Sashe 17
Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai zo gidan ba sai bayan kwana biyu, na dinga jin hayaniya sama sama daga bakin gate nan na tabbatar shi ya dawo. Ina kwance saman kujera da y’ar b’ingilar rigata sai black jeans saboda zafin da isheni ko d’ankwali babu a kaina. Korean series nake kallo don yanzu shine abinda suke d’ebe min kewa. Na ji yo azababben k’amshin turarensa hakan ya tabbatar min ya shigo parlorn. Wata tsanarsa naji tana sake bunk’asa a zuciyata hakan yasa na masa kallon gefen ido kawai na gyara kwanciyata. Shiru tsawon lokaci yana tsaye a inda yake da brief case a hannunsa naji ya saki ajiyar zuciya “Ba kya amsa sallama ne?” Tab’e baki na yi na cigaba da kallon da nake ina ji ya tako zuwa inda nake yana furta “Magana fa nake?” Wani kallo na watsa masa kafin na ja k’aramin tsaki na sake mayar da idona kan t.vn. Sai na ga ya yi k’wafa idonsa a kan cards d’in da yake saman center table. Naga ya saka hannu ya d’auka. Wani shegen murmushi naga ya saki ya furta “So ashe kin samu labarin aure na da k’urratu aineey? Shikkenan kin hutar da ni yi miki bayani, na samu kamilar mace AYSHA irin kalar wadda nake so. Na gode da taya ni murnar aure na da kika yi da SWEET HAMEEDA… ya zama wajibi na nuna miki farin ciki na..” kafin na furta komai na ga ya iso inda nake cak ya ‘d’aga ni yana hajijiya da ni cikin parlorn sai da ya wajigani sannan muka zube akan kujera ya rungume ni sosai a jikinsa ya a shinshinar wuya na yana kissing lab’b’ana, tsawon lokaci yana wasu irin abubuwa da jikina kafin ya saki nauyayyiyar ajiyar zuciya ya ce “Thank you AYSHA once again, really really appreciated… farin cikin rayuwata da Sweet Hameeda ne ya saka na manta da ke for a while, tabbas iyayenta ba su yi haihuwar banza ba, na amshi budurcinta a daren farkon mu na aure….” Da matuk’ar zafi na tare shi. “Enough Ahmad! Rashin mutuncinka ya tsaya kaina kawai don include my parents wallahi I won’t tolerate… ina ganin martaba da mutuncin iyaye na…” “oh Really?” Ya fa’da yana min wani kallo a zafafe na ce “Na fa gaya maka ka saurara ehe!” Sai naga ya yi murmushi ya ce “Martabar iyayenki nawa kika zubar AYSHA? Ai ni bakomai tsakanina da iyayenki sai mutunci da girmamawa don na san yaudararsu kika yi, kuma Allah zai saka musu, tunda sun yi iya yin su.” Da wani irin sauri na mik’e na nufi hanyar bedroom d’ina don wallahi zuciyata ta Gaza bana jin zan iya cigaba ina kallon Ustaz.. ina ji ya yi tsaki ya furta “Kyan D’an Miciji….” Ban masa magana ba na shige d’aki, sai sannan na fashe da wani irin kuka mai cin zuciya na dafe k’irjina da na ji yana bugawa da k’arfin gaske…
Da daddare bayan na ji sauk’in zuciyata na yi wanka na zura y’ar Riga arm less da skinny jeans na yi zama na a parlor don na san ba dawowa zai yi ba. Abin mamaki sai gashi ya shigo hannunsa rik’e da na wata mace da na tabbatar itace matar tasa, ka’dan ya rage ta kai shi tsawo. Da sauri na mik’e zaune ina zura hijabi na da yake gefe na na saki mayalwaciyar fara’a ina mata sannu da zuwa. Zama ta yi na sake ce mata sannu ba. Ina kallon Ustaz na ce “Amma baka kyauta ba, ai sai kace min AYSHA yau da daddare kina da special guest.” Wani tab’e baki ta nayi min kallon hadarin kaji, naji zuciyata ta yi zafi amma sai na maze. Ina ji ya furta “Honey meet wife AYSHA…” sai naga ta d’an sakar masa murmushin da na tabbatar fake ne, ta ce “Nice to meet you, uwargida.” Na mayar mata nima da fake smile d’in. Ina shirin mik’ewa ya ce “Zauna AYSHA, we have to talk… kina ji na.” Wani kallo masa kafin na ce “With my all ears…” na mayar da kaina akan kallon t.v. “Ba zaki concentrating akaina ba…” ban kalleshi ba na ce “I thought kunnuwa ke ji, so go ahead!” Ina ji ya saki k’wafa. “Jiyo ki kalleni Malama.” Na d’ago kuwa na zuba masa idona cikin wani irin kaifaffan kallo. Sai na ga ya yi saurin saukar da nasa idon, yana taune lips d’insa. Sai da ya muka don kansa sannan ya d’ago. “Wannan mata tace sunanta Hameeda, and I loved her shi yasa na aurota, ina son ki ja girmanki although ta girmeki amma aure ke ya bama girman, and You…” Ya juya yana kallon Hameedan “Ki bata matsayinta na uwargida, tunda shari’a ta bata, bana son k’ananan magana duka ina son ku shi yasa na aure ku.” Na d’ago na masa wani banzan kallo kafin na girgiza kai. “Maganar girki kuma, zan raba shi kwana d’aid’aya after mun dawo daga honeymoon da Hameeda kenan, gobe zamu wuce.” Wata irin dariya na yi wadda tasa har sai da suka kalleni gaba d’aya na ce “Hameeda kike ko wa? Magana d’aya ke gare ni na yafe miki duka kwanakin girki na har yaumul k’arshe a wajena, bana buk’atar girkin kamar yarda bana buk’atar Mijin….” AYSHA ya fa’da a tsawace ban bi ta kansa ba na ce “Kina ji na AYSHA da kike gani ba dawwamammiya ba ce a gidannan wani d’an zama nake na lokaci ka’dan, don haka ki je ku sha amarcinki da Mijin ki Ayshatu ba bak’uwar zafi ba ce…na bar ku lafiya ..” daga haka na shige d’akina ban san ya suka k’are ba. Na dai ji tashin mota hakan yasa na fito ina y’ar wak’ata mai shegen dad’i. Ban san sam yana gidan ba sai da nazo tsakiyar parlor na ganshi kwance a saman 3 seater ya rik’e duka kansa da hannuwansa guda biyu. Tab’e baki na yi na nufi kitchen ruwa ne dama na fito sha, don haka na sha a kitchen d’in na sake fitowa don komawa d’akina na ji ya finciko ni da k’arfin gaske… na fa’da jikinsa. K’ok’arin turesa nake amma ya k’i bani dama. A kunne yake ra’da min “Right now zan yi maganin rashin kunyarki wato kina shirya yarda zaki bar gidan nan ko? To gwara na karb’i hakkina don naga da jikinki kike tak’ama zan maki fata fata yanzun nan idan yaso kya koma karuwancin a matsayin fanko.” Duk turjiyar da nake yi amma ya k’i sauke ni har sai da ya isa d’akinsa ina jikinsa ya saka k’afa ya tura k’ofar d’akin ya murza key ya cire key d’in ban san ina ya kai shi ba don tuni na runtse idona jin yarda ya saka bakinsa ya yage riga guda da take jikina dama net ce rigar hakan yasa duk wasu hallittun jikina suka bayyana. Ya cilla ni saman gadon kafin ya yi light off a d’akin. Duk yarda zan kwatanta abin ba zaku gane ba, duk da zafin da nake ji ban fasa jin Muryar Ustaz a kunne na ba yana kwararato yana furta wayyo AYSHA ya ya na kasa shiga? Kafin na fahimci komai na ji d’if na daina gane komai bayan Muryar Ustaz da na ji ya ce wayyo zan Mutu Eesha ta….
𝔍𝔦𝔨𝔞𝔯 𝔑𝔞𝔰𝔥𝔢★✍️
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa 🥰: NA GA RAYUWA 36.
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
08033748387.
Wani kalan kallo na jefa masa a time d’in Ji nake kamar na k’unduma masa zagi. Sai dai na dake na maze ina zaune ina faman huci naga ko zai iya saka ni na yi sallahr dole… “Biyayya ga Miji dai dole kamar yarda Abba ya gaya miki idan ba haka ba ki shiga wuta…” Shiru na masa idona na sake tara k’walla. Sai na ga ya nufo wajena da d’an hanzarinsa yana furta “May be kema a matse kike ba zaki iya jira a fara sallahr ba, bari na yi abinda zan yi daga baya a yi sallahr…” ya fa’da yana k’ok’arin ja na tsaye ya ce “Cire kayan zan yi tas, ba wani abu da zaki b’oye min abinda duniya sun Riga sun gama gani.” Ganin inda yake kai hannunsa ban san sanda na doke hannun ba cikin matsanancin b’acin rai na nuna shi da yatsa “Ya isheka Ahmad!” Lumshe idonsa ya yi yana furta “Idan na k’i fa mara kunya, common beb wuce ki je ki yi alwala kafin na murje bakin nan…” Hanyar waje na nufa ina jin zuciyata bugawa zata yi idan na tsaya na cigaba da jin maganganun Ustaz. Da k’arfi na ji ya ja ni jikinsa ya rungume ni tsaf hannyensa a baya na yana furta “Tsaya Malama..” Ban san sanda na gartsa masa cizo ba na fice da sauri na fa’da d’aya d’akin na kusa da wannan naci sa’a da key a jiki na shiga na murza key na kuma bar mukullin a jiki. Bana jin yarda zuciyata take sake tunzira zan iya juriya na tsaya Ustaz ya cigaba da gaya min magana ba tare da na masa illa ba, ba kuma na son ya saka ni a layin marasa tarbiyya. Har bakin k’ofar yazo ya dinga bugu da furta “Please AYSHA bu’de..” har bakin k’ofar na isa murya a zafafe na ce masa “Wallahi ba zan bu’de ba, ai ma gane kuma ba don Allah ka dawo da ni ba saboda jiki na ne jiki na kuma yafi k’arfinka wallahi….” Dariya ya yi sosai kafin ya furta “Jikin da bai fi k’arfin k’azaman maza ba ta yaya ni zai fi k’arfina?” Ban amsa shi ba na cije leb’ena kawai ina jin yarda idona ya soye na daina jin haushin maganarsa kawai tunanin hanyar da Zan bi na rama muguntar sa nake. Ranar dai kam har Asuba ina kan sallaya da rok’on Allah, akan ya bayyana gaskiya.