Sashe 23
Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanda muka yi waya da shi ya tabbatar min a lokacin ma kuna tare, cikin mamaki na ce ko zai iya turo min vedion da zai nuna kuna tare. Bai wani jima ba ya turo min vedion, a wannan lokacin suma ne kawai ban yi ba, jikina ya dinga kakkarwa musamman da na kira ki a waya ta dinga ringing baki d’aga ba, k’arshe aka ce min an kashe wayar. A lokacin tabbas shai’dan yaso ya rinjaye ni sai dai na dinga yak’i don hakan ba don komai ba sai don zuciyata ta kasa yarda da cewa ke ‘din ce. Na koma gida cikin matuk’ar karayar jiki da na zuciya. Tabbas a rayuwata ban tab’a shiga tashin hankali kamar na wannan lokacin ba. Ina zuwa gida na shiga bedroom d’ina na kulle ina sakin kuka zuciyata na gaya min ba ke ba ce amma wata zuciyar na gaya min ke ce. Duk da sanyin Acn dake d’akin bai hana gumi tsatstsafo min ba. Yini guda ranar na k’i shiga cikin gidan mu, har Mommy ta gaji ta aiko kira na sai dai na musu k’aryar bakomai. Tunani na kawai ta yarda zan gano bakin zaren. Da la’asar bayan na dawo daga sallahr la’asar na kira abokina shareef na dinga rok’onsa akan ya gaya min gaskiya shin abinda abokinsa ya fa’da gaskiya ne ko biyan sa aka yi? Shareef murmushi ya yi ya kira mutumin a waya take ya tabbatar min kun kai tsawon wata shidda tare da shi…” k’it na kashe wayar duk wata kafa ta jikina zubar da gumi take, naji duk duniya na tsani mata amma madadin soyayyarki ta ragu a zuciyata wallahi sake k’aruwa ta yi, hakan yasa nasan lallai son ki it’s part of my destiny. Zuciyata ta kulle gaba d’aya na rasa mafita, zazzafan zazzab’i ya rufe ni a gidan su Shareef.
A yammacin ranar kuma duka bak’i suka cika gidanmu. Ban ji zan iya fasa aurenki ba Aysha a lokacin, don zuciyata gaba d’aya ta Riga ta mamaye da k’aunar ki sai dai na saka a raina dama kafin na tara da ke zan saka a bincika min ke a asibiti, hakan na yanke a zuciyata na ji kuma koda ya kasance ke mazinaciyace zan hak’ura na aureki na kuma rufa miki asiri. Ba zan gayawa kowa ba.
A haka aka shiga biki sosai, kowa ya ganni sai an min kirarin ango, ni dai kawai murmushi nake na dinga jin zuciyata na wani irin duka a duk sanda na tuna wancan hoton. Sai dai na bar shi as evidence a cikin wayata ban goge ba.
Da yamma muka sake zuwa gidan da ka ce min kuna zuwa a lokuta da dama ke da wancan saurayin. Sanda muka je muka nuna hotonki sai wasu y’an mata Suka tabbatar min sun sanki sunanki Aysha ina jin sun fa’di haka na runtse ido na kawai don bana son maganar, bayan su mutum daban daban muka tambaya suka kuma tabbatar da magana d’aya sunanki AYSHA…
Sharif ya ce “Ka gani ko Ahmad? Shi yasa sam ba a yabon mace…” Da sauri na ‘d’aga masa hannu na ce “Ba ita bace Sharif, ba AYSHA ba ce wallahi sai dai idan wani coincidence d’in ne ya faru….” Sharifs ya girgiza kai ya ce “Haka ne Allah ya kyauta..” Ranar kam sai Shariff ne ya jani zuwa gida don bana jin zan iya driving a irin tashin hankalin da nake ciki, gashi a ranar za’a kai ki…
Da yammacin ranar Mommy ta shigo cikin d’akina tana kiran sunana Ahmad me ke damunka ne?” Na girgiza kai na ina furta bakomai Mommy. Sai naga ta yi murmushi ta ce “Allah yasa bakomai d’in.” Wayata da take ta ringing na k’i d’agawa ta kalla sai naga ta saka hannu ta ‘d’au wayar ta ce “Ba kiranka ake ba Ahmad?” Da sauri na mik’a hannu zan amsa wayar sai ta ce “Ai ta ma mutu, yauwa bari naga vedion gidanka da ka ce ranar ka ‘d’auko jama’a basu bar ni na gani ba ance iyayen yarinyar sun yi k’ok’ari…. Ko kafin na yi wani yunk’uri naga Mommy ta waro ido ta ce “Ahmad me nake gani wannan kamar hoton matarka tsirara da wani mutum!
𝔍𝔦𝔨𝔞𝔯 𝔑𝔞𝔰𝔥𝔢★✍️[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa 🥰: NA GA RAYUWA…. 43
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
08033748387.
Ganin idanun matar zube a kaina ya sa na gagara yi mata musu, a hankali na saka spoon na fara Shan romon da’din da romon ya yi ne yasa na shanye shi tas ba tare da sani na ba. Na d’ago ina kallon matar da take ta kallona tana sakin murmushi. Ta ce “Ko ke fa? Yanzu kinga Maminki zata ji kyakykyawan labari.” Ban amsa mata ba na mayar da kaina na kwanta saboda barci da na ji yana fisgata. Hakan yasa ita ma bata sake min magana ba, ban San lokacin da ta tafi ba sai tashi na yi naga bata nan. Na mik’e cike da kasala ina kallon Aunty Doctor da take tsaye a kaina tana min murmushi ta ce “Inlaw jiki ya yi kyau ko? Ma sha Allah hope ba inda ke Miki ciwo?” Na ‘daga kaina ina d’an sakin murmushi duk jina nake wani ido ga wata kunyar mutane da na tsiri ji, na San dai by now kowa ya San me na aikata. Ta dafa Kai na a hankali ta ce “Gaskiya jiki ya yi kyau, zuwa da safe zan sallameki Amma Akan shara’dai sosai, kada ki yi wasa da lafiyar ki,kada ki sake koda wasa ki sake yarda da shi sai nan da 2 weeks na San kafin nan jikin ki ya sake kyau, don haka a shawarce ma zan iya cewa Inna ku tafi da ita gida, ko a samu me zama da ita…” Inna da take gefe tana Shan tea d’inta. Ta gyara zama da sauri ta ce “Yo ni zaman me nake? Da ba zan bita can gidan na kula da lafiyar ta ba, ai dole na ne shi wannan wajen ai dole sai an bashi kulawa sosai don shine martaba da mutuncin y’a mace, ke dai likita Allah ya saka Miki da alheri.” Aunty Doctor ta amsa da Ameen tana sakin murmushi sannan ta saka Kai ta fita daga d’akin.
Kashegari kuwa da safe aka sallamemu. Na dinga rok’on Inna Akan mu tafi can gidan mu Amma Inna ta kafe akan gidan Ustaz zata Kai ni, gidan da idan na tuna zan koma nake jin wani irin b’acin rai. Ban ce mata komai ba har Ustaz d’in ya shigo fuskarsa fal fara’a yana kallon Inna da ta gama parking duka Kayan mu a gefe. Yaya Usman ne ya shigo tare da matarsa hakan yasa na mayar da hankalina kansu. Ya.Usman yana kallon Inna ya ce Ashe an yi sallama?” Ta ‘daga kanta tana furta “Ai yau sai gida, ja’irar yarinya tun ‘dazu nake fama da ita Akan gidan mijinta zata koma, amma atabau ta k’i wai gidan Ubanta zata koma, gata nan Usmanu sai ka gaya mata ko zata ji.” Yaya Usman ya juyo yana kallona. Kamar yarda Ustaz ya yi cak shima yana kallona ta cikin idonsa na hango rashin nutsuwa da tashin hankalin da yake tattare da shi. Na turo baki ina kallon Yaya Usman da yake cewa Inna ai bata isa ba, dole a bi abinda mijinta yake so, idan shi ya amince ta koma gidan sai a k’yaleta…” Inna ta ce “Kuma fa haka ne, shine mai yanke zance, duk da ko gidan nasa ta koma ba tafiyar da zata tsinana masa, don likita ta jaddada lallai ya tsahirta mata idan ba haka ba d’inkin zai b’alle, don haka ina ga gwara kawai ya bari a tafi da ita can gidan Imamun….” Ina kallon Ustaz ya yi saurin sauke idonsa k’asa kafin ya fice daga ‘dakin na San kunya ce ta dame shi. Dariya na so yi ni kaina maganar Innan taso ta bani kunya amma ita ba abinda ya dameta ta juya ma gaba d’aya tana sake yiwa Yaya Usman bayani shi dai ina kallo shima ya fice da sauri na San bayan Ustaz ya bi. Bai wani jima ba sai gashi ya dawo. Yana kallon Inna ya ce “Ki k’yaleta ta tattara ta bi mijinta ai shi ba mahaukaci ba ne zai kula da lafiyar ta.” Inna ta kalleshi a kaikaice ta ce “A barta ta bi shi ita ka’dai kake nufi?” Usman ya d’aga Kai, Inna ta ce “Ah to wannan ne baku isa ba, idan yarinyar ta lalace Baku da asara ko? To k’afata k’afarta haba wa ina dalili wannan mijinnata da ko kunyata baya ji a gabana yake bata sumbata ko ya rungumeta yana zaton barci nake, shi kake cewa zai d’aga mata k’afa…” Usman shiru ya yi yana kallon matarsa ya ce “Bari na wuce dear, idan zasu tafi ki bi su ki ‘d’an taimaka mata da gyaran gidan.” D’aga Kai ta yi tana murmushi a hankali. Shi kuma ya fice. Bayan mintuna sai ga nurse ta dawo ta ce Ustaz ya ce mu fita yana jira a mota. Dariya abin yaso bani ta yarda duk rashin kunyar Ustaz yau Inna ta k’ure masa maleji. Suka d’ebi Kayan ni kuma na zura Hijab d’in da Ustaz kullum sai ya kawo min wani. Muka fita zuwa wajen mota. Aunty Doctor na tsaye da Ustaz a gaban motarsa ina kallo har mur’da masa kunne take yi da alama kashedi take sake jaddada masa. Na ga ya tab’e baki yana ganin mu ya yi saurin bu’de min gidan gaba na shiga. Su Inna suka shiga baya. Aunty Doctor ta mana sallama muka tafi. Karatu kawai Ustaz ya saka Amma cikin dabara sai da ya lalubi hannuna ya rik’e a nasa hannun yana murzawa hannu gudan kuma yana driving. Lokaci lokaci sai ya juyo ya kalleni ya saki murmushi ko ya murza hannun idan na juyo kawai sai ya lumshe ido ya ce “I LOVE YOU…” tsaki nake masa na d’auke ido na.