Sashe 42
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta idar da sallah tasauko tayi masa abinci marar nauyi dan kadan dede cikinsa,sannan takoma dakinta,Captain Aryan kuwa yana dawowa daga masallaci yaci abincin sa, ya kunna kallo sannan yasaka computer sa agaba yana aiki saboda yau bai fita aikin ba, bai tashi daga wajan ba sai qarfe goma da rabi,da computer yawuce sama ya ajiyeta, sannan yacire jallabiyar jikinsa yashiga wanka.
Mawahib kuwa ta dade a kwance a gadonta tana chatting,tayi luf cikin bargo,wayarta ce tafara vibration,cikin mamaki taga sister Saudat qawar Mamy data kawo mata ziyara itace take kira,dauka tayi tareda sallama, Sister Saudat tace"kuna lafiya deko?"
Mawahib tace"lafiya kalau Anty,harna kwanta bacci ma naga kiranki nayi tunanin koba lafiya ba"
Sister Saudat tace"harkin kwanta bacci kamar Yaya? kin kwanta bacci kokuma kun kwanta bacci?"
Tace"na kwanta Anty"
Cikin sauri sister Saudat tace"Mawahib meyasa bakya jin magana ne? na hanaki kwana ke kadai saida mijinki bahaka Nafada miki ba?"
Cikin sauri tace" Hakane Anty but..."
"but what Mawahib? banason jin shirman komai kitashi kisaka kayan dana kawo miki kitafi dakin mijinki yanzu yanzun nan kokuma nakira Mamyn ki nafada mata"
Cikin 6acin rai tace"to Aunty"
ita tarasa meyasa matar nan takeson turata awajan Yaya Captain bayan ba saba zuwa tayi ba,fisabilillah taje wajansa tace masa me?
duk ranta babu dadi tatashi tana tura bakinta gaba tabude jakar kayan taga duka babu na arziqi,gaba dayansu idan tasaka sai anga komai nata, hakan yasa taduba wata qwaya daya medan dama dama data gani me dogon hannu,tanada dan fadi rigar,amma tsawonta Iya duwawunta ya tsaya,sai wandon rigar shima dan qarami ne gaba dayansa Iya tsawon rigar ya tsaya shima,duka cinyoyinta a waje suke, daga gaban rigar akwai botir daga sama har qasa, amma botir guda biyar na sama anciresu, tundaga wuyanta har breziyar ta gaba daya yana waje, daga qasan breziyar ne akabar botiran rigar har qasanta, ta dauki turaren da Mamy ta bata wanda tace idan zata kwanta ta dinga shafawa ta shafashi sosai, ta kalli kanta a madubi taga yanda gaba daya fararen cinyoyinta suka bayyana,a fili tace"anya kuwa?, tayaya zanje wajansa ahaka? Ahakan ma shine me dan sauqi sauqi ita Ina tasamo wannan kayan ne?"
tasake kallon gaban rigar taga inda babu botir din gaba daya kana ganin na shanunta dasuka cika madedeciyar breziyar har suna futowa ta waje,girgiza kanta tayi,bazai iyu taje wajansa hakaba,tasaka hannunta tacire ribon din dake kanta, dogon gashinta ya sauko,ta tattare gashin gaba daya ta dawo dashi gefen kafadarta na dama,hakan yasa yadan 6oye qirjin nata,sannan tafuto kai tsaye ta nufi dakinsa amma kana ganin fuskarta zakasan cewa dole aka mata,kana gani kasan cewa ranta a6ace yake, Ahankali tatura qofar dakin tashiga, wani irin qamshi yabugeta, ga sanyin esi yana ratsa jikinta,wutar dakin a kunne take,amma baya cikin dakin da alama wanka yake, ga computer sa nan agefe,cikin sauri ta nufi gadon zata kwanta tashige bargo dan karya ganta da wannan sallamanmu kayan, saide tana dora hannunta a gadon da niyyar kwanciya,sai wayarsa tafara qara,idonta ya sauka akan sunan me kiran taga Asalamiyya (😂)
batasan dalili ba haka kawai taji ranta yayi wani irin mugun 6aci, dama tashigo da nata 6acin ran,saita fasa kwanciya tatashi ta Kalli agogon dakin taga qarfe goma shadaya nadare,kar kuma abun nasu yazama da rainin hankali,tabarshi yana mu'amula da'ita, tabarshi yana waya da'ita acikin gida duk da shawarar da Nabiha ta bata, rannan suna breakfast ta kirashi,da rana tana kiransa, yanzu ma da dare saita kira shi?
Karfa ace Momy kilishi ce take turowa Yaya Captain wannan Asalamiyyan,tayaya harta bari tayi sakacin da wata zata kira mijin ta qarfe goma shadaya na dare? duk da bata sonsa bazai ta6a iyuwa ayi mata wannan cin kashin ba,idan auren ta zaiyi yaje ya aure ta inyaso Momy kilishi tasashi yasaketa (🙆🏻♀️)
Tana gama wannan tunanin wayar tasake ringing akaro na biyu, cikin sauri ta dauka tace"wai ke bakisan lokacin dazaki dinga kiran mutum me iyali bane?"
Asalamiyya tasaki dariya tace"ina ruwan masu iyali,ke harkin samu damar da bakinki yabude dahar zaki hanani kiran dan'uwana? kokin manta matsayin mahaifiyar sa awajena? yaushe aka haifeki? yaushe ki kasan dad'in mijin dahar zaki min shamaki da kiransa? yanzu nafara kiran Yaya Aryan kuma bazan daina ba sainaga ganni acikin gidansa amatsayin matarsa,matsayin uwar yayansa,kibari idan kuka samu yancin kanku keda mahaifiyar ki saiki fara iko da mijin"
Mawahib ta jinjina kanta, lalle ta riga tayi sake, cikin 6acin rai tace"ko? to saiki bari idan ya futo daga wankan Sunnah saiya kiraki"(🙊😂)
Tana fadin haka takashe wayar tayi wulli da'ita kan gado,Captain Aryan daya mace atsaye yana kallon surar jikinta, cikin jin dadi yasaki wani irin murmushi,meyake gani a fuskarta kamar fa kishin sa take, idan kishin sa take hakan yana nufin tafara sonshi ne? wani irin dadi ya kamashi,tun lokacin data daga wayar yafuto daga toilet yanajin su,yanda take nuna cewa shidin mijin ta ne hakan ba qaramin dadi yayi masa ba,sosai ta birgeshi,saide furucinta na qarshe yabashi dariya,shida zai samu ma ta bashi hadin kai yayi wankan Sunnar aida tagama masa komai (🙈)
Mawahib data dafe kanta da hannunta cikin 6acin rai tanufi hanyar barin dakin,tun farko ita taqi shawarar Nabiha, da tun lokacin da Asalamiyya tafara kiransa tayi maganin abun da abun bekai hartazo tana fadawa Mamyn ta magana ba.
cikin sauri Captain Aryan yajefar da dan qaramin towel din dayake goge fuskarsa ya nufeta tareda ruqo hannunta,yanda ya matso jikinta hakan yasa turaren data shafa wanda Mamy tabata yafara fizgarsa,cikin laushin murya yace"Ina zaki?"
Hannayen ta taharde a qirjinta ba tareda tajuyo ta kalleshi ba tace"dakina"
Kasancewar ta bashi baya hakan yasa cikin sauri ya rungumota tabaya,har tanajin yanda danshin ruwan dake qirjin sa yake ratsata, fuskarsa ya matso dab da tata fuskar, tanajin yanda numfashin sa yake sauka akan fuskarta,yanda tayi furucin tace zata tafi dakinta cikin fishi hakan yasa gaba daya ya rikice,yasaka hannunsa duka biyun yariqe fuskarta cikin sigar lallashi yace"meyafaru zaki tafi? fadamin me kikeso?,nine na 6ata miki rai?"
Cikin sauri ta girgiza kanta alamun a a
Cikin damuwa yasake yin qasa da muryarsa yace"bakinyi mata warning ba? bazata sake kiraba, shikkenan?"
Yanzun ma batace masa komai ba, kawai de ta daga masa kanta alamun amsawa, sannan tasaka hannu tacire hannunsa daya riqe mata fuska sannan takama handle din dakin zata fice, cikin sauri yasake fuzgota tadawo jikinsa, kamar wani sakarai ya kalleta yace"nabaki haquri fa"
Batare data Kalli inda yake ba tace"aina haqura"
Fuskarta yasake riqewa ya kalli qwayar idonta, cikin muryar rad'a yace"to meyasa zaki tafi?,kina fishi danine?"
ganin yanda ya rikice yake jero mata tambayoyi,hakan yasa takasa kallonsa,tayi sauri ta lumshe idonta,gaba daya ranta a6ace yake da wayar datayi da Asalamiyya, Yaya Captain din de mijinta ne, amma har ita Asalamiyya zata kira tana fada mata baqar magana haka kawai saboda tana taqama da Momy kilishi, wani irin hawaye suka silalo daga idanunta,yana ganin haka baiyi wata-wata ba, ya lumshe idonsa sannan yadora harshan sa akan fuskarta yafara shanye hawayen.
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqad👌🏻
Amnah El Yaqoub✍🏻
[7/13, 6:16 PM] AMINA KABIR CAPS: Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din

idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki
tanajin yanda yake lashe mata fuska jikinsa har wata rawa yake kamar wanda baya hayyacinsa,kwata kwata ranta baya mata dadi,jitake ta tsani komai dama batazo dakinba,hakan yasa gudun hawayen nata yasake qaruwa,ahankali yasaka hannunsa yafuzgota ya rungume ta tsam a jikinsa,kanta yanakan faffadan qirjinsa tanajin yanda bugun zuciyarsa yake bugawa cikin sauri, yasaka hannunsa yakashe wutar dakin,sannan yadauketa cak yanufi gadonsa da'ita,bai damu da towel din dayake jikinsa ba,kuma bai nemi riga yasaka ba,ya kwantar da'ita a gadon sannan ya kwanta yasakata cikin jikinsa,qamshin turaren data saka ne yake fuzgarsa hakan yasa yadora hancinsa akan wuyanta yana shaqar qamshin,cikin wata irin muryar rada yace" I'm sorry please stop crying"
Yana fadin haka ya lumshe idonsa yayinda hancinsa yake yawo a'iya wuyanta yana shaqar qamshin jikinta, d'is....yaji hawayenta ya d'iso akan fuskarsa, ahankali yasaka hannunsa ya goge mata hawayen, sannan ya laluba yadauko wayarsa, yacire security din sannan yace mata "kallah..."
Ahankali yafara bude idonta harta gama budeshi fes akan screen din wayarsa,akan idonta yakamo number Asalamiyya yayi blocking dinta, sannan ya kalleta da idanunsa dasuka gama qanqancewa yace"shikkkenan?"
Cikin sauri ta gyad'a masa kanta, yace"toki daina kukan"
Cikin sauri tasaka bayan hannunta ta goge duk wani hawaye dayake fuskarta,wata irin wawiyar ajiyar zuciya yasaki sannan yamaida kansa cikin wuyanta yana cigaba da shaqar qamshin turarenta, kasancewar tayi kuka hakan yasa tafara jan zuciya alamun tagama kukan, cikin wata irin muryar fitar hayyaci yace mata"nine nasaki kuka ko?"
Gyada masa kanta tayi batare da tayi magana ba.
Cikin shagwa6a yace" bazan sakeba kinji? "
Yanayin yanda yayi shagwa6ar yasa taji wani irin yanayin shauqi yana Neman kamata, bata Iya bashi amsa ba sai kanta data sake gyada masa.
Hancinsa ya gangaro zuwa qirjinta yaji inda qamshin yafi yawa, yashaqa yace" waye yabaki wannan turaren?"
Cikin rawar murya tace" Mamy ce"
Daga nan bai sake cemata komai ba, cikin jin dadi yamaida hancinsa zuwa cikin jikinta yana shaqar lungu da saqo najikinta, Mawahib tana jinsa tayi shiru tunanin ta ya tsaya cak! saide gabanta faduwa yake,tanajin yanda yake hade qafafunsa gaba daya yakasa nutsuwa yadena motsi, hancinsa yana cikin wuyanta, ahaka wani irin bacci me dadi ya dauke shi,tanajin yanda ya qanqameta ko motsin kirki takasa yi,gaba daya saita nemi baccin idonta tarasa,tayaya zata iya bacci ya qanqameta haka? badan gidansu daya da Yaya Captain ba, babu makawa yau datace shi maye ne,bata ta6a sanin anashan hawaye ba sai yau.
Motsi tayi zata juya tafara bacci amma cikin sauri yasake ruqota, hakan yasa tahaqura,batasan lokacin da bacci ya dauketa ba.