← Book details Mawahib Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 68

Sashe 29

Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼

******

wuni tayi tana kuka yau,tana zaune afalo ta bubbude qafafunta kamar zaman masu ciki,idanunta sun kumbura sosai saboda kuka,ga tea nan agefenta amma kokadan taqi sha,hawaye yana sake zubo mata lokaci zuwa lokaci, Ashraf dayake zaune agefe yayi shiru yana kallonta, yayi lallashin harya gaji amma taqiyin shiru, cikin sigar lallashi yace"yanzu mekikeso? mekikeso nayi miki kidaina kukan nan,kinason goyo?"(😳)

Cikin kuka ta girgiza kanta tace"nide gida nakeso, kakaini gida, bazan cigaba da zama a gidannan ba"

Cikin damuwa yace"shikkenan Ina zuwa "

Yana fadar haka yamiqe Yafuto daga falon nasu zuwa compound din gidansa.

Wayar Captain Aryan yakira,a lokacin yana tsaka da aiki a office, yadauki wayar, Ashraf yace"Aryan ya zanyi ne,yarinyar nan kuka take ta dameni saina kaita gida"

Captain Aryan yace"Okay baki suka hada da yarinyar nan kenan?"

Ashraf yace"kamarya?"

Captain Aryan yace"yauda safe lafiya kalau fa tasauko,shine kawai ta zauna tana kuka wai Anty Ma-my takeso,nafuto nabarta,bansani ba kota taho wajan Anty Ma-myn bayan nabar gidan"

Ashraf yace"Mawahib shagwa6a takeji, lallashinka take buqata"

Captain Aryan yace"babu wannan maganar,ban'iyaba,kuma bazan fara akanta ba,idan tagaji da zaman tatafi gidansu qofa abude take,itama kaje kasa driver yakaita gida kokuma kaje kakai musu yarsu,menene aciki? ba'ita ce takeson zuwa ba?"

Cikin damuwa Ashraf tace"Aryan bazaka ganeba,yarinyar nanfa komai yariga yafaru daren jiya,inkaita gida ince musu me?"

Cikin sauri Captain Aryan yace"what? innalillahi....Ashraf kaje kayi abu kasa inajin kunyar kaina,kaida kake fadamin maganar babu kunya a'idonka amma ni yanzu haka kasa kunya nakeji,wai Dan Allah in tambayeka? meyasa baka kunyar qananun yaran nanne? baka gudun ta rainaka?"

Ashraf yace"ni shawara zaka bani ba wani maganar kunya ba,gaskiya ni bazan Iya rabuwa da yarinyar nan bayan abinda naji ba,bansan haka akeji ba,kawai yanzu damuwa ta shine mahaifiyarta"

Cikin taqaici Captain yace"Okay bazaka Iya rabuwa da'ita ba bayan abinda kaji?"

Cikin sauri Ashraf yace"yes"

Cikin haushi Captain yace"maye,saikaci gaba ai"
Yace"zanyi,kai har yanzu zubawa Mawahib ido kayi kana kallonta ko?"

Captain ya runtse idonsa yana tuno yanayin jikinta,cikin sauri ya bude idonsa yace"Ashraf banda lokacin wannan abun, saina samu wacce nakeso, zanje wajan likita in nemi magani,sannan ne zan zama namiji..."

Ashraf yace"Aryan Kenan,shikkenan Allah yakaimu, ni yanzu Yaya zanyi?"

Cikin aji yace"inde kasan kanajin zaka Iya zama da'ita Kaci gaba daga inda ka tsaya to karka yarda ka kaita gida,kuma kokaje gida karka yarda kahadu da mahaifiyar ta,nasan zata Iya kiranta awaya tafada mata komai"

Cikin gamsuwa Ashraf yace"Okay nagane,to shikkenan bye bye"

Daga nan suka kashe wayar.

******

Sai magrib yakoma gida,agajiye yake sosai, yana shigowa falonsu yazube a kujera yafara 6alle botiran gaban rigar sa harya cireta, farar singlet ta bayyana a jikinsa daga saman singlet din kana hango baqin gashi mai laushi wanda yake kwance a faffadan qirjinsa, yasaka hannu yacire takalmin qafarsa, yayunqura zai tashi sai gata,tana Sanye cikin riga da siket atamfa,tayi daurin dankwali simple amma gashinta duk ta barshi abude tayi ado dashi, rigar kasancewar yar qarama ce Kuma ta kamata shiyasa kake ganin nashanunta daga saman rigar, tun tana tahowa ya tsareta da idonsa yana kallonta a6oye,ganin tana sake tunkaro shi yasa yayi saurin janye idonsa,amma ko second daya baiyi ba yasake maida idonsa kanta, shibe tashi ba, shibe koma ya zauna ba,tambayar kansa yake meyasa kowanne kaya yake mata kyau? hartazo gabansa bai janye idonsa ba, ganin kallon dayake binta dashi yayi yawa duk saita takura, cikin ladabi tace"sannu da zuwa,kawo kayan"

Ta qarasa maganar tana kar6ar rigarsa da takalmin sa daya cire,babu musu yasakar mata kamar wani soko.

Cikin tafiyarta kamar yanda tasaba tajuya tana tafiya hips dinta suna juyawa kamar da niyya takeyi,tafiya take amma gabanta faduwa yake,meyasa yake mata wannan kallon? data tuna Iya kallon nede Shiba sonta yakeba Sai hankalinta yadan kwanta, tanufi dakinsa tabude tashiga akaron farko tun zuwanta gidan.

Yana ganin shigewarta dakinsa yadawo cikin hayyacinsa,lumshe idonsa yayi yakoma cikin kujerar yazube, tareda hargitsa sumar kansa, ya lumshe idonsa gaba daya Yarasa meyake damunsa, da yana niyyar hanata saka qananun kaya to yau tasaka manyan amma gashi dan abun kunya yakasa dauke idonsa akanta.

Yana wannan tunanin idonsa a lumshe baisan tadawo ba, Sai qamshinta yaji akusa dashi, cikin ladabi tace"akwai Abinci,akawo nan?"

Idonsa a lumshe suke har yanzun bai budeba, tunani yafara daga zuwansa daga wajan aiki bayan gajiyar daya kwaso,babu wanda zai taimaka masa yayi wanka, saide abinci, Iya abinda yake Iya samu kenan kullum, kawai koda yaushe abinci abinci (😲😂)

yatsina fuska yayi yace"no kibar wannan jagwalgwalon naki, later"

yatashi da sauri batareda ya kalleta ba yawuce dakinsa domin watsa ruwa, Mawahib ta bude bakinta tabishi da kallon mamaki harya shige dakinsa,cikeda jin haushi a fili tace"abincin nawane jagwalgwalo?"

Zama tayi a kujerar,tana tunanin zata daina yimasa jagwalgwalon saiya gani idan jagwalgwalon yana amfani.

Tana zaune awajan ya futo Sanye da kayan shan is'ka,wandon yadan wuce gwiwar sa da kadan,rigar kuma me gajeren hannu,gani yayi ta zubawa TV ido tana kallo amma fuskarta ahade ta6ata ranta,yaga alama yanzu yarinyar nan gani take kansu daya, kwana biyu yaga sai daure masa fuska take, duk kujerun wajan bai zauna a ko'ina ba sai inda take zaune shima ya zauna dab da'ita, idonta yanakan tv duk da taji zuwansa,taji zaman da yayi kusa da'ita bata daga kai ta kalleshi ba,saide kusancin nasu yasata shiga cikin wani hali na faduwar gaba,atsora ce take sosai kawai mazewa tayi bata nuna masa hakan ba,tarasa meyasa yake mata haka, yau dasafe ma kafin yafita haka ya zauna tanajin jikinsa yana gogar nata,qiris yarage ta suma a zaune, shine yanzu ma yasake zama.

kallonta yayi yata6e baki sannan yace"zansamu abinci?"

Bata Isa tayi gigin yimasa musu ba duk da baqar maganar daya fada mata akan girkin,cikin shagwa6a taturo dan qaramin pink lips dinta gaba, tatashi ta wuce dining din tana buga qafa aqasa kamar zatayi kuka.

Captain Aryan yadaga kansa yana binta da wani irin kallo,shagwa6ar tata tayi masa kyau sosai,batare daya saniba yasaki wani irin murmushi.(🙊😳)

abincin takawo tazo gabansa ta tsugunna ta ajiye, tasake komawa ta dauko ruwa ta tsugunna zata ajiye,idonsa ya sauka akan nashanunta da suka furfuto tasaman rigar,tana gyara kwanukan bata saniba shikuwa ya shagala a kallon nashanunta yana ganin yanda suke sosai a zahiri,tashi tayi takoma kan kujera ta tazauna yabita da kallo nan take yaji wani irin yanayi me dadi yana fuzgarsa sakamakon nashanunta dayaga sun danyi rawa saboda zaman datayi jagwab akan kujera ba zamane na nutsuwa wanda zai hanasu motsawa ba,yaga alama har yanzu fishi take, kokuma maganar Ashraf ce ta tabbata may be shagwa6ar take ji,idonsa ne suka yi wani iri, kana kallonsu zakasan acike sukeda tsagwaron fitina,sai sukai wani iri kamar yanajin bacci,kallanta yayi,cikin wata irin murya qasa qasa kamar me rada yacemata "waye zai zuba min?"

shi kansa tsintar kansa yayi dayi mata tambayar,baisan Yaya akai maganar ta futo daga bakinsa ba,sai yaji kamar an fuzgota daga bakinsa.

tsananin mamaki yakama Mawahib,yau kuma?
anya yau kalau Yaya Captain yake?
Sai magana yake yana zama kusada ita anya ba Yaya Ashraf ne yazo ba shikuma yakoma kano?

kallonsa tayi dasauri saboda itade tunda take dashi a gidan doguwar magana irin wannan bata ta6a hadasu ba,aikinta kawai tayi abinci ta ajiye idan yagani inzaici zai dauka,jiyama abinda yasa tazuba masa ruwa dan Mamy tayi mata fada ne akan haka shiyasa, gaba daya atakure take awajan, tunda yadawo maimakon yawuce dining yaci abincin acan shine yasake dawowa inda take, sotake ta gudu daki saboda bazata sake tayi kallonta yanda takeso ba, saide in photon mutane zatake gani amma bazata fahimci komai ba.

Cikin nutsuwa ta sauko ta tsugunna tafara zuba masa abincin,Basmatic Rice ce tadafa jallop dinta amma tayi daidai bata caku6e ba, tasaka green beans aciki da carrot,Sai Kuma paper chicken agefe,tunda tafara zuba shinkafar yabi dan siririn hannunta da kallo Wanda yake ganin kamar idan yayi mata qwaqwqwaran ruqo zai Iya karyata, ahankali idonsa ya sauka akan kyakykywar fuskarta, kasancewar idonta yana qasa Sai gashin idonta dasuka hadu waje daya suka sake qawata fuskar tata,idonsa ya gangaro zuwa abinda yafi daukar hankalinsa,idonsa suka fara lumshe wa, baisan meyasa yakejin wannan yanayin ba duk lokacin daya kasance tareda ita,wani irin saliva yafara hadiyewa adede lokacin data zuba masa lemon kwakwa da madara tadago tareda tura masa komai gabansa tace"Gashi"

Bata koma kan kujeraba saita zauna aqasa kamar yanda yake ta raku6e agefe daya kanta yana qasa,jira take yagama ta dauke kwanukan tabar wajan.

Bai janye idonsa akanta ba sai lokacin data tashi takoma gefensa ta zauna sannan yayi saurin dauke idonsa,yadan sake daidaita fuskar sa takoma yanda take babu wasa,spoon yasaka yafara cin abincin, sannan yasake juyawa ya kalleta yace"saboda kin rainani shine kika kawomin abu kika ajiye min ko?"
Ya qarasa maganar cikin sigar tambaya da lallashi.

Kanta ta sunkuyar qasa tana kallon yatsun qafarta, mezata ce masa?
tabude baki zata ce masa yi haquri Sai wayarsa dake gefenta tafara qara,ahankali tadauki wayar zata bashi, sunan dataga yana yawo a screen din wayar ne yabata mamaki, ASALAMIYYA, batare da damuwa ba ta ajiye masa wayar agefensa sannan tace"gashi"

Wayar ya kalla,sannan ya dauka tareda sallama,ahankali Mawahib ta miqe tabar wajan danta bashi damar dazai yi wayarsa, Captain yabita da kallo tareda kashe wayar, yana tambayar kansa meyasa tatashi?

Tana shiga dakinta tafara qoqarin cire kayanta zata shiga wanka,dakin ta kulle sannan tacire komai da komai,tadaura towel tashiga wanka domin shirin bacci,bata jima a toilet dinba tafuto tafara shafa mai ajikinta sannan ta fesa turare Kala Kala,tayi parking dogon gashinta sannan ta nannade shi a'inda ribon din yake gaba dayansa,takashe wutar dakin zata kwanta adede lokacin Nabiha takirata,cikin farinciki ta dauka tareda cewa"Nabiha bakiyi bacci ba?"

Nabiha tace"ban kwanta ba wallahi,kwana biyu yakike yagida?"

"lafiya kalau Nabiha,Ina Yaya Ashraf?"

Nabiha tace"hmm yana dakinsa Nima Ina nawa,Ina Yaya Captain?"

Mawahib tayi ajiyar zuciya tace"nabarshi afalo yanzu,yanacan yana waya,dazu yagama nunamin halin nasa,Nabiha wai girki nane jagwalgwalo?"

Nabiha tace"shine Yafada miki haka?"

Cikin damuwa tace"shine wallahi,bazai ta6a sauya halinsa ba,kullum haka yake"

Nabiha tace"yaya Captain daba magana yake ba shine ya tanka miki? kuma mekika masa?"
Chapter 29 · 0% Book details