Sashe 32
Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun dade a asbitin tana bacci, sai dare suka dawo gida hannunsa daukeda magungunan ta,yaruqota tana tafiya a hankali saide kowa yaqi kallon idon kowa (😂)
Kai tsaye dakinta yakai ta,tashiga toilet zatayi wanka shikuma yafice zuwa masallaci,suna idar wa bai tsayaba yadawo gida,Kai tsaye kitchen yashiga yafara dafa mata tea a karon farko arayuwarsa da yayiwa wata mace girki, bayan yagama tea din Yazuba a cup,yasaka mata suger sannan yanufo dakinta,yana shiga yaganta a kwance idonta a lumshe, tarufe jikinta gaba daya da bargo, qarasa wa yayi wajanta sannan ya zauna a bedside drower ya kalleta yace"ga tea kisha"
Ahankali ta bude idonta sannan tayaye bargon tagyara zama ta jingina da gadon,cikin sauri ya kawar da kansa gefe ganin shedaniyar rigar datake jikinta wadda yake ganin nipples dinta ta wajan rigar kamar zasu masa magana, hannunta ta kawo ta kar6i tea din,hannunsu yahadu dana juna, bata damu da hakan ba, ta kar6a sannan takai bakinta tasha, cikin sauri ta furzar dashi sannan tabashi cup din da sauri.
kar6a yayi ya kalleta sannan ya Kalli tea din yace"meyafaru?"
lips dinta ta goge ta nuna masa tea din, hawaye yazubo daga idonta,tasa hannu ta goge sannan tace"gishiri"
Ganin hawaye a'idonta ba qaramin rikicewa yayi ba, cikin sauri"gishiri?"
yakai tea bakinsa yayi sipping dan kadan yaji yacika uban gishiri a maimakon suger, runtse idonsa yayi cikin sauri yafice daga dakin, sai gashi yadawo da lemon kwali dawani cup din,yazauna abakin gadon sannan ya 6allo mata magungunan ta yabata, yazuba mata lemon Shima yabata, cikin kulawa yace"sorry,bansani bane"
Daqyar ta'iya hadiye maganin tana runtse idonta sannan tayi sauri tasake shan wani lemon abakinta, tasha lemon sosai kasancewar bataci komai ba,tana gama sha tafara maida numfashi dasauri dasauri, ba tasan lokacin da tadora kanta akafadar sa ta hannun hagu ba,ta lumshe idonta tana maida numfashi kadan kadan haryaji numfashinta yayi nauyi alamun takoma bacci,yanajin tafara bacci yatafi tunani, yanzu haka zata dinga fama kenan da wannan ciwon every month? wanne irin ciwo ne za'a ce maganinsa shine sex? ai dolene inde anyi bincike asamo maganinsa wanda shima zai samu yabata tasha tadaina yin wannan kukan,amma wanne likita zai sake tambaya, koya tambayi Anty Mamy?
But yace mata me?
Ajiyar zuciya yasaki sannan yagyara mata kwanciya kanta yadawo tsakiyar qirjinsa,ya Kalli agogon dake daure a farin hannunsa mai cikeda gashi,yaga qarfe goma da rabi,cikin ransa ya ayyana zuwa shadaya kafin nan tayi nisa a bacci saiya zame ya kwantar da'ita shikuma yatafi dakinsa.
haka ya zauna yayi shiru banda qaran esi babu abinda yakeji,dogon gashinta ya sakko ya rufe mata fuska,ahankali yasaka hannunsa ya janye mata gashin,yazubawa kyakykywar fuskarta ido yana kallonta,pink lips dinta yake kalla dan qarami yanajin kamar ya gwada tsotsa yaji yanda akeji,saide wata zuciyar tana gargadinsa,yana aikin kallon nata baisan lokacin da bacci yayi awun gaba dashi ba,mararta ce taji tadan tsikareta cikin alamun jin ciwo tadan yatsina fuskarta sannan tasaka hannuwanta duka biyun ta rungumeshi sosai,cikin baccin batareda yasani ba Shima yasake gyara mata kwanciya a jikinsa tareda rungume ta qam qam kamar wani zai qwace masa ita(🙈)
(asuba tagari Rukyn Aryan 💃🏼💃🏼💃🏼)
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqad👌🏻
Amnah El Yaqoub✍🏻
[7/11, 9:36 AM] AMINA KABIR CAPS: *13&14*
wani irin bacci sukai wanda gaba dayansu basu ta6a bacci mai dadin wannan ba,tunda suka shige jikin juna babu wanda yasake motsa wa,baccinsu suke cikin kwanciyar hankali wanda yasa ko kiran sallar asuba basujiba,hannunsa yana jikinta, yayinda tashige jikinsa tayi luf kamar mage,Captain Aryan bai tashi farkawa ba sai qarfe shida da rabi nasafe(😲🙆🏻♀️)
Ahankali yafara bude idonsa cikin jin dadin bacci,ganinta a jikinsa ga dogon gashinta duk yabazu a fuskarsa hakan yasa cikin sauri yaware idanuwan sa,gabansa yayi wata irin faduwa,shida yake jira minti talatin tayi kafin nan baccinta yayi nisa saiya tafi dakinsa, meyake yi anan?
agogon hannunsa ya kalla karfe shida harta wuce saide ace bakwai saura,yatuna baije masallaci sallar asubaba yau,dayayi wata irin zabura yatashi zaune yafara jada baya, hakan yasa itama cikin sauri tafarka,tana ganinshi itama saitayi baya da sauri tana gyara hargitsatstsan gashinta.
Kanta yana qasa takasa kallonsa,shima kasa kallonta yayi,cikin sauri yafara saukowa daga gadon yana dana sanin zuwansa dakin gaba daya,batare daya kalleta ba yace"sannu"
Cikin sauri ta kalleshi,kode yafara jin tausayin tane?
Shi kansa saida yafada yake mamakin kansa,meyasa yake girmamata, meyasa yake tausayinta shi kansa baisani ba,kafin tagama tunanin taji yace"yajikin"
Cikin sanyi jiki tace"dasauqi"
Duk wannan maganar dasuke babu wanda ya Kalli dan'uwansa,cikin sauri yabar gaban gadon zai fice daga dakin,saida yaje bakin qofa sannan ya kalleta yace"karki dafa komai"
Bata Iya magana ba saboda gaba daya mamakin sa yagama daure mata kai, sai kanta kawai data daga masa alamun amsawa.
Yana ficewa daga dakin tasaki wata irin ajiyar zuciya menene ya sauya shi haka?
dukkan tambayoyinta babu me bata amsa,hakan yasa tasauko daga gadon takashe esin dakin sannan tagyara shi tsaf, ta wuce toilet ta kunna ruwan zafi domin wanka.
bayan tagama wankan shiryawa tayi cikin doguwar riga ta material,bata shafa komai a fuskarta ba,falon tafuto ta zauna tana dan daddanna waya kadan kadan, ba tajin ciwon komai yanzu,saide jikinta babu qarfi sosai, David ne yayi nocking tatashi tabude,babbar Leda yabata yace oga Aryan ne yace akawo mata, ta amsa tareda juyowa, zama tayi tabude ledar taga abinci ne kusan kala biyu sai Kuma snacks shima daban, cikin mamaki tabude daya taci dan kadan, sannan takoma sama ta dauki maganin ta tasha.
Falo ta dawo ta kwanta a kujera tana tunanin jiya da daddare, itade tasan tabbas ciwo da rashin qwarin jiki yasa ta jingina a jikinsa, amma batun kwanciyar su tare batasan Yaya akai hakan tafaru ba, lumshe idonta tayi tanajin har lokacin kamar qamshin jikinsa yana nan ajikinta.
Baidawo gidan ba sai dare,a lokacin tana dakinta a zaune tayi shirin kwanciya tana Sanye cikin riga da wando amma masu kauri,snack ne agabanta tanaci kad'an kad'an kamar bataso.
Kai tsaye dakinta yawuce,tana ganin shigowar sa ta kalleshi sannan ta janye idonta tace"sannu da zuwa"
Yana tsaye daga bakin qofar dakin yace"yajikin"
Kanta aqasa tace"dasauqi"
Daga nan bai sake yimata magana ba ya juya yafice daga dakin,dakinsa yashiga yayi wanka,sannan yasanya farar jallabiya,yadawo dakin nata,tsayawa yayi yana waya da Ashraf, Ashraf din yana fada masa yasake musu sabin wayoyi zai turo masa tasa yagani,zama yayi dab da'ita saide bai had'a jikinsa da nata ba, a lokacin tagama cin samosa kenan,yana wayar yana kallonta tagefen idonsa.
tun shigowar sa dakin jikinta yayi sanyi taji batada wani sauran kuzari,ahankali tasaka hannunta ta dauki maganin ta ta6allo zatasha,cikin sauri yayi sallama da Ashraf, ya ajiye wayar a tsakanin su, sannan ya kalleta cikin kulawa yace"sannu"
kanta ta daga masa sannan tasaka maganin a bakinta ta runtse idonta tasha tafara maida numfashi kad'an kad'an adede lokacin wayarsa dake gefensu ta dauki haske kasancewar yasakata a silent,ganin sunan Asalamiyya a fuskar wayar tana kiransa sai hakan yatuna mata da shawarar Nabiha datake cewa muddin Asalamiyya tashigo gidan Yaya Aryan to haqiqa tata taqare,batasan Yaya zatayi tashawo kan Yaya Aryan zuwa gareta ba,saboda bata sonshi,kana kokarin shawo kan Wanda kakesone zuwa gareka ba Wanda bakaso ba,ahankali tafara yamutsa fuska ganin tunanin yana Neman saka mata ciwon kai, Captain Aryan daya dauki wayarsa zai amsa ganin yanda take yatsina fuska Sai hankalinsa yadawo kanta,ya ajiye wayar ya kalleta da kulawa, cikin rad'a yace"lafiya? ko jikin ne?"
Batace masa komai ba amma ta daga masa kanta alamun haka ne,Sannan ta tagyara fillo zata kwanta
Cikin damuwa ya sunkunyo daidai kunnanta yace"komu koma asbiti?"
Sanin datayi babu abinda takeji cikin sauri ta girgiza masa kanta ma'ana basai sunkoma asbitin ba,hannunsa yadaga zai ta6ata, saikuma yayi sauri yafasa ya janye hannunsa tareda dunqule hannun,wayar ce tasake yin haske akaro na biyu, Mawahib tana ganin kiran ta jinjina kanta tana mamakin wasu matan, zaka kira mutum bai dauka ba, kuma kira da daddare awajan me mata, amma bazasu fasa kiran ba,ta6e bakinta tayi sannan muskuta ta gyara zatayi kwanciyar ta, ahankali tace"wash..."
Bata qarasa rufe bakinta ba taji Captain yaruqota gaba daya arikice yafara cewa"Akira miki Anty Ma-my ne kinason waya da'ita?"
nanma batace masa komai ba Sai girgiza kanta datayi,ganin yariqeta a jikinsa hakan yasa cikin dabara tafara qoqarin raba jikinta da nasa.
Captain Aryan kuwa yayi tunanin ciwon ne yadawo shiyasa take yatsina fuska,hakan yasa bai damu da kasancewar ta a jikinsa ba, yasan sha'anin rashin lafiya ne,da kalau take kokadan bazai aikata hakan ba,yanajin yanda takeson zare jikinta daga nashi, amma bai bata damar hakan ba,sake rungume ta yayi kamar yana tsoron wani zai ganshi,sai gashi ba'a dauki wani lokaci metsawo ba bacci ya dauketa,Captain ya kalleta yaga tayi bacci, ahankali yafara qoqarin kwantar da'ita akan gadon saboda bayaso yasake yarda abinda yafaru jiya yauma yasake faruwa.😂
Cikin dabara yafara qoqarin zareta ajikinsa,tanajin haka tabude idonta,Shima yana ganin haka yafara bubbuga bayanta alamun takoma taci gaba da baccinta,baccin takoma kamar wata Baby, saida takai kusan minti talatin tana bacci, baccinta yayi nisa sosai sannan tajuya tasake gyara kwanciyar ta tahanyar sake riqeshi,Captain Aryan Yasaki wani irin numfashi saboda yanda yaji tasake shigewa jikinsa, ahankali ya matse qafafunsa saboda kartaga halin dayake ciki gashi da jallabiya kuma azo aji kunya girma yafadi,numfashi yake saukewa da sauri da sauri yana kuma jin azaba taciki,🙈
yayinda fuskarsa tacika da gumi sosai,Kuma yakasa raba jikinsa da nata,ahaka yayi kwanan zaune, Mawahib kuwa tayi baccinta cikin kwanciyar hankali.
******
tunda suka tashi yau yaji jikin nata babu sauqi,dalilin wannan qananun zazza6in datake ne yasa ko wajan aiki bai tafi ba wanna satin, kuma taqi yarda suje asbiti,ganin yau jikin nata yayi zafi sosai yasa cikin tsantsar soyaiya da kulawa yasake gyara mata kanta dake kwance a qirjinsa yace"sweet nace muje asbiti kinqi,gashi tun dazu kina kuka,kitashi muje muga likita"
Hawaye ne ya zubo mata, cikin kuka tace"dan Allah ya Ashraf kakaini gida Naga mamana karna mutu tunda mukai aure fa banjeba"
Runtse idonsa yayi yabude sannan cikin damuwa yace"banason jin wannan maganar,karki sake cemin zaki mutu kibarni kinji ko?"