Sashe 60
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itama bayan tafuto daga kitchen din part din Mamy tawuce,tana zuwa tashige dakinta da sauri tadauki Babyn Nabiha kyakykywan yaro kamar mahaifinsa, kankana Nabiha take Sha itama tasaka hannu sunasha, tana daukar yaron photo da wayarta, daga nan fira ta 6alle aka fara bawa Mawahib labarin haihuwar,kasancewar taga Nabiha hakan yasa bataji kewar Yaya Captain sosai ba,sai dare wajan qarfe bakwai da rabi yazo yayi sallama da kowa sannan yawuce dakinsa yakirata,daukan lil Aryan tayi suka tafi Nabiha tana mata tsiya, tana zuwa dakin ya rungume su itada Babyn, sannan yafara shafa cikinta yace"yaushe nima zaki bani nawa?"
Cikin sauri tadora hannunta akan nasa hannun dayake cikinta tace"kwanan nan,zan haifo ma mekama dakai kamar lil Aryan"
Cikin sauri yace"no, nafison me kama dake"
yafadi haka yana kar6ar yaron daga hannunta, ya kwantar dashi akan gado sannan yadora goshinsa akan nata,yayinda hannunsa yake matsa hips dinta yace"zan tafi"
Kanta ta gyada masa tace"tosai yaushe?"
Cikin damuwa yace"duk lokacin dakikaji kinason ganina kimin waya kawai"
Cikin sanyin jiki tagyada masa kanta.
Hips dinta yasake shafawa cikin shaqewar murya yace"wannan abun meyasa kullum yake sake bajewa ne?"
Idonta ta lumshe tanajin dadin yanda yake mata,cikin shagwa6a tace"bakaine kasa yayi hakan ba,gashinan kasa Mamy tana cewa nakusa kamota"
Murmushi yayi yatura hannunsa cikin rigarta yaciro nashanunta guda daya yafara sha ahankali, cikin sauri tasake lumshe idonta ta riqe kansa tana shafawa,cikin jin dadi tadago kansa tace"Baby bakasha dayanba"(🙈)
Cikin wani irin sauri yasake ciro dayan shima yadora harshansa akai yanasha,lokaci daya tsaiwar tafara gagararsu.
Adede lokacin Ashraf yafara kiran wayarsa,cikin wani irin yanayi yacire bakinsa, ahankali tamaida su cikin rigarta, sannan ta dauko Aryan suka futo hannunsa cikin nata,saide yakasa cemata komai saboda yarasa meyake masa dadi, har mota tarakashi, sannan tadawo gida.
Da daddare tanajin yanda Nabiha da Babyn ta suke bacci cikin kwanciyar hankali, amma ita takasa baccin,sai juyi take tana tunanin mijinta, har aka kira sallar asuba idonta biyu, saida suka idar da sallah sannan ta kwanta tafara bacci, baccin daya dauketa tsawon lokaci tanayi.
Tana tashi Hajiya kilishi takawo mata farfesun kayan ciki itada Nabiha,ta kalli Mawahib tace"ko akwai abinda kikeso kuma?"
Ta kalli hajiya kilishi tace"saide tuwo Momy"
Cikin sauri tace"to Sadiya tana kitchen bari insa tayi miki,kefa Nabiha?"
Nabiha tace" a a Momy banason komai"
Tace"to shikkenan"
tajuya tafita,Nabiha ta kalli Mawahib suka hada ido tace"ni Nabiha yau ninake ganin ikon Allah, wai Momy kilishi ce take shagwa6a mu haka"
Mawahib tayi dariya tace"ikon Allah din kenan"
Bayan angama tuwon part din Hajiya kilishi takoma taci, anan ta wuni Hajiya kilishi tana mata gata iri iri sai abinda takeso take kawo mata, Alqali yana ganin yanayin zaman nasu, sosai yakejin dadin hakan aransa.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Mamy tana kula da Nabiha yanda ya kamata,da kudinta take siyan kayan gyara tana bata saboda takoma dakin mijinta tsaf babu raini, duk wani abu daya shafi maganin mata idan Mamy tabawa Nabiha tare suke sha da Mawahib,Mamy tana fita Mawahib zata dauka itama tasha,azaman da tayi tsawon sati daya kullum suna cikin waya da Yaya Captain, haka zata shige dakin Hajiya kilishi su dinga wayarsu,chatting kuwa duk dare suna tare a online tana yaudarar sa da salonta najan hankali wanda hakan zaisa ta janye hankalinsa daga kallon wasu matan.
Da gaske Hajiya kilishi take kulawa da'ita, ita kanta Mawahib sai yanzu ne tasan cewa gida yafi dadi saboda yanda da tayi wani motsi Hajiya kilishi zata ce koda abinda takeso babu abinda take nema tarasa, sai abu daya kewar mijinta,wanda yake rikice mata awaya kamar qaramin yaro saita 6ata lokaci wajan lallashi.
Alhaji khaleed da Alhaji Isah dakuma Alqali gaba dayansu babu wanda baya jin dadin irin kulawar da Hajiya kilishi take bawa Mawahib, kokadan bata laulayin komai saide dan ciwon kai ko zazza6i wanda baza'a rasaba.
Daqyar ya'iya yin sati uku a daddafe, da yamma suna zaune a compound kamar yanda al'adar gidan take watarana, sai ganinsa sukayi shida Ashraf wanda shima yatsaya a rivers tsawon sati daya,saiya biya masa suka taho tare, Mawahib ta baje a zaune sai shan kankana takeyi kamar ba gobe,ganinsu Mamy da Hajiya kilishi ne yasa takasa rungume shi, shima kallonta yake qasa-qasa idonsa akan cikinta wanda yafuto sosai girmansa yawuce watanninsa,dakinsa yawuce bayan sun gaisa Mawahib tayi shiru tana so tatashi,kuma tana kunya(😂)
Mamy tanaso tace mata tatashi ta bishi ko yana buqatar wani abu,amma tana tsoron laifi awajan Hajiya kilishi,mama Sadiya tayi murmushi ganin yanda Ashraf yasaka hannu ya dauki lil Aryan yawuce dashi falon Mamy yajuyo ya kalli Nabiha yace"Ina Abinci?"
baijira amsar taba yayi gaba, ma'ana tabiyo shi(😂)
Hajiya kilishi ta kalli Mawahib tace"ku yaran zamani kun sangarce miji zai dawo bazakubi bayansaba saide yanemi abinci da kansa, ya nemi ruwan wanka da kansa, bazaku kama mazajenku ku riqe hannu bibbiyu ba sai wata ta qwace muku shi kudinga kishin is'ka,kuje kubasu abinda suke buqata mana"
Mawahib tasaka tafin hannunta aqasa sannan tafara qoqarin tashi kamar yanda masu ciki sukeyi,Nabiha ma tatashi tayi kitchen,basu ce mata uffan ba,batasan cewa suma suna son ganin mazajensu ba ganin boss kilishi tana wajan ne yasa kowa yayi fuska(😂)
Saida taga shigar Mawahib dakin Captain taga shigar Nabiha dakin Mamy sannan tasaki ajiyar tace"bari intafi dakina nahuta nima,duniya juyi juyi kahaifi yaro acikinka amma yau shine yake shigewa daki da mace wai har ya girma,shi Ashraf kokunyata babu ya kalli matar wai babu abinci?,babu abinci ko babu lokacin sa?"(😂)
Mamy da Mama Sadiya sukai dariya, tace"yo haka yake nufi mana"
Daga nan tawuce tayi falon ta.
Mama Sadiya da Mamy suma suka wuce part din Mama Sadiya.
Nabiha tana shiga Yaya Ashraf yace"kuma har sati daya bana nan shine bazaki shigo da wuri ba?"
Cikin shagwa6a ta kalleshi "Sweet Momy tana wajan fa"
Ajiye Aryan yayi ya fuzgota jikinsa yace"aitasan nadawo"

******
Mawahib kuwa tana shiga dakin ta ganshi yana zagaye dakin,juyowa yayi ya kalleta yace"Honey kode bakiyi kewata bane? meyasa bazaki taho ki rungume niba?"(😳)
Murmushi tayi tashige cikin jikinsa, ahankali yasaka hannunsa ya rungume ta,yayinda hannunsa yake shafa cikinta.
Mawahib tasaki wata irin ajiyar zuciya tace"sannu da zuwa"
Idonsa ya lumshe yana shafa cikin yace"Baby na yasake girma sosai Honey,kuma tauri,me kike bashi?"
Murmushi tayi tadago kanta ta kalleshi tace"danma babansa baya nan ne,dayafi haka girma"
Cikin jin dadi yace"serious?"
Kanta tadaga masa sannan tace"zauna nabaka abinci nasan kanajin yunwa, ko wanka zaka fara?"
Cikin shagwa6a yace"Honey wanne abinci? ai kece abincin yau"(🙈)
Murmushi tayi tace"kasamu"
"da gaske?"
Tace"sosai"
Yace"muje inyi wanka to"
Babu musu taja hannunsa zuwa toilet.
Tun a toilet yaso sufara gudanar da harka taqi yarda saboda tasan yanda yake idan tafiya tayi nisa ya dinga surutai da ihu kenan, kuma tasan cewa yanzu kowa zai Iya jinsa,hakan yasa taqi yarda sai zillewa take daqyar yatsaya akai wankan suka futo,abinci tabashi yaci adede lokacin yakira Ashraf suka fice sallar magrib saboda muddin zai sata agabansa yana kallonta to za'a yi abinda bai kamata ba.
Itama part din Mamy tawuce,anan ta tarar da Nabiha tana tunani, zama tayi akusa da'ita tace"Nabiha lafiya?, tunanin me kike?"
Cikin damuwa tace"Mawahib Ina tausayin Yaya Ashraf wallahi,yanzu fa kuka yagama,inaso na qare wankan nan mu koma gidanmu,yayi yayi dani naqi yarda,yanzu muna part dinku, ga Mamy, ga Abba,sukuma maza babu ruwansu idan zan yarda sai muzo muna jin kunyar iyayenmu daga baya,Ina bakin qoqari na wajan yimasa yan dabaru to yacemin hakan baima sa ba, narasa yanda zanyi"
Mawahib tasaki ajiyar zuciya tace"to Nabiha ki amince masa mana tunda kinada tsarki kawai wankan ne baku gamaba,sannan hakan ba laifi bane awajan Allah,laifin shine yaje yakai kansa wajan wata"
"Mawahib to ai ba'a gidanmu muke ba,murasa inda zamuyi wannan abun sai acikin gidan iyayenmu?aida nauyi"
Mawahib tayi wani murmushi mai ciwo,tace"to Nabiha ni ince me?nida yamin abinda kowa yasani, babu wanda baisan meyafaru dani ba acikin gidannan"
"Mawahib aiba acikin part din daya daga cikin iyayenmu kukayi ba, a dakinsu ne,kuma ni yanda naji a zabar haihuwa ma Mawahib bazan yarda na koma abun nan da wuri ba"
Mawahib tace"to saiki dinga lallashinsa harku koma gidan,ai danma kin kusa qare wankan,dasauqi"
haka suka dinga tattauna maganar daga baya suka tashi suka gabatar da sallah, bayan sallar isha'i Mawahib tayi shirin kwanciya ta kwanta a gadon,Nabiha ta kalleta tace"Amma de tafiya zakiyi ko?"
Mawahib tace"ina zanje? rabu dashi babu inda zanje, kwanciya ta zanyi"
Nabiha tayi murmushi tace"rufamin asiri karkisa Yaya Captain yazo dakin nan cikin dare,kije wallahi nasan yana can yana zuba idon ganin ki"
Kafin Mawahib tayi magana kuwa yakirata,tadauka tana sauraren sa tana murmushi da alama wani abun farinciki take saurara daga wajansa.
Wayar ta ajiye takalli Nabiha tace"saida safe"
Nabiha ta kwashe da dariya tace"nida nasani,nima bari nakira Yaya Ashraf nasan fishi yake dani saboda abunda nahanashi dazu"
Mawahib tayi mata saida safe tafice.
Tana zuwa dakin nasa ta tarar dashi yana waya,kai tsaye gadon ta haye ta kwanta tareda lumshe idonta.