Sashe 42
Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar da aka sallame ni ko na ce Abba ya nemi sallama ina shiga bedroom d’ina Humaira ta shigo a guje ta fa’da jikina tana furta “Oyoyo My sisi an sallamoki ashe? Bari na kira Ustazu na na gaya masa….” Wata Uwar harara na watsa mata a kufule na ce “Ke bana son munafunci ki kira shi ya min Uban me?” Ta marairaice ta ce “Shi fa ya ce idan an sallamoki daga asibiti na kira shi ku gaisa.” Na ce “Ni kuma na ce bana buk’ata, Humaira ki shiga taitayinki. Ki kuma fice min a d’aki bana son hayaniya idan ba haka ba daga ke Har Ahmad d’in wallahi zan ci muku mutunci.” Ta wani irin waro ido ta ce “Ustazun?” Na ce “Ko Ubansa ne, Munafukan banza kawai.” Na kuwa shiga zuba masifa kamar zan ci Babu. Ina kallo ta fita daga d’akin jikinta a sanyaye. Na bi bayanta da harara da kallon jin haushi. Bata wani da’de ba sai na ji an turo k’ofa. Umma ce fuskarta a ha’de take kallona ta ce “ AYSHA me ke faruwa ne? Humaira ta je min da wani banzan zance, wai ta lura kina son mijinki don haka ita ta fasa aurensa, da gaske ne abinda ta fa’da?” Kamar zan k’aryata Humaira sai dai ina ga wannan ce gab’ar da ta dace na gayawa Umma abinda ke damuna a hankali na furta “Eeh Ina son sa Umma.” Wani irin zabura na ga Umma ta yi ta ce “Kina son sa fa kika ce AYSHA? Wani irin zance ne wannan? Gobe fa za’a kawo lefe kuma goben ne kamu ta ya kike son na je na sanar da jama’a an fasa da Humaira ke za’a mayar d’akin Mijinki, kamar fa hakan bai dace ba Aysha mu yi ta yin abu kamar wasu k’ananan mutane, mutumin da yake son ki Har fa an karb’i sadakinsa, shikkenan kullum a aurenki ke sai an samu irin wannan matsalar?
𝔍𝔦𝔨𝔞𝔯 𝔑𝔞𝔰𝔥𝔢★✍️[10/16, 5:45 PM] Aunty Nazeefa 🥰: NA GA RAYUWA 61.
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
08033748387.
UBANGIJI ALLAH YA JI KAN AHMAD ISA KOKO MAI KARATU NA RAI DANGIN GORO, ALLAH YA GAFARTA MASA YA SANYAYA MAKWANCINSA DA IYAYENMU BAKI DAYA.
Cab’ ko kun san wa na gani? Da sauri na sake ware ido na don son na gasgata abinda idanun nawa suka nuna min. Amma still shi d’in ne dai yana sakar min murmushi idanunsa na wani kalar lumshewa. Sanye cikin kayan da suka masa bala’in kyau maroum shirt da wando black. Saman kansa kuma p.cap ce. Dole zan kasa gane shi don ban saba ganinsa da irin kayan ba. Sun masa masifar kyau. Ya gyara zamansa sosai yana facing d’ina ya ce “Ba mafarki kike ba, ni ne dai Ustazunki.” Wani irin sanyi na ji yana shiga duka sassan jikina, bak’in cikin da ya cunkushe a zuciyata ya dinga yayewa da ka’dan ka’dan. Hankalina ne ya dawo jikina tunanin ko dai suna tare da Humaira tunda da idona naga sanda danginsa suka zo d’aukarta. Don haka murna ta ta koma ciki na ce masa “Ina Humaira? Kuma tafiyar za ku yi? “ Ban ji ya min magana ba sai kusanto da jikinsa da ya yi daf da nawa na ji ya manna min wani irin deep kiss a baki. A hankali ya zare jikinsa yana lumshe ido ya mayar da kansa baya cikin husky voice ya ce “You get your answer right?” Wannan ka’dai ya isa ya tabbatar min Ustazu na ya dawo gare ni tunda na San ba zai tab’a aikata hakan gareni ba sai da k’wakwkwarar hujjar zamowata halaliyarsa. To ya aka yi haka ta faru? Shine abinda yake min kai kawo a zuciyata. Sai dai farin cikin da nake ciki ya danne tasirin tambayar tawa. Ganin yarda na saki ido da baki kamar wawuya yasa Ustaz ya bu’de lumsassun idanunsa na ga ya jawo hannuna ya ce “Ko still baki yarda ba? Humaira na gidan Mijinta ni Mijin AYSHA ne.” Ya fa’da yana nutsar da idanunsa cikin nawa. Hakan da ya haifar da wani lamari mai girma cikin zuciyata, wasu irin abubuwa suka dinga min yawo a sassan jikina. Na lumshe ido kawai bayan Ustaz ya saka kai na a gefen shoulder d’insa a kunne ya ra’da min. “Na san kina son jin komai but for now ba abinda zan ce Miki is a long story ki yi barci na San kwana biyu ba kya samun barci kina kukan Humaira ta k’wace Miki Miji ko?” Ban ji kunya ba na d’aga kai ina sakin murmushi Ustaz y’a danna clip d’ina da yake hab’ata ya furta “Ana so ana kaiwa kasuwa..” murmushin na sake yi don bani da bakin da zan bu’di ido na k’aryata shi.
Na lumshe idona kawai ina hango mu a wata duniya mai girman gaske, na kasa barcin zallar soyayyar Ustaz da Muradinsa ne kawai a cikin zuciyata. Ina sake kuma jaddada godiya ta ga Allah da ya sake mallaka min shi a karo na uku bayan na cire rai da samunsa. Ko ina Mamuda mai tulun?
A zaton Ustaz barci nake don haka bai tashe ni ba, ni kuwa bakam na yi ina shak’ar k’amshin jikinsa cikin wani irin yanayi. Sam bana son ko kwakwkwaran motsi na yi don kada gangar jikina ta nesanta da shi. Sosai na shige jikinsa nasa shi kuma ya saka hannu cikin rigata yana Shafa baya na a hankali. Ban san sanda barci ya d’auke mu ba daga ni Har shi.
Sai Asubar can k’asar muka isa. Gaba d’aya Ustaz ya rik’eni gam a jikinsa kamar wani zai k’wace ni.
Ba mu sha wuya sosai da yake tun A Nigeria aka masa booking na hotel da komai da komai. A 5star Hotel muka sauka da yake garin na Dubai. Zuciyata fari k’al nake mayar da k’afata duk inda Ystaz ya saka tasa. Shima kuma bai yarda ya yi nesa da ni ba yana mak’ale da ni sosai a jikinsa Har muka isa D’akin da muka sauka. Bedroom ne da parlor da fa’dar k’ayatuwarsu ma b’ata baki ne, wani irin cool k’amshi suke fitarwa. Gadon ya sha gyara na musamman. Gani na yi kawai Ustaz ya fa’da toilet bayan mintuna ka’dan ya fito sanye da bathrobe hannunsa da towel yana goge jikinsa. A gaba na ya tsaya hakan yasa na yi saurin runtse ido saboda har yau ina jin kunyarsa musamman ha’duwa guda muka yi muka sake rabuwa. Hannu ya mik’o min bayan ya zauna a gefen gadon ya yi matashi da pillow idonsa a lumshe ya ce “Ki je ki yi wanka.” Ai da sauri na shige toilet don kunyar ganinsa nake a haka. Wankan na yi sosai kafin nima na ziro rigar wankan na fito daga toilet d’in. Yana nan a yarda na barshi stiil idanunsa a lumshe. A takura na tsaya a jikin bango shi kuwa a hankali ya bu’de lumsassun idanunsa yana kallona ya mik’o min hannu cikin wata irin yanayin murya ya ce “Come closer K’alb, Ki zo na nuna Miki yarda komai na jikina ya yi missing naki.” Nok’e kafa’da na yi ga rawar sanyi ina ji saboda a.cn da take d’akin kaina kuma na jik’o shi. Ya sake mik’o min hannu amma na nok’e kai, k’arshe ma sunkuyar da kai na yi. “Me kenan AYSHA ki zo na ce, kada ki bari na iso nan fa.” Ya fa’da cikin wata irin galabaitattiyar murya. Da sauri na juya baya ganin ya mik’e da nufin isowa inda nake na ce “Ka bari mana na saka kaya.” Bai bari d’in ba don ji na yi gaba d’aya ya d’aga ni sama shagwa’be fuska na yi na furta “Ni bana so, ka bari mana.” Ya ajiye ni a saman gadon kafin ya fara ware rigar jikina yana furta “Ni kuma ina so shine Amma abinda na fi so a kan komai a rayuwar nan. Ina son jikinki AYSHA da duk abinda yake tattare da jikin, ki bari yau ina nuna Miki wata irin soyayya fiye da ta first night d’inmu da ba mu yi ta cikin nutsuwa ba pls K’alb kada ki disashe farin cikin mu….” Wasu irin abubuwa da y’a dinga min ne yasa na yi gum da bakina don bama zan iya magana ba, lamarin ya girmi tunani na. Abu guda na sani Ustaz ya rasa dukkan nutsuwarsa a wannan daren. K’arshe kuka na saka masa don wahalar ta yi wahala. Ya jani jikinsa yana sakin wahalallen numfashi ya furta “Am sorry K’alb, yau ba ranar kuka ba ce ranar farin ciki ce da zata zame mana ranar tunawa every year, kin shayar da ni wani irin farin ciki mai wuyar fasaltawa. Ina rok’on Ubangiji yasa ki zame min mata har Aljanna yasa ki zama shugaban hurul ain… Allah ya sakawa iyayenki da alheri har ma da Mamin mu.” Lumshe ido kawai ina jin wani farin ciki na sake rub’anya a zuciyata. A ranar kam Naga wani irin tattali da gata da ban san akwai sa ba ma a duniya. Tabbas auren mutumin da kake so yake matsanancin sonka ni’ima ce da Babu ta biyunta a duniya.
Wayewar gari a Abu Dhabi. Mun yi tane cikin wani irin farin ciki da tarin annashuwa. Fuskokinmu kawai zaka kalla ka San duk wata soyayya da jin da’di mun same ta a tattare da junanmu. Murmushi kawai muke aikawa junanmu. Ustaz ya kasa nesanta kansa da ni ina mik’ewa zai ja ni jikinsa ya ce “Honey moon muka zo Hajiyata, don haka sai abinda ya turewa Buzu na’di.” Ban hana shi ba, don na San hakan kawai zan yi mu samu shak’uwa ta dindin a tsakaninmu. Burina na goge masa hadda na cire masa tunanin kowace mace a ransa. Na dasa masa k’aunata mai zafi ta yarda koda sunan sha’awa ba zai sake kallon wata mace ba balle soyayya.