Sashe 2
Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin dare jin na kasa barci, hakan yasa na mik’e na isa toilet na tsakargida na d’aura alwala na dawo d’aki. Salloli na dinga yi sosai. A sujjada na dinga kaiwa Allah kuka na da rok’onsa ya bayyana min gaskiya a cikin barcina ko a farke, ya bayyanawa iyayena gaskiya akan cewa bani da laifi. Bayan na idar da sallahr na da’de sosai ina salatin Annabi da karanta Wa Ufawwidu Amree Ilallah… kafin na kwanta ina danna Carbin hannuna….
Cikin barcin na dinga wani irin mafarki sai dai kamar zahiri. Wai gani a wani duhun daji, ba gida gaba ba gida baya kuma baa ganin komai sai duhuwa… ina gudu ana bina sai ihun neman ceto nake daidai zan fa’da wani rami na ji an cafko ni ana dariya. Wani mutum ne sai dai bana iya ganin fuskarsa sai muryarsa da ta kara’de dajin yana furta “Ni ne Mijinki AYSHA har abada ba wani bayan ni….” A razane na farka daga barcin cikin wani irin tashin hankali jikina sai kakkarwa yake ina fitar da wani irin gumi kamar dai abinda na gani a cikin barcin zahiri ne, har a lokacin kuma muryar mutumin ko nace Aljannin tana min amsa kuwwa cikin kunnuwana me kenan? Me wannan mafarkin yake nufi? Me ake son a shaida min? Kada dai fa Aljanni ne ya aureni yake son ya hana ni aure kamar yarda naji ana fa’da idan Aljanni ya aureka?
Mu ha’du a comment section…🤣🤗
𝔍𝔦𝔨𝔞𝔯 𝔑𝔞𝔰𝔥𝔢★✍️
[10/16, 5:43 PM] Aunty Nazeefa 🥰: NA GA RAYUWA… 23
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
https://chat.whatsapp.com/EuW3Jn8UkDrJudA1ThiH23
Kina buqatar kayan kitchen Masu kyau da rahusa?
Kina buqatar inda zaki dinga samun kaya Masu quality?
Uwar gda Amarya Duk ku tawo 💃🏽
Quality shine takenmu 😻 Muna maraba da masu sayan daya ko sari 👯♂️ Muna tura kaya ko ina da yardar Allah cikin Aminci😻 muna zauna a garin Kano cikin kwaryar birni👯♂️ masu sayan kayanmu Mina godia👯♂️
*******★
Abokina… ya sake furtawa muryarsa na shaking. Yatsunsa yake matsawa cikin na juna. Daga haka bai sake iya furta kowace kalma ba, sai ajiyar zuciya da ya sauke. Babansa ne ya fara magana ransa a b’ace ya ce “Ka bu’de baki Ahmad ka yi mana bayani yarda zamu gamsu, abokinka kamar yaya? Shi abokin naka a ina ya san AYSHA har ya baka hotunanta.” Runtse idonsa naga ya yi sai kuma ya bu’de su yana kallona ka’dan cikin b’acin rai ya girgiza kai. “Magana ake maka Ahmad?” Babansa ya sake furtawa wannan karan muryarsa na bayyana b’acin ran da yake ciki. “Ka gaya mana gaskiyar lamari kuma wallahi na samu sab’anin abinda ka fa’da ranka ne zai b’aci sosai.” Shiru kamar ba zai yi magana ba, sai kuma ya d’ago idonsa da maik’on k’walla ka’dan wanda basu kai ga zubowa ba sai dai sun ka’da sun yi jajur. Ya datse gefen lips d’insa da alama baya son bayar da labarin don dai sun tilasta masa. Muryarsa cikin wani irin yanayi ya ce “Komai ya faru lokacin da ya rage bikin mu saura kwanaki biyar cif. Ina kwance a d’akina bayan mun gama waya da AYSHA na samu kiran abokina. Isma’il abokina ne da muka yi makarantun primary da secondary tare. A tare kuma muka je gidan su AYSHA ranar da aka d’aura mana aure. Ya ce “Ahmad akwai matsala fa!” Haka ya ce min. Da sauri na amsa “Isma’il matsalar me kuma?” Sai naga wannan kamar hoton matarka ne ko?” Na waro ido ina kallon hoton da ya turo min cikin tashin hankali ganin da gaske AYSHA ce a ciki rungume jikin wani k’aton mutum. Jikina na rawa na ce “Isma a ina ka samu hoton nan?” Ya yi shiru da alama baya son gaya min ne. Sai da na saka masa tsawa cikin tashin hankali na ce “Ba zaka gaya min ba?” Ya ce “Ahmad ka kwantar da hankalinka, ni kaina da naga hoton na yi mamaki sai da na yi zooming sannan na tabbatar itace kuma wanda ya nuna min hoton ya ce sunanta AYSHA kuma sun da’de a tare suna ma’amala ba kuma hotel d’in da baya kai ta…” Jiri naji yana d’ibana sosai da sosai na ce “Ka tabbata Isma ba wani bane ya biya ka ka yiwa AYSHA yarfe, idan haka ta kasance duk duniya ba mai hanani a yi maka d’aurin rai da rai…” Shiru ya yi sai kuma ya ce “Ka bari a bi komai a hankali ni wallahi ba wanda ya saka ni, a wayarsa ina scrolling pictures na gani. Na ce masa na santa ya rantse min ba mu’amalar da basa yi, ya gaya min shi ya fara saninta y’a mace…” k’it na kashe wayar cikin tafasar zuciya. Na dinga jin kamar zuciyata zata fito. Kashegari da kaina na samu Isma na rok’eshi akan cewa ya saka mutumin duk sanda suke tare ya masa vedio ya turo min don so nake na sake tabbatarwa ba AYSHA ba ce. Haka kuwa aka yi Isma ya kira shi ya kuma nuna masa da k’arya yake, shi kuma
Irin mutanen nan masu son k’ure mutum da alamunsa don haka ya ce Idan Isma yana so ya tabbatar ya bar wayarsa a kunne yau da misalin sha biyun dare. Ai kuwa sai ga Vedio still ya turowa Isma shi da AYSHA suna ba’dala har da cup d’in madara yana shayar da ita tana kwance jikin sa… “ D’aga haka Ustaz ya yi shiru hawaye na bulbula daga idonsa… ni kuwa kallonsa kawai nake cikin mamakin abinda yake fa’da. Ban tab’a sanin Ustaz mugu bane sai yanzu ashe duk yaudarata yake ya zo ne don ya b’ata min suna. Kukan ma ya k’i zuwa saboda matsanancin tashin hankali da nake ciki. Ina kallon Jikin Umma kakkarwa kawai take tana nuna Mameey amma bakinta ya kasa furta abinda take son furtawa. Abba kuwa wani irin ajiyar numfashi yake saukewa yana rik’e kansa. Su Yaya Muhammad ba wanda ya iya motsi a cikinsu. Daddyn Ustaz da yaga abin na gida ne sai kawai ya mik’e ya ce da Ustaz su tashi su tafi ya kalli Abba yana fa’din “Alhaji abu komai a hankali, yaran yanzu ne ka haifesu baka haifi halinsu ba. Ubangiji Allah ya shirya mana zuri’a.” Ina kallo ya fita hannunsa rik’e da na Ustaz da naga kamar jiri na ‘dibansa…. Sai sannan Yaya UMAR ya yi wani irin kukan kura ya cafko ni ya fara wanke ni da mari, tun ina gani har naga bana ganin komai sai duhu. Na kuma kasa Kukan saboda tafasar da zuciyata take min. Da sauri Mami tazo zata janye ni. Abba ya daka mata wata irin tsawa da ta sa kowa ya yi tsit a parlorn. Murya a kausashe ya ce “Sakar min y’ata Fateemah! Azzaluma macuciya! Kin cuceni kuma ba zan tab’a yafe miki ba, Allah ya isa!” Cikin duhun idanu na na dinga kallon yarda Mami take runtse ido tana taune leb’enta ta furta “Ya isheka Imamu! Na gaya maka ya isheka! Ya za’a yi ka dinga tuhumata da laifin da ba nawa ba? A gidan Uban wa nace AYSHA ta lallace ko na san tana lalatarta a b’oye? Ta ya zan san abinda take aikatawa a b’oye. Ka saurara min ko don an ga bana haihuwa shine kuke tunanin zan lallata y’ar kishiya?” Ta fa’da muryarta na sark’afewa da wani irin kuka mai k’arfin gaske. Tsaki Abba ya ja ya furta “Idan ma ta tabbata ke ce, to wallahi ki tabbata kin tattara kin bar min gida kafin na san hukuncin da zan yanke a kanki.” “Saki nake so Imamu idan ka tashi sakin nawa ka min saki Uku, haka kawai zaku jingina min laifi…” Umma dai na gefe tana runtse idonta fuskarta ta bayyana tashin hankalin da take ciki. Ya.Muhd ne ya kalli Abba idanunsa na zubar da hawaye ya ce “Abba ka bari mu ji ta bakin wannan munafukar yarinyar? Uban waye wannan d’in? Don da alama sun da’de da shi don ga kayan shaye shaye nan Suna sha, daga ganin wannan madarar abin maye ne a ciki, ji fa idanunsu…” Madara? Ita na ji ta zo kai na, na bu’de kumburarrun idanuwana da bana son sake ganin abinda suke cikin hoton, amma hango cup d’in madarar sai na tuna da madarar da Mami ta dinga d’ibga min kafin tariyar bikina. Ya.Muhd ya kai min wani duka ya furta “Don Ubanki ba magana ake miki ba? Na ce Uban waye wannan d’in? Sannan har shaye shaye kike ko?” Da sauri na girgiza kai na na ce “Ni bana shan komai wallahi, ni ban san komai ba na san dai daf da zuwan bikina Mami tana bani wata madara kullum da daddare da take saka ni barci bayan wannan wallahi ban san komai ba!”
Wani irin shiru naji parlorn ya yi. Kowa idonsa a kan Mami da kawai yake kallonsu tana waro ido. Ta kasa furta komai sai kallona take bakinta a bu’de Abba ya wani irin yunk’orowa ya isa inda take. “Fateemah gaya min madarar Uban me kike bawa AYSHA duk dare? Gaya min kafin na datse igiyar aure na da take kan ki…” Ya fa’da yana janta da k’arfin gaske. Ta mik’e tsaye itama a zafafe tana kallon cikin idonsa kafin naga ta saki wani murmushi ta wafce jikinta tana furta “Madarar da zata bugar da ita ta saka ta karuwanci na bata Imamu kuma burina ya cika yau AYSHA ta zama karuwa, ban yi haka don komai ba sai don aurenta da Ustaz ya mutu kuma na samu riba akan hakan……”