Sashe 21
Naga Rayuwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Mutane suna watsewa Mommy ta shigo bedroom d’ina, tana furta “Ka tashi Ahmad yanzun nan ka kai mata takardar nan, kuma wallahi idan baka kai mata ba a daren nan ban yafe maka shayar da kai da na yi ba, haka nan bana buk’atar ka gayawa kowa umarnin da na baka har sai ka kai mata sakin nan, don ko sama da k’asa zata ha’de ba zaka zauna da yarinyar nan ba…” Na share zufar da ta keto min ganin ko ta ina ba ni da wata mafita Mommy ta min dabaibayi.
Sanda na iso gidan na tabbatar an kawoki zuciyata tana harbawa na isa d’akina. Hannuna rik’e da takardar da na kira da Black paper. Ban shiga gidan ba sai da na siya miki komai saboda ba zan iya baki takardar hannu da hannu ba shi yasa na saka miki a cikin kaya, wallahi A lokacin da kika shigo d’akina kina kuka dauriya kawai nake ban kai ga zubewa ba, duk wata gab’a a jikina rawa take ina tausayin kai na ina tausaya miki. Ina jin sanda kika fita daga gidan zuciya ta ta dinga bugu ina fatan Ubangiji ya zare min damuwa, banda ni musulmi ne da na rok’i mutuwata a wannan ranar. Na so na b’oyewa y’an uwanki abinda ya faru amma shima Mommy ta ce ban isa ba……
Bugun k’ofar da ake ne yasa Ustaz ya zare jikinsa daga nasa, ya manna min kiss a lips d’ina sannan ya fita. Bin bayansa na yi da kallo ba wai don na yarda da abinda ya ce ba, sai dai wata zuciyar tawa tana son ta tabbatar min da Ustaz gaskiya yake fa’da. Na d’an cije leb’ena bana jin zan yafewa Ustaz da kowa ma, jira nake kawai gaskiya ta bayyana na nuna musu tsagwaron fushi na, ba zan zauna da shi ba tunda Mommynsa bata so na bata kuma yi min uziri ba. Abinda ya fi ban haushi kishiyar da ya min, ina kuma makomar dank’ara min magana da yake, duk da bai kai k’arshen labarinsa ba zan jira na ji k’arshen, amma bana jin zan masa afuwa. Ciwo jiki na yake sosai ga k’asa na da yake wani irin ra’da’di kamar borkono. Umma ce da wata mata da na tabbatar Y’ar Uwar Mommyn Ustaz ce suka shigo bedroom d’in. Ustaz kam bai biyo bayansu ba ba mamaki kunyar abinda ya aikata ya ke. Ina ganin Umma na sake sakin kuka ina cije baki da y’ar shagwab’a na ce “Umma wallahi zafi na shiga uku Umma na…” Kallo na ta yi cike da tausaywa na san ko ban yi bayani ba sun san me ya faru daga kallon da naga sun min. Doctorn ta ce “Sannu banda raki Daga haka girma yake kama kowace mace. Bari na duba ki Naga idan zan iya treatment anan na maki, idan kuma sai an je Hospital dole mu tafi.” Na runtse ido na jin ta ce wai na bu’de k’afata. Kunya ce ta kama ni bana son bu’de war sai da Umma ta ce “Gyara mana AYSHA, ai dole sai kin gyara sannan zata san abinda zata miki.” Na d’an kauda kai na sannan naga likitan ta saka hannu ta d’an bud’e cinyoyina da sauri na ji ta ce “Hasbunallah me ya shiga kan Ahmad haka ya ji miki wannan raunin? Ai ba a shiga jikin budurwa da k’arfin gaske haka, yanzu gashi nan ya miki rauni sosai….” ina kallo Umma ta d’an d’auke kai sai dai ta saki murmushi ka’dan Fuskarta kuma ta bayyana walwalar da zuciyarta take ciki, da alama ita bata damu da raunin da Ahmad ya min ba kenan. Ina ji ta kalli Doctorn ta ce “Kina nufin AYSHA ta kawo budurcinta?” Likitan ta d’an kalleta zata yi magana suka ji an turo k’ofa muka mayar da kallon mu akan k’ofar Mommyn Ustaz ce ta shigo fuskarta a ha’de…
(Kun San bani da lafiya ku yi hak’uri da wannan. Na gode da addu’oinku masu kiran waya masu text duka na gani na kuma yaba Jallah ya fi ni yabawa. Allah ya bada lada.)
𝔍𝔦𝔨𝔞𝔯 𝔑𝔞𝔰𝔥𝔢★✍️
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa 🥰: NA GA RAYUWA 39….
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
08033748387.