← Book details Mawahib Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 68

Sashe 56

Mawahib Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin shagwa6a yace"to batasan mijinki yadawo ba?"
Yana fadin haka yadauketa cak suka koma kan gado,hijabin yacire mata sannan yazare mata rigar,shima yacire jallabiyar jikinsa yatsaya dagashi sai gajeren wando,yasaka ta cikin jikinsa yana shafa kanta,ahankali bacci yayi awon gaba dasu,sosai sukai bacci musanman Mawahib da bata Iya bacci saida allura,yau kuma tasamu baccin hakan yasa ba qaramin nisa baccin nasu yayi ba,basu tashi ba sai qarfe goma shadaya nasafe, atare suka bude idonsu suka zubawa juna ido babu wanda yake kokarin janye idonsa, ahankali ya motsa lips dinsa yace"Ina kwana"

Kunyace ta kamata ta6oye kanta a jikinsa tace"nide gaskiya ka daina gaidani"

"why?"

"nice qarama"

Murmushi yayi sannan yace"Ina miki kallon sarauniya tane,saboda haka dole zan baki wannan matsayin"

Yana fadin haka taji ya 6alle mata huge din brar ta, cikin sauri ta kalleshi, yadora hannunsa akan lips dinta alamun tayi shiru,tana jinsa yamaida kansa cikin bargon ya rufe har zuwa qirjinta, kawai kanta ne a waje,bakinsa yadora akan wuyanta yana kissing dinta harya gangaro zuwa qasan wuyanta, ahankali tafara sakin numfashi kad'an kad'an,tanajin yanda yake lashe komai na qasan wuyanta, Mawahib da kanta yake waje tanajin saqon dayake isar mata batasan lokacin data lumshe idonta ba,ahankali ta motsa hannunta dake cikin bargo ta dorashi a kansa tariqe kansa da hannayenta duka biyu alamun tanajin dadin abinda yake mata kada yadaina,yanajin haka yayi mata wani irin Salo wanda tasa Mawahib sakin nishi me qarfi tareda shafa lallausar sumar kansa, batasan lokacin datake shafa masa kansa ba,abinda tasani shine tanajin wani irin yanayi me dadi wanda take fatan ace Yaya Captain yaci gaba dajiyar dasu wannan yanayin,yanajin yanda take shafa sumar sa cikin fitar hayyaci yasan cewa saqon nasa yana zuwa inda yadace,ahankali yasaka hannunsa guda daya yafara shafa cinyarta, zabura tayi tabude idonta tasauri sannan tafara kokarin dauke hannunsa daga kan cinyarta,ahankali yadena kissing dinta cikin muryar jin dadi yace"bari mana...."

Kanta ta gyada masa badan ta yarda dashi ba,amma abun mamakin baiyi qoqarin yimata komai ba saboda yanason tagama sakin jikinta dashi,kawai shafa mata fararen cinyoyinta yake, hakan yasa taji hankalinta ya kwanta, ganin tayi shiru yasa yasake maida kansa cikin bargo sannan yaci gaba da bata horo(🙈)

cikin wata irin murya tace"Yaya Captain..."

Yana daga cikin bargon yace"um...."

Kansa tasake rungume wa a qirjinta tasake cewa "Yaya Captain...."

Jin kamar batasan tana kiran sunansa ba hakan yasa yafara yimata komai da sauri sauri,cikin wata irin murya wadda tayi kama data yar maye tace"wayyo Mamy...."

Murmushi yasaki yana daga cikin bargon,ahankali yace"meyafaru?"

cikin fitar hayyaci tace"please cigaba"

Dariya ce taso kamashi, amma saiya yi shiru yamaida hankali kan abinda data umarceshi dashi,har yaji tasake rungume shi, sannan kuma jikinta yasaki alamun saqonsa yagama kar6uwa,ahankali yatsaya cak yadena abinda yake.
Sannan yafuto da kansa daga cikin bargon yazuba mata ido,ahankali tabude idonta ta kalleshi cikin sauri ta6oye fuskarta a jikinsa.
Murmushi yayi yace"saura ni"

Zaro idonta tayi waje ta kalleshi,yadage mata girarsa guda daya yace"yes"

Cikin shagwa6a tace"tota yaya"

Yace"ta yanda namiki"

Idonta tarufe tace"ba yanzu ba"

"sai yaushe?"

Kai tsaye tace"saimun koma Abuja"

Gashin kanta yashafa yace"kinyi alqawari?"

Tagyada masa kanta alamun tayi, wata irin ajiyar zuciya ya sauke sannan yace"muje muyi wanka"

Cikin sauri tace"A a,zanyi adakina"
tajuya ta kalli agogo taga shabiyu saura minti biyar, cikin sauri tace"innalillah Yaya Captain azahar tayi"

Kallonsa yakai kan agogon dakin,cikin sauri yatashi yace"kai har shabiyu tayi?"(😂)

Ahankali yayaye musu bargon, sannan yadauki brar ta yamaida mata, ya sunkuya yayi kissing breast dinta ahankali ta sauko daga gadon shikuma yatashi zai wuce toilet yace"kibar wayarki akusa dake please"

Kanta tagyada masa cikin sauri tagyara dakin sannan ta fice bata bari ya futo daga toilet dinba,Addu'ah take aranta Allah yasa karta hadu da kowa,gani take gaba daya kamar kowa zaisan abinda sukayi, tunanin da tayi yau akwai aiki Mamy tatafi asbiti hakan yasa tadan kwantar da hankalin ta.

Bataga kowa a compound ba, hakan yasa cikin sauri tawuce plat din Mamy tatura qofar tashiga, tana shiga falonsu taga Abbanta da Mamy a zaune afalon, wata irin kunya ta kamata taji kamar tajuya takoma aguje.

Abba yayi murmushi yace"yanmata na antashi?"

Cikin sauri ta girgiza kanta kuma takasa koda daga qafar ta ne tawuce dakin.
Mamy ta kalleta ganin ta ras babu alamun rashin lafiya hakan yasa taji hankalin ta ya kwanta.
Cikin rashin damuwa tace"kin tsaye kiwuce kije kiyi wanka kizo kici abinci"
Ai kamar dama jira take cikin sauri tayi wuf tashige dakinta,Abba yayi murmushi yace"Ruqayya kenan,ai dazu Yaya yake cemin gobe zasu koma Abuja wai mijin nata yace yau zasu wuce shine yace yabarshi de zuwa gobe saisu tafi"

Mamy tace"ai gara sutafi Alhaji,suje can su qarata,agabanmu ana rungume rungume idan aka hanasu tafiya ai zamuga abinda yafi haka"

Abba yayi murmushi yace"toya za'ai"

Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼

******

Bayan tayi wanka ta shirya qin futowa tayi,zamanta tayi adaki suna exchange messages itada Yaya Captain,shine yake fada mata yazo gaida su Mamy bai ganta ba,anan take sanar dashi tana cikin dakinta tana tunanin sa.

Mamy da taji shiru Mawahib taqi futowa ta dauko abincin tabiyota dashi daki tace"tunda zaman daki ya aureki ga abincin nan"

Bata Iya kallon Mamyn ba,saboda kunyar ta takeji,kawai abincin ta kar6a tafara ci.

tun yamma Mamy take hada mata magunguna na qarin ni'ima wanda zai taimaka mata wajan rage radadi koda sunkoma Abuja.
Da daddare tasata agaba saida taga tasha kala kalar magunguna masu kyau da inganci,sannan tayi mata fada sosai akan bin miji, ta kuma sata kullum idan sunkoma ta dinga cin fruit.

Har dare tana tareda Mamy saida Mamy taga tagama hure mata kunne tsaf akan kula da Captain sannan tabarta tatafi dakinta da magungunan ta, tasaka su cikin jakar kayanta, tagama hada kayanta tsaf,sannna ta kwanta,tun safe data bar dakinsa bataga Yaya Captain ba,tasan yana can yana fama da mutane masu zuwa yimasa sannu da zuwa, uwa uba kuma abokinsa, amininsa, dan'uwan sa Yaya Ashraf Shima bazai bari surabuba, hakan yasa tayi baccinta cikin jin dadi tana tuna irin dadin dayasa taji yau dasafe.(🙈)

Da Mamy da Mama Sadiya,da Momy kilishi,da Ashraf,da Nabiha,da Captain da Mawahib,gaba dayansu suka tafi Abujan zasu raka Amarya dakinta tareda duka kayan lefenta.

Gidan Captain yau saiya zama kamar gidan biki,Nusaiba ma da taji labarin sunzo haka tasa Captain Habib yakawo ta gidan, tun safe tana gidan tareda su,saida azahar tatafi, Mawahib taji dadin zuwan gidan tareda su,itada Mama Sadiya da Mamy ne sukai girki, sannan suka gyara gidan tsaf, banda Nabiha saboda tayi nauyi.

Atare sukaci abincin gaba dayansu,kana ganinsu zakasan cewa familyn yagama cika da farinciki,sai qarfe biyar na yamma jirgin su yatashi zuwa kano, Mawahib kawai aka bari a gidan, shikuma Captain yamusu rakiya Airport.

Bai dawo gidanba saida yabiya ta asbiti yayiwa doctor bayanin halin dayake ciki, dakuma yanayin yanda kake ganin sperm dinsa,ya rubuta masa wasu magungunan,sannan ya siyo yadawo gida.

Yana zuwa gidan yaji shiru kamar yanda yake ada,falon yayi tsaf ko'ina yana tashin qamshi,tana jiyo dirin motarsa daga sama tafuto daga dakinta cikin wani irin arnan kayan bacci wadda Sis Saudat takawo mata,komai na jikinta kana ganinsa,da gudu tasauko tazo tashige jikinsa, baisan lokacin daya saki ledar magungunan saba ya rungume ta yana sakin ajiyar zuciya, haqiqa sai yanzu ne yasan cewa shima Ana qaunar sa.

Shiru sukai a tsaye rungume da juna,cikin rada yace"duk wanda yace zaizo kifada masa bakya nan..."(🙈)

Wani irin kallon soyaiya tayi masa, sannan taja hannunsa tace" muje kaci abinci"

Hannunsa ya qwace yadauketa cak, sannan yadauki magungunan sa yayi sama da'ita yace"ga babban abinci na"

Cikin sauri tarufe fuskarta a qirjinsa,kai tsaye dakinsa yanufa da'ita,ya kwantar da'ita akan gadon, sannan yawuce toilet yayi wanka, wayarta ce a hannunta tana dannawa, tana ganinsa bayan ya futo yanufi fridge yadauko ruwa yabude maganinsa yasha, sannan yadauko man dazai shafa yanufi gadon dashi yabata yace"bissmillah"

Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼

Kallan man tayi sannan ta kallashi, tayaya ne zata Iya shafa masa mai banda de neman magana irinna Yaya Captain?
Kallonta yayi da idonsa suka qanqance yace"mekike jira ne?"

Ahankali tasaka hannunta takashe wutar dakin,duhu ya mamaye dakin sannan tatashi ta matso jikinsa tafara shafa masa man a dantsan hannunsa,shiru yayi yanajin yanda yatsun hannunta suke sake birkita shi,sake zubo man tayi a hannunta zata shafa a qirjinsa yayi sauri ya fizge towel din jikinsa sannan yakai hannun nata kan cinyarsa yace"shafa anan"

Babu musu tafara shafa masa ahankali, wani irin nishi Yasaki yafada kan gadon,tanajin yanda yake qoqarin Jan hannunta zuwa wani waje me girma na daban.

Jikinta ne yafara karkarwa,ta kalleshi da sauri taga idonsa a lumshe gaba daya yasakar mata ragamar komai,hakan yasa gudun 6acin ransa tayi abinda yake buqata, lokaci daya taji Yasaki wani irin ihu,adede lokacin wayarsa tafara qara,kallon wayar tayi taga Hajiya kilishi ce take kira,ahankali ta dauka tareda bashi tace"Momy ce"

Idonsa a lumshe yace"Momy.."
Chapter 56 · 0% Book details