farkawa ba sai daf da magriba Ni na fara tashi na Ware ido ina mamakin barci mai nauyin gasken da muka yi. Na mayar da kallona kan Ustaz da ya ja hannuna ya matse gam. Na Zare hannun ina Shafa fuskarsa a hankali. Lumsassun idanunsa ya bu’de yana furta “Sleep Aysha, ki kwanta barcin bai isheni ba.” Na girgiza masa kai ina furta “Lokacin sallah fa ya kusa.” Da sauri na ga ya d’an ware ido yana kallon sararin samaniya sai kuma ya mik’e da sauri yana gyara sumar kansa da ta burkice gaba d’aya. Idanunsa ya nutsar cikin nawa ya furta “Kin shayar da ni wata irin soyayya da tasa na ji kamar a Aljanna nake, please za ki k’aramin anjima, ashe haka ki ke?” Da sauri na mik’e na shige k’ofar da zata mayar da ni inda muke.” Ina ji y’a biyo ni da gudu yana dariya nima gudun na saka zuwa cikin bedroom sai dai kafin na rufe k’ofa ya saka hannunsa ya shigo hakan yasa na shige toilet da sauri. Na fara wankan dole bayan na gama wankan na ga toilet d’in bakomai sai wasu y’an towel k’ananu da ba yarda za’a yi su rufe ni. Na d’aura ina kallon kaina a mudubi da sauri na waro ido “CAB a haka zan fita ya gan ni?” Hakan yasa na d’an bu’de k’ofar a hankali na ce “Ustaz, pls ka bani Hijab zan fito.” Da wani irin zafin nama na ji ya turo k’ofar yana k’are min kallo ya ce “Wai ke me kike nufi? A haka ne ba za ki iya fitowa na gan ki ba? Baki san ya halatta na ganki ba komai tare da ke ba? To bari ki ga wankan ma sake shi za ki yi, kuma daga yau in dai ina nan sunna zamu dinga bi, wanka za mu dinga yi tare.” Kafin na yi aune ya wafce d’an ficilin towel d’in da ke jikina da azama na runtse ido ina furta “Haba Ustaz me kenan?” A kunne ya ra’da min “Sunna kenan AYSHA, koyi nake da Manzon Allah.” Wani irin abu da yake min ne yasa na yi shiru k’arshe cikin wata irin rawar murya ya furta “Komanki mai kyau ne AYSHA, Anya Son ki ba zai min illa ba K’Alb? Bana gajiya da komai na ki.” K’afata rawa ta fara yi na kuma kulle ido na gam, ban san sanda ya kai ni Bathtub. Wannan lamari girmansa ya girmama tabbas Allah da ya k’addara soyayya da aure ya kamata bayinsa su gode masa don idan Har ka dace da Wanda kake so yake sonka to ka gama ha’duwa da dukkan farin cikin rayuwa. Ustazu na ya gama narkar da zuciyata da wata irin soyayyarsa mai zafin gaske a zaman mu na sati biyu a Abudhabi, ya saka na zama Qualified a kan komai na iya komai na tattalin Miji na. Ba ma rabuwar da ta zarta ta minti buyar duk sai na ji duniyar b’ata min da’di.
Wani yammaci ana gobe zamu tafi saudiyya Ustaz ya ce mu shirya mu je wani mall da ke kusa da hotel d’in mu. Tsaf na fito cikin wata rigar larabawa mai masifar kyau kalar peach mai ratsin black hakan yasa na rufe kai na da mayafi bak’i da yake rigar mai fa’din gaske ce kamar julbab, na saka black shade a idona. Sanda na fita don mu tafi wani irin flash na dinga ji Ustaz yana sakar min ko ta ina. Ni kuwa murmushi kawai nake, Har Ustaz d’in ya zagayo ya ta bayana ya manna ni da jikinsa ya dinga d’aukar mu hoto wasu da yawa yana Fecking kumatu na da yatsun sa da suke danna clips d’ina. Ba k’aramin kyau muka yi ba, kafin mu gama na ga ya Zare shade d’in fuskata ya ajiye yana furta “Kina fita a haka ai na shiga uku, kallonki za su yi ta yi kamar su lashe ki.” Na turo bakina ina furta “Glass d’in ma? Kai ma fa na ga ka saka kuma kai ma Har kwalliya ka yi da k’ananan kaya wai yaushe ka fara saka su?” Ya ja hancina yana furta “Lokacin da nake son na burge Ayshatu.” Na yi murmushi kawai ya sake gyara min mayafi na ya rufe gashin kai na ruf kafin ya saka bakinsa ya tsotse jambakin da na saka tas yana lumshe ido ya ce “Wannan haramiyar ordinary men ne, sai Mijin Ayshatu baki San yarda jambaki ke Miki kyau ba ko?” Murmushi kawai na yi ina jin farin cikin yarda yake kishi na, alamu ne na tsananin son da mutum ke maka. Hannuna ya rik’e yana furta “Anya zan iya rayuwa Babu ke? Kamar fa saboda ke ka’dai da ibada aka halicce ni, Har yau fa zuciyata ke guda take so.”. Na yi far da ido na na ce “Hameeda fa?” Dariya y’a guntse ya ja hannuna yana furta “Ba kyau maganar mutum idan ba ya nan, sarauniyar y’ar rigima.”
A mall d’in kuwa sai wani nan nan yake da ni, yana ta zabga tsaki ganin yarda wani yake ta bi na da ido. A zafafe ya janye hannuna yana furta “Mu fita Aysha, Dire cart d’in kafin wancan mayen y’a cinye ki da ido.” Na ajiye ya ja hannuna muka fita da sauri. Ko a mota mitar da ya dinga yi kenan Har muka isa gida fa’di yake “Matsalar auren mace mai kyau kenan? Shegun banza idanunsu akan ku, to daga yau wallahi na haramta miki fita ba nik’ab ko ina za ki kuwa?” Na waro ido ina furta “Har biki Ustaz?” Yana huci ya ce “Har shi AYSHA.” Ganin yarda ya tunzira sai na ja baki na na tsuke ina dariya k’asa k’asa. Azaba gaskiya Usta zu na akwai kishi na masifa. Har dare bai fasa mita ba da jawa mutumin nan Allah ya isa har na gaji na manna baki na da nasa ina aika masa sak’o mai zafi da ya saka shi yin shirun dole. Ban k’yalesa ba sai da na mantar da shi duk wancan b’acin ran tas sannan na samu salama.
Kashegari kuwa muka yi sallama da AbuDhabi zuwa k’asar Saudiya. Fuskata sanye da nik’ab da wani burgujejen julbab. Haka dai na hak’ura ya zan yi?