← Book details Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 49

Sashe 22

Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da k’yar na bu’de idona, ina jin yarda kamar aka rirrik’eni tsam ba ta yarda zan juya. Sai yanzu memory d’in abubuwan da suka wakana suka dawo min. Wani irin zafi jikina ya ‘d’auka, da alama zazzab’i ne ya kama ni. Na yi k’ok’arin juyawa sai dai n kasa, cikin wata irin murya na ji ya ce “Sleep Eehsha.” A zafafe na yunk’ura da niyyar tashi cikin wani irin zafi da tafasar zuciya. A hankali Na ja Ustaz ya sake rungumeni sosai a jikinsa, ni sai na ji ma kamar nasa jikin shima zafin ya ‘dauka. Kiss ya kai min a gefen kunnena sannan ya ra’da min “Sleep mana, bana son ki tashi…” na samu da k’yar na turesa daga jikina cikin k’arfin hali duk da azabar da nake ji sosai a jikina. Amma na gwammaci azabar da na cigaba da zama a jikin Ustaz da nake gani tamkar bak’in kumurci. Na samu da k’yar na matsa daga jikinsa ina jan bargo don suturce jikina. Gani na yi ya sake matsowa a zafafe na ce “Kada ka sake matsowa jikina Ahmad! I hate you…” muryata ta sark’e sabida kukan da yazo min ga wata irin azaba ina ji a k’asana. Bai fasa matsowar ba kamar yarda nima ban fasa masa masifa ba ina ja da baya, har ya cimma ni a k’arshen gadon, hakan yasa na wawuri side bed lamp da take gefen gadon na Rotsa masa a kai. Ina kallo ya dafe wajen sai kuma ya bu’de lumsassun idanunsa yana kallo na. Na ce “Ka zata da wasa nake da na ce kada ka matso ni, wallahi ka sake zuwa inda nake sai na maka abinda ya fi wannan na tsaneka na gaya maka….” Shiru ya yi yana shafa jinin da yake zuba daga gefen fuskarsa mai yawan gaske. Ina kallo ya sauka ya shiga toilet ban san me ya yi ba ya dai d’au tsawon lokaci a ciki ni dai ina kwance banda kuka ba abinda nake, ga jikina duk kakkarwa yake saboda azaba da ta isheni. Idona a lumshe na ji ya fito daga toilet d’in, na d’an bu’de lumsassun idanuna sai na gan shi daga shi sai towel da ya d’aura a jikinsa gaba d’aya jikinsa a bu’de yake, ya k’araso inda nake, wajen da naji masa ciwo ya fito sosai don glass d’in fitilar ya shige shi, wajen ana hango nama ya yi fari tas da shi. Ya min d’aukar cak gaba d’aya irin d’aukan da ake ma Babies. Bani da k’arfin da zan iya mutsu mutsu don haka na yi luf a jikinsa ina ji ya saka ni cikin ruwan ina k’ok’arin tashi ya rik’e ni gam a jikinsa kafin shima ya shiga cikin ruwan ya rik’e ni sosai ta yarda ba zan iya ko motsi ba. Busa min kunne kawai yake yana fa’din “Relax my Baby, I know it’s hurting you ko? Ki rabu da Ahmad zan yi maganin sa ki yi shiru…” Shirun kuwa na yi bayan na turo baki na ina sake kukan da ban san dalilinsa ba. Tsawon lokaci yana gasa ni kafin ya sake d’aukoni still kamar jaririya ya fito da ni. Riga ya zura min ya bani hijab “Ki yi sallah kin ji Baby na, I will come back soon zan je na samo Doctorn da zai duba ki ya min dressing wajen nan.” Na zumb’uro masa baki ina sakin kuka saboda wani irin zafi da nake ji still a k’asa na. Ustaz ya ja ni jikinsa ya rungume “Ki yi shiru mana, ko ba kya son na fita.” Ban fasa kukan ba kuma ban amsa masa ba. Naga ya danne wajen da yaji ciwon da tissue hannu guda ya kuma yana bubbuga baya na. “Ki yi Sallah, zaki makara past 7:00 fa…” Ko zama ba zan iya yi ba balle na yi sallah saboda yarda nake jin wurin hakan yasa na ce masa “To a yaya zan yi sallahr bayan wajen zafi yake min?” Shiru ya yi a idonsa nake kallon tausayin da yake min ya ce “Zaki iya yi a kwance Ai, tunda lalura ce, pls forgive me AYSHA wallahi ban san sanda na aikata ba hankalina ne at all ya bar jikina.” Na juya kai ina furta “Ko mugunta ba..” Murmushi ya saki yana gyara min kwanciyata sosai ta yarda nake kallon gabas. Na tada sallahr ya fita bayan few minutes sai gashi ya dawo da Hot coffee mai zafin gaske. Tsayawa ya yi a kaina yana furta “Kin idar AYSHA?” Ban amsa masa ba illa ido da na zuba masa. Ya kamani ya d’aga ya wara cinyarsa ya d’orani a kai ta yarda zan zama ba zan kama ciwo na ba. Sai da ya bani peck a lips d’ina sannan ya ‘dora cup d’in a bakina. A hankali na dinga sipping ina raki. Na sha rabi kafin ya mayar da cup d’in ya ajiye ya b’alli pain reliever ya saka min a baki. Ina runtse ido na sha saboda baya min da’di. B’ata fuskar da nake yi ne ya saka shi bu’de baki na ya saka harshensa yana tsotse nawa harshen yana saki ya yi dariya yana fa’din “Kin daina jin d’acin?” Turesa na yi na koma kan gadon…. Ina sake sakin kuka saboda fama wajen da na yi. Ina kallo yana ta ignoring kiran da ake masa, har daga baya na ji yaji wani sabon ring tone da sauri naga ya ware ido ya d’aga kiran yana cigaba da massaging jikina na ji ya ce “Mommy is not like that…. Kawai dai ina ganin tafiyar ba zai yiwu ba ne, Saboda AYSHA is seriously sick….” Gani na yi ya b’ata fuska ya ce “To tafi ita ka’dai mana Mommy, ta ya zan tafi na bar y’ar mutane ba lafiya alhali ni na mata causing ciwon…” Ya kashe wayar sai naga idanunsa sun yi ja ya d’an rik’e kansa kawai yana tsaki bayan wani kiran ya sake shigowa wayarsa… ya d’aga a fusace ya ce “Look Hameeda ba inda za ni yanzu, idan da ni na ce zan je yanzu kam ba zani ba and so what? Shine har da zuwa ki gayawa Mommy you think hakan Daidai ne, na yi disvirgining yarinyar sannan na tsallake na barta?” Daga haka ya kashe wayar yana zanga tsaki… wayarsa ya sake kira ina ji yana fa’din “Please Anty don Allah kizo ki dubata, ina gida.” Ya ‘dan yi shiru sai kuma ya ce “Alright thanks sai kin zo.” Ya ajiye wayar yana d’an sunkuyowa ya yi kiss kunnena ya ce “Yanzu k’anwar Mommy zata zo ta duba ki, am sorry ko?” Shiru na masa zuciyata na wani irin tafasa sai dai ba zan hana ta ta zo ta duba ni ba, ko bakomai zata je ta gayawa Yayarta na kawo budurcina. Muryata a raunane na ce “Ni gaskiya ka kira min Umma.” Ya waro ido yana furta “Umma kuma Aysha? Ta ya zan kalli Umma da wannan aika aikar da na yi Ai kamar da kunya ko?” Na tura masa gida ina alamar zan yi kuka ya yi saurin ja na jikinsa ya ce “Okay, It’s Okay kada ki yi kuka zan kira ta but ke zaki mata magana.” Na d’aga masa kai sai naga ya kira ya saka min a kunne. Talk…” Ya ce yana marairaice min alamar kada na fa’di gaskiya, na tab’e baki a raina na furta “Mhmn ai wallahi sai na fa’da, bayan abinda nake so su sani kenan… Umma tana d’agawa na ce “Umma ba ni lafiya zan mutu… please ki zo zan mutu…” Ustaz ya kashe wayar gaba d’aya ya yi switching Off. ya jani jikinsa yana sakin ajiyar zuciya a hankali ya ce “Pls AYSHA ki yafe min, duk da Wallahi ban tab’a yarda da cewa zaki aikata zina ba dama….” “yanzu ba…” na furta ina ture shi jikina ya sake jana jikinsa ya ce “Wallahi am serious Eehsha, na dai shiga tashin hankali ba d’an ka’dan ba… wallahi wallahi AYSHA na san ba kya zina, na san kuma baki aikata ba. Ba yarda zan yi ne a lokacin an saka ni a cikin wani irin dabaibayi. Sanda abokina yazo ya same ni da maganar ya kuma tura min hotunan na ji zuciyata ta wani irin harbawa. Ina murmushi na ce masa sam ban yarda ba, ba AYSHA ba ce wannan, idan kuma kana son na yarda kuma sai ka kai ni wajen mutumin da ya baka hoton ko kuma shi saurayin da ka ce suna mu’amala? Ya amsa da sauri alamar zai yi duk abinda na ce.
Chapter 22 · 0% Book details